Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 211

Chapter 211

Abban Sojoji Takun Kaarshe 3 Complete Hausa Novel 1,347 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ya soma bin jikinshi da kallo,Short ɗinshi Yayi jaga jaga da jini,Ga Yakushin da Sehrish tayi mashi A kafadarshi, Hankali a matuƙar tashe Omar yace"Innalillahi'wa'inna ilahirraji'una!Nashiga Uku!Rafayet me kayi haka"!?yayi maganar a yayin da yake saukowa daga saman gadon ya ƙarasa gaban Sgr,sam ya kasa buɗe baki yayi magana, Murya na rawa Omar yace"Rafayet ka faɗamun me ka aikata?Meyasa nake ganin jini a jikin short ɗin jikinka?waye ya yakushe ka,Kayi faɗa da kura ne....."? So yake yayi magana amma Ya kasa motsa lips ɗinsa,fuskarshi cike da tsantsar damuwa,hawaye kwance acikin fararen idanuwanshi, Rai amatuƙar 6ace Omar yace"Can't You talk to me!Ka faɗamun mana!Jinin menene ajikin ka!meyasa nake ganin hawaye acikin idanuwanka,Allah yasa ba abunda nake zargi bane......." Sai lokacin Sgr ya iya buɗe bakinsa"Omar,I ave made a great mistake,Na kusance ta a lokacin da nake cikin fushi,Reesh bata numfashi......"tunkan yakai ƙarshen maganar Omar Ya kwatsa mashi tsawa Tare da nuna mashi hanyar fita daga ɗakin"Ka fuce kabarmin ɗakina!Lokacin da kayi aika aikar da kayi baka nemi shawarata ba,Don haka babu ruwana Rafayet,Wlh ban ta6a ganin mutun mai son zuciya ba irin taka,Mugu kawai," Ganin ya toge yaƙi motsawa,Yasa Omar ya fusgi hannunshi,Har izuwa ƙopar ɗakinshi Ya futar dashi,Tare da jan ƙopar ɗakin Ya datse ta, Komawa gefen gadonshi yayi,cike da takaici ya zauna,zuciyarshi har wani tafarfasa takeyi,bai ta6a jin haushin Sgr ba irin na yau,tuni idanuwanshi sun cicciko tab da ƙwalla, Bai ta6a tunanin Omar zaiyi mashi irin wannan korar ba,A lokacin da yake buƙatar taimakonshi,har wani jiri ya dinga ɗibarshi,yana tangal tangal zai faɗi daƙyar ya dafe bango da tafin hannunshi,Hawayen dake kwance cikin idanuwanshi ne suka soma gangarowa masu zafin gaske,tuni sun wanke mashi fuskarshi sharkaf,Tashin Hankali,gaba ɗaya yaji ya tsani kanshi,bakomai yake tunowa ba face Yadda Sehrish ta dinga roƙanshi akan Yayi haƙuri amma ya rufe ido yayi mata kaca kaca batare daya tausaya mata ba, Gabanshi ne yayi wani irin bugu,sakamakon Kiran Sallar Asuba da aka fara yi,A gigice ya fito daga part ɗin Omar,gudu gudu sauri sauri Ya fada part ɗinshi,toilet Ya shiga,After some minutes Ya fito jikinshi sharkaf da ruwa ya ɗauro towel,abaibai ya zura jallabiya ajikinshi,wuyanta ya karkace,Sam babu natsuwa ajikinshi,har ya nufo gadon sai kuma ya koma ya dauko wata T-shirt dinshi ya dawo ya zura ma Sehrish,Babban bargo ya ɗauko tare da nannaɗe Sehrish aciki ya ɗaukota asaman kafaɗarshi,Wayarshi dake ajiye saman mirror ya ɗauka,Hannunshi na kerma Ya shiga Call log,Armstrong Ya danna ma Kira,tana fara ringing Amstrong ya ɗaga kiran, "Armstrong pls Ka fito da mota immediately,Am coming right now," Yana kai ƙarshen maganarshi,Yayi rejecting Call ɗin,tare da yin wurgi da wayar kasa,a gurguje ya fito bayan ya janyo ƙopar bedroom ɗin,Sam baiyi tunanin kawar da komai ba,haka yabar zanin gadon sharkaf da jini, Saukowa yayi downstairs,a hanzarce Ya fuce daga palourn,A lokacin Armstrong ya fito masu da mota,Tunkan ya ƙarasa Ya buɗe mashi motar,Ya shige hannunshi ɗauke da sehrish cikin bargo, Hankalin armstrong ba ƙaramin tashi yayi ba,duk da baisan me Sgr ya ɗauko ba,Amma yasan cewa mutunne aka naɗe a bargo,Ya damu sosai akan halin daya ganshi,key yayi ma motar,tare da yin reverse ya karya kwana,A guje Ya miƙi shantalelen Titin gidan, Ji yayi bazai iya barin Sgr cikin wani hali ba,A hanzarce Ya miƙe Ya fito daga part ɗinsa,Ya nufi part ɗin Sgr,Yana zuwa ƙopar ɗakin,Yasa hannu yana ƙwanƙwasawa, "Rafayet!Rafayet"Da ƙarfi yake ambaton sunanshi, "Ka fito inason magana dakai,"nan ma shiru ba'a tanka mashi ba, A ƙarshe daya gaji da tsayuwa Yasa hannu ya tura ƙopar bedroom ɗin Ya shige ciki, A firgice ya ɗan ja da baya yana ambaton"Hasbunallahu'wa' ni'emal wakeel,"ya tsorata da ganin Jini malale saman bedsheet ɗin gadon,Yayi kaca kaca dashi,babu kyan gani,wurga idanuwanshi yayi kan Labulayen ɗakin da Sgr Ya cusgosu ƙasa,slowly ya ɗaura idanuwanshi kan Wandonshi daya cire,Ga kuma night gown ɗin sehrish daya yayyageta,Ga kuma pant ɗinta daya rabashi biyu,Komai a hargitse, A ruɗe Yaci gaba da kwala mashi kira,duk a tunaninshi ko ya shiga da ita toilet ne. "Rafayet!Rafayet!"tsit ba a amsa mashi ba,hakan ya tabbar mashi da cewa SGR ya gudu tare da ita daga gidan, Jikinshi na kerma ya soma ƙoƙarin lalubo wayarshi cikin aljihun wandon baccin jikinshi,Yana ɗauko wayar ya kira layin sgr,Sai ga wayar shi dake yashe ƙasan tiles ta soma Ringing, "Ya salaam"ya furta hakan tare da yin saurin juyawa,da gudun gaske Ya sauko down stairs,Kaitsaye ya nufi hanyar fita palour,A waje ya samu major yake tambayarshi game da Sgr,ko ya ga lokacin daya fita,yace mashi eh akan idonshi,Sgr ya fito ɗauke da bargo a kafadarshi da alama mutun ya ɗauko, Jin haka yasa Omar ya bashi umarnin ɗauko masu mota,Da gudun gaske suka bi bayansu,Sai dai lokacin da suka fito tuni motar Sgr ta jima da 6acewa 6aat,yanke shawarar zuwa Asibitin shi sukayi,May be su ci sa'a in yakaita kenan, Suna zuwa asibitin aka sanar dasu cewa Sgr baizo ba,A gefen titi Major yayi parking ɗin motar kamar yadda Omar ya bashi umarni,Kiran Layin Armstrong yayi,nan take kiran ya shiga sai ringing take yi amma ba'a ɗaga ba,sunyi ƙoƙarin yin tracking ɗin layin Armstrong,Sai dai kash Ya toshe duk wata hanya da za'a iya bin diddiginshi, Hankalin Omar yayi matuƙar tashi,baiso ya kori Sgr ba a wannan lokacin da yazo cikin mawuyacin hali,babu yarda ya iya dole suka koma Gida da gudun gaske motar ta shiga,Major na yin parking ɗinta,Omar ya fito a hanzarce Ya nufi main palour ɗin,fargabarshi kada Uncle ko Abba wani yace zai shiga bedroom ɗin Sgr tabbas zasu ga tashin hankali, Gudu gudu sauri sauri Ya haye upstairs,kaitsaye ya nufi part ɗin Sgr ya shiga bedroom ɗinshi,within minutes Ya kawar da duk wani abu daya 6aci da jininta,zama yayi sosai yayi ma ɗakin gyara,har palour duk inda jini ya zuba sai da ya gogeshi,bayan ya kammala Ya koma part ɗinshi,shaf shaf ya shiga toilet ya ɗauro Alwala, Ɗaya bayan ɗayan Matasan gidan suka fara fitowa domin halartar Sallar Asuba,kamar yadda suka saba tafiya atare,Lokacin da Marshal Ya sauko down,Suna haɗa ido da Abusufyan da Abba sai da gabanshi ya faɗi,tunkafin wani daga cikinsu yayi yunƙurin yi mashi magana da sauri yace"Lokaci yana ƙurewa," Babu wanda ya lura babu Sgr sai Abba da Abusufyan,gudun kada lokacin sallah ya wuce su ne yasa basu tambayeshi ba,sun bari sai sun dawo daga masallacin, Tunda ta farka take jin zuciyarta babu daɗi,gabanta sai faɗuwa yake yi,wurga idanuwanta tayi kan Hosana da Jahad ta samu kowannansu cikin ƙoshin Lafiya,hannu tasa tana ɗan bubbuga ƙafafunsu, "Hosana!Jahad!ku tashi lokacin salla yayi,"jahad ce ta fara farkawa,saukowa tayi daga saman gadon ta wuce cikin toilet, "Hosana ki tashi mana kullum saikin bani wahala,"tayi maganar tana ɗan bubbuga ƙafarta, Daƙyar ta samu hosana ta farka,miƙewa tayi zaune tana hamma tare da yin Miƙa, "Oumma wlh nayi wani mummunan mafarki acikin bacci na," Kallonta abu tayi"wani irin mafarki," "Oumma,rishi ɗinmu na gani acikin wani ƙurmun daji,tana ta tsala gudu kamar zata tashi sama,Ga zaki yana ta bin ta,Sai kuka take yi tana ta ambaton sunanki dana Daddy don ku taimaketa amma babu wanda yaje wurinta har sai da zakin nan Yaji mata ciwo......"tana kai ƙarshen maganar ta fashe da matsanancin kuka,abun ya ƙona mata rai, Shiru abu tayi,yayin da idanuwanta ke kallon fuskar Hosana dake kuka, Fitowa Jahad tayi daga cikin

Table of Contents

Chapters

258 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243
  244. 244 Chapter 244
  245. 245 Chapter 245
  246. 246 Chapter 246
  247. 247 Chapter 247
  248. 248 Chapter 248
  249. 249 Chapter 249
  250. 250 Chapter 250
  251. 251 Chapter 251
  252. 252 Chapter 252
  253. 253 Chapter 253
  254. 254 Chapter 254
  255. 255 Chapter 255
  256. 256 Chapter 256
  257. 257 Chapter 257
  258. 258 Chapter 258
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});