Chapter 248
Chapter 248
kamar me,Gidan Yayi masu kyau sosai,Atare da Junaid suka shiga zagaye gidan,Ko rabi basu yi ba suka fara gajiya a ƙarshe sai dai suka hakura,Gobe sun dasa daga inda suka tsaya,Amma fa sunsha Yawo,Security guards din dake tsaron gidan A ƙalla Sunkai mutun 20,Waɗanda ke kula da cikin gidan tundaga kan 6angaren Kitchen,Gyaran Gidan,A ƙalla sunkai Su goma sha biyar,In mutun na rayuwa acikin gidan nan ko tsinke wannan sai in yaso zai kawar dashi,musamman inya kasance malalacine shi, Kusan 3 weeks da zamansu acikin gidan,Kullum sai sun zagaye shi,Wani lokacin Har Video Call Suke kiran su Oummansu Suna nuna masu abubuwan ban sha'awa na cikin gidan,tunda suka dawo Zama acikin gidan Omar da Sgr basu zauna ba Saboda Uban aiyukan dake jiransu,Idan suka fita da safe sai cikin dare suke shigowa cikin gidan lokacin duk sunyi bacci,Yanzu basu da wata sauran damuwa,Suna samun kyakkyawar kulawa ta ko'ina,A irin rayuwar da suke yi agidan tamkar Princesses ne in their Own Palace,Abunda suke so shi za'ayi,Masu aikin Gidan Command ɗinsu kawai suke Jira, Yau tun safe aketa Tsuga ruwan sama,Ni'ema ta sauka ta ko'ina,yanayin weather ɗinsu gwanin ban sha'awa,Wata irin ni'imtacciyar iska mai sanyaya zuciya mai ratsa sassan jiki,irin wannan yanayin yafi da cewa da ma'aurata, Kwantar da kanshi yayi jikin ƙopar ɗakin jikinshi na sanye da pyjamas,Ya jima atsaye yana ta yi mata magiya akan ta buɗe mashi ƙopar ɗakin ya shigo amman tayi kunnan uwar shegu dashi,Gashi yau a matse yake baya jin zai iya haƙuri wannan daren Ya wuce batare daya kar6i hakkinsa ba,A shagwa6e yake ambaton sunanta"My juliet pls,wlh ba abunda zanyi maki fira kawai nazo in tayaki,"Jahad dake ƙudundune cikin bargo ta kasa kunne tana sauraronshi,tsananin tausayinshi ne ya kamata,Amma bata jin zata iya buɗe mashi ƙopa,tsoranshi take ji saboda tasan halinshi bazai raga mata ba,Kamar yadda ya saba faɗi mata,shiyasa kullum da zarar dare yayi take kulle ƙopa don karya shigo ya addabeta, "I know you're hearing,pls My Juliet,wlh in baki buɗe ƙopar nan ba,Zansha poison..."Murmushi Jahad ta saki,daɗin sauraron muryashi take ji,ita kanta tana buƙatarshi amma akwai wasu dalilai dayasa take gudunshi,na farko tana fargabar kasancewa dashi,Na biyu kuma tana kunyar ta samu cikinshi,da wani ido zata kalli su babban yaya idan suka gane tana ɗauke da cikin ƙaramin ƙaninsu wanda ko School bai kammala ba,duka cikin ƴan kwanakin nan zai fara zuwa University Of Southern California,Itama kuma zata cigaba da karatun Secondary ɗinta,abunda take yima fargaba kenan,in har ta samu ciki abubuwa bazasu tafi dai dai ba,har magana sukayi da Sehrish akan tana buƙatar abunda zatasha wanda zai hanata ɗaukar ciki,Sehrish bata amince da buƙatarta ba,Sai ma shawarar da tabata akan ta bari ko first born ne ta fara yi kafin tayi planning,itadai ba haka taso ba,tayi nisa acikin zancen zucinta muryar junaid ta kuma katseta "Jahad,wlh idan baki buɗe ba, Zan kira Uncle awaya ince kin hanani Haƙƙina," A firgice Jahad ta yaye lallausan bargon da ta lullu6a dashi, "You're Mad Junaid!Daddy zaka faɗa ma haka?baka da kunya ko?To ka faɗa mashi ɗin,"takai ƙarshen maganar tare da jan bargon ta lullu6e jikinta dashi, Ta 6ata mashi rai sosai,zuƙunnawa yayi agaban ƙopar yana raira mata kuka,tana jinshi tayi banza dashi, tsakanin part ɗinsu dana Omar dana Sgr akwai tazara,Na Junaid da Sgr Yana a Upstairs,Na Omar Yana a Downstairs,A kowane Part akwai ƙayataccen palour acikinshi,Akwai Bedrooms guda biyu masu ɗauke da toilet acikinsu,Sannan akwai kitchen a kowani part,Bayan babban kitchen ɗin dake akwai a downstairs,Wanda masu aiki ke shirya abincin gidan acikinshi,saboda tsabar kyan ginin yadda kasan da zallar glass aka yi shi,ko'ina ka kalla ɗaukar ido yake yi, Tun Junaid yana raira mata kuka har taji yayi shiru,hankalinta ba ƙaramin kwanciya yayi ba,don tasan cewa ya tafi, Saukowa Downstairs yayi, wasu dogayen Twin stairs ne,Both left and right da kuma straight duk akwaisu ta ko'ina mutun zai iya hawa Upstairs, Wani hamshaƙin palour ne Aljannar duniya Yaji tsadaddun furniture,Haɗaɗɗun gaske komai na cikinshi Golden Colour ne, Jikinshi duk ya mutu haka yake tafiya,Hosana ya samu zaune saman Sofa tana kallo kamar Aljanna ita kaɗai jikinta sanye da doguwar riga tana shan ice cream, Wata dabarace ta faɗo mashi,Ƙarasawa yayi tare da samun wuri gefenta Ya zauna,har sai da ta firgita da ta ganshi, "Hosana me kike yi anan"? "Ya Omar nake jira"ta bashi amsa tare da mayar da idanuwanta kan ice cream ɗin da take sha, "Ina wayarki take ne"? Ajiye robar ice cream ɗin tayi,ta ɗauko wayar dake ajiye saman Sofa hand ɗin ta miƙa mashi"Me zakayi da ita? "Bani zanyi amfani da ita ba,ke nakeso kiyi amfani da ita," Zuba mashi ido tayi tana sauraronshi, "Taimako zakiyi mun,Layin Jahad zaki kira a waya,idan ta ɗaga kiran,Ki fasa ihu kice wuta ta kama," Maƙe mashi kafaɗa tayi"wlh ni bazan iya ba,so kake in tayar mata da hankalinta" Hannu yasa ya dunguri kanta"Umarni nake baki a matsayin yayanki,in kika ƙi yi mun biyayya zan faɗa ma Ya Omar ince kin raina ni," Yana kai ƙarshen maganarshi tace"Ae ba abunda zaiyi mun," Jinjina kanshi yayi"tunda ba zakiyi mun abunda nakeso ba,bari naje na kwance karnukan gidan nan..."yakai ƙarshen maganar yana ƙoƙarin miƙewa Tsaye,a ruɗe Hosana ta ruƙo rigarshi"Dan Allah kada ka kwantosu zanyi maka abunda kakeso,"murmushi Junaid ya saki tare da komawa ya zauna,dama wayau yayi mata don yasan halinta shegen tsoron kare gareta musamman karnukan turawa jibga jibga masu gashi ajikinsu buzu buzu, Ajiye ice cream ɗin tayi saman table ta ɗauki wayar ta dannama Jahad kira,Wayar na fara ringing Junaid yace"in ta fito kada kice mata ni nasa ki"daga haka ya miƙe a harzarce ya haye Upstairs part ɗinsu,A palour Ya 6oye Cikin Labule, A lokacin Jahad tayi nisa acikin baccinta,wayarta ta fara ringing,cikin bacci ta zura hannunta saman gadon tana laluben wayar har Allah yasa ta cafkota,cikin bargon ta shigar da ita,daƙyar ta buɗe idanuwanta tana kallon Screen ɗin wayar,Tayi mamakin ganin kiran Hosana,Amsa kiran tayi tare da manna wayar a kunnanta,tunkafin tayi sallama ta jiyo ihun hosana tana faɗin"Wayyo Allah!Jahad wuta wuta......"a gigice Jahad tayi wurgi da bargon da ta lullu6a dashi,ta diro daga saman gadon,short gown ce a jikinta ko guiwarta bata kaiba,ta ɗaure sumar kanta da ribbom da gudun gaske Jahad ta nufi ƙopar ɗakin ta buɗe shi,ta shigo palourn duk a firgice,tana fitowa waje ta nufi downstairs tana faman baza ido don taga inda wutar ke ci duk hankalinta ya tashi,sai dai tana shigowa falon ta samu hosana zaune tana shan ice cream ɗinta ta ƙurawa faskekiyar plasma tv ido tana kallon tashar Bolly wood,A fusace Jahad ta ƙarasa tare dakai hannu ta buge robar ice cream ɗin ta faɗi ƙasa, "Hosana uban meyasa kika kirani?don kawai ki tashi hankalina?ina wutar da kikace tana ci," Tuntsirewa tayi da dariya,Hakan ba ƙaramin hasala Jahad yayi ba"Mahaukaciya kawai,bansan yaushe zakiyi hankali ba,kuma wlh a kunnan Ya Omar,Har Daddy saina kirashi a waya in faɗa mashi abunda kika yi mun," Rai a6ace takai ƙarshen maganar ta juya ta nufi upstairs tana faman Jan tsoki, Hosana dai bata tanka mata ba sai tiƙar dariya take yi kamar wata zautacciya, Lokacin da Jahad ta koma part ɗinsu bata kawo komai aranta ba,tana shiga bedroom taja ƙopa ta rufeta hadda murɗa key,Kafin ta juya ta koma saman fankacecen gadon ta kwanta tana
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243
- 244 Chapter 244
- 245 Chapter 245
- 246 Chapter 246
- 247 Chapter 247
- 248 Chapter 248
- 249 Chapter 249
- 250 Chapter 250
- 251 Chapter 251
- 252 Chapter 252
- 253 Chapter 253
- 254 Chapter 254
- 255 Chapter 255
- 256 Chapter 256
- 257 Chapter 257
- 258 Chapter 258