Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 11

Chapter 11

Aurenta Zanyi Book 1 Complete Hausa Novel 1,213 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

yabasu, bunayya tace “waikai wane irin mutum ne, idan har kama kaga munmaka da wasu to basu bane,kajaye kabamu hanya sauri muke yunwa mukeji abinci zamuci, kobakaga yanzu mukai takeaway ba” shuruu yai yana karewa bunayya kallo tindaga samanta har k’asanta kamin yace “baiwar Allah yasunanki dan Allah..?” dan murmushi tai sbd tafahimci yagane kurensa da’alama kama yaga tamasa da wata shys tamasa uzuri kawai amma badan hakanba daya yabawa aya zak’inta. “BUNAYYA...” kawai tafada tana fice hamdallah itama tabi bayanta, har suka k’uremasa bai daina kallonsu ba,saida yad’auki tsawon mintina cikin al’ajabi da mamaki sannan yafice. Sukwa suna zowa room din bunayya sukaita dariyarsa yanda yadage akan lallai bunayya itace wata wai ruwaida, Saida suka gama dariyar sannan suka fara cin abincin, bayan sungama anan sukai wanka suka canja kaya sannan suka kwanta sud’an huta. Y’ar fira sukeyi ahankali bunayya naduba wani handout. Around 10pm suka fita karatu kaman yanda suka saba, masallacin school din sukaje, koda sukaje again saisukaga wannan mutumin daya taresu yana kiran bunayya da ruwaida, aikwa basusan lkcnda suka tintsire da dariya ba, shima d’an murmushi yai tareda k’urawa bunayya ido, can wani gu suka samu suka zauna,shikowa bayan yagama abunda yakawosa saiya fice. Sai kusan 4am sannan suka koma hostel kunsan yanayin rayuwar school yanda take ba’awani baccin kirki,danhaka suka koma ma dakyar suka samu sukai bacci. Washe gari ma kamar kullum, saidai yau basuda lecture din tin safe danhaka sukaita karatinsu, Sai kusan 1pm sannan suka fita lecture. .................. Haka suka cigaba da gudanarda rayuwarsu a school, yau kimanin sati d’aya kenan bunayya basu sake ganin wannan bawan Allah har izowa yanzu, A jiyane suka fara zana jarabawa kuma Alhmdllh akwai alamun nasara aciki. Zaune suke a gunda suke zowa karatu har kusan 3:15am, bunayya tadubi hamdallah tace “yar uwa bara naje nahad’o mana coffee, naga bacci nasan yamana rashin m yau” hamdallah tace “wlh kowa, yakamata kam” mik’ewa tai tad’auki hularta tasaka tasaka takalmanta sannan ta ajiye wayarta tafice. Ahankali take tafiya cikin nutsuwa tana rera yar wak’arta tanajin nishad’i. Ta bayan hostels dinsu tabiyo wajen akwai duhu sosai kuma bamutane awajajen sbd toilet toilet ne awurin,amma hanyar tafi saukin kaiso hostel dawuri akan tagaba. Tana cikin tafiya saitaji kamar anabin bayanta saitad’an dakata saikuma taji andakata, dajin haka saitafara tafiya dasauri dasauri saikuma taji anzo dagudu ansha gabanta, me zata gani, wasu mazane su kusan hud’u fuskokinsu a rufe da wani abun hannayensu kuma rik’e da wuk’ak’e. Ainatasan lkcnda tafurta kalmar “innalillahi wa’inna ilaihi raji’un” ba, ahankali d’aya daga cikinsu yafara zagayata da’alama dai shine ogansu. Agabanta yazo ya tsaya batareda yacemata komaiba saikuma yakalli yan uwansa yamasu alama da kansa, nan sukazo dasauri suka kamata sannan d’ayan yafara k’okarin rabata da rigar jikinta,aikwa nantafara kokarin kwatar kanta tana fadin “waye ku,menamaku ne dan Allah karku cutardani banmaku komaiba” dasauri suka rufemata baki da hanu sannan suka rabata da rigar jikinta yarage sauranta brez kawai. Dukiyar fulaninta sun bayyana, ogan nasu nagani yafara murmushi yana lasar baki,itakowa fizge fizge take da iya k’arfinta tanaso ta kwace amma takasa sbd k’arfi ba daya ba barema k’arfin namiji biyu. Dasauri suka sakata a lungu suka kwontarda ita a k’asa sannan suka rufemata baki shikuma ogan yabi takanta bayan yacire rigar jikinsa, hanunsa yakai akan bobbs d’inta yadamk’esu dak’arfi tareda kai fuskarsa akan cibiyarta yana kissing, lkcnda yadamki bobbs d’inta batasan sadda tai wata iriyar k’araba, ko ajikinsa yacigaba da matsarsu san ransa kamin yadago yarabata da brez din gaba daya sannan yafara kiciniyar rabata da wandan jeans dinda ke jikinta. Jin haka yasa taji wani k’arfi yazomata tai yunk’uri domin kwatar kanta saikuma yasake maidata akasa abd karfinsu ba daya ba. Ahalin yanzu ta tabbatar bawanda zai taimaketa sai Allah, nantake tatino da adduoin kariya da hajiya maccha take fadamasu,danhaka tafara karantosu a lkcnda yakai bakinsa kan nipples d’inta. Rintse idanuwanta tai tana cigaba da kokarin kwatar kanta, a lkc daya cikin ikon ubangiji taji kamar and’aukesa daga kanta, idanuwanta a rufe suke danhaka batasan abunda ke faruwaba a fili, ihunsa kawai taji kamar alamar ana dukansa danhaka tabude idanuwanta ahankali. Wani mutum tagani yana dukansa da iya k’arfinsa cikin izza, dakyar tasamu ta tashi a zaune jikinta ba kwari ta jingina da bangon ginin hostels dinsu, saida mutumin yamasa d’anbanzan duka har baya iya rik’e kansa sannan ya yardashi akasa yazo zai taimaka mata domin tamik’e tsaye saita buga kara cikin tsintsar firgici sbd gaba daya tarikice hankalinta yatashi matuk’a gashi numfashinta saiyi sama sama yake da’alama dai shegiyar asmar ce zata tashi. Hanunta daya takare bobbs dinta dayan kuma ta dafe k’irjinta dashi sbd yanda numfashinta keyi sama sama, batasan lkcnda tafara fadin “please help me....momy kizo dady...” tafada tana kuka tana kuma fadin “k’irjina...kirjina” ganin haka yasa ya fahimci wani abun. Wayarsa yaciro dasauri yai kira, bayan yan mintina saiga wasu maza su biyu sunzo, shegen suka d’auka suka fice dashi shikoma sauran yazo zai taimakawa bunayya saiyaga ashe bama riga ajikinta, dasauri yakawarda kansa tareda fadin “ina rigarki ne” dakyar taiya furta “kutaimakeni da inhela ta, kirjina mutuwa zanyi” tana neman numfashi, dajin haka saiya fahimci tabbas tanada matsalar asma ne, torch dinsa yahaska yafara neman rigarta kozai ganta, can daga gefenta yaganta yadakko, ahankali yana kawarda kansa sbd karyaga tsiraicinta harya samu tasaka rigar, bayan tasaka sannan yacemata “tashi muj”. Bunayya kam batamasan yanayiba sbd tama suma baisaniba, baikulaba saida yakai hanunsa zai kama nata hanun saitafad’o jikinsa, arazane yatallafo fuskarta kwatsam saiyaga fuskar yarinyarda yafanta take masa kama sosai da ruwaida. Arazane cikin kid’imewa yad’auketa tareda gyaramata rigarta dakyau sannan yad’auketa zai fice saikuma yahango brez d’inta, kamar ya d’auka saikumadai yafice kawai. Kai tsaye office din shigaban makaratar gaba daya suka fice, kafin afara komai itadai bunayya aka fice daita clinic domin bata taimakon gaugawa shikuma yaron police sukazo suka tafi dashi station. Dik yanda akaso domin taimakon rayuwar bunayya amma ankasa, ganin haka yasa saurayin yasaka a d’auketa izowa general hospital, haka kowa akayi cikin gaugawa aka dauketa aka fice. Dasuka isama saida aka kwashe kusan 3hrs akanta kamin tadawo normal, nan suka sakamata oxygen sannan suka doramata drip tareda sanya allurorin bacci aciki, nantake kowa tafara baccin. Bayan angama komai saisu vc da sauran malamai suka koma school akabar saurayin da police biyu dakuma abokanansa su biyu. Tsaye yai akan window yana kallonta yanda take bacci ahankali yayinda oxygen ke taimaka mata wajen numfashi, ancire kayan jikinta sbd dik sun baci ansaya mata wata rigar hospital din, kallonta yake a zuciyarsa kuma yana fadin “masha Allah, halittar ubangiji, wannan taintsar kyan haka kamar itace tai kanta, tokuma abun mamaki, yah akayi take kamanceceniya da ruwaida..? komai nasu iri daya ne taya hakan takasance,koda yakedai ikon Allah ai yafi gaban ayi mamakinsa,kai ammadai wannan kamar tai yawa kam saikace twins”. Yana cikin wannan tinanin daya daga cikin abokanansa yadafasa saiyai firgigit yadawo hayyacinsa. Anan suka kwana dikda kowa gobe by 10 sunada paper amma haka yadage suka kwana anan, har washe gari bata farkaba danhaka suka tafi domin zana exam. Acan school dinma dayaje saida yai dik yanda zaiyi yasamu wanda zai zaunamata a exam d’inta itama bayan yabashi kudi masu yawa, saida yaga komai yazama normal sannan yafice izowa tashi exam din. Koda yafito

Table of Contents

Chapters

34 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});