Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 244

Chapter 244

Abban Sojoji Takun Kaarshe 3 Complete Hausa Novel 1,369 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

da manna mata kiss asaman neck ɗinta,slowly ya xagayo da hannunshi saman stomach ɗinta"da kanki kike girki a irin wannan lokacin"? "Yunwa nake ji,nayi azumi yau,shiyasa na ƙaurace maka,kuma tunda nasha ruwa,bansamu naci komai ba," "You did fast without my permission"?yayi tambayar tare da juyo da ita,Yadda zai samu damar ganin fuskarta,' A hankali take bin jikinshi da kallo,har izuwa saman fuskarshi,kullum ƙara kyau yake yi,ga cikakkiyar sura,hada ƙarin kwanciyar hankalin daya samu,lips ɗinsa sunyi pink,sae faman lumshe idanuwanshi yake yi,saboda baccin da yake ji,kamar yadda take kallonshi haka shima yake kallonta, Sunnar da kanta ƙasa tayi tana wasa da yatsun hannnunta, "Am sorry,nayi laifi ban sanar dakai ba," "Azumin menene kikayi"? "Nayi shine saboda kai,wannan alƙwarine na ɗaukarwa kaine,duk ranar da Allah ya mallakamin kai amatsayin mijina,A ranar zanyi fasting domin nuna godiyata ga Allah,daya bani the most greatest gift,bansamu nayi azumin ba,saboda yanayin da muka shiga,Sai yau Allah ya bani ikon yi," Tunda ta soma magana,ya kafe ta ido yana kallonta,kamar ya haɗiyeta saboda tsananin son da yake yi mata,shi kanshi shaidane akan irin son da take yi mashi, "Da ace kin sanar dani,da munyi azumin atare," murmushi ta ɗan saki,batare da tace komai ba,sam ta manta da chips ɗin da take frying "Ɗaya daga cikin nasarorin da nasamu arayuwata,hada mallakarki da nayi,wannan babbar nasara ce agare ni,Am so proud of u,I love u......'yana kai ƙarshen maganarshi,ya janyota jikinshi sosai yayi tighting ɗinta,kafin a hankali ya ɗago da kanta,zubawa lips ɗinta ido yayi,ba ƙaramin missing ɗinsu yayi ba,Tana ƙoƙarin buɗe baki tayi magana Yayi saurin haɗa bakinsu cikin na juna,zura tongue ɗinshi yayi acikin bakinta,Sosai ya shiga bata hot kissing,lokaci guda suka kacame ma juna,sosai sehrish ta shiga mayar mashi da martani,sun zunduma tsulundum,Gaba ɗaya hannayenta na acikin doguwar sumar kanshi,tamkar tana yi mashi susa,duk ta hargitsa mashi gashin da hannunta, Tun hannunshi na a bayanta har yakai ga zagayo dasu cikin rigarta,ya soma shafa shafaffen cikinta har izuwa saman ƙirjinta,sam babu bra ajikinta,gashi abun tubarkalla,sun cika tamkar zasu fashe,tunda Sgr ya damƙesu,laushinsu ya fisgeshi,yabi ya susuce ya ruɗe,sosai ya shiga murzasu da hannunshi,sun manne ma Juna,gudun kada ta fara gajiya da tsayuwar yasa ya ɗauketa tamkar yar baby,asaman jikinshi,ƙafafuwanta na zagaye dashi,yayin da kanta ke asaman kafaɗarshi,Mayafin data yafa a kanta tuni ya jima da zamewa ƙasa,sumar kanta duk ta rufe fuskarta,gaba ɗaya ya sabule rigar jikinta,ya fito da boobs ɗinta,ya kafa bakinsa kamar jinjiri haka ya shiga sucking ɗinsu,duk ya zautar da ƴar mutane,gaba daya kalasa ta rufeta,ta lafe mashi,tana jin duk wani motsinshi ajikinta, Chips ɗin da sehrish ta ɗaura,tuni ya jima da ƙonewa, ƙauri ya fara karaɗe kitchen ɗin,duk basu sani ba,Ana ta shan Love, Gaba ɗaya sun fita cikin hayyacinsu,ko gajiya da tsayuwar baiyi ba yana ta biyan buƙatarshi,Kamar ance ta ɗago da kanta daga saman kafaɗarshi,Kwatsam Tayi arba da Abbansu junaid Ya nufo kitchen ɗin,Ta window ta hango Gifcinshi yana sanye cikin Jallabiya,A firgice Ta furta"Innallahi Ya rafayet Abba,' Ya kurmance baijin abunda take cewa,kiciniyar ƙwace kanta ta soma yi don ta sauko daga jikinshi,Wani irin ruƙo yayi mata bana wasa ba,Bugun bayanshi tadinga yi tana faɗin"Yaya Rafayet ka sake ni,Ga abba nan yana zuwa," Sgr bai tashi ankara ba,Sai da sehrish ta gartsa mashi cizo asaman shoulder ɗinshi,Baiji zafin cizon ba,Amma Yaji koken da take yi,A firgice ya sauketa,da gudun gaske ta nufi ƙarƙashin dining table ɗin dake a cikin kitchen ɗin,ta 6oye ƙarƙashin shi tana faman sauke ajiyar zuciya, A hanzarce Sgr ya kashe gass cooker ɗin,ƙiris ya rage Wuta ta kama, frying fan ɗin yayi baƙiƙƙirin Wani irin baƙin hayaki ke fita daga cikinshi,gaba ɗaya yabi ya ruɗe,hannu yasa yana sosa sumar kanshi,yana jiyo takun takalmin abbansu yana shugowa Cikin kitchen ɗin, Cike da mamaki abba ya tsaya yana kallon bayanshi,farat ɗaya ya gane cewa Sgr ne,duk da ya juya bayanshi,Abun ya ɗaure mashi kai,Sgr a kitchen, Gyaran murya ya ɗanyi mashi don ya juyo,Shiru Sgr yayi mashi,don a halin da yake ciki yanzu farat ɗaya abbansu ya kalleshi sai ya gane a wani yanayi yake ciki, "Rafayet me kake yi a kitchen"? Daƙyar Sgr ya iya buɗe baki yace"Dad...am cooking....' "Girki kuma?kai da kanka?sai kace mace?dama kasan hanyar kitchen"?yayi tambayar cike da tuhuma, Shiru Sgr yayi don baida amsar da zai bashi, "Idan yunwa kake ji meyasa ba zaka kayi magana a girka maka ba"? "banaso na tashi kowa ne,"ya bashi amsa a ƙule,Still bai juya ya kalli abban nasu ba, "Amma nayi mamaki gaskiya,Wai dama ka iya girki"?ae nayi tunanin Ci kaɗai ka iya," Yatsina fuska sgr yayi,tamkar ya fashe da kuka,sam baiso zuwan abbansu ba, Cike da zolaya abba ya kuma cewa"Wai tsayuwar me kake yi ne,Ka juyo mana muyi magana," "Ina ƙarasa Soyawa ne," Jinjina kai abba yayi"Masha Allah, Ashe ba iya ruƙe bindiga kaɗai ka iya ba,hada girki,bari na zauna na jiraka,don wlh nima yunwarce ta koroni,yayi maganar yana shafa cikinshi, Da sauri sgr yace"Why not ka koma ɗaki zanzo na kawo maka dakaina,in na kammala "girgiza kai abba yayi"A'a,nafiso muci atare cikin kitchen ɗin nan,Yau zan ɗanɗani girkin General ɗin sojoji,"takaici duk ya cika Sgr,baisan ya zaiyi da abbansu ba,kamar yasan me suke yi acikin kitchen ɗin yaƙi tafiya,A ƙarshe ma wuri ya samu ɗaya daga cikin dining chairs ɗin da sehrish ta 6oye a ƙarƙashin Table ɗinsu,Nan ya zauna,yana jiran Sgr Ya kammala masu girkin"'sam abbansu bai Lura da mayafin sehrish dake yashe kasa ba,ga kuma slippers ɗinta dake a ƙasan ƙafafun Sgr,bai kuma Lura da kaskon da Sgr ya sauke ba, "Rafayet wai ƙaurin me nake ji ne"? "Albasa ce ta ƙone," Yatsina fuska abba yayi"ƙaurin ba daɗin ji,dan Allah karka bari abincin ya ƙone," Amsa mashi yayi da "toh" Hankalin Sehrish ba ƙaramin tashi yayi ba,ganin ƙafafun abba masu sanye da slippers,sai faman karkada kafafun yake yi,duk fargaba ta kamata,ta ƙanƙame jikinta a ƙarƙashin table ɗin,tuni zufa ta wanke fuskarta,har rage numfashinta tayi duk don kada abba ya ganta Daƙyar Sgr ya samu ya matsa,Ya ɗauko plate mai faɗi Ya zuba masu chicken papper soup ɗin da sehrish ta kammala,duk baiji daɗi ba,baiwar Allah tasha wahalar Girka abunta don tana jin yunwa,Ga abba yazo zai cinye mata kazarta, Duk wani motsinshi akan idon abbansu ya kafe shi da ido yana kallonshi,dama saida ranshi ya bashi cewa Shi yake kallo,a sukane ya juyo hannunshi ruƙe da plate ɗin,haɗa ido su kayi da abbansu da sauri Sgr ya kawar da idanuwanshi, Wani irin kallon ƙurulla abbansu keyi mashi,Duk yabi ya tsargu,murmushi yagani akan fuskar abbansu me haɗe da dariya,ɗaure fuska Sgr yayi tare da samun wuri ya zauna,Suna fuskantar juna shi da abban nasu,Sauke plate ɗin yayi asaman table ɗin ya turama abbansu"Gashi nan,bismillah," "Kai bazaka Ci ba" Girgiza kai Sgr yayi"Na ƙoshi" ɗaure mashi fuska abba yayi"In har bazaka ci ba,nima na ƙoshi,tun ɗazu na lura dakai sai wani shan mur kakeyi saboda kawai nace ina jin yunwa,gobe fa zaku tafi ko irin missing ɗina baka yi,"ya ƙarasa maganar yana harararshi, Jin haka yasa Sgr ya saki fuskarshi don ya faranta mashi "Am Sorry dad..let's eat together,'yakai ƙarshen maganar tare da zura hannunshi ya ɗauki cinyar kazar yakai bakinshi yana tauna,abba ma ya sanya hannu suka soma Ci atare,sai faman lashe baki yake yi"Wai dagaske kai kayi girkin nan? Jinjina kai

Table of Contents

Chapters

258 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243
  244. 244 Chapter 244
  245. 245 Chapter 245
  246. 246 Chapter 246
  247. 247 Chapter 247
  248. 248 Chapter 248
  249. 249 Chapter 249
  250. 250 Chapter 250
  251. 251 Chapter 251
  252. 252 Chapter 252
  253. 253 Chapter 253
  254. 254 Chapter 254
  255. 255 Chapter 255
  256. 256 Chapter 256
  257. 257 Chapter 257
  258. 258 Chapter 258
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});