Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 31

Chapter 31

Aurenta Zanyi Book 1 Complete Hausa Novel 1,230 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

yan kwallarta sbd tafi kowa sanin halin yayan nata bai iya fushiba kuma yanada zuciya sosai. Sosai takemasa magiya akan yai hkr,ashe batasan wayou yamataba bawani fushi dayai kawai danyamata wayou ne,cikin d’aurewar fuska yace “kimatsa kibani hanya tinda dai rowar abunda yake hakkina zakiman” dasauri tace “Am so sorry please..! nadaina wlh kayi hkr please...”. Wani boyeyyen murmushi yai sannan tace “kinyi alk’awari bazaki sake hananiba dik sadda nakeso..?” saitace “Eh...amma please karkamin yanda zanji zafi kamar jiya,wlh inajin ciwo sosai da zafi abun” yanda tai maganar saita bashi tausayi sbd yasan dole taji zafi tinda wannan shine nafarko da akafara kusantarta. Lakutar hancinta yai yad’an saki fuska yace “bazanmaki yanda zakiji zafiba ai nagayamaki, wancanma danyana farko ne shys” saita gyada masa kai kawai amma badan tasaki jikiba kuma ta yarda ba. Murmushi yai sannan yajanyota ya rungume yakai hanunsa yakashe fitilar d’akin sannan yad’auketa suka fice kan gado. Ahankali ya kwantarda ita sannan yahard’e bakinsu gu daya tafara tsotsar yawunta hanunsa kuma yana shafa kasan mararta,can yakai hanunsa yacire brez dinda ke jikinta sannan yacakumi bobbs din nata yafara matsasu ahankali ahankali. Sakko da bakinsa yai yafara kissing din jikinta,wuyanta sai hot kesses yake bashi kan yasanya harshensa acikin kunnayenta yafara lasa hanunsa daya kuma yanakan dokiyar fulaninta yana matsasu. Can yasakko da bakinsa izowakan santala santalan cinyoyinta yafara basu hot kesses, hakan yasa tamatse kafafuwanta sbd yanayinda takeji, d’agawayai yai yasanya bakinsa kan mararta yadinda sumbatarsa yana sanya hanunsa akan hq d’inta yana masa wani salon shafa, hakan yasa tafara wani irin nishi tareda gantsarawa. Yad’auki tsawon mintina before yad’ago yafara tsotsar nipples d’inta cikin wani irin salo da kwarewa, dik rakinda bunayya keyi amma yanzu tai tsit sbd taji salon manya nadaban ne. Ahaka yacigaba da bata salonsa daban daban hartafabada gari bori yafara hawa,aikwa lkcnda taji rawar tasauya saitafara neman hanyar kubuta saidai batasan lkc yakuremata ba, ammadai ahankali ahankali mashkur kebi daita sbd kada yajimata ciwo saidai yakasa hkr yabarta haka sbd har yanzu baisamu k’ofar shigarta dakyauba har yanzu wajen arufe yake gam. Tayi kuka kam fiyeda ma na d’azun sbd yanzu tafijin zafin abun tinda wajen sai ahankali. Ahaka dai yacigaba yana rarrashinta harya samu yabiya bukatarsa sannan yasauka daga kanta. Nankuma yafara aikin rarrashi,dik yanda yaso tadaina kukan hakan baisamuba sbd shikansa yasan taji jiki sosai. Daga karshe kawai yad’auketa zowa toilet, dakansa yatsalkaketa sannan yataimakata suka fito sannan shima yaje yagyara jikinsa, bayan yafitoma saida yai kamar yanayi sannan tasha tea sbd wani wahalallen zazzab’i datakeji ga amai,ganin haka yasa yai saurin tafiya yasaka security dinsa yanemomasa magani yakawo sannan yabata. Bayan tasha sannan takwanta tanata kuka tana kiran momynta, shikwa sai aikin rarrashi yake dakyar yasamu tai bacci. Bayan tai bacci saiya tashi yashiga toilet yasakeyin wanka yafito sannan yashirya cikin wata tsadajjiyar shaddah piece color mai kyau da tsada,yakuma saka hularsa da takalma had’eda watch dinsa golden color,sannan yafeshe jikinsa da tirarensa mai sanyi k’amshi. Daganan ya juyo yaje ya sumbaci bunayya daketa faman baccin gajiya da zazzabi yakumayi tsaye yana kallonta,a zuciyarsa albarka yaketa sanyamata sbd yanda tasakashi acikin nishad’i yau, yau dinnan jinsa yake acikin wani irin nishad’i marar misaltuwa,can yajuya yadauki phone dinsa sannan yafice. Da darema haka yaso yasake wahalda ita saida yaga tadinga masa kuka sosai hartace tafiyanta zatayi gida sannanfa ya saurara mata daren ranar tai bacci. Washe gari da safekam kasa hkr yai bayanda taiya dole takyalesa ammafa taci wahala kam,saikusan 10am sannan ya sausauta mata tasamu tai wanka tashirya,shima shiryawa yai suka fito atare sukai breakfast, bayan sungama masu aiki sukazo suka kwashe kayan, parlor suka koma harsun zauna mashkur yace ta tashi su shirya suje sugaishe dasu momy dasu umman ruwaida, aikwa tana zumud’i ta tashi tahaura sama. Mashkur kallonta yake yana dariya afili yace “oh baby me bansan yaushe zaki girmaba” shima yabi bayanta yana dariya. Bayan sunshirya atare suka sakko kasa, koda suka fito har angama shirya motocinda zasuje dasu,cikin girmamawa aka budemata k’ofa tashiga sannan shima yashiga nan aka tada motocin suka fice. Kai tsaye gidansu mashkur suka fice, tinkan su isa su ruwaida suka tsare get suna jiran isowarsu,aikwa suna isowa dagusu sukaje suka taryota,itama cikin faraa tafito suka rungume juna cikin farinciki sannan suka rankaya izowa cikin gida. A parlor suka tadda momy nan bunayya ta durk’usa cikin girmamawa tagaishe da momy, momy cikin faraa da farinciki tazo ta dagata tana fadin “nifa nafad’amaki kidaina kunyata bunayya,ke yatace ba sirikataba sbd haka kisake jikinki dani kinji koh y’ata” bunayya tai murmushi kawai. Nan suka zauna akashiga gaisawa, bayan yan mintina mashkur yashigo yace ta taashi suje sugaishe da dady, nankwa ta tashi suka tafi. Acikin kasaitaccen parlonsa suka taddasa yana aiki kan system dinsa, cikin girmamawa ta durk’usa tagaishe dashi, shima cikin faraa da sakin fuska ya amsa sannan yace tazauna kusa dashi,mashkur kam dab dashi yazauna sannan yamasa barka da kwana,dady yamashi rankwashi yace “kai bazaka durk’usa ka gaidani ba” mashkur yai dariya tareda fadin “kai dady ai saika karyaman baya,irin wannan rankwashi” saiya kalli bunayya yace “au ke bazakice komaiba koh, kina gani anashirin karya maki miji amma bazakice komaiba” kunya takama bunayya tai murmushi kawai tareda sadda kanta kasa. Nasihohi sosai dady yamasu akan zaman aure dakuma hakuri da zaman lfy, yajuya gun mashkur yaita masa nasihohi sosai akan yakula da bunayya sbd ita amanace agaresa, daga bisani yarufe damasu kyakkyawor adduah. Gdy sukamasa sosai sannan sukamasa sallama suka fita. Agun momy ma nasihohin tamasu masu ratsa jiki akan hkr da zaman lfy, daga bisani kuma taja bunayya suka shige ciki. Sai kusan 3pm sannan sukabar gidan suka fice gidansu umman ruwaida,acanma su ruwaida binsu sukayi nan suka had’e akaita shan fira, umman ruwaida taji dadin ganin y’arta sosai sai nan nan take daita, hakama abban ruwaida, girki daban daban akayi kawai sbd bunayya, su ruwaida kaman so goyeta sukeji dik abunda tace tanaso dasauri cikin gaugawa ake yimatashi. Shikansa mashkur abun har mamaki yakebasa, a ransa yace “tokodan batayi rayuwa dasu bane shys suke nunamata k’auna haka” ya tambayi kansa. Aranardai wuni sukai anan sai dare sannan suka fice. Bayan sati biyu da bikinsu sukaje kebbi, ranar bunayya kamar ta take kan jariri dan farinciki, ta rungume momynta tanata jin dad’i, itama momy tai farinciki sosai da ganin yar tata,dika dika sati biyu da biki amma tai kyau sosai tai kiba takuma kara haske gwanin ban shaawa. Bayan sunzaunane bunayya take tambayar momy lbrn dady,anan take bata lbrn uncle Muhammad yasaka kara a kotu k’afar dady kowa har yanzu bawani sauki taje tadubasa sau d’aya a hospital dikya rame sosai gwanin ban tausayi, yai nadamar abunda yai dan yana ganinta yaita kuka yana rok’on ta akan tayafemasa abunda yamata. Momy nabama bunayya lbrn tana kwallah haka itama bunayyar kwallan take kamin tace “nima momy nayafemasa dik abunda yaman wlh damacan ni bansaka abun arainaba sbd bazanso nakasance acikin mutane masu manta alkhairi,har gobe ina alfahari da dady amatsayin uba sbd yabani rayuwa mai kyau da cikekkiyar kulawa,sbd haka dan Allah momy kibama uncle Muhammad hkr kada aje kotu akan wannan maganar,yin hakan kamar kara fallasa asirin ahalinmu ne,sannan kara b’ata sunan dady ne zaayi a idon duniya kinga momy dady babban mutum ne a k’asar nan,dan Allah momy kitaimaka

Table of Contents

Chapters

34 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});