Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 34

Chapter 34

Aurenta Zanyi Book 1 Complete Hausa Novel 572 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

3hrs tana fama. Ganin abun yakici yakuma k’i cinyewa yasa dole takwalawa halima d’aya daga cikin masu kula daita kira tazo dasauri, ganin halinda uwar gidan tata take ciki yasa taje tafadamawa sauran mutanen gida,cikin sauri aka d’auketa akai general hospital dake anan cikin garin habuja. Dazuwansu akashiga labour room daita,saida takwashe 1hr dazuwa sannan aka kira mashkur aka fad’a masa,aikwa a haukace yaiso hospital din. Har kusan 1am ba’a haihuba, ganin wahalan tamata yawa yasa suka yanke hukunci idan takai 2am bata haihuba to zasumata CS domin ceton rayuwarta dakuma abunda ke cikinta. Har 1:45am bata haihuba danhaka sukafara shirin yimata CS, komai ankammala har mashkur yasaka hanu momy da momyn mashkur da dadynsa sun iso tini kowa rai a b’ace momyn bunayya kam sai kuka take tana rok’awa bunayya Allah isauketa lfy. To Alhmdllh hausawa sukace bakin uwa lalle ne akan d’anta, cikin ikon ubangiji 2am dot bunayya tasantalo kyakkyawan babynta na farko zowa 2:15am tabiyun itama tafito. Dasauri nurse tafito tafadamasu tace abada zaninda zaasakasu, ai atare suka sauke nannauyan ajiyan zuciya sudika kan murmushin farinciki yabiyo baya. Momy tai gdy ga ubangiji hakama mashkur, suma likitocin farinciki sukeyi da Allah yasa ta haihu dakanta ba CS kuma ba k’ari gashi kuma yaranta tubarakallah masha Allah gwanin birgewa. Bayan angama tsabtacesu sannan aka fito dasu itama bunayya aka kaita dakin hutu. K’arin jini sukashiga yimata sbd tazubarda jini sosai, bayan nan sannan tashigayin baccin gajiya, basu sallametaba har saida tai sati daya cif suna kula daita sbd yanda tawahala dakuma rashin jininta,a ranarda tacika sati ranar suka sallameta. Acikin satin bikin akafara shirye shiryen shagalin biki mashkur yace so yake ayi shagalin bikinda ba’atabayin irinsaba. To haka kowa akayi dandai waennan twins din yan gatane harma sunfi gyatumarsu gatanci, dandai ko momy datakedan nuna kunya tinda jikokine saida tabud’e bakin aljihunta tadinga b’arin naira. Shagali akayi nagani nafada a bikin bunayya tasamu tarin arziki a wannan bikin kamar yanda momynta tasamu a lkcn bikinta, har gobe ana lbrn irin tarin albarkarda momy tasamu a lkcn bikin bunayya,to yanzukuma gashi itama bunayya ana fadin tarin alkhairinda tasamu a haihuwar twins. Tasamu tarin kud’i dakuma manyan motoci na alfarma tindagun dadyn twins mashkur har izowa kan yan uwa da abokanan arziki. Ranar suna yara sukaci sunan Aslam da Islam, to Masha Allah ubangiji yaraya twins da albarka ameen. Bayan biki dadyn twins da momyn twins dakuma hajiyarsu dady sukacigaba da bama twins kulawa ta musamman, koda sukai arba’in yaran sunyi b’ul bul dasu tubarakallah Masha Allah gwanin birgewa mashkur kaman ya had’iye yaransa yakeji, haka zaita b’ata lkcnsa wurin wasa dasu bunayya kwa taita dariyansu. ,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,, *Taaamat Bihamdullah.....* *To Alhmdllh y’an uwa readers anan nakawo k’arshen wannan littafen nawa mai suna AURENTA ZANYI.....* *Ina rok’on Allah iyafeman kura kuranda nai aciki ishafesa acikin zukatan dik wanda yakarantashi ameen, Allah kuma ibani ladan abunda na rubuta Ameen.* *Saikuma munsake had’uwa acikin sabon littafena mai zowa insha Allah, ma’assalam.* *INA MATUK’AR MIKA GDYTA GA AYSHA GARKUWA HAUSA NOVELS, AURENTA ZANYI FANS CLUB 1/2 DAKUMA AUFANA TRUE FANS* *KHALEESAT HAYDAR HAUSA NOVELS 1,2 AND 3, DAKUMA ZAHRA SURBAJO HAUSA NOVELS, AUFANA HAUSA NOVELS MMN USWAN HAUSA NOVELS AND HOME OF HAUSA NOVELS* *Dik ina Matuk’ar gdy sosai da k’aunarku agareni, Allah ibarmanku sbd dabazarku nake taka rawata, ni da ku sonso fisabilillah, 4rever insha Allah, saikuma Allah yasake hadamu a wani novel din.*❤️💔🌷 #/Aufana for life.🌷

Table of Contents

Chapters

34 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});