Chapter 212
Chapter 212
toilet, "Meya sameta take kuka"?Tayi tambayar tana kallon Oummansu, Ajiyar zuciya abu ta ɗan sauke tare da cewa"wai mafarki tayi da Sehrish acikin daji tana ta gudu,Zaki ya biyo ta har ya ji mata rauni,Shine take kuka"abu nakai ƙarshen maganarta, Jahad taja dogon tsoki mai sauti"Amma hosana ban ta6a ganin Hamago irinki ba,kawai daga yin mafarki sai ki fara yiwa mutane kuka Angaya maki mafarki gaskiyane,Ko yau kika fara yin mafarki ne"? Cikin shessheƙar tace"Wlh in nayi mafarki yana zama gaskiya,kin manta 6eran gidansu Maman sadeeq daya saci daddawar gidanmu yakaita raminshi dake a zauren gidansu,Bani nayi mafarki ba har na tona mashi asiri,Muka yi mashi bugun tsiya har ƙafarshi ta 6alle....." Basu san lokacin da suka fashe da dariya ba,gaba ɗayansu Jahad hada dafe cikinta,ɗaure fuska hosana tayi don ita dagaske tayi maganar ba don suyi mata dariya ba,Saukowa abu tayi daga saman gadon ta nufi toilet tana ta faman tiƙar dariya Sai da takai bakin ƙopar tukunna ta tsagaita da yin dariya ta shige ciki, Cike da zolaya Jahad tace"Da alama nan gaba malamar duba zaki koma Hosana,tunda harkin fara yin mafarki Yana zama gaskiya,dama akwai mafarkan da nakeso nima a fassara mun" Harara hosana Ta wurga mata,rai a6ace ta sauko daga saman gadon,Sleeping dress ne ajikinta riga da wando,Ganin ta nufi hanyar fita daga ɗakin yasa Jahad yin saurin dakatar da ita"Ke ina zuwa!Salla fa aka tasheki kiyi" A ƙule tace"Ina ruwanki,ni zanje in ga rishi ɗinmu ne," "Kinsan Allah karki fita,zoki wuce kije kiyi sallah " . ko sauraronta batayi ba,Ta buɗe ƙopar ɗakin ta fuce tana ƙunƙuni Ɗakin Azmee ta shiga,ko sallama babu,Amrish ta samu agaban wardrobe tana lalubo abayar da zatayi sallah,jin an turo ƙopar ɗakin yasa ta juyo don taga wanene,duk a tunaninta Sehrish ce, "Kin dawo kenan" Turo baki hosana tayi"Ina rishi ɗinmu take?ita nake son gani,"sai da tayi magana sannan ta gane wacece "Nima bansan inda taje ba,tun da na farka ban sanyata a idanuwana ba," Guntun tsoki hosana taja,duk a tunnaninta,Amrish ƙarya take yi mata, Toilet Ta buɗe ta shiga tana neman Sehrish,Jim kaɗan ta fito daga toilet ɗin,Duk amrish na kallonta,Har ƙarƙashin gado ta leƙa bata ganta ba,a ƙarshe Tayi ƙwafa tare da bude ɗakin ta fuce,bedroom ɗinsu ta koma,A lokacin har Abu da Jahad sun kammala Sallah,toilet ta shiga shaf shaf ta ɗauro alwala, Ta fito ta ɗauko hijabi a wardrobe ta jera dasu, Bayan an kammala Sallar Asuban,suna dawowa gidan,Abusufyan bai nufi ko ina ba sai upstairs,tsabar sauri kamar zaiyi tuntu6e ya faɗi,Abba na biye da bayanshi,Omar ma yabi bayansu,kowannansu na sanye cikin jallabiya, Yana shiga bedroom ɗinshi,Yaga wayaam babu kowa,yayi tunanin yana acikin toilet,wuri Ya samu gefen gadonshi Ya zauna yana jiran fitowarshi daga cikin toilet ɗin,Don ayita ta ƙare kowa ma ya huta, A tsaye Abba ya tsaya Omar na agefenshi,Gabanshi sai faɗuwa yake yi,Sgr ya tafi ya barshi da zullumi,duk yabi yasha jinin jikinshi, "Omar me ya hana Rafayet zuwa masallaci"?Abusufyan ne ya jefo mashi tambayar, A ruɗe ya soma ƙoƙarin yin magana,En ena ta hana shi"am...um...' Cike da mamaki Abusufyan ke kallonshi don a iya saninshi Omar baya en inar magana,Amma sai gashi yau daga ƴar tambaya duk yabi ya dabarbace, Wurga idanuwanshi yayi kan Abbansu dake a gefenshi,Suna haɗa ido Omar yayi saurin sunnar da kanshi kasa,Dama ance Labarin zuciya a tambayi fuska,Tuni Abbansu Yayi hasashen wani abu acikin ranshi,kuma ga dukkan alamu Sgr baya acikin toilet ɗinshi, "Abusufyan"!ya ambaci sunanshi, "Na'am yaya," "Ina tunanin bayan fitarmu masallaci Rafayet ya fita yin sallah shima,mu ƙara haƙuri mujira dawowarshi," Girgiza kai Abusufyan yayi"ba inda zanje,ina nan ina jiran dawowarshi " "shikenan,Omar inason magana dakai," ya ƙarasa maganar tare da ruƙo hannun Omar,Suka fito falonshi, "Omar ka faɗa mun gaskiyar abunda ya faru,Ina SGR ya tafi"?cike da tuhuma yake kallonshi, A ruɗe Omar yace"Bansan Komai ba Abba,bani da masaniya akanshi," "Hmmmm Omar kenan,Nifa mahaifinka ne,Har akwai abunda zaka iya 6oye mun?fuskarka kawai na kalla raina ya bani cewa wani abu ya faru kuma kana da masaniya akanshi,Shiyasa har kake in ina,"shuru Omar yayi batare daya ce komai ba, "Zuciyata har ta karaya,Dan Allah Omar ka faɗamun meya faru?Ina Sgr ya tafi tunda Asuba,"?ganin yadda Ya shiga damuwa sosai,Yasa Omar Ya soma bayyana mashi abunda Ya faru,tun daga kan zuwan da Sgr yayi bedroom ɗinshi,bai 6oye mashi komai ba kaf ya sanar dashi, "Innalillahi'wa' Inna ilahirraji'un!" jiri ne ya soma ɗibarshi,Yayi tangal tangal zai faɗi,da sauri Omar ya ruƙoshi tare da taimaka mashi Ya zauna saman Sofa,Hankalinshi yayi mugun tashi, "Nashiga uku Omar,Ashe rafayet bai da hankali!Dama saboda ya aikata mata hakan Ya nemi da mu ƙara mashi lokaci....wlh in har ya kuskure yarinyar nan ta rasa ranta,shima sai na kashe shi, "Abba pls,ka rage muryarka,bansan ya zanyi ba,idan Uncle yaji wannan maganar,shiyasa tun jiya nayi ƙoƙarin in dakatar daku akan kubi komai asannu amma kuka ƙi saurarena...."tun kafin yakai ƙarshen maganarshi Abba ya katse mashi hanzarinshi da cewa"Amma Omar rafayet bai kyauta ma kanshi ba,Yayi tunanin idan yayi mata hakan zai zame mashi mafita,Gashi yanzu ya ƙara jefa kanshi cikin tashin hankali,Bansan wani irin bauɗaɗɗen mutun bane shi,Nikaina da nake mahaifinshi Yafi ƙarfina...."Idanuwanshi cike tab da kwalla yayi maganar, "Abba,kayi haƙuri da abunda zance,bai kamata kuna ganin laifin Rafayet ba,Irin rayuwar da aka saba mashi da itane,komai yake so shi yake samu,tunfarko kuskuren da aka tabka shine barinshi da kayi Uncle donald ya tafi dashi U.s,tun kafin ya mallaki hankalinshi,Kasan wanene Donald,Yayan Mommy ne,tarbiyar ɗan uwana kwata kwata ba irin tanan bace,ya taso ba a musulmi ba,kuma an damƙashi hannun wanda ba musulmi ba kuma bature,taya rayuwarshi bazata kasance haka ba?Abba kayi tunani,da ace kai da kanka kaba shi tarbiya ya taso a wurinka,Ya kake tunanin zai kasance? ......'ya ɗan dakata da yin maganar yana kallon Abbansu,wanda tuni hawaye sun wanke mashi fuskarshi,tsananin tausayinshi ne ya kamashi, "Omar ka faɗi gaskiya,Laifina ne wlh,nayi danasani yafi a ƙirga,duk in na tuna cewa Sgr ba a hannuna ya taso ba,Na cutar da rayuwarshi banyi mashi adalci ba,banbari Ya taso a hannuna ba,a lokacin so ya rufe mun idanuna bani da burin daya wuce in faranta ma Alex rai,komai tace tana so gudun kada ranta ya 6aci yi mata shi nake yi,inaji ina gani Sgr ya taso ba'a musulmi ba,kullum in zaku tafi masallaci batare dashi ba,Allah kaɗai yasan irin raɗaɗin da nake ji acikin zuciyata,Donald yazo ya ƙwallafa rai akanshi,Alex tace in bar mashi shi ya tafi dashi can,wlh Omar bada son raina ba,Allah na gani inason Rafayet sosai,na amince ne don tayi mun alƙawarin zata ƙara haihuwa dani,kuma hada ƙarin don bana son ina ganinshi a matsayin wanda ba musulmi ba,shiyasa kawai na yanke shawarar Ƙwara yayi nesa dani,in banda ma rashin hankali irin nawa na ɗauki ƙaramin yaro naba wanda ban haɗa komai dashi ba,ƙanwarshi kawai nake aure,shi ba musulmi ba,Yanayin rayuwarsu da al'adarsu ba irin tamu ba,yanzu da ace rafayet ya mutu a wannan yanayin me zance ma Allah?Akan amanar daya bani!,ya makomarshi zata kasance Ya mutu a matsayin wanda ba musulmi ba,wlh na cuci rayuwarshi........'kasa ƙarasa maganar yayi saboda kukan daya ciyoshi,Tafin hannunshi yasa Ya rufe fuskarshi,shi kanshi Omar hawayen ne sharkaf akan fuskarshi,gefen Abba ya koma Ya zauna,tare da janyoshi jikinshi,Yana lallashinshi, "Ba don Allah yasa a wannan lokacin nayi tunanin
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243
- 244 Chapter 244
- 245 Chapter 245
- 246 Chapter 246
- 247 Chapter 247
- 248 Chapter 248
- 249 Chapter 249
- 250 Chapter 250
- 251 Chapter 251
- 252 Chapter 252
- 253 Chapter 253
- 254 Chapter 254
- 255 Chapter 255
- 256 Chapter 256
- 257 Chapter 257
- 258 Chapter 258