Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 222

Chapter 222

Abban Sojoji Takun Kaarshe 3 Complete Hausa Novel 1,392 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

rayuwa dashi,Ko kuwa A'a," kamar jira takeyi da sauri tace"Banaso ammi,dan Allah ku rabani dashi,wlh bazan iya rayuwa dashi ba,Ni dai kawai asanyashi Ya sake ni,"hada hawayenta, Shiru ammi ta ɗan yi tana kallonta,Kafin tace"Amma fa yana sonki sosai,Wanda silar hakan ne yajawo har ya aikata maki hakan,Saboda anyi ƙoƙarin rabashi dake," Cikin shessheƙar tace"Nidai bana sonshi ammi,wlh yafita araina," Ajiyar zuciya ammi ta sauke, "Shikenan,In sha Allah zan shiga tsakaninki dashi" WANNAN KENAN! *masu yi mun ya jiki nagode sosai da irin kulawarku,kuma in sha Allah kamar yadda nace very soon zan kammala maku littafi in Allah ya yarda,koda ba lafiya indai yatsun hannuna na motsi zan daure inyi ne,Don in gama akan lokaci,kafin watan ramadan,*Ga mai buƙatar karanta Littafin Abban Sojoji from Book one to 3,Yayi mun magana ta whatsapp 08103884440* [3/19, 2:57 PM] +234 810 388 4440: 💋Boss Bature💋* Join this link to follow my tiktok acct👇 https://www.tiktok.com/@boss_bature?_t=8WKx0lm4jaP&_r=1 قصة حب رومانسية بين سحريش والجراح العام رفايت💋💘❤🤍❤💕💖* *Father of soldiers* *🔥TAKUN ƘARSHE🔥* Story And written By *Hafsat Bature* Not edited Ammi ta jima zaune a wurinta,kafin daga bisani tayi mata sallama ta fita,A hankali ta gyara kwanciyarta samam gadon,lumshe idanuwanta tayi yayin da kwakwalwarta ke tariyo mata abunda ya faru lokacin Da Sgr Ya farmaketa,wani irin ƙululun baƙin ciki ne ya tokare mata maƙoshinta,a irin kallon da take yi mashi yanzu Mara tausayi mara Imani,sanna kuma ba sonta yake yi ba, Jikinta yake so,shiyasa yake yi mata komai da mugunta don yaga yaƙarar da ita,kafin Ya koma U.s,tunda yasan rabasu Za'ayi, Yinin ranar tana kwance samn gadon,Anan Abba ya same ta,Yayi mata ya jiki,da kuma ban haƙurin abunda Sgr yayi mata,taji daɗin yadda Abba Ya nuna 6acin ranshi,kuma yace duk abunda takeso Yanzu shi za'ayi,bayan fitar Abba,Su jahad da Amrish suka dawo cikin ɗakin,Yanzu kowa Ya Zuba Ido Yana jira dawowar SGR, Wuraren Ƙarfe shida na mare ce,Omar Ya fito daga cikin toilet,Jikin shi sanye da Jallabiya,Yana ƙoƙarin Zama gefen Gadon,Wayar shi dake ajiye gaban mirror ta soma ringing,miƙewa Yayi izuwa gaban madubin ya tsaya,Hannu yasa ya ɗauki wayar,Ya duba me kiran nash,A hankali Ya furta Sunanshi"Rafayet,"kafin ya ɗaga kiran tare da manna wayar a kunnashi, Tunkafin yayi magana,Sgr ya ambaci sunanshi"Omar,"cikin sanyin murya,tamkar bata shi ba, Ajiyar zuciya Omar ya sauke"Rafayet,Meyasa ka tafi ka barni?Nasan ban kyauta maka ba,dana barka a wannan yanayin,Amma banji daɗin tafiyar da kayi ba," "Bani da za6ine Omar,bansan ya zanyi ba,banyi tunanin zaka ɗaga kira na ba,Saboda kowa fushi yake yi dani," "Dole suyi fushi dakai,abunda kayi sam bai dace ba rafayet,duk in na tuna cewa ɗan uwanane ya aikata hakan sai inji ɗaci araina,why Rafayet? "Omar,I ave regretted,i hate my self,ban kyautawa kowa ba,Zan ba kowa hakuri,In yi nesa da kowa," Waɗannan kalaman na Sgr ba ƙaramin ta6a mashi zuciya su kayi ba,tuni Ya karaya, "Am Sorry Nayi maka laifi na ɗauko Sehrish batare da saninka ba," "Don't worry about that,Nima nayi niyar na dawo da ita gida,just ina fargabar abunda zai biyo bayane," "Rafayet,ka dawo gida kawai,Ka nemi afwar Abba da uncle,nasan zasu sauko ne,". . "Its Okey,Zan dawo,amma sai zuwa sha biyu na dare". . "Shikenan,i will be waiting for u,Ko bacci bazan bari ya ɗaukeni ba,har sai naga ɗan uwana,Nayi hugging ɗinsa ajikina," Sun jima suna waya da juna,Kafin daga bisani su kayi sallama,yana ajiye wayar gaban mirror,Hosana ta bango ƙopar ɗakin nashi,cak ya tsaya yana kallonta ta cikin madubi,doguwar rigace ajikinta mai baza daga ƙasa,babu mayafi akanta,da alama gayu akayi mashi,ta sauko da Curly hair ɗinta,An shafa jan baki ja, A tsiyace ta toge tare da ruƙe qugunta"Ya Omar," A sukwane Ya juyo yana kallonta,from head to toe,Ba ƙaramin kyau tayi mashi ba,cikin sanyin Murya ya ambaci sunanta"Hosana," Murguɗa mashi baki tayi,Yace"To fa!Halan wani laifin nayi," Ɗaga mashi kai tayi alamar eh, Ashagwa6e tace"Ya Omar wai dagaske idan aka ɗaura mana aure bada ni zaka tafi U.s ba,Wai a gida zaka barni,"? "Wurin wa kika ji hakan"? Bubbuga ƙafarta tayi"Nidai ka amsa mun tambayata," Jinjina kanshi yayi tare dacewa"Eh,Anan zan barki,amma zan dinga zuwa duk ƙarshen..... ..' Bai ƙarasa maganar ba saboda wani kallo da yaga tana jifarshi dashi,kallon baka isa ba, "Ya omar ae wlh baka isa ba,Ko kana so ko ba kaso,Dole ne duk in da zaka tafi mu tafi tare,Ƙafata ƙafarka,Nida kai mutu karaba takalmin kaza,"ta ƙarasa maganar tana jefarshi da harara, "Oh,a haka zan tafi dake can?Kina murguɗa mun baki,Sai kace wani tsaranki,Nifa in kika takuramin Allah,Zan fasa auren ne," Turo baki tayi"Yo he me?Ka fasa,Kai kasani wlh ya omar,Maza rubibina suke yi saboda kyau na,Don ma dai kawai ina sonka yasa nake kulaka," Ƙumshe dariya yayi acikin bakinsa,don baisan tayi tunanin ko wasa yake yi mata,juya mata baya yayi batare daya ƙara tanka mata ba, Yayi tunanin zata fita daga ɗakinne Amma sai yaga ta tattare bazar rigarta,ta haye saman gadonshi can tsakiyarshi ta baje tana kallon ceilling, Girgiza kai yayi"Oh ni Omar na ɗebo ruwan dafa kaina,"Yayi maganar acikin zuciyarshi, "Ya Omar"ta ambaci sunanshi yayin da idanuwanta ke kallon ceilling kamar me nazarin wani abu, "Na'am,"ya amsa mata, "Ya Omar,idan aka ɗaura auren kai kana America,Ni ina a nigeria,To wai taya za'ae in samu Ciki," Rass Yaji gabanshi Ya faɗi,A firgice ya juyo yana kallonta,Hankalinta kwance tayi mashi tambayar,Abun ya ɗaure mashi kai,mamaki ne ya kamashi, "Ke!Waya faɗa maki cewa dole sai muna atare zaki samu ciki,"? "Yo oho,Nidai nasani ae,Ko kaza sai da zakara take samun cici,Kaga kenan,Nima sai kana tare dani zan....."bata ƙarasa maganar ba,da gudun gaske ta turo daga saman gadon ta nufi hanyar fita,A hanzarce ya damƙo hannunta,Ya juyo da ita,a jikin bangon yayi mata rumfa,sai faman zazzare mashi manyan idanuwanta takeyi, "Saboda rashin gaskiya,daga ganin na nufoki,kika watsa da gudu ko"? Runtse idanuwanta tayi"Ya omar,wai menene haka,kalli yadda ka takure," "So nake ki faɗamun,Wayake koya maki waɗannan maganganun da kike gaya min,ko kunyata bakya ji" Turo baki tayi"Babu kowa," Sam bai yarda da ita ba,A matsayinta name ta6in hankali baya tunanin zata Iya sanin wannan,Sai dai ko gaya mata akeyi ko kuma tana kallon a wayarta, "Kiji tsoron Allah,ki faɗamun gaskiya,taya akai kikasan cewa dole sai muna atare da juna zaki samu ciki" A ƙule tace"Nifa babu kowa," Jinjina kanshi yayi"where's ur phone"? "Tana a ɗakinmu," "Ok,je ki ɗaukomin ita" "Toh,"ta amsa mashi tare da juyawa da gudu taje ɗakinsu ta dauko wayar ta dawo bedroom ɗinshi Ta miƙa mashi"Gata," "Cire pass word din" Ashagwa6e tace"Sunanka ne," Ta6e baki ya ɗanyi,Acikin Zuciyarshi kuwa ba ƙaramin daɗi yaji ba, Yana rubuta sunanshi Omar,Nan take pass word ɗin Ya cire, Bincike yashiga yi mata acikin wayar,Gallery ya fara shiga kaf ya duba videos ɗin dake a wurin,baiga abunda yake zargi ba,ita kuwa sai faman sakin murmushi takeyi, ɗagowa yayi suka haɗa ido da ita"Kin gogesu ko"? "`Wai me kake magana akai Ya omar," Moving yayi kusa da ita,lalla6ata ya shiga yi"Pls My hosana,Ki fadamun gaskiya,Bazan maki komai ba,A ina kike sanin abubuwan da kike faɗamun,"? Kafin ta bashi amsa,aka kwankwaso ƙopar ɗakin, "Omar,zoka buɗe mun ƙopa,"muryar abbansu ce,da sauri ya saki hosana,ya ƙarasa bakin ƙopar ya bude mashi, "Abba,"omar ya kira sunanshi, "Kunyi waya da rafayet"?fuskarshi da alamun damuwa yayi maganar, Omar yace"eh,munyi magana dashi," "Dan Allah omar,kasan yadda za'ae ya dawo gida," Murmushi Omar ya ɗan saki

Table of Contents

Chapters

258 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243
  244. 244 Chapter 244
  245. 245 Chapter 245
  246. 246 Chapter 246
  247. 247 Chapter 247
  248. 248 Chapter 248
  249. 249 Chapter 249
  250. 250 Chapter 250
  251. 251 Chapter 251
  252. 252 Chapter 252
  253. 253 Chapter 253
  254. 254 Chapter 254
  255. 255 Chapter 255
  256. 256 Chapter 256
  257. 257 Chapter 257
  258. 258 Chapter 258
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});