Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 172

Chapter 172

Abban Sojoji Takun Kaarshe 3 Complete Hausa Novel 1,346 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ɗan buɗe idanuwanshi masu ɗauke da bacci yana kallonta,lokaci guda ya miƙe zaune,Ya tasata gaba'meya yake damunki ne"yayi maganar muryarshi a kasalance, Cikin shesheƙar kuka tace"ƙaiƙayi nake ji ajikina,ko'ina,"Ta takure kanta ajikin head board din gadon Moving yayi izuwa kusa da ita,sosai ya shiga jikinta,da niyar ya taimaka mata,Wurin sosa jikin nata kota samu relief,Zura hannyenshi yayi acikin rigar jikinta,nan take taji tsigar jikinta ta fara tashi,slowly ya fara shafa fatar laps ɗinta mai sul6in gaske,after ward ya gangara da hannunshi in between laps ɗinnata yana sosai mata wurin,Wani irin shock taji agigice ta ƙanƙameshi,gyara mata zama yayi ajikinshi,Ya buɗe ƙafafunta sukayi rouding waist ɗinshi,shessheƙar kukan da take yi ne ya fara disturbing ɗinshi,hakan yasa shi zura harshenshi cikin bakinta,Ya soma bata hot kissing a tsanake,ɗuff kake ji babu wannan kuka kukan da take yi,a wani irin yanayi mara misaltuwa yake shafa jikinta da sunan susa,natsuwa tayi tana recieving saƙonnin da Sgr ke aika mata a kowani sashe na jikinta,yayin da ita kuma hannuwanta ke acikin sumar kanshi,lokaci guda numfashin kowannansu ya canza,Yayin da bugun zuciyoyinsu ya ƙarfafa,moving yayi da hannayenshi waɗanda ke acikin rigarta ya zagayo dasu ta bayanta yana shasshafa bayanta,after 15 mins Ya cire tongue dinshi daga cikin bakinta,Haɗa tsinin hancinsu yayi guri guda,yayin da suka fara kallon junansu,idanuwan kowannan su ke lumshewa,ga yanayin ƙyallin hasken ɗakin da yake ƙara ƙayatar da abun, Motsi taga yanayi da pink lips ɗinsa,da alama so yake ya furta wani abu amma ya kasa, yunƙurawa yayi tare da ita,suka faɗa saman lallausar mattress ɗin,kasa jurewa yayi nipple Ɗinta sai gogar mashi lips ɗinshi yake yi ta cikin rigarta,gaba ɗaya ya fara hawa kan Network,Cafka yakai ma nipple din da teeth dinsa har saida ta ɗanji zafi ta runtse idanuwanta sosai,tana cizon la66anta,tamkar jinjiri haka ya shiga sucking ɗinta tunkafin ya zame rigar,A ƙarshe ya ƙarasa zameta gaba daya har zuwa waist ɗinta sosai ya shiga jikinta,almost 20 mins kafin wani lokaci bacci yayi Awon gaba dasu,ƙankame da juna,yadda kasan Anta da Jini, Wuraren Sallar asuba,Marshal na kwance saman gadonshi bai kaiga farkawa ba,Abbansu Ya faɗo cikin ɗakin a hargitse daga shi sai ƴar singlet da gajeran wando fari,bawan Allah duk ya rikice,tsufanshi ya fara bayyana sosai,hannunshi na ruƙe da wayarshi, Hawa saman gadon yayi yana bubbuga ƙafar Marshal tare da kwaɗa mashi kira"Omar!Omar!Omar?" Can cikin kunnanshi ya dinga jin kiran Sunanshi da Abbansu ke yi,ba arziki ya farka,tunkan ya mike zaune yake kallon abbansu biji biji,kafin idanuwan nashi su washe, "Abba lafiya"?yayi maganar muryarshi da kasala, Hawaye ya gani a kan fuskar abbansu,ya kasa buɗe baki yayi magana,sai dai wayarshi da yake miƙa mashi, Gaban marshal na faduwa yasa hannu ya kar6i wayar tare da kallon screen ɗin,Text message ne Aka turo da new number,wani irin jagwalgwalon rubutu ne acikin saƙon, "Abba bangane me aka rubuta a saƙon nan ba?wanene ya tura maka shi,wasu haruffa ne aka rubutasu ta yadda mutun bazai iya karanta abunda aka sanya ba, Cikin shesshekar kuka kamar ƙaramon yaro yace"Omar!nima bansan wanene ya tura mun saƙon nan ba,Amma inaji araina cewa JUNAID ne ya turo mun shi,Saboda yana buƙatar taimakona,' Shiru Omar yayi yana kallonshi,baisan ta yadda zai fahimtar dashi cewa Wannan sakon ba daga junaid bane,Taya wanda ya mutu zai turo saƙo?rashin sani ne yasa shi tunanin cewa Ɗanshi ne yayi mashi saƙon Lallashinshi ya soma yi"Abba dan Allah kayi haƙuri,babu abunda zai samu junaid ɗinka,wannan saƙon bana junaid bane wani ne can daban,zai iyayiyuwa ma cikin ƴa'ƴan Abokanan ka ne aka samu wani ya dauki wayar mahaifinshi ya tura maka wannan jagwalgwalon, Daƙyar ya ƙarasa maganar,jikinshi yayi mugun sanyi,Ya fara jin tsoran halin da suka jefa mahaifinsu,Duk ya rame yayi duhu,idanuwanshi sun faɗa, "Omar dan Allah ku dawomun da junaid,wlh bazan iya rayuwa batare dashi ba,na saba dashi tun yana jinjirinshi kullum a jikina yake kwana,abinci tare muke ci,Duk inda zaije ƙafata ƙafarshi,na saba dashi sosai,nafi son shi fiye da komai na rayuwata,dan Allah na roƙe ku,ku dawomun da junaid," Tuni idanuwan marshal sun cicciko da ƙwalla,ji yake tamkar ya sanar dashi ainin abunda ya faru junaid,Don ya fidda rai da dawowarshi,Sai dai kash bazai iya ba,yana fargabar halin da Abban nasu zai shiga,Ya zama abun tausayi kamar ƙaramin yaro,haka ya tasa omar gaba yana yi mashi kuka,daƙyar ya samu ya shawo kanshi,harya samu ya Lafa da yin kukan yana faman sauke ajiyar zuciya "Abba lokacin sallah yayi,ka tashi mu tafi masallaci,daga nan sai muyi mashi addu'a,in sha Allah junaid zai kasance cikin ƙoshin lafiya," Jikinshi na kerma ya sauko daga saman gadon yana tafiya ƙafafunshi.na hardewa kamar zai faɗi kasa,da sauri Omar ya sauko daga saman gadon yabi bayanshi,Don yayi mashi jagora ixuwa Bedroom ɗinshi, Bayan ya raka abbansu ɗakinshi,Ya dawo bedroom dinshi da niyar yin Alwala,Toilet ya shiga after some minutes ya fito yana gyara agogonshi dake sanye a wuyan hannunshi,ƙarasawa yayi gefen gadonshi,ya ɗauki phone ɗinsa dake ajiye saman bedside drawer dinshi, ƙarar shigowar message yaji ta cikin wayarshi,da Sauri yakai idanuwanshi kan screen ɗin wayar,buɗe message ɗin yayi don yaga menene,abun mamaki irin saƙon da aka turo ma abbansu ne,Wato wannan jagwalgwalon rubutun na haruffa da aka cakuɗesu,abun ya ɗaure mashi kai,amma bai kawo komai aranshi ba,fitowa yayi daga cikin ɗakin Ya nufi downstairs,tun akan benen ya dannawa Sgr kira, Da ƙarfi kiran Ya shiga cikin wayar sgr dake ajiye gaban mirror ɗinshi, Sehrish ce ta fara farkawa tana mutsu mutsun bude idanuwanta,zame jikinta tayi daga nashi,miƙewa tayi daga zaune tana faman sauke ajiyar zuciya yayin da take gyara zaman rigar jikinta,sai da ta samu natuwa sosai Sannan ta sanya hannunta Akan damtsen hannunshi,tana dan bubbuga shi a hankali Cikin sanyin murya ta soma ambaton sunanshi"Ya rafayet!Babban yaya"har cikin kanshi yake jin muryarta,daƙyar ya iya ware blue eyes ɗinshi akan fuskarta, Calmly tace"time ɗin salla yayi," Lumshe idanuwanshi ya ɗanyi,sam baccin bai ishe shi ba,sai da ya ƙara mintina kafin ya daure ya miƙe tare da saukowa daga saman gadon,Ya nufi wayarshi dake ta ringing, Hannu yakai tare da daukar wayar,ya karata a kunnanshi tare da yin sallama On the other hand Marshal Omar yace"Ka sauko down zamu tafi masallaci," "Okey,"ya amsa mashi tare da yin rejecting ɗin kiran,Yana ƙoƙarin mayar da wayar ya ajiye,idanuwanshi suka sauka akan message ɗin da aka turo mashi,kuma ta layinshi wanda ba kowa yasan shi dashi ba,Special ne Sai kana da mahimmanci a wurinshi sannan yake yin saving ɗin numbarka a layin, Dangwala yatsanshi yayi akan Screen ɗin wayar,nan take saƙon ya sauko kasa ya buɗe,ƙura ido Sgr yayi yana kallon jagwalgwalon ruhutun da aka turo mashi,da baƙuwar number,ya ɗanyi mamakin ganin saƙon da aka turo mashi,tunani ya shiga yi kowanene da wannan shiriritar? Calling ɗin numbar yayi,nan take aka sanar dashi cewa Wayar a kashe take,Sae lokacin ya lura da lokacin da aka tura mashi sakon wuraren ƙarfe 3 na dare,bana yanzu bane, Mayar da wayar yayi saman mirror ya ajiyeta,A hankali ya ɗan waiga tare da kallon sehrish,tuni ta jima da komawa bacci A zaune, Toilet ya shiga,bayan ƴan mintuna ya fito tare da nufar closet ɗinshi,shiryawa yayi cikin jallabiya brown colour,gaban mirror ya koma ya feshe jikinshi da turare,tana cikin bacci taji an manna mata kiss a gefen fuskarta,da sauri ta buɗe idanuwanta don taga wanene,bata ga kowa ba,Amma ranta yana

Table of Contents

Chapters

258 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243
  244. 244 Chapter 244
  245. 245 Chapter 245
  246. 246 Chapter 246
  247. 247 Chapter 247
  248. 248 Chapter 248
  249. 249 Chapter 249
  250. 250 Chapter 250
  251. 251 Chapter 251
  252. 252 Chapter 252
  253. 253 Chapter 253
  254. 254 Chapter 254
  255. 255 Chapter 255
  256. 256 Chapter 256
  257. 257 Chapter 257
  258. 258 Chapter 258
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});