Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 245

Chapter 245

Abban Sojoji Takun Kaarshe 3 Complete Hausa Novel 1,348 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

Sgr yayi alamar Eh, Abun ya ɗaure mashi kai"Danasan haka ka iya girki,da tun farko ban ajiye azmee a gidan nan ba....." Sakin baki Sgr yayi sototo yana kallonshi,shikuwa sai jin daɗi yake yi Sgr ya iya girki,. sehrish dake la6e ƙarkashin table ɗin,ƙamshi duk ya cikata,Kamar ta fashe da kuka,saboda yunwar da take ji,ta kwalla fa rai sosai," "Kasan wani abu"?girgiza kai sgr yayi alamar a'a Abba yaci gaba da cewa"ɗanɗanon girginka Sak irin na azmee ya akai haka"? Yatsina fuska Sgr yayi,kafin yace"May be dan inacin abincinta ne,yasa taste ɗin yazo ɗaya dana ta," Murmushi abba yasaki"U are right...ka manta baka kawo mana abunsha ba?ƙishi nake ji,' Har ya yunƙura zai miƙe,Abba yayi saurin dakatar dashi"koma ka zauna,Kasha wahalar yin girki nasan duk ka gaji,bari naje na ɗauko mana," Ajiyar zuciya Sgr ya sauke tare da komawa saman kujerar ya zauna,Abba ya mike yabar wurin,Kafin ya dawo Sgr yayi saurin ɗebo naman Ya zurama Sehrish ta kasan teburin,har saida ta tsorata ganin hannunshi,da sauri ta sanya hannu ta kar6a,ta shiga turawa abakinta tana ci,ƙasa ƙasa da murya ya furta"Am really sorry duk laifina ne,da banzo ba da duk hakan bata faruwa ba," Murmushi ta saki batare da tace mashi komai ba,sake ɗebowa yayi ahannunshi ya miƙa mata,ta sanya hannu ta kar6a,ta tura abaki ta lamushe,cikin sanyin murya tace"Ƙishi nake ji,kuma ina jin bacci,"_ Kafin ya bata amsa sai ga abba ya dawo hannayenshi rungume da bottle waters masu Sanyi,hada na Lemu ya haɗo masu, Ajiyesu yayi asaman table ɗin,Ya zauna idonshi akan plate ɗin,A ruɗe yace"kai!ya akai naga an kwashe?duk kai ka cinyesu"? Ɗaga mashi kai Sgr yayi alamar eh,Sam abba mai yarda da maganarshi ba,saboda tun da suka fara ci ko cinya ɗaya bai iya ci ba,Amma daga zuwa ɗauko lemu da ruwa harya Cinye saura kaɗan kazar ta rage, Tura mashi lemun yayi agabanshi'Take it," "Ruwa nake buƙata"ya ambaci hakan tare da kai hannu ya ɗauki robar ruwa mai sanyi,mai maimakon yasha sai ya tsaya yana jiran abbansu ya fara kafa baki zai sha nashi,Shi kuma sai yayi dabarar mika mata ruwan, Lemu abba ya ɗauka ya buɗe shi ya kwafa abakinshi yana sha,A hanzarce Sgr ya zura hannunshi ƙarƙashin table ɗin ya miƙa mata robar ruwa,ta sanya hannu biyu ta kar6a,buɗe murfin tayi kafin ta kwafa a baki tana sha, Bayan abba ya kammala shan lemun ya ajiye robar ruwa, Da buɗar bakinsa sai cewa yayi"kai Ina ɗayar robar take ne?Guda huɗu ne na kawo mana,"hankalin Sgr ba ƙaramin tashi yayi ba, "Daddy uku ne fa ka kawo,"girgiza kai Abba yayi a'a,guda huɗu ne Ta lemu biyu ta ruwa biyu,Kodai ta faɗa ƙarƙashin table ne....'yakai ƙarshen maganar yana ƙoƙarin leƙawa ƙarƙashin teburin,A Ruɗe Sgr yace"karka kuskura ka leƙa......"tashin hankali sam baisan Ya furta hakan ba,tsabar ruɗi ne A ruɗe abba ya ɗago yana kallonshi"Rafayet ni kake ce ma kar in kuskura in leƙa?Saboda me"? Muryarshi na kerma yace"bansan nace haka ba," "Kodai kayi ajiya a ƙarƙashin taburinne"? Da sauri yace"A'a, "To meyasa kace kada na leƙa"? Shiru Sgr yayi batare daya ce komai ba," Sehrish dake ƙarƙashin table ɗin duk ta furgita,jikinta sai kerma yake yi,batasan ya zatayi ba idan abba ya ganta, "Shikenan,tunda baka so na leƙa,Amma ɗayar robar fa?ina ka kaita? Wani irin wahalallan yawu ya haɗiya, "Abba baka jin bacci ne?dare fa yayi sosai" "Na kasa yin bacci ne saboda tafiyar da zakuyi gobe,zanyi missing ɗinku sosai,". Murmushin yaƙe sgr yayi"but u ave to sleep,gobe zamu airport ba zaka rakamu ba"? "Kada ka damu da wannan,rashin baccina bazai hana in rakaku airport ba," Jiki asanyaye Sgr yace"shikenan ae," Dariya ce ƙumshe abakin abbansu,kar yake kallonshi don tunda ya shigo kitchen ɗin ya gane cewa bashi kaɗai bane aciki,zuba mashi ido kawai yayi don yaga iya gudun ruwanshi, Wata dabara ce ta faɗo mashi,A hankali Ya sanya hannu tare da Cire murfin robar ruwan Daya kammala sha,Sgr Duk bai Lura ba,Janye hannunshi yayi zuwa ƙasan table ɗin yasan tabbas indai macace a ƙarkashin table ɗin da zarar ya wurga murfin zata fasa ƙara,tayi tunanin Ko wani mugun abunne ya faɗo, Daddagewa Abba yayi da ƙarfi ya wurga murfin Robar ruwan kaitsaye ya faɗa saman ƙafafun sehrish,Aikuwa A gigice ta fasa ƙara tana faɗin"Wayyo Allahna Ya rafayet 6era 6era...." Tuntsirewa Abba yayi da dariya hada dafe ciki,Sgr dake zaune tamkar an dasa mashi aya,Sam ya kasa motsi,wata irin kunyace ta rufe shi,ya kasa ɗagowa su haɗa ido da abbansu,sosai abba keyin dariyar hada hawaye akan fuskarshi,Miƙewa tsaye yayi daga saman gujerar,Ya nufi hanyar fita daga kitchen ɗin yana tafiya yana dariya har yakai bakin ƙopar fita,ya ɗan dakata da yin tafiyar ya juyo ya kalli Sgr dake zaune Ya sanƙare duk yabi ya dabarbace, Gyaran murya abba yayi mashi Ya ɗago suka haɗa ido dashi, "Ɗan rainin wayau,da kace bakaso"? Ƙayataccen murmushin gefen fuska Sgr ya saki har dimple dinsa ya lotsa "Ashe kana nan ƙumshe da ƴar mutane,A kunnan abusufyan saina faɗa masa"yakai ƙarshen maganar tare da juyawa yabar kitchen ɗin yana dariya tare da girgiza kai," Ajiyar zuciya Sgr ya sauke,A hankali ya ambaci Sunanta"Reesh...."cikin shessheƙar kuka ta amsa mashi"Na'am ya rafayet,"saukowa yayi daga saman kujerar Ya zuƙunno kasan table ɗin,cikin sanyin murya ya soma magana"ya tsorata ki ko?"? Jinjina mashi kai tayi,fuskarta sharkaf da hawaye,sai faman shessheƙar kuka takeyi,ruƙo hannunta yayi tare da fito da ita daga karkashin table ɗin,Hugging ɗinta yayi ajikin shi,Yana shafa sumar kanta"Am really sorry,if u are still hungry i can cook for u...". "A'a na ƙoshi,bacci nake ji," ɗaukarta yayi asaman kafaɗarshi ya nufi hanyar fita daga kitchen ɗin,upstairs Ya wuce da ita part ɗinshi,ko'ina a gyare tsaf,A bedroom ɗinshi Ya sauke ta, "Zan shiga toilet,"tayi maganar tare da juyawa ta nufi toilet ɗin,bin bayanta yayi"lemme help u....'bata yi mashi musu ba,atare suka shiga toilet ɗin,bansamu damar leƙawa ciki ba, balle in gano maku me ke wakana,saboda sun rufe ƙopar, After some minutes Sgr ya fito ɗauke da sehrish,irin ɗaukar da akeyiwa Jariri,su duka biyun Suna ɗaure da towel a qugunsu,launi ɗaya farare, Kaitsaye ya sauketa Asaman gadonshi,Yana ƙoƙarin miƙewa ta sanya hannu ta damƙi towel ɗin jikinshi gaba ɗaya ta warwareshi,kamar jira yake yi dama bai gamsuba abba ya katseshi,komawa yayi samanta,yayi mata rumfa da faffaɗan ƙirjinshi,Sam basu gajiya da juna, kamar zasu kashe kansu,sai da suka raba dare,kafin Allah ya kawo bacci yayi awon gaba dasu,ƙankame da juna,sai da ana kiran sallar asuba,ya tashi sehrish ya ɗauko mata kayan baccinta da kanshi ya zura matasu ajikinta,cikin sanɗa ta fito daga part ɗinshi ta sauko downstairs,sai da tafara zuwa kitchen ta ɗauki mayafinta tukunna ta wuce ɗakinsu, Bayan Kammaluwar Sallar asuba,matafiya suka shirya tsaf,domin tafiya Airport,Dukansu matan suna sanye cikin jallabiya baƙa,Sun laga gyale akansu,Sgr Da Omar suna sanye cikin Shadda,Junaid kuma yana sanye cikin suit farare, Gaba ɗaya mutanan gidan Sun hallara a babban Falon gidan, lokacin da kowa ya kammala fitowa,Suka ɗunguma izuwa Wajen da motocinsu suke,kusan dukansu zasu yi masu rakiya,Amma banda Amaren Gidam,tun anan Sukayi bankwana dasu,Amrish tasha kuka sosai,haka Amal ma, A motar dr harris,gwaggon katsina da abu suka shiga,tare da saude wadda ke zaune A gefenshi Abba kuma tare da mommy suka shiga motar Fawan, osman da adam a motar kanal Yusif suka zauna, Najeeb kuma a motarshi Talal

Table of Contents

Chapters

258 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243
  244. 244 Chapter 244
  245. 245 Chapter 245
  246. 246 Chapter 246
  247. 247 Chapter 247
  248. 248 Chapter 248
  249. 249 Chapter 249
  250. 250 Chapter 250
  251. 251 Chapter 251
  252. 252 Chapter 252
  253. 253 Chapter 253
  254. 254 Chapter 254
  255. 255 Chapter 255
  256. 256 Chapter 256
  257. 257 Chapter 257
  258. 258 Chapter 258
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});