Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 214

Chapter 214

Abban Sojoji Takun Kaarshe 3 Complete Hausa Novel 1,373 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

kasan yana da masu yi mashi aiki,,"ranta a6ace tayi maganar, "Wlh nayi danasani sosai,laifin da rafayet yayi shine dabai miƙa wuya ba,Ya nuna cewa yana son ya tafi da ita don taci gaba da yi mashi aiki,maimakon Ya amince zai tafi da ita amatsayin matarshi,wannan maganar tashi ce ta harzuƙa Abusufyan harya tursasa mashi,Ni na goyi bayan Abusufyan ne,Saboda kafiyar da rafayet ya nuna,babu yarda banyi dashi ba akan Ya soke yarjejeniyar,amma yaƙiya,duk da dama bamu aura mashi ita da sunan yarjejiniya ba,tun tana yarinya Abusufyan ya bashi ita,........."dakatawa yayi da yin maganar yana sauke ajiyar zuciya, Jinjina kai Mommy tayi kafin ta soma magana"Yanzu menene solution?Gashi babu wanda yasan inda ya tafi da ita,balle asan wani hali suke ciki,Babban tashin hankalinma idan Mahaifiyar yarinyar nan tasan cewa bata acikin gidan nan,Dole ta damu sosai,"_ "Ke zaki taimaka mun,kafin Allah yasa mu gano inda suke,kisan yarda zakiyi wurin kawar mata da tunaninta akanta," "Shikenan,Zanyi hakan,Amma pls kuyi kokari kafin rana ta faɗi asan inda suke,Sannan yakamata a bincika ɗaya daga cikin guest house ɗinmu,Zai iya zuwa can"_ Hugging ɗinta yayi don ba ƙaramin kwantar mashi da hankali tayi ba, "Nagode sosai da shawarar da kika bani"ya ƙarasa maganar,tare da kama hanyar fita daga dakin, "Allah yasa aje asa'a,"_ Ya amsa mata da Ameen kafin ya fuce, Ta jima atsaye cike da zullumin abunda zai biyo baya,bata ji daɗin abunda Sgr yayi ba,tashiga damuwa sosai akan halin da Sehrish take ciki,fatanta Allah yasa yarinyar bata mutu ba, Fucewa tayi daga cikin ɗakin,Ta nufi kitchen,Oumma tasamu tare da Hajiya azeema da Saude suna shirya abincin karin kumallonsu,kamar yadda suka yi jiya,Suna aiki suna fira,tunda tashiga kitchen ɗin,idanuwanta na akan Abu dake tsaye agaban Gas cooker tana motsa Farfesun da ta ɗaura, Hajiya azeema ce ta lura da ita"Ina kwana Aunty,kin tashi lafiya,"daƙyar Mommy ta ƙaƙaro murmushin dole, "Lafiya lou,sassanunku da aiki,Tun ɗazu naso na shigo kitchen ɗin,na tsaya wurin Junaid ne," Juyowa abu tayi suka haɗa ido da Mommy,murmushi tasakar mata,cikin girmamawa abu ta gaisar da ita,mayar mata da martanin murmushin tayi tare da amsa mata gaisuwar,Saude ma ta gaishe da ita, Cike da zolaya,Mommy tace"Amaryar harrisun gwaggo,yau naga hada make up akan fuskarki,Shi kikayi ma kwalliya,"Cike da jin kunya,Saude ta ajiye wuƙar da take yanka kayan lambu da ita,Ta sanya tafin hannunta akan fuskarta,dariya su kayi gaba ɗayansu, "Kamar wata me kunya,Ae gwaggo ta sanar dani komai,abar kaza cikin gashinta dai kar a fige,"ta ƙarasa maganar da zolaya, A shagwa6e Saude tace"dan Allah Aunty azeema kidaina yarda da maganar Gwaggo....."bata ƙarasa maganar nan ba,Gwaggon katsina ta faɗo cikin kitchen ɗin,Jikinta sanye da waɗannan kayan baccin nata na gado ƴan ƙasar turƙiya,Duk sunyi squeezing sun cukuikuye,kanta ko kallabi babu duk hurhura,ta ƙwama glass baƙi kato akan fuskarta, Tsayawa tayi tare da ruƙe qugu tana kallonsu ɗaya bayan ɗaya,kafin tace"Waye ke kiran sunana?Wato ina can ina bacci ana nan ana yi mun munshari," Ƙumshe dariya sukayi gaba ɗayansu,dabsauri hajiya Azeema ta nuna Saude"Kin ganta nan itace ke kiranki," Uwar harara gwaggo ta watsa ma saude"Munafuki dai baiji daɗin rayuwarshi ba,Ae naji abunda tace,Wato adaina yarda da maganata,Ni ga mahaukaciya ko?Wlh saude kiji tsoran Allah,A haka kikeso In bari Harrisu ya aureki?kina yi mun rashin kunya?Allah ya kiyaye,Ae sai dai ki koma rigarku ki samu irinsu jauro ki aura badai harrisuna ba,"tayi maganar tana murguɗa mata baki, "Gwaggo nifa ba haka nake nufi ba,dan Allah kiyi haƙuri idan na 6ata maki rai, Guntun tsoki taja,kafin ta mayar da idanuwanta kan Abu,Lokaci guda ta soma washe baki"Ina ƴa'ƴan Abusufyan ɗina suke?yau har mafarkinsu nayi," Murmushi abu tayi"Gwaggo suna nan cikin ƙoshin lafiya," "Madallah,bari naje na dubosu,dan Allah ashirya masu lafiyayyen abinci,suci su ƙoshi," Hankalin Mommy ne ya tashi,Gudun kada gwaggo taje ta taras babu ɗaya daga cikinsu,Da sauri ta dakatar da ita, "Gwaggo,ki tsaya mana,ga farfesu ya sauka,Yakamata ki ɗanɗana girkin Amaryar Abusufyan ɗinki," A sukwane ta juyo fuskar nan ɗauke da murmushi"dagaske abusufyan zaiyi aure"? "Eh mana,Za'a maida aurenshi da zainabu abu,kinga nan bada jimawa ba zaki samu wasu ƴa'ƴan na Abusufyan," Wani irin farin cikine ya lullu6e gwaggo,Hada sanya hannu ta dafe saitin zuciyarta, "Wlh bakiji daɗin da naji ba,Wayyo Allahna,Ranar dana daɗe ina jira gashi zata zo,Zainabu abu zata koma ɗakin Abusufyan,Ga harrisu shima zai angwance,dole inyi rawa," ta ƙarasa maganar tana kwaso shoki da hannuwanta,Gaba ɗaya suka fashe da dariya, A 6angarensu Hayaam,Sun fuskanci matsanancin tashin hankali A gidan malam liman,Duk sun rame sun kode saboda yunwa,Ga tsangwamarsu da akeyi,aikin gidan gaba ɗaya ya dawo kansu,sune wanke wanke,Sune shara hatta dabbobin gidan suke wanke garkensu,duk yawan mutanan gidan Suke girka masu abinci,a ƙalla yana da ƴa'ƴa kusan talatin,Ga matanshi huɗu,Sun tsanesu sun addabi rayuwarsu,Wata rana kwatsam sai ga mahaifinsu Ya dawo Abie,Ya zama cikakken mutun,Yanzu babu asirin mammy ajikinshi,tun lokacin da Amal ta bashi waɗannan kuɗin ta gudu wurin Amani,Shima Ya gudu zuwa kano wurin wani Abokinshi,Acan ya fara ta6a kasuwanci,Labarin mutuwar mammy ne ya riskeshi acan ta hanyar wani ɗan uwanshi da suka haɗu dashi a nan kano ya sanar dashi komai daya faru ya kuma bashi shawarar ya dawo ya rungumi ƴa'ƴanshi,tunvkafin ya rasasu, Wannan dalilin ne yasa Abie yayi tattaki zuwa Maiduguri,Lokacin da yayi arba dasu Abra,Hankalinshi ya tashi sosai,A ranar ya kwashe su zuwa gidansu,sunyi kuka sosai sun nemi yafiyarshi,Yace masu komai ya wuce tunda sun shiryu,sati ɗaya suka yi a gida,Ya tattara su gaba ɗaya ya tafi dasu kano,Saboda zama maiduguri bazaiyiwu ba,mutane sun addabi rayuwarsu,Ko ƙopar gida ba damar su leƙa sai ahau zaginsu ana nunasu da yatsa, Gidan haya ya fara kama masu,Sai kuma ga Kuɗi Amani ta turo masu ta account ɗin hayaam kusan miliyan ɗaya da rabi,dama yana da wasu kuɗi hannunshi na gidansu daya saida kafin su baro,kuɗi suka cika 3 million Ya sama masu gida irin na masu rufin asiri,Ya siya masu,Ba ƙaramin daɗi suka ji ba,Yanzu basu da sauran damuwa,rayuwarsu ta canza sosai,Har makarantar islamiyya abie ya sanyasu,wannan kenan, *Very Soon Littafi zai ƙare sai dai kawai kuji nace Alhamdulillah,Ga azumi yana zuwa Allah yasa muna da rabon ganin watan ramadan👌Ga duk mai buƙatar littafin Abban sojoji yayi mun magana kai tsaye ta layina,Amma fa whatsapp kawai banda kira,08103884440* [3/19, 2:57 PM] +234 810 388 4440: 💋Boss Bature💋* Join this link to follow my tiktok acct👇 https://www.tiktok.com/@boss_bature?_t=8WKx0lm4jaP&_r=1 قصة حب رومانسية بين سحريش والجراح العام رفايت💋💘❤🤍❤💕💖* *Father of soldiers* *🔥TAKUN ƘARSHE🔥* _Double page ne,Saboda jiya da bana jin daɗi bansamu nayi ba,that's why na hada maku pages biyu💋_ Lokacin da Abusufyan ya fita a fusace ya shiga motarshi yayi mata key da gudun gaske ya fusgeta,shi kanshi baisan ina zai dosa ba,A ƙarshe gefen bishiya yayi parking ɗin motar Ya kifa kanshi jikin steering,tuni hawaye sun wanke mashi fuskarshi,Bai ta6a tunanin Sgr zaiyi mashi haka ba,duk irin yadda yake treating ɗinsu,tun suna yara yake hawa jirgi daga Turkey zuwa U.s don kawai ya gansu,saboda ƙaunar da yake yi masu shi da Omar Amma sai gashi yau Sgr Yayi mashi abunda bazai ta6a mantawa ba,Tsananin damuwa ne akan fuskarshi,zuciyarshi sai tafarfasa take yi,Zufa tuni ta wanke mashi fuskarshi,cikin shessheƙar kuka Ya furta"Why Rafayet!why!ban ta6a tunanin haka kake ba"lumshe idanuwanshi yayi,Anan Ya yini gefen bishiyar, Duk ta damu saboda rashin ganin Sehrish ga wayarta dake ajiye saman side drawer tun safe,tun tana

Table of Contents

Chapters

258 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243
  244. 244 Chapter 244
  245. 245 Chapter 245
  246. 246 Chapter 246
  247. 247 Chapter 247
  248. 248 Chapter 248
  249. 249 Chapter 249
  250. 250 Chapter 250
  251. 251 Chapter 251
  252. 252 Chapter 252
  253. 253 Chapter 253
  254. 254 Chapter 254
  255. 255 Chapter 255
  256. 256 Chapter 256
  257. 257 Chapter 257
  258. 258 Chapter 258
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});