Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 4

Episode Four: Moon's Sister

Maimoon Book 1 Complete Hausa Novel 1,445 words 0 views Progress saved
Download Book

Kwanci tashi har muka gama J.S 1. Sanda za muyi sessional examination ban manta da alkawarin da nayiwa Hafsat ba, dan haka da akazo exams sai inta amsa questions wrongly, wata kuma sai inyi jagwalgwalo yadda ba zai karantu ba, wata question din ma sai in barta blank inyi submitting. Na daina zuwa library sam -sam sai dai in kwanta inyi ta baccina. Rannan ina bacci da yamma Hafsat ta dawo daga karatu, ta daka min duka a cinya na tashi a zumbur a tsorace, ta hade rai sosai ta kalleni tace " what is wrong with u?" Na tsura mata ina mamakin nuna caring dinta. Ta taba jikina kamar mai testing temperature dina race "are u sick?" Na girgiza mata kai. "U are behaving strangely this past few days, what is wrong with u? Ta sake tambaya ta tana me tsareni da manyan idanunta, na hadiye yawun tsoro nace mata " am OK, am just too sleepy these days" race "but u know we have exams tomorrow morning right?" Nave mata "I have already read enough before the exams sister, don't worry, I will be OK" na yi murmushin tsokana na kuma ce mata " when did u start caring? This is so unlike u? Tayi murmushi itama tare da bude dan karamin bed side fridge dinmu, ta dauko lemo ta zauna a gefen gadon ta sannan ta kalleni tana yamutsa fuska tace " gobe ma rana ce and besides, I just asked to know what to tell dad in case something happened. U can do as u wish for all I care" Daga haka ta bude drink dinta ta fara sha.
Babu wanda yasan me make aikatawa a exams hall ba, har sai da mukayi hutu, muna 'yalleman principal dinmu ta kira dad a waya ta gaya masa cewa something is wrong, malamai sun kawo mata complaint a kaina cewa duk na fadi papers dina kuma daga gani ansan intentionally nayi. Muna zaune a dakin inna, ina kwance a cinyar inna ina zuba mata shagaba ita kuma Hafsat tana kan kujera tana karatun wani novel, sai ga daddy ya shigo. Daga ganinsa nasan cewa something is wrong, nan take cikina ya bada kululu saboda nasan abinda na aikata aschool. Ya zauna a nutse ya gaida inna sannan mu kuma muka gaishe shi duka. Direct ya juyo yana kallona da serious voice yace min" Maimoon mai yasa kika kayar da kanki a exams? " nan na fara inda inda, nace "am..I ..am sorry daddy, dan Allah kar ka dakeni wallahi bazan karaba?" Hafsat ta ajiye littafin hannunta tana kallon daddy cike da mamaki. Inna ta jawoni jikin ta tana bubbuga bayana a hankali tana tambayar daddy me ya faru cikin harshen fulatanci. Inda shi kuma ya kwashe duk yadda sukayi da principal din mu ya gaya mata, ya kara da cewa " ni ba dukanta zanyi ba. I just want to know why tayi hakan cos principal dinsu tana suggesting a mayar da ita school ta sake re-writing duk papers dinta. Cikin muryar lallami inna ta kalleni tace" memu? Me yasa kika aikata hakan? Ke meson karatu kuma kikayi haka?" Na juya na kalli Hafsat ina hawaye, ita kuma ta harare ni tare da cewa " karki kalleni, I did my best inga kinyi karatu kika cemin u have read enough before exams" ta kalli daddy tace masa " dad kullum bacci take yi bata karatu, innayi mata magana tayi min rashin kunya, God is my witness, I tried my best" tana gama fadin haka ta koma tayi kwanciyar ta. Nan na lura kowa ni take kallo ana jiran amsata. Ni abinda ya bani mamaki shine yadda suka manta da alkawarin da nayiwa Hafsat farkon sakamu a makaranta. Daddy yaga bani da niyyar magana sai ya fara lalllabani da cewa "
I know u Moon, nasan koda baki yi karatu ba zaki iya cin exams dinki, and your principal said what u did looks intentional. I just want to know why "
"I did it for Hafsat" nace a hankali, " I want her to get ahead of me, I promised her zanyi repeating js1, I was just keeping my promise " shiru dakin yayi kowa yana saurarena, cikin kuka naci gaba da cewa" Hafsat ba ta sona, bata son kasancewarmu a aji daya, she is always sad and lonely saboda duk ajinmu kawayena ne ita kuma bata son ta zama friend dina, I just want her to be happy ".
A lokacin su mommy suka shigo falon ita da yaya Walid da Faruk, kallo ta bimu dashi daya bayan daya sannan ta zauna tana tambayar daddy menene yake faruwa, shiru yayi bai amsa mata ba sai inna ce ta fada mata brief abinda ya faru. A take mommy ta day zafi, daga ni har Hafsat din ta hada ta wanke mu tas. Dama tasan halin Hafsat amma bata dauka har a school bata kulani ba. "She is your only sister, me yasa ba zaki so ta ba? Me yayi miki a rayuwa?" Ta juyo kaina " and you little mouse, ta yaya zakiyi ki yi asarar shekara guda ta rayuwar ki just saboda kina so ki raba class da 'Yar uwarki, why didn't you tell me or your father about what is happening so that we can do something about it, we can put u in separate schools or something. Mommy fada take yi kamar zata ari baki har sai da daddy ya koma shine mai bata hakuri, ita mommy takaicinta shine wai ace "ya'yanta mata su biyu kadai da Allah ya bata kuma ace wai basa jituwa. If we didn't look after each other, who will look after us?
Sai da kowa yayi shiru sannan daddy ya fara magana:
"tun farko dama nasan basa shiri? Kuma me Hafsat kece fitinanniya. Wannan shine dalilin da yasa na kaiku boarding kuma bace a sakaku a class daya daki daya. Nayi tunanin in sun zauna tare a inda basu da kowa zasu hada kansu, banyi tunanin hakan da nayi zai kara wa Hafsat jin zafin Moon ba. Kuma Ku sani wannan ba zai saka in raba muku school ba. Yanzu abinda za'ayi shine, me Hafsat Ina so ki fada min menene matsalarki da moon?"
Da kamar ba zata yi magana ba sai kuma ta dago kanta ta share hawayenta fara magana a hankali " daddy ni bansan me nayi wa mutane ba, kowa yafi son moon, hatta Ku kai da mommy, daada, inna, baffa, yaya habeeb har faruk kowa moon yake so, komai aka tashi yi moon za'ace kuma bayan nice babba. Daddy ko waya kayo sai kace a baka moon kafin kace a baka ni even though I am the eldest" hawaye ne yake zuba a fuskar ta sosai " a school, teachers dinmu kowa itace tashi haka friends, at school fa ana referring to me as Moon's Sister as if am her shadow or some supporting actress. I am tired of all this dad, I want to get away from her, i want to start shining on my own, not shining in her light. I never know what she plan, I didn't even think she can do something like this for me. I didn't asked her to do it and now u are already blaming me for it. Kuka take yi sodai yanzu, ni kuwa sai na tashi naje na rungume ta muna kukan tare ina kuma rarrashinta. Saboda ni bana so inga mutum tana kuma ballanta ne Hafsat.
Murmushi Daddy yayi yace" duk naji complaints dinki Hafsat, kuma inaso ki sani, daga ni har mom dinku baku da banbanci ke da moon a gurinmu. Abinda baki fahimta ba shine halinku ba daya bane ke da moon, moon ta Fiji son mutane, ke kina da saurin fishi, kullum kina daki to waye zai biki daki ya kulaki. For example, yanzu tunda muka zo garin nan baki fita ba, inajin mom dinku tana yi miki fada dazu, duk kawunnanki da gwaggwanninki babu wanda kika je kika gaisar. Amma moon duk taje, wasu ma twice taje musu. So tell me, why won't they ask of moon first than u? Duk sanda bans kasar nan Moon kullum sai ta kirani a phone din mom dinku amma ke sai in na nemeki. In kina so mutane su so ki to kema dole ne ki so mutane" nan dai daddy ya yi mana fada sosai. Ni kuma daddy yace min as punishment for what I did, bazan sake exams dina ba, tunda yasan in aka hada first, second and third term scores dina aka day average to bazan yi repeating ba. Inna ma yayi mana fada sosai akan zumunci da kaunar juna kuma da alama fadan ya shige mu Dan tun kafin muyi resuming school na fara ganin chanji daga Hafsat.

Table of Contents

Chapters

99 chapters
  1. 1 Episode One : The Beginning of the Beginning
  2. 2 Episode Two: Meet my Family
  3. 3 Episode Three: Loved by All
  4. 4 Episode Four: Moon's Sister
  5. 5 Episode five: The Strangers
  6. 6 Episode six: The Challenge
  7. 7 Episode Seven: The Thin Tall Man
  8. 8 Episode Eight: The New Imam
  9. 9 Episode Nine: Give Me a Chance
  10. 10 Episode Ten: I Don't Know
  11. 11 Episode Eleven : The Protector
  12. 12 Episode Twelve : This is Me
  13. 13 Episode Thirteen : This is Me 2
  14. 14 Episode Fourteen : The Limit
  15. 15 Episode fifteen: blood is Thicker than Water.
  16. 16 Episode Sixteen : The Letter
  17. 17 Episode seventeen: Reply
  18. 18 Episode eighteen: what's Next?
  19. 19 Episode Nineteen: The Goodbye
  20. 20 Episode Twenty: The New Job
  21. 21 Episode Twenty one: Amira
  22. 22 Episode Twenty Two: Efisowa
  23. 23 Episode Twenty three: The Break up 💔
  24. 24 Episode Twenty Four: The Heartbreak 💔
  25. 25 Episode Twenty five: The Eclipse
  26. 26 Episode Twenty Six: A Step Further Away
  27. 27 Episode Twenty Eight : University of Oxford
  28. 28 Episode Twenty Nine: The Message
  29. 29 Episode Thirty : The Final Blow
  30. 30 Episode Thirty One: Let it go
  31. 31 Episode Thirty Two : Munnir
  32. 32 Episode Thirty Two : Mahdi
  33. 33 Episode Thirty Three: Zayed
  34. 34 Episode Thirty Four : Back to Square One
  35. 35 Episode Thirty Five : When Destiny Calls.
  36. 36 EpisodeThirtySix: Interesting
  37. 37 Episode Thirty Seven : The Dinner
  38. 38 Episode Thirty Eight : The Shadow
  39. 39 Episode Thirty Nine : The Shadow 2
  40. 40 Episode Forty :TheShadow 3
  41. 41 Episode Forty One : Born for This.
  42. 42 Episode Forty Two : Born for This
  43. 43 Episode Forty Three: America
  44. 44 Episode forty four : America 2
  45. 45 Episode Forty Five : The Rush
  46. 46 Episode Forty Six : The Repentance
  47. 47 Episode Forty Seven : Amir
  48. 48 Episode Forty Eight : Awkward
  49. 49 Episode Forty Nine : Ya Habeeb
  50. 50 Episode Fifty : Munir 2
  51. 51 Episode Fifty one : Mommy
  52. 52 Episode Fifty Two : The Journey
  53. 53 Episode Fifty Three : Daddy
  54. 54 Episode Fifty Four : Her Father's Daughter
  55. 55 Episode fifty five : Her Father's Daughter 2
  56. 56 Episode Fifty Six : What You Sow
  57. 57 Episode Fifty Seven : What You Sow 2
  58. 58 Episode Fifty Eight : I Missed You
  59. 59 Episode Fifty Eight : For You, Only You
  60. 60 Episode Sixty : The Prince
  61. 61 Episode Sixty One : Save the Date
  62. 62 Episode Sixty Two : The Manager
  63. 63 Episode Sixty Three : Amira 3
  64. 64 Episode Sixty Four : The Past and the Future
  65. 65 Episode Sixty Four : The Visitors
  66. 66 Episode Sixty Six : The Wedding
  67. 67 Episode Sixty Seven : The Wedding 2
  68. 68 Episode Sixty Eight : The Wedding Night
  69. 69 Episode Sixty Nine: The Wedding Night 2
  70. 70 Episode Seventy : The Wedding Night 3
  71. 71 Episode Seventy One : The Honeymoon
  72. 72 Episode Seventy Two : My Everything
  73. 73 Episode Seventy Three : His Father's Son
  74. 74 Episode Seventy Four : The Cook
  75. 75 Episode Seventy Five : The Emir
  76. 76 Episode Seventy Six : The Visitors
  77. 77 Episode Seventy Seven : Amina
  78. 78 Episode Seventy Eight : The Storm
  79. 79 Episode Seventy Nine : The Lightening and The Thunder
  80. 80 Episode Eighty : The Skeleton in The Closet
  81. 81 Episode Eighty one : The Skeleton in the Closet 2
  82. 82 Episode Eighty Two : The Light
  83. 83 Episode Eighty Three : The News
  84. 84 Episode Eighty Four : Little Love
  85. 85 Episode Eighty Five : Ibrahim
  86. 86 Episode Eighty Six : The Phone Call
  87. 87 Episode Eighty Seven : Riyadh
  88. 88 Episode Eighty eight :Khairat
  89. 89 Episode Eighty Nine : Khairat 2
  90. 90 Episode Ninety : His Mother's Son
  91. 91 Episode Ninety One : His Mother's Son 2
  92. 92 Episode Ninety Two and Three : Maldives 1 and 2
  93. 93 Episode Ninety Four : RIP
  94. 94 Episode Ninety Five : The Light
  95. 95 Episode Ninety Six : The New Bride
  96. 96 Episode Ninety Seven : The Real Prince
  97. 97 Episode Ninety Eight: My Baby
  98. 98 Episode Ninety Nine : New Little Love
  99. 99 Episode Hundred : Not The End.