Chapter 250
Chapter 250
zuwa saitin fuskarta,bayan ya dago da ita,irin gaisuwar da suka saba ma junansu,haɗe bakinsu yayi wuri guda a hankali yake kissing ɗinta,yayin da idanuwansu ke kallon cikin na juna,tamkar su haɗiye juna haka suke ji,ya jima before ya zare tongue ɗinsa daga cikin bakinta,ɗaukarta yayi kamar ƴar baby,Ya ƙarasa da ita gaban dressing mirror,ya juyo da front chair ɗin mirrorn tukunna ya ɗaura sehrish asaman kujerar yadda tsayinsu zaizo ɗaya,haka kullum sukeyi saboda ta taimaka mashi wurin cire kayanshi,Wannan ma wani sabon salon soyayyarne,Sae faman sakin murmushi sukeyi, "Ya gajiyar aiki,"tayi maganar tare dakai hannu ta zame coat ɗin dake ajikinshi, "Babu gajiya atare dani idan har ina tunaninki acikin zuciyata,Reesh kece ƙwarin guiwar da nake dashi," Murmushi tasaki har dimple ɗinta ya lotsa, "Yaushe zamuje Honeymoon"? "Na baki za6i,kiyi choosing countries ɗin da kikeso muje,cos ur choice is mine," Wani irin daɗi take ji kamar kamar me,zame vest ɗin jikinshi tayi ya rage saura army trouser dinshi,saukowa tayi daga saman kujerar ta zuƙunna ƙasa,ta sanya dukkan hannayenta tare da zare igiyoyin takalmin ƙafarshi ta ciresu,tare da safar,kafin ta miƙe ta zame belt ɗin wandonshi,daga shi sai short fari ta bari ajikinshi,tana kammalawa ta tattara kayan da ta cire mashi ta kaisu laundry,tana dawowa ya ɗauketa asaman kafadarshi ya wuce toilet da ita,kamar yadda suka saba, Tun acikin bathtub suka fara having sex,almost more than 30 mins suna acikin toilet din,kafin ya fito ɗauke da ita a hannunshi,suna sanye da towel,komai atare suke yin shi,agaban dressing mirror ya sauketa saman kujerar,Sai daya bi ko'ina na jikinta ya shafe shi da cream dinsu,itama ta shafa mashi ajikinshi,hand dryer suka dauko suka fara busar ma junansu gashi,afterward suka bar wurin mirror din suka koma can cikin ɗakin da yake yana da faɗi sosai,wurin closet ɗinsu tanƙamemen gaske mai ɗauke da sliding door,ta cikin glass din kana iya hango jerin kayansu kamar a company,shaf shaf suka shirya junansu cikin pyjamas blue colour,yadda kasan tagwaye,hatta kayan sawarsu iri ɗayane, "Me kake son ci in kawo maka"tayi maganar tana kallonshi, "Bana jin yunwa," Bubbuga ƙafarta tayi ashagwa6e tace"ni ban yadda ba Ya rafayet,wlh bakasan cin abinci,kana so kaga angry face ɗina ko," Natsuwa yayi yana kallonta,idan tayi shagwa6a gaba ɗaya kashe mashi jiki takeyi, Tamkar zatayi kuka taci gaba da cewa"banfa ci komai ba Saboda kai,saboda nafi so muci atare,ina baka abaki kana baniii"ta ɗan ja maganar daga ƙarshe cikin shagwa6a, Murmushi kawai yake saki yana kallonta, Ruƙo hannunshi tayi"pls mijina nakaina,kafaɗamun me kakeso insa akawo mana,idan ma kanaso ni in girka maka zan shiga kitchen ne,"tana magana tana wasa da yatsun hannunshi, Allah kaɗai yasan yadda yake jinta acikin zuciyarshi,ta iya soyayya,tasan takan miji,tunda ya kafeta da sexy blue eyes ɗinsa bai ko ƙyaftasu ba, Bubbuga ƙafafuwanta ta ƙara yi tare da faɗawa saman ƙirjinshi,tana cigaba da yi mashi shagwa6a, Cikin sanyin murya ya furta"its okey,zanci,"ajiyar zuciya ta sauke,ta ɗago daga jikinshi,juyawa tayi da sauri ta ɗauko wayarta dake ajiye saman pillow,Call log ta shiga ɗaya daga cikin layin masu aikin gidan ta kira,ta basu umarnin su kawo masu dinner a part ɗinsu,bayan ta ajiye wayar ta ɗan juya tare da kallonshi har ya kishingiɗa saman gadon, "Am sorry,naso ace ni na girka maka abinci dakaina kamar yadda nasaba,don banason kana cin abincin masu aiki," "I don't want u to Cook for me,duk wani aikin wahala banaso kinayi,ɗawainiya ma da kike yi dani ya isa basai kin ƙara da wani abu ba,duk kin shagwa6ani,ko Office nake kamar zautacce haka nake yini ina murmushi,kowa mamaki yake yi,wai Sgr ne da murmushi," Natsuwa tayi tana sauraronshi har yakai ƙarshen maganar,kafin ta bashi amsa wayarta ta soma ringing,da sauri tayi picking,Amsawa tayi da "okey u can leave,"daga haka ta ajiye wayar, Moving tayi zuwa saitin fuskarshi"food is ready,in kawo maka anan ko a palour zamu ci," Saukowa yayi daga saman gadon ya ruko hannunta suka nufi palourn,Dining area suka tunkara hannunsu acikin na juna,sai da suka isa sannan ta saki hannunshi,suka zauna suna fuskantar juna, Medium size table ne cike yake maƙil da kayan abinci,bayan ta kammala yin serving ɗinsu,ta miƙa mashi spoon ita ma ta ɗauka,gwanin ban shawa'a,Tana bashi abaki yana bata ahaka suke cin abincin,yayin da idanuwansu ke kallon cikin na juna,ganin ta dakata da cin abincin yasa shi kallonta,cikin kulawa yace"Reesh...lafiya,"ƙamshin fried fish ɗin dake a saman plate ne ya haddasa mata jin tashin zuciya,wani irin yunƙurin amai ne yazo mata a hanzarce ta miƙe da gudun gaske ta nufi bedroom ɗinsu,A ruɗe Sgr yabi bayanta,a sukwane ya faɗa ɗakin shigarshi keda wuya yaga ta shige toilet,A gaban sink ta tsaya a galabaice ta shiga ƙwarara aman,komai da ta ci sai da ta zubar dashi, "Reesh..."cikin sanyin murya ya ambaci sunanta,a yayin da yake shigowa toilet ɗin,ƙarasawa yayi gabanta a lokacin ta kunna tap tana kuskure bakinta,ɗagowa tayi cikin shessheƙar kuka ta soma magana"Ya Rafayet bansan meke damuna ba,wani irin tashin zuciya nake ji,komai na ci saina amayar dashi....."ashagwa6e take magana hawaye jaga jaga akan fuskarta,maimakon taga tashin hankali akan fuskarshi,sae taga yana murmushi,aruɗe tace"Ya rafayet,baka ji abunda nace bane....." Hannu yasa tare da janyota jikinshi yayi hugging ɗinta yana ambaton"Alhamdulillah ya Allah for the blessing....."tuni idanuwanshi sun ciko da kwallar farin ciki,lamo tayi ajikinshi sam bata fuskanci me yake nufi ba, Shafa sumar kanta yayi"thank u Reesh for everthing....."ɗaukarta yayi asaman kafaɗarshi ya fito da ita cikin ɗakin asaman bed ya kwantar da ita,zuba mashi ido tayi tana kallonshi,Gabas Ya kalla yayi Sujjada,abun ya ɗaure mata kai,ɗagowa yayi tare da ɗaga hannayenshi sama yana addu'a cikin harshen Larabci,zubawa sarautar Allah ido tayi,godiya yayi ga Allah subhanahu wata'ala,yayi mata addu'a ita kanta saboda jin daɗin wannan abun farin cikin da ya sameshi,bayan ya kammala addu'ar ya miƙe tsaye a hanzarce ya nufi hanyar fita daga ɗakin, Fashewa tayi da matsanancin kuka tana bubbuga ƙafarta saman mattress"Ya rafayet don't leave me alone i really need u close to me..."fasa fita yayi ya hakura zuwa gobe zaiyi mata pregnancy test don ya tabbatar da in cikin ne,duk da yaji aranshi cewa reesh ɗinsa tana ɗauke da cikinshi,hawa saman gadon yayi tare da janyota jikinshi,sosai ta shige mashi kamar zata koma ciki,hannunshi ya sanya abayanta yana shafa mata shi,saboda tayi saurin yin bacci, "Ya Rafayet"ta ambaci sunanshi, "Reesh menene"? "I love u so much...."zura hannunshi yayi cikin sumar kanta"I love u too My own wife.....". Murmushi ta saki wani irin daɗi take ji, "Inajin sanyi,"jin haka yasa shi miƙewa ya saukko daga saman gadon ya kunna masu room heater wani irin ɗumi me daɗi ya gauraye dakin,still ruwan saman na sauka sosai,komawa yayi saman gadon ya kuma rungumota jikinshi,kafin yaja lallausan bargonsu ya lullu6esu aciki,moving yaci gaba da yi da hannunshi cikin rigarta yana shafa ƙirjinta,daɗin hakan yake ji sosai,runtse idanuwanshi yayi sosai yana cizon lips ɗinsa,dariya Sehrish tasa,hannunta na acikin trouser dinshi,numfashinshi sama sama ya soma faɗin"Reesh keep doing it,you're giving me fire........"suna cikin bama junansu nishaɗi bacci yayi awon gaba dasu,a ƙanƙame da juna,irin sosai ɗinan, Sam ya kasa runtsawa zaune yake asaman katafaren gadonsu,Ya jingina bayanshi jikin headboard ɗin,daga shi sai short ajikinshi,Hosana na kwance gefenshi,hannunta ruƙe da wayarshi sai buga game take yi,aduk lokacin daya kalleta sai yaji tamkar bazai haƙura ba,a matse yake yana tsananin buƙatarta amma tausayinta da yake ji ya
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243
- 244 Chapter 244
- 245 Chapter 245
- 246 Chapter 246
- 247 Chapter 247
- 248 Chapter 248
- 249 Chapter 249
- 250 Chapter 250
- 251 Chapter 251
- 252 Chapter 252
- 253 Chapter 253
- 254 Chapter 254
- 255 Chapter 255
- 256 Chapter 256
- 257 Chapter 257
- 258 Chapter 258