Chapter 203
Chapter 203
wani ƙaramin yaro haka Yake treating dinsa, Hannunsu ruƙe dana juna suka fito daga cikin toilet ɗin,Zaunar dashi yayi gefen gadon, "Yanzu fadamun me kakeson Ci," Daƙyar ya iya cewa"Abbana," Murmushi abba ya saki tare dacewa"Na'am babyn abbansa,"murmushi gefen fuska junaid ya ɗan saki, "Repeat it pls," Sake ambaton sunanshi yayi kamar yarda ya buƙata"Abbana," Hannu yasa tare da shafa gefen fuskarshi"Na'am sanyin idaniyata,tell me me zaka ci,in kawo maka," Yana ƙoƙarin buɗe baki yayi magana Jahad ta turo ƙopar dakin,Sam batayi tsammanin Abba na aciki ba,da sauri ta juya zata koma,Abba yayi saurin dakatar da ita"Ina zuwa"?kunyace ta rufeta,Har takasa juyowa tayi magana, Murmushi abba ya saki tare da cewa"Yana jin yunwa ki kawo mashi abunda zaisa ma cikinsa," "Toh abba,"ta amsa tare da buɗe ƙopar ta fuce, Mayar da idanuwanshi yayi kan fuskar junaid"Faɗamun har yanzu kana sonta insa a ɗaura maku aure," Sunnar da kanshi ƙasa yayi batare daya tanka mashi ba,ya lura da canzawar da junaid yayi dama Ya mu'allim yace Ba lallai ne ya dawo yarda suka sonshi ba,tunda yanzu babu sihiri ajikinshi,Ya dawo Normal yadda Allah ya halicce shi,Wato Namijin gaske, Cike da zolaya abba yace"Oh ni junaid,Allah yasa ba irin rafayet bane,naga magana ma wuya take yi maka,Fuskarka kuma a ɗaure babu annuri," Turo ƙopar jahad tayi hannunta ɗauke da tray ɗan madaidaci,Food stuffs ne ta dauko asaman shi, Mikewa Abba yayi"Yawwa My daughter,zoki zauna kusa dashi,ki taimaka mashi yaci abincin,Ni bari na koma wurinsu Ammi,"Ta amsa mashi da toh,Juyawa abba yayi yabar masu ɗakin, Tunda ta shigo junaid bai ɗago ya kalleta ba,tuni tasha jinin jikinta,Yadda kasan ba wannan junaid ɗin ba,mai yawan fara'a ga surutu kamar aku, Ajiye tray ɗin tayi saman table,ta janyoshi izuwa gabanshi, "Me zan zuba maka,"daƙyar ya iya buɗe bakinshi ya furta"Cornflakes nakeso," "Bari naje na haɗa maka,yanzu zan dawo,"cike da kulawa tayi maganar,A hanzarce ta fuce daga ɗakin, After some minutes,Ta dawo hannunta ɗauke da Cup ta sanya mashi spoon aciki,Gefenshi ta zauna tare da miƙa mashi cup ɗin,ganin yadda yatsun hannunshi ke kerma yasa tace"In baka abaki," ɗaga mata kai yayi alamar Eh,ɗaukar cokalin tayi a tsanake ta soma ɗebo cornflakes ɗin tana tura mashi abaki yana sha,Natsuwa tayi tana kallon lips ɗinsa sunyi red sosai,yadda kasan na jinjiri,ba ƙaramin missing ɗinshi tayi ba,gashi yanzu ya sauya mata,ko son kallonta ma bayayi,balle aje ga magana,. "Junaid"da wata irin kasalalliyar murya ta ambaci sunanshi, ɗago da idanuwanshi yayi akanta batare daya amsa mata ba,murmushi ta ɗan sakar mashi tare da cewa"Ashe da rabon zan sake sanyaka acikin idanuwana?nashiga tashin hankali sosai lokacin da motar nan ta danne motarka,duk a tunanina kana acikin motar,har zaucewa saida nayi,Allah ne yayi zan rayu a lokacin,mun shiga tashin hankali sosai,Nidasu Ya omar...."tunda ta fara zuba yake kallon bakinta,Labari ta soma bashi na abunda ya faru bayan mutuwarshi har zuwa bayyanarshi,hada ƴan hawayenta, "Da ace narasa ka a wannan lokacin bana tunanin zan iya son wani ɗa namiji,zan ƙare rayuwata ne batare dana auri kowa ba," Sai da takai ƙarshen maganarta,Tukunna yace"WHO ARE YOU"? Gabanta ne yayi wani irin mugun bugu rass kakeji!Waro ido waje tayi a tsananin firgice take kallonshi, Hankalinta a matuƙar tashe tace"Junaid!Kana nufin baka sanni ba?i know u are just kidding me" "Pls who are you"?Ya kuma tambayarya again, Abun yayi mugun ɗaure mata kai, "Junaid nifa ce,Jahad ɗinka,Your juliet," Girgiza kanshi yayi"Ni bansanki ba,Bansan wacece ke ba,kin zauna sai zuba kike yi mun kamar radio," Ya ƙarasa maganar tare da miƙewa Ya nufi cikin toilet ya shige,tare da jan kopar ya datse ta, Fashewa tayi da matsanancin kuka kamar ranta zai fita,yana acikin toilet yana jiyo shessheƙar kukanta,A jikin ƙopar ya tsaya can kuma ya buɗe ƙopar yana leƙenta,daga zarar yaga tana ƙoƙarin juyowa sai ya garƙame ƙopar,in ta kawar dakai tana shessheƙar kuka sai ya buɗe yana cigaba da kallonta,miƙewa tayi da ƙyar ta buɗe ɗakin ta fuce,Ajiyar zuciya ya sauke tare da buɗe ƙopar ya fito,Saman gadon ya koma ya zauna,fuskarshi ɗauke da ƙayataccen murmushin side face, Lokacin da jahad ta fito daga ɗakin Abban,A falo ta samu Ammi tare da matasan gidan dasu Abba da daddynsu,Sae nasiha take yi masu,tare da yi masu addu'a suna Amsa mata da Ameen, Corridor ɗin ɗakinsu ta shige,a ƙopar ɗakin ta tsaya tare da sanya hannayenta biyu tana goge hawayenta,kafin ta tura ƙopar ɗakin ta shige daga ciki,a kwance ta samu hosana tana ta sharar bacci,Oummansu kuma tana a zaune gefen gadon hannunta ruƙe da qur'ani tana karantawa,jiki asanyaye Jahad ta ƙarasa saman gadon ta haye tare da rufe idanuwanta,Allah kaɗai yasan yarda take ji acikin zuciyarta, *Boss Bature* A 6angaren Sehrish kuwa,Yanzu sun koma kwana bedroom ɗin Azmee ita da Amrish,taso suyi magana da mommy azeema amma lokacin da taje ɗakin da ta sauke bacci ta samu tana yi,da alama ta gaji sosai,ba don taso ba,ta dawo ɗaki,Amrish ta samu a tsaye tana ta faman zarya ta kasa runtsawa,da alama tana zullumin wani abu, "Lafiyarki kuwa?Meyasa baki fita waje ba kun gaisa da ƴan uwanmu da suka dawo," Fuskarta ɗauke da matsananciyar damu tace"Tsoron haɗuwa nake yi dasu,gani nake kamar in suka ganni zasu kore ni ne in suka ji ko ni wacece," "Kina da matsala Amrish,nafa ce maki ki saki jikinki,Family ɗinmu ba kamar yarda kikayi tsammani bane,suna da mutunci sosai,kowa zai kar6eki hannu bibbiyu ne," "Nidai kawai ina fargaba ne,"ta ƙarasa maganar tare da komawa gefen gadon ta zauna, Cigaba da magana tayi"Har yanzu ina jin raɗaɗin abunda dangina suka aikata,abun yana ƙonamun rai duk in na tuna,Ina jin kunya sosai,Yanzu bani da kowa,nikaɗai na rage acikinsu,Labarin rayuwata sam babu daɗin ji,Yanzu wata rana idan nayi aure na haihu ƴa'ƴana zasu tambayeni game da dangina me zance masu?Idan ma ban faɗa masu fa dole suji a wurin mutane,koda yake nasan ma babu wanda zai aure ni,bakowa ne zaiso ya haɗa zuri'a dani ba,saboda gudun kada ƴa'ƴanshi su taso gur6atattu....."daƙyar takai ƙarshen maganarta,hawaye sharkaf Akan fuskarta, Zama gefenta sehrish tayi tare da dafa kafadarta"in sha Allah hakan ma bazai ta6a faruwa ba Amrish!Ki manta da duk wani abu daya faru a rayuwarki,ki manta da wasu dangi dakike dasu,Family ɗina sun zama naki,Miji kuma in sha Allah kin samu,muda muke da Zaratan samari,Kika sani ko ɗaya daga cikinsu wani yayi Wuff dake..."duk da tasan ba abu bane maiyuyuwa ba sai da ta ɗanyi murmushi kalaman sehrish sun ɗan sanyaya mata zuciya, "Fadamun babu wanda ya kwanta maki rai acikinsu,Yanzun nan inje in sanarwa Abba,In aka tashi aurensu Ya omar a haɗa da naki" Murmushi amrish ta saki batare da tace komai ba "Kinsan fa muna da gagarumin biki a cikin gidan nan,Abba yace kowa sai ya ɗaura mashi aure,Ran nan najisu suna tattaunawa da daddy,Kuma kinsan wani abun farin ciki,Yawancin matasan gidan nan duk basu kula ƴan mata,abba yace duk wanda bai da budurwa,Zai haɗashi da ɗaya daga cikin ƴa'ƴan abokanansa ne,ina saran kema Abba zai haɗaki da wani ne acikinsu,Ya kike gani idan Yaya yusif ya aure ki"?Tayi tambayar tana kallonta,Yau ta dage sai zuba takeyi mata,duk don saboda farin cikinta, Murmushi ta ɗan saki Still bata tanka mata ba, "Ko baki son shi"? Sai lokacin amrish ta tanka mata"idan ina sonshi,Shi yana sona ne? "Kuma fa haka ne,Ae ko bashi ba,akwai su Yaya fawan
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243
- 244 Chapter 244
- 245 Chapter 245
- 246 Chapter 246
- 247 Chapter 247
- 248 Chapter 248
- 249 Chapter 249
- 250 Chapter 250
- 251 Chapter 251
- 252 Chapter 252
- 253 Chapter 253
- 254 Chapter 254
- 255 Chapter 255
- 256 Chapter 256
- 257 Chapter 257
- 258 Chapter 258