Chapter 202
Chapter 202
ƙanshi,Ya gafarta mashi zunubbanshi,Wlh naji mutuwarshi"yakai ƙarshen maganar tare da curo hanky daga aljihunshi Ya rufe fuskarshi,jikin kowa dake a wurin yayi sanyi, Talal tuni ya fara zubda kwalla"Abba ashe haka abu ya faru?munyi babban rashin na irfan acikinmu,Allah yasa ƙarshen wahalarshi kenan,Allah Yaji ƙanshi," "Ameen ameen,"daƙyar abba yake amsa masu saboda yanayin da suka jefa shi,Dama dauriya ce kawai yake yi, "Yaya hossein,Ya haƙurin rashin da mu kayi"?hajiya azeema ce tayi maganar yayin da take kallonshi,daƙyar ya iya amsa mata,Kowa dake a wurin sai da yayi masu gaisuwa,Hatta Ƴan matan da Ammi tazo dasu, Shigowa palourn Abu tayi hannunta ruƙe da faffaɗan tray,Cups ne asama mai ɗauke da Lemu mai sanyi,sai da ta fara yi masu sannu da zuwa,kafin ta soma ƙoƙarin raba masu abunshan,. Gyaran Murya abusufyan yayi mata,Da sauri takai idanuwanta kanshi,da ido yayi mata nuni da Ammi alamar ta fara miƙa mata,Murmushi tasaki kafin ta nufi sofa ɗin da ammi ke zaune tare da Abba,cikin girmamawa ta gaishe da ita"Sannunku da zuwa Ammi,Ya gajiyar tafiya," "Alhamdullillah,"tayi maganar tare da miƙa hannu ta kar6i cup din da abu ke miƙa mata, "Ince ko Mahaifiyar ƴan ukun nan ce"?tayi tambayar tana nuna su jahad dake zaune wurin gwaggon katsina, Abba ne ya bata amsa da cewa"Itace oummansu" Murmushi ammi tayi tare da kallon abusufyan,A hanzarce ya kawar da kanshi gefe yana murmushi ƙasa ƙasa, "Alhamdulillah Naji daɗi sosai,mun samu ƙaruwa acikin zuri'armu Allah ya ƙara hada kawunanmu,"atare suka amsa mata da ameen Kasa haƙuri Talal Yayi"Abba Ya jikin junaid da fawan?na kasa samun natsuwa,Burina in sanyasu acikin idanuwana na," Tunkan yakai ƙarshen maganar Gwaggwon katsina tace"Allah sarki junaidu bawan Allah,An ji jaki,Amma Allah wadaran me hali irin na Azmee,Matar nan ta cuce mu,Munafuka mai zuciya irinta Kafiran farko,Yadda kasan A jahiliya period aka haife ta dama ni banyarda da ita ba,Shisshiginta yayi yawa,Sumumu kasau macijin sari ka noƙe.....Wannan matar tafi bomb bala'e,Wlh bazamu yafe mata ba,Allah ya ɗebe mata sauran albarkar dake......"bata ƙarasa maganarba,Abbba yayi hanzarin cewa"Gwaggo,Dan Allah adaina tuna abunda ya wuce,Azmee yanzu bata atare damu,Tana can prison tana kar6ar sakamakon abunda ta aikata, Tunkan yakai ƙarshen maganar tace"Haba hossein,Ai ni banso kuka kaita prison ba,So nayi ku kulleta acikin akurki irin na kaji har mu dawo,Wlh data yaba ma aya zaƙinta,Azmee bata kyauta mana ba,Kaga fa matar nan kamar tafi kowa tsoron Allah,Kullum Zaka ganta cikin zumbulelen hijabi kamar matar liman,Hannunta ruƙe da zungureran cazbi kamar duka kenan"cika da takaici tayi maganar,. "Wlh ni dama banyarda da ita ba,shiyasa tun farko banso Yaya hossein Ya bata rainon junaid ba,ƙaddara ce kawai ta riga fata,babu yarda zamuyi,Allah Ya kyauta gaba,Yanzu sai musan dawa zamu yarda,"Azeema ce tayi maganar ranta a 6ace, "Ae azmee ta bamu mamaki,Ta koya mana hankali wlh,ɗan adam ba abun yarda bane,Mutun mugun icce ne,duk irin halarcin da akayi mata tarasa dame zata saka magana sai da wannan,"acewar abba, Gyaran Murya ammi tayi kafin ta soma magana a tsanake, "Kuskure ne tun farko an riga da an tabka,sai dai fatan Allah ya tsare gaba,bai kamata kuna tada maganartaba,tunda yanzu babu ita,amma duk da haka ina me ƙara jan hankalinku Akan ku daina saurin yarda da mutane,musamman bare a zamanin da muke ciki Na jikinka ma ana iya haɗa baki dashi a cutar dakai balle kuma wanda baku haɗa komai dashi ba,Iya cuta dai Azmee ta cutar damu,Amma mu gode ma Allah da bata kaiga yi mana illa ba,Don da taso da tuni ta jima da halaka wasu acikin gidan nan,Allah ne ya tsare mana ku,"bayan takai ƙarshen maganar,ta ɗan sauke ajiyar zuciya kafin taci gaba da cewa"Yanzu a wani Hali jikokina suke ciki?Fawan da junaid,Ya jikin nasu," "Alhamdulillah suna samun sauƙi sosai,Junaid yana kwance a bedroom ɗinta fawan kuma yana a dakinshi"miƙewa tayi tare da nufar ɗakin Talal ma Yabi bayanta,Gaba ɗayansu ma suka miƙe domin zuwa duba jikin nashi,Lokacin da suka shiga ɗakin,A zaune suka same shi,Ya sauko ƙafafunshi ƙasa,Da alama so yake yayi tafiya,jin an buɗe ƙopar ɗakin Yasa ya ɗago da manyan idanuwanshi yana kallonsu, Farin ciki ne Ya lullu6esu,Musamman Abba,jiki na rawa ya ƙarasa gefenshi ya zauna,rungumoshi yayi xuwa jikinshi,Yana shafa bayanshi, "Alhamdulillah,Da alama Jikin nashi yayi sauƙi,ba kamar yarda aka bani labari ba,"acewar ammi fuskarta ɗauke da murmushi, Zuƙunnawa Talal Yayi saitin fuskarshi"Junaid ɗan uwana,Ya jikin naka"?zuba mashi ido junaid yayi yana kallonshi batare da yace uffan ba,Yaƙi buɗe baki yayi magana,Sae dai kallonsu da yake yi ɗaya bayan ɗaya kamar baison su ba, "Allah yasa baiyi loosing memory ɗinshi ba,Naga ko magana ma ya gaza yi mana Sai dai yabi mu da ido,"acewar captain adam, Osman yace"nima abunda nake tunani kenan,Junaid dana sani kullum fuskarshi ɗauke da murmushi kamar Gonar auduga" "Kada ku damu,Yanzu ya fara jin sauƙi,Nasan zuwa gobe zai warware in sha Allah,shikaɗai yasan me yake ji acikin zuciyarshi,"yayi maganar yayin da yake cigaba da shafa sumar kanshi, Kowa sai da yayi mashi yajiki,Kafin suka Yi mashi sallama suka koma Falon,basu jimawa da dawowa ba,Mommy ta fito hannunta ruƙe dana Fawan,Daga shi sai short ajikinshi,ba ƙaramin jiki yaji ba,Amma yanzu da sauƙi jikin nashi, Tunkan su ƙaraso,Talal da najeeb suka miƙe,Da sauri suka ƙarasa Wurinshi,Suna yi mashi yaji,murmushi ya sakar masu"Alhamdulillah Am really glad to see you,nayi missing ɗinku sosai," Rungumeshi su kayi,Kafin suka ruƙo hannunshi zuwa cikin falon,Saman Sofa suka zauna,Kowa ya soma Yi mashi Ya jiki,fuskarshi asake yake amsa masu,a tsaye mommy ta gaisa dasu,Kafin ta nufi kitchen donta shirya masu abunda zasu ci,Abu ta samu acikin kitchen ɗin tana shirya masu abinci,Taimaka mata tayi suka shirya abincin atare, Abba kuwa still Yana a wurin babynsa ya ƙankameshi ajikinshi,ɗago da junaid yayi daga jikinshi,sai faman sauke ajiyar zuciya yake yi "Junaid Anya lafiya kuwa?Sai dai kabi kowa da ido kamar baka sanmu ba,dan Allah kayi mun magana,Kona ji sanyi acikin zuciyata, Zuru yayi mashi sam yaƙi ya tanka mashi,Duk ya shiga damuwa,Jan kumatunshi yayi"Haba babyn abbansa,Ko murmushi ne to kayi mun," Still bai tanka mashi ba,hakan ba ƙaramin tayar mashi da hankali yayi ba, "Dan Allah junaid,ka kwantarmun da hankalina mana,duk na damu da rashinka,Nasan Nayi maka laifi amma dan Allah Kayi hakuri kaji My baby Boy,"hada ɗan murmushinshi yayi maganar,junaid kuwa sai binshi da ido yake yi, "Me kake son ci in kawo maka"?yayi tambayar yana shafa sumar kanshi, Sai lokacin Junaid ya buɗe bakinshi,Yana nuna mashi teeth ɗinsa,Sunyi dauɗa sosai, Murmushi Abba yayi"Saboda teeth ɗinka sunyi datti shine kaƙi yi mun magana,to menene aciki"sunnar da kansa ƙasa yayi, Ruko hannunshi Abba yayi tare da miƙar dashi tsaye,Toilet ya shiga dashi,A gaban sink suka tsaya,Brush ya ɗauko bayan ya matsa maclean asama,Yace"Ha bakinka inyi maka brush ɗin dakaina,"buɗe bakinshi yayi,Abba ya tura brush ɗin cikin mouth ɗinsa,a tsanake yake goge mashi hakoran,Yayin da idanuwansu ke kallon cikin na juna, Calmly Abba ya soma magana"Nasan sunyi hurting ɗinka sosai,But pls we should forget about the past,Komai ya wuce,babu wanda Allah baya jarabtarshi junaid,Ka gode ma Allah da basu yi maka illa sosai ba,Nasan ka shiga damuwa ne sosai saboda rashina dakuma ƴan uwanka,ka rayu atare da wasu mugaye marasa imani,Ka tsorata sosai,Shiyasa harka zauce,Amma Yanzu Alhamdullillah,Jiki yayi kyau,"ya ƙarasa maganar tare da kunna tap,zuƙunnowa junaid yayi,Abba ya tarfa hannunshi Ya ɗebo ruwan yana kuskure mashi bakinshi,Bayan ya kammala kuskure mashi bakin,Ya wanke mashi fuskarshi,Kamar
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243
- 244 Chapter 244
- 245 Chapter 245
- 246 Chapter 246
- 247 Chapter 247
- 248 Chapter 248
- 249 Chapter 249
- 250 Chapter 250
- 251 Chapter 251
- 252 Chapter 252
- 253 Chapter 253
- 254 Chapter 254
- 255 Chapter 255
- 256 Chapter 256
- 257 Chapter 257
- 258 Chapter 258