Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 29

Chapter 29

Aurenta Zanyi Book 1 Complete Hausa Novel 1,232 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

kamin tai saurin sake sadda kanta kasa sbd jin shigowarsa, cikin sallama yashigo sannan yazauna dab daita,itakowa mayafinta yadan rufe mata fuska har baka hango ainahin fuskarta tana wasa da yatsunta. Tsawon lkc suka d’auka bawanda yai magana, shi yana kallonta yana murmushi itakuma tana wasa da yatsunta, wata iriyar sabuwar kunyarsa ce taji ta mamayeta, tinanin take yandama zata d’ago ta kallesa. Bata ankaraba kawai taji yarik’o hanunta tareda fadin “k’anwata, juyo naganki muyi magana man” murmushi tai tareda kara rufe fuskarta sannan tad’an juyo suna fuskar juna. Murmushi yai tareda fadin “ah...yau kuma kunyata akeji” ya fad’a cikin murmushi, itama murmushin tai batareda tace komaiba saiyace “uhm....to tashi muje ciki koh” nanfa gabanta ya yanke yafad’i ras har saida hakan ya bayyana a fuskarta sbd fara’arda ke fuskarta tad’an kau. Ganin shi ba alamar wasa a fuskarsa yasa tamike tsaye itama, ledarda suka shigo daita yad’auka sannan yaje yakashe tv daganan suka haura sama atare. Dashigarsu yacire malum malum d’insa da hula yacemata “muje muyo alwala muzo muyi sallah koh,domin godiya wa ubangiji daya nunamana wannan lkcn” ba musu kowa tabi bayansa sukayo alwalar suka fito, nan tayafa mayafinta sannan suka kabbara yajasu sukai raka’ah biyu. Bayan sungama sannan yad’ora hanunsa kan goshinta yamata addu’arda manzon tsira yakoyar wa dik angonda yatsinci kansa daren amgwaci daya karantawa amaryarsa a goshi bayan yad’ora hanunsa kan goshin nata. Yad’auki tsawon lkc kamin yagama,bayan yagama sannan yad’aga hanunsa a sama yadinga kwararomasu adduoin neman kariya daga sharrin shaid’an da mabiyansa dakuma na neman zaman lfy da kyakkyawor zuri’ah mai albarka. Daga bisani yarufe masu da salatin manzon tsira sannan suka shafa. Bayan sunshafa saiya matso kusa daita ahankali sannan yafara magana. “Alhmdllh Alakulli haalin...bunayya yau gaki a gidana agabana kuma a d’akina amatsayin matata matar aurena kuma matata ta sinnah,ahalin yanzu babu wani abu dayafi wannan farinciki dajin dad’i agareni, ina a cikin farinciki sosai da Allah yamallakaman ke amatsayin matata ta sinnah, a yanzu kinada matsayi biyu kenan agareni wato k’anwata kuma uwar gidana” yar dariya tai tareda sadda kanta kasa. Shima murmushi yai sannan yacigaba “rok’ona dakuma fatana shine,Allah ibani ikon rikeki bisa gsky da amana,yabani ikon kiyayen hak’kinki daya rataya a wuyana,inakuma fatan Allah yabani ikon biyamaki buk’atocinki dake akaina, sannan inaso dan Allah bunayya dik abunda namaki wanda baimaki dad’iba kisanardani namaki alk’awarin zan baki hkr kuma zan gyara insha Allah,nakuma yimaki alk’awarin tarin jin dad’i da farinciki acikin sabuwar rayuwarmu ta aure,inafatar zaki bani had’inkai wajen jan ragamar wannan rayuwar, Allah ibamu zaman lfy mai d’orewa dakuma zuriah d’ayyiba Ameen” yana kawowanan saiyai shuru yana kallonta. Itakowa tai shu tana saurarensa tasadda kanta kasa, cikin murmushi yace “ko akwai abunda zakice...?” yajefa mata tambayar, juyamasa kai tai alamar aa...shikowa sai yai murmushi kawai sbd yafahimci wata sabuwar kunyarsa ce tazomata yanzu. Mik’ewa yai tsaye yana linke sallaya yana fadin “Ok...shkn tinda bakida abun fad’a” bayan yalinke sannan yajanyo ledarda yashigo daita saikuma yafita. Jim kad’an yadawo d’auke da plet da cups biyu,nan yazauna kusa daita sannan yajanyo ledar yazuba abunda ke cikinta,gasasshiyar kaza ce har biyu da fresh milk mai sanyi da dad’i,nan yazubamasu iya abunda zasuci sannan ya ajiye sauran. Ahankali yad’akko cinyar kaza yakara matsawa dab daita yakaimata naman a baki,kawarda fuskarta tai cikin murmushi da yanayin kunya alamar bataci, hararanta yai tareda bata fuska sannan yasake kaimata naman a baki,ganin yanda yasha kunu yatamke fuska sosai yasa takarb’a dahanunta tagutsura kad’an taci, sakamata ido yai shi yamak’i ci aikwa dikta takura takasa cigaba daci,saikawai tamik’e dasauri tashige toilet tana dariya. Shima murmushi yake ganin ta tashi yasa yafaracin abarsa sbd dama yunwa ke addabarsa, cin abarsa yai san ransa sannan yasha fresh milk d’insa yakoshi, bayan yagama yakwashe kayan yad’ora kan wani d’an karamin table sannan yafita. Itakowa dashigarta wanka tai sannan tad’auro towel tafito,koda tafito saibatagansa ba dama kuma tinanin take yanda zata fito da towel agabansa tinda baitab’a ganinta ahakaba gashi kuma yanzu wata iriyar kunyasa ke damunta. Cikin sauri tashafa mai sannan tashafe jikinta da sihirtattun humrori da tirarikan jiki kamar yanda aunty kuluwa ta fad’a mata,kowacce kusurwa ta jikinta saida tashafa mata, gakuma tirarukan da sihirtattun k’amshi mai d’aukan hankalin dik wanda yajisa koda kowa mace ce, Bayan tagama sannan tasaka taciro kayan baccinta tana shirin sakawa saigashi yashigo sanye da wata jallabiya maroon color. Tsab yakafeta da ido yana kallon kyakkyawor surarta tin shigowarsa haryanemi wuri yazauna, again yamaidata tv yana kallon tindaga k’asanta har samanta,gaba daya ta takura tama kasa yin abunda takeyi, tini ya fahimci hakan amma saiya dake yashareta. Ganin babu sarki sai Allah yasa tad’auki kayan baccin tafice izowa toilet domin tasaka,dasauri yarik’o hanunta yajanyota izowa kusa dashi,aikwa tarintse idanuwanta dasauri cikin tsintsar tsoro abunda wani d’a namiji baitaba mataba yau gashi da mee d’inta yamata wanda bata taba tinanin zai zama mijinta ba. Daidai kunnenta yakai bakinsa ahankali cikin kasalalliyar murya mai rauni irinta masujin bacci yace “anan nakeso kisaka kayan ba acan ba” gaba d’aya tafara tsorata sbd jin yanda muryansa tacanja lkc daya, tanaji yana yawo da hanunsa amaranta har yanad’an tab’o bobbs d’inta ta k’asa, aikwa dasauri tagyada masa kai tareda kwacemasa. Ganin haka saiya barta sannan yazauna yakureta da ido yana kallonta yana dan murmushi. Gaba d’aya taji tsoro jikinta harya fara rowa, ahaka tadaure tadaina kallonsa tafara saka rigar, tasakad’a wuya tana cikin saka hanu saiya taso yazo yajanyota izowa jikinsa sannan yakai hanunsa yajanye mini towel dinda take d’aure dashi. Aikwa batasan lkcnda ta durk’ushe kasa dasauri ba dikda tanada pant a jikinta, rufe fuskarta tai dasauri wai karta kalli fuskarsa sannan tai saurin karisa saka rigar,shikowa murmushi yai sannan yaduko yakamo hanunta suka mike. Goshinsu yahad’a gu daya yanaso su kalli juna amma takasa d’ago kanta hannayenta ma rufe fuskarta tai dasu,ahankali muryarsa na rawa yace “k’anwata, kidainajin tsorona kinji,nifa yanzu mijinki ne” dikda haka dai gabanta sai duka yakeyi jikinta na rawa sbd tinda take bayan shegencan daya nemi ya lalata rayuwarta bawanda yatab’a ganin tsiraicinta zahiran,sbd ko dadynta saidai yaganta da towel. Amma yau gashi wanda bata taba tsammaniba yana kallon tsiraicinta batareda wani shamakiba, Jintayi shuru yasa yakai hancinsa a wuyanta yana shinshinarta murya mai rauni yace “waya baki wannan tinanin bunayya..?” cikin tsintsar tsoro murya na rawa kamar tafashe da kuka tace “aun..aun...aunty kuluwa ce” saiyai murmushi sannan yace “yanada dad’i inasansa,muje nak’arajin k’amahinsa”. Bata ankaraba kawai taji yad’auketa cak, dasauri tai firgigit tabud’e fuskarta tareda kurma ihu cikin tsananin tsoro, shikwa sai kan gado yasauketa yakwantarda ita sannan shima yakwanta a kanta yana kallon fuskarta, ahankali kuma yafurta mata “shiiitt....” alamar tai shuru. Ba musu kowa tai shuru amma jikinta sai karkarwa yake tazazzaro idanuwa hannayenta kuma ta rufe k’irjinta dasu. Rintse danuwanta tai cikin tsintsar tsoro har wasu yan kwallah sukafara zubomata bataredama tasaniba, ahankali kowa yasaka harshensa yalashesu tas sannan yakai bakinsa yai kissing din lips d’inta kamin yahard’e bakinsu gu daya yafara tsotsar lips d’inta sannan yakai hanunsa ahankali yajanye hannayenta daga kan kirjinta. Wani salon kissing yakemata wanda yahanata koda motsin kirki, tanaso takwace kanta sbd gaba d’aya tafirgice tagama tsoracewa hankalinta yatashi matuk’a amma takasa sbd irin salonda yafara mata, saida ya tabbatar yagama kamata sannan yad’agata yarabata da rigar baccinda ke jikinta ahankali kuma yafara

Table of Contents

Chapters

34 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});