Chapter 103
Chapter 103
akanshi,koma wacece wannan ba ƙaramar ƴar daba bace da alama, wurgi yayi da wayar saman gadonshi,Sannan ya juya daƙyar yake ɗaga ƙafarshi har ya samu ya shige cikin toilet, *Sehrish* Firgit ta farka lokaci guda ta miƙe a hanzarce ta wurga idanuwanta kan agogo,ƙarfe kusan 2 na dare,durowa tayi daga saman gadon hankalinta aɗan tashe,sai da ta fara zuwa window ta leƙa taga Motarsu,sannan ta fito da sauri,riga da wandone ajikinta,kanta kuma na sanye da mayafi ta ɗaureshi amatsayin kallabi,tafiya takeyi tana sambatu ga bacci da bai bar idanuwanta ba, Kitchen ta shiga,jim kaɗan ta fito hannunta ruƙe da tray,Coffee ne asaman shi tare da Fruit,tana ƙokarin hawa upstairs taji ance"Sannu da ƙoƙari," Cak ta tsaya da tafiya,yayin da zuciyarta tayi wani irin bugu ji kake rasss!,a hankali ta juya don taga wanene yayi mata maganar,Waro ido waje tayi ganin babu kowa a babban falon,kuma tabbas taji anyi mata magana,ranta ne ya bata cewa kodai kunnuwanta ne suka jiyo mata hakan,tuna wannan yasa ta sauke ajiyar zuciya ta wuce part dinshi,a bakin kopar shiga bedroom ɗinshi ta tsaya ta fara yin sallama,jin bai amsa mata ba yasa tayi tunanin ko bacci ya ɗauke shine ko kuma ya shiga cikin toilet ne, Sanya kafa tayi ta shiga cikin ɗakin,Ƙarasawa tayi wurin table ta ajiye mashi tray ɗin,Sannan ta ɗan jinkirta tana jiran fitowarshi daga cikin toilet ɗin,har lokacin bata daina yin hammar bacci ba,idanuwanta kuma na rufewa,da alama baccin zata cigaba da yi atsaye, Tana cikin tsayuwar nan tajiyo sautin aman shi daga cikin toilet,hankalinta ba ƙaramin tashi yayi ba,bakomai ya faɗo mata arai ba,fa ce abunda ya faru tsakaninta dashi a daren shekaranjiya,kada ace har yanzu ƙyanƙyamin jinin daya gani ajikinta ne yake sa shi yin amai,Nan take taji jikinta yayi wani irin sanyi.........."bata ƙarasa zancen zucin nata ba,Taji motsin fitowarshi daga toilet, Tsautsayi da ƙaddara ne yasa Sehrish yunƙurin juyawa don taga a wani hali yake ciki,Aikuwa A gigice ta fasa ƙara,firgitar da tayi ne yasa ta yanke jiki ta faɗi ƙasa a sume,Da sauri Sgr ya koma cikin toilet,tare da jan kopa ya rufe,sam baiyi tsammanin akwai mutun a bedroom ɗin nashi ba,Shiyasa ya fito a naked ɗinsa,babu kaya ajikinshi,Sehrish taga abunda yafi ƙarfin idanuwanta, Bada jimawa ba,ya kuma fitowa daga cikin toilet ɗin,Waist ɗinshi ɗaure da towel,ya saki sumar kanshi ta baya,abun ba ƙaramin ɗaure mashi kai yayi ba,yadda ta yanke jiki ta faɗi a sume saboda kawai taganshi babu kaya ajikinshi,kamar taga wani mugun abu?ko kaɗan baiji kunyar komai ba da ta ganshi a haka din,sae ma mamakin sumewarta da yayi,sam baya jin ƙarfin jikinshi,Ƙarasawa yayi wurin da take a sume ƙasa,ya zuƙunne saman guiwarsa ɗaya,Hannayensa ya sanya tare da ɗaukkota ya kinkimota A saman shoulder ɗinshi,A ƙoƙarinsa na yakai ta bedroom ɗinsu,yana ƙoƙarin miƙewa tsaye da ita dauke a kafaɗarshi,Cikin rashin sa'a ƙafafunshi suka harɗe a jirkice ya saki jikinshi gaba ɗaya suka faɗa saman katafaren gadon nashi yaraff nan take mayafin da ta rufe hair ɗinta dashi yabar kanta,kwantacciyar sumar kanta ta tarwatse asaman gadon, Tunda suka faɗa saman gadon sehrish ta farfaɗo sakamakon ruwan daya Yarfo mata asaman fuskarta,Ruwan sumar kanshi ne daya fito daga wanka bai tsaneta ba,numfashin mutun ta dinga ji da ɗumi duminsa asaman fatar ƙirjinta,tarasa gane maiya faru da ita,meya ke faruwa ne?taji an danneta,wani irin nauyi tamkar an ɗaɗɗaure jikinta haka ta dinga ji, A hankali ta buɗe idanuwanta,kai tsaye suka fuskanci ceilling,gabanta ne ya faɗi rass,hannu tasa don taji menene ajikinta,kai tsaye hannunta ya sauka akan lallausar sumar kanshi,shafa sumar ta shiga yi,lokaci guda ta tuna cewa a ɗakin Sgr take,A matuƙar tsorace ta ambaci sunanshi"Ya Rafayet,"shiru bai amsa ba,hakan ba ƙaramin ruɗu ya sanyata ba, ƙoƙari yake don ya tashi daga jikinta,Amma hakan ya faskara,a karo na biyu yayi yunƙurin miƙewa,ɗagowa yayi da kanshi yana faman cizon la66ansa,a hankali ya ware sexy blue eyes ɗinshi,kai tsaye suka sauka akan ƙirjin sehrish,Nan take ya tsinci kanshi da bin surar kirjinta da kallo,gaba ɗaya rigar jikinta ta zamo,sakamakon faɗawar da sukayi saman gadon da hannunshi ya zame rigar batare daya sani ba alokacin da yake ƙoƙarin ɗaga jikinshi daga nata,dukiyar fulanin nan nata a tsaitsaye dasu tubarkalla ma sha Allah full ɗinsu,gwanin ban sha'awa, Lokaci guda yabi ya susuce,ya tsinci kanshi a wani irin yanayi,Sehrish kuwa tunda ya ɗago da fuskarshi,hankalinta yayi mugun tashi,duk tabi ta ruɗe ta firgita,jikinta sae kerma yake yi,Sam bata lura da abunda yake kallo ba,sae faman lumshe idanuwanshi yakeyi yana buɗesu a hankali,yayin da maƙoshinshi ke motsi,kamar yana swallowing wani abu,wata irin zufa ce ta shiga tsastsafo mashi a gefen fuskarshi,ganin haka yasa ta ƙara tsorata,saboda tunawa da abunda ya ta6a faruwa a tsakaninsu,lokacin da haroon ya bata allurar nan,tuna wannan yasa hankalinta ya ƙara tashi,la66anta sae kerma sukeyi,a hankali ta furta"innalillahi wa'inna ilaihirraji'un..."sautin muryarta ne yaja hankalinshi,mayar da idanuwanshi yayi akan fuskarta,wani irin kallo ya shiga bin ta dashi, Moving face ɗinshi yayi saitin fuskarta,da sauri ta runtse idanuwanta yayin da ta ke ci gaba da ambaton hakan,numfashinsu ne ya shiga haɗuwa dana juna,tana ƙoƙarin buɗe idanuwanta,taji tausasan la66ansa asaman nata la66an,tongue ɗinshi ya zura acikin bakinta,lokaci guda Sehrish tabi ta rikice ta susuce,ta fita hayyacinta,kamar yadda shima ya fita nashi hayyacin,haɗa bakinsu su kayi cikin na juna,suna exchanging saliva ɗinsu,hot french kiss ya shiga mata,tun daga kan lower lip ɗinta ya soma tsotsarshi sosai,laushinsu yasa shi ƙara zabura,gaba ɗaya yabi ya rikice,hannayenshi kuwa tunda ya damƙi boobs ɗinta dasu,ya shiga murzarsu,gaba ɗaya ya kara susucewa,ya zauce ya soma sakin nishi,almost 30 mins ya zame mouth ɗinshi daga nata,ya mayar dashi saman nipples ɗinta,ya kama tamkar jinjiri ya shiga sucking ɗinsu,bada wasa ba,Jikinshi har wani kerma yake yi,tamkar wanda ya shekara da yunwa atattare dashi,raɗaɗin da tafara ji ne ya dawo da ita cikin hayyacinta,a lokacin har yana ƙoƙarin Zame towel ɗin jikinshi bcos all he needs at dat moment was to do it,da alama ya manta halin da amaryar tasa ke ciki na rashin yin salla,a wani irin firgice da iya karfinta na ƙarshe,ta daddage ta ingije Sgr daga jikinta,a wani irin kasalance yayi gefe guda yana faman sauke ajiyar zuciya,jikinta sam babu ƙwari haka ta miƙe da sauri ta dira daga saman gadon,har tana tuntu6e wurin ƙoƙarin guduwa daga bedroom ɗin nashi,tamkar wadda zombie ya biyo,ko mayafinta bata tsaya dauka ba,boobs dinta ma da hannuwanta ta tar6esu sai daga baya ta janyo rigarta da ta zame kasan stomach dinta,ta zura hannun rigar,gudu gudu sauri sauri tabar part ɗinshi,duk ta bi ta ruɗe ta rasa in da zata dosa,Allah dae ne ya kawota ɗakinsu,don kuwa bata cikin hayyacinta,lamarin ya girmi tunaninta,a wani sukwane ta faɗa bedroom ɗinsu,a edge of the bed ɗin,ta zube jikinta naci gaba da yin kerma,hakoranta har gamewa suke yi dana juna kaf kaf,tamkar wadda sanyi yayi ma mugun kamu,ƙanƙame jikinta tayi yayin da idanuwanta ke rurrufewa,wata irin matsananciyar sha'awace ta rufe ta, Ita kenan,A 6angaren Sgr kuwa tun bayan da ta bar part ɗinsa,bai iya motsa koda yatsansa ba,jibgewa yayi saman gadon tamkar kayan wanki,ga wani irin raɗaɗi da yake ji a kasan mararsa,abun da bai ta6a yi ba arayuwarshi yau ya ɗanɗana ma kanshi,bazai iya tantance meke faruwa dashi ba,wata irin kasalace ta rufeshi,ya jima yana juye juye asaman gadon,cikin wani irin mawuyacin hali kafin Allah
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243
- 244 Chapter 244
- 245 Chapter 245
- 246 Chapter 246
- 247 Chapter 247
- 248 Chapter 248
- 249 Chapter 249
- 250 Chapter 250
- 251 Chapter 251
- 252 Chapter 252
- 253 Chapter 253
- 254 Chapter 254
- 255 Chapter 255
- 256 Chapter 256
- 257 Chapter 257
- 258 Chapter 258