Chapter 181
Chapter 181
ina zata dosa,wani tunani zata yi,kwakwalwarta ta cunkushe,ita dai a iya saninta basu da alaƙa dasu Sehrish,Amma kuma ga wayar Yayan sehrish ɗin a gidansu,MEYA KAWO TA? tayi takaicin ganin wayar da face security dole sai da fuskar mamallakin wayar sannan za'a Iya buɗe ita, Fitowa Amrish tayi daga cikin ɗakin Mommynsu hannunta ruke da wayar Junaid,Saukowa downstairs tayi a tsanake take taka staircases ɗin zuciyarta cike fal da mamaki,Zurfin tunani ta shiga bakomai ya faɗo mata aranta ba,fa ce Kalmar nan da Mommynta ke faɗi lokacin da tayi mata la6e a ƙopar ɗakinta,Wato akashe akashe shi kawai ko kuma a ƙwaƙule mashi idanuwanshi,tabbas kuwa ta fara zargin wani abu dangane da Mommynta,Akwai alamar Tambaya akanta babba ma kuwa, Gabanta ne ya faɗi lokacin da ta tuna da agogon Diamond ɗin da ta tsinta a tsakiyar falonsu,nan ta gane cewa iri ɗaya ce da agogon hannun Junaid da ta gani a hoton fuskar wayarshi,In har kuwa hakane kenan dole abu biyu zai kasance! Ruƙe qugunta tayi da hannu ɗaya,tana ci gaba da zurfafa tunaninta "Kodai su mommy sunyi kidnapping ɗinshi ne shiyasa suka shigo da agogonshi da wayarshi acikin gidan nan,ko kuma Sun shigo da Yayan Sehrish acikin gidanmu daren Jiya,dama kuma tajiyo dirar motoci agidan,Daga baya kuma taji shigowar mutane a falonsu,duk da bata samu damar ganin meke wakana ba,' Kasa samun natsuwa Amrish tayi,gudu gudu sauri sauri ta fito daga cikin gidan ta nufi Baba mai gadin gidansu dake zaune saman benci,yana sauraran radio,tsohon har saida ya firgita da ganin Amrish kamar yar daba haka ta faɗo mashi,Ɗankwali ɗaure da qugunta,kitson shuku ne akanta, "Lafiyar kuwa Amrishi?ko sallama babu"?baba mai gadi yayi tambayar yana kallonta, "Ina fa lafiya,dan Allah so nake na tambayeka!a daren jiya wasu baki sun shigo cikin gidan nan,Ka lura dasu"? Shiru tsohon yayi yana tunano abunda ya wakana a wannan lokacin,Hajiya taja kunnanshi akan cewa ya rufe idonshi Ya zama tamkar makaho,Sannan ya rufe kunnuwanshi Tamkar kurma, Tuna wannan yasa shi yin saurin cewa"Bansan komai ba,lokacin da suka shigo cikin gidan nan bacci ya ɗauke ni...."tunkan yakai ƙarshen maganar Amrish tace"mai ƙarya ɗan wuta,wlh kaji tsoron Allah baba mai gadi,Tsofe tsofe dakai zakayi mun ƙarya,in har dagaske bacci kakeyi to waye ya buɗe masu gate?dole kaji horn ɗin mota kuma dole ka farka, A ruɗe baba mai gadi yace"kinga dan Allah ki rufa mun asiri ki bar wurin nan,Hajiya ta kusa dawowa idan ta ganki a bakin gate ɗinnan zata tuhumeni ne" "Wlh bazan bar wurin nan ba,ko ka faɗamun amsar tambayata,Ko kuma wlh in ƙala maka sharri wurin Mommy ince kana nemana," A firgice Baba mai gadi Ya miƙe tsaye yana ambaton"Subhanallahi!Amrishi kina da hankali kuwa?kinsan me kike faɗa"?duk ya tsorata saboda yasan cewa jarababbiya ce,kamar uwarta,tsaf zata iya ƙala mashi sharri "Zan tafi baba mai gadi amma inaso ka sani,Wlh saina ƙala maka sharri,Kasan police station?kasan Gidan Yari"?tayi tambayar tana kallonshi Jin haka yasa shi ƙara firgita,Cikin lalama ya soma magana"zan faɗa maki gaskiya amma dan Allah Amrishi karki faɗama kowa,kada ki bari kowa yaji," "Naji bazan faɗa ma kowa ba,Nayi maka alkawari," "Yawwa,wlh wasu danƙara danƙaran motoci ne suka shigo cikin gidan nan,Ina zaune ina sauraron radiyo ɗina naji hon dinsu,da azama na buɗe masu gate ɗin suka shigo a jere,bayan motocin nan sun tsaya,Hajiya ta fito daga motarta,ɗayar motar kuma wani gabjejen mutun ƙirar samudawa ya fito daga cikinta,Ya zagaya ya buɗe gidan bayan Motar,ina baki labari wani gabjejen ƙaton ƙirar adawa ne ya fito daga cikin Motar ashe su biyu ne,kwatsam!ingaya maki Sai naga ya sanya hannu ya ɗauko wani matashin yaro duk yaci wahalar rayuwa amma wlh baki ganshi ba,Kyakkyawan gaske fari tasss mai kwantacciyar Suma,kamar irin waɗannan indiyawan da nake gani a talabijin,Basamudan nan ya cuccuboshi saman kafadarshi Yaron kamar matacce baya motsi,ko'ina na jikinshi Ya raunata Amma fa yana numfashi don naga yatsun hannunshi na kerma........." Tashin hankali!,tunda baba mai gadi ya soma bata Labarin ta kasa kunne tana sauraronshi abun kamar a mafarki take jinshi, Sauke ajiyar zuciya baba mai gadi yayi kafin yaci gaba da cewa"kinsan Allah har ƙwalla saida na zubar saboda yaron nan,gwanin ban tausayi,Don Allah ko kin san Meyake damun Yaron nasan kin ganshi......" Hannun Amrish na kerma ta miƙa ma baba mai gadi wayar Junaid"duba ka gani shi ne wannan yaron"? Kar6ar wayar baba mai gadi yayi yana ƙarewa hoton Junaid kallo, "Gaskiya kamar shi wlh," cike da kokwanto Yayi maganar,Can kuma yace"tabbas ma shi ne,Ae daga ganin wannan hoton kafin ya fara shan wahala ne,jiya kuma dana ganshi Ya jigata sosai bawan Allah,dan Allah Amrish in kin shiga ciki,Kice ina yi mashi ya jiki," A ruɗe tace"Baba mai gadi ae baya acikin gidan mu,jiya baka ga sun tafi dashi ba"? Girgiza kai Baba mai gadi yayi"basu fita dashi ba,Yana acikin gidan nan!bayan da suka shiga da yaron,ina zaune cike da jimami naga waɗannan Samudawan sun dawo batare dashi ba,kuma akan idona suka ja motarsu da gudu suka bar gidan nan......"yana kai ƙarshen Maganar Amrish ta kar6i wayar daga hannunshi,juyawa tayi da gudu ta nufi cikin gidan [3/19, 2:57 PM] +234 810 388 4440: 💋𝔹𝕠𝕤𝕤 𝔹𝕒𝕥𝕦𝕣𝕖💋 𝑗𝑜𝑖𝑛 𝑡𝒉𝑖𝑠 𝑙𝑖𝑛𝑘 𝑡𝑜 𝑓𝑜𝑙𝑙𝑜𝑤 𝑚𝑦 𝑇𝑖𝑘𝑡𝑜𝑘 𝐴𝑐𝑐𝑜𝑢𝑛𝑡👇 https://www.tiktok.com/@boss_bature?_t=8WKx0lm4jaP&_r=1 قصة حب رومانسية بين سحريش والجراح العام رفايت❤🤍❤ 𝐹𝑎𝑡𝒉𝑒𝑟 𝑂𝑓 𝑆𝑜𝑙𝑑𝑖𝑎𝑟𝑠 paid book *🔥𝕋𝕒𝕜𝕦𝕟 𝕂𝕒𝕣𝕤𝕙𝕖🔥* Not edited👌 Lokacin da suka sauko downstairs,gaba ɗaya kowa Ya hallara akan dining suna Yin break fast,ƙarasawa Su kayi Bayan sun gaishe da kowannansu,Kowa saiyi Mata Ya jiki Yake yi,Taji daɗin yarda Suka nuna damuwa akanta,kusa da oummansu ta xauna,Jahad ma ta zauna a gefenta,a dai dai Lokacin Azmee ta dawo hannun ɗauke da wasu kayan abincin data ɗauko a kitchen,A saman table ɗin Ta ajiye tray ɗin,Atare Sehrish da Abu suka ɗago ido suna kallonta,fuskarta ta kumbura idanuwanta sunyi jawur kamar wadda tasha kuka,a gefen fuskarta hada gurjewa,fatar wurin ta tattare,Abu batayi mamaki ba,don kuwa ta gane cewa Itace ɗin tazo mata da suffar mage a daren jiya,Ga alamu nan Sun nuna, Zagayawa tayi wurinsu Sehrish,plate biyu ta ɗauko ta zuzzuba masu abinci,tare da tura masu agabansu,Jahad ta hauci,Sehrish kuwa ƙin cin abincin tayi,Miƙewa Tayi daga saman chair ɗin, "Ina zaki je"?omamnsu ce tayi magana ganin ta miƙe, Daƙyar ta iya cewa"Kitchen zanje,"ta ƙarasa maganar tare da kama hanyar zuwa kitchen don ta shirya mashi breakfast ɗinshi,tun da ta fara jin sauƙin jikin nata, Shaf shaf Ta shirya mashi asaman ƙayataccen tray,Ta wurinsu ta gifta cikin main palour,Upstairs Ta haye lokacin data ƙarasa part ɗin nashi tana ƙoƙarin Shiga,tajiyo muryoyinsu suna magana Shi da Omar, "The same fa irin message ɗin da aka turomin Ni da Abba,da farko da abba ya nuna mun saƙon nayi tsammanin ɗaya daga Cikin friends ɗinshi ne,Aka samu wani Yaron Ya ɗauki wayar mahaifinshi Ya rubuta jagwalgwalon,Amma daga baya dana ga saƙon sai abun Ya tsaya mun araina,kuma sai gashi kaima An tura maka,to wai wanene da wannan aikin"?Yayi tambar yana kallon Sgr,dake a gefenshi, "Am confused Omar,Nagaza fahimtar me aka rubuta ajikin message ɗin nan,abu 2 nake hasashe akan saƙon nan,kodai ƙaramin Yaro ne Ya rubutoshi,ko kuma wanda baya acikin hayyacinsa,Amma abunda yafi ɗaure mun kai shi ne,Taya akai wanda ya turo saƙon Ya samu special line ɗina,Wanda bakowa ne yasanni dashi ba,"ya kai ƙarshen maganar yayin da idanuwanshi ke akan Omar, Kafin
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243
- 244 Chapter 244
- 245 Chapter 245
- 246 Chapter 246
- 247 Chapter 247
- 248 Chapter 248
- 249 Chapter 249
- 250 Chapter 250
- 251 Chapter 251
- 252 Chapter 252
- 253 Chapter 253
- 254 Chapter 254
- 255 Chapter 255
- 256 Chapter 256
- 257 Chapter 257
- 258 Chapter 258