Chapter 7
Chapter 7
kodo jabbama anan jabbeko Ruwa takawo musu bayan sungaisa tabasu guri daddy yace haba ardo yanzu mene amfanin dukiyarka dazaka Bari ana dorawa yarka tallah harda samata dokar inbata siyarba se anyankata daganan yakwashe labarin yarda suka hadu da surbajo yafadawa ardo mamakine yakama ardo jin ashe sumayece kecewa seta siyar zata dawo gida amma munafukar tace ba ita bace tasa yana dukan marainiyar Allah shima fadawa daddy yayi abinda yasani danshi vashida masaniya akan sumayece take cewa kar tadawo seta siyar Nande daddy yayta mishi waazi akan yadena bari ana dorawa surbajo tallah kuma yamasa alkawarin bazaa sakeba da daddy zasu tafi dubu dari yaba ardo sannan yaba surbajo dubu hamsin akan tasiyi kayan sawa ay surbajo dukawa tayi kamar zatayi sujada Dan godiya duk da batasan yawan kudinba ammade tasan masu yawane sumayema daddy yabata murna kamar tayada zani Rakosu sukayi bayan ardo yasa daya daga cikin yayanshi me suna sammani yadebowa su daddy kwarya biyu ta Kwai sannan jarka guda ta zuma me kyau Sumaye ma kwaryar manshanu tabasu duka akasa abooth din motor Su daddy suka shiga duk abinnan daake alameen betako kafarsa kasaba sabida takaici shi koda excode dinshi bayason tafiyar dare bare yanzu shinema driver ranshi yagama baci ko ardon daga cikin motar yagaisheshi sungama shiga yayi ribar's yajuya kan motar dagudu surbajo tazagayo setin window dayake tace kado arage mugun hali aradu bacin baffanka yabani kudi dase na kira jae yabugeka tafadi Tana murguda masa baki afusace yaja motar suka wuce ranshi namishi zafi suko su daddy se dariya suke masa babu kamar munauwara gurin tsokanarshi abu kadan tace kado aradu jae seya bugeka shide be tankamusuba .se Tara nadare suka iso kaduna agidan yakwana yaki zuwa gidanshi Wanda ita Aishan ko ajikinta Dan itama tafiya gidansu tayi takwana acan kodasafe dayaje gidan bata dawoba se wajen tara sannan tashigo ko ta tambayeshi ina yakwana kawai hidimar gabanta taci gaba dayi kuyi hakuri dawannan banida lfy ne Maman Yusuf πππππππππ *SURBAJO* πππππππππ Zahra Muhammad mahmud *page 15-16* Tundaga wannan rana vaa sake dorawa surbajo tallah ba sede taje kiwo Ardo Dan Yi yayi kamar ze saki sumaye seda yaranta sukai tabashi hkr sannan yahakura Sosai sumaye tayi nadamar abinda taaykata tai taba ardon hkr kuma tace bazata sakeba Abangaren soyayyar surbajo da jae kuwa se abinda yayi gaba Dan yanzu ma intaje kiwo shima yaje to hirarsu suke sha har cikin zukatansu suke son junansu Dan yanzu jae yace zefadama baffanshi aje nemarmasa auran surbajo Wanda hakan bakaramin farinciki yasa surbajo ba danji take tafi kowacce mace saa aduniya araina nace Anya surbajo harda Aisha kuwa *************** Alameen bejimaba yakoma bakin aykin Dan zamannashi baida amfani tunda matar gidan batasan darajarshiba Dan ahalayenta kaf babu abinda yasauya Gidanshi kuwa inda kazanta nasawa gini yafadi datuni nashi yajima da faduwa Aisha ce zaune itada aminanta suna gulmar wata kawarsu anmata kishiya carab Aisha ta amshe zancan dacewa kan ubancan nahango alameen yamin kishiya Wlh dase nakonata kurmus Dan alameen Danni kadai akayishi shiyasa koda wasa betaba attempting Kara aureba Danni kadai naisheshi rayuwa πdariya suka samata Dan zancan nata dole Adara su sungama kokarin alameen da har yanzu besaki Aisha ba dansu burinsu yasaketa tadawo gida suzama daya tunda su har yanzu basuda mashinshini amma ita dayake ballagazace bata gane nufinsu akantaba Haka de taita cika bakin alameen be isa yamata kishiyaba koze mutu inko yayi seta kona matar aminan nata nazugata dacewa shi yama isa ay baze ma faraba Babbar sallah ta taho Dan haka ana saura sati daya Al ameen yanufi gida danyin bikini sallah agida wannan Karon Aisha tayi murna dazuwanshi Dan gaba daya shaawarshi takeji kuma ita bata iya zinaba shiyasa takosa yadawo Dan tasamu karbuwa agurinshi gyara ko ina nagidan tayi har kudi taware takira masu yin penty sukayiwa ciki dawajen Gidan turaruka kalakala haka tadunga sawa gidan duk Dan tafaranta mishi rai ga abinci yakai kala goma Data siyomishi a restaurant duk Dan yaji dadi. Itama wani gurin gyaran gashi taje me suna maman Izzuddeen beauty Saloon sukayimata gyaran kai hardasu eye lashes suka samata dayake Maman Izzuddeen taiya aykinta shiyasa Aisha sosai tayi kyau Daga Saloon gurin wata Hajiya me gyaran jiki taje wacce ake Kira da Maman Gidado tamata gyaran jiki sannan tamata lalle wayyo fans naso kuna gurin dakunsha kallo araina nace ikon Allah wato Ashe Aishan tasan abinda yadace Amman batayi se yanzu datake dawata manufa tadaban aranta lalle taamsa sunanta ballagaza Bata dawo gidaba ranar se laasar Tana zuwa wanka tashiga Wanda seda takusan share awa guda a toilet Dan rabonta da wankan takusa sati guda sede tayi ciki tsami tafita Tana fitowa kwalliya akasoma ba batun sallah danko alwala batayoba haka tagama Kwalliyar ta ta cakare a wasu tsinannun English wears masu bayyana surar jikinta falon kasa tadawo ta harde zamanta ba jimawa taji alamar bude get wani sanyine yaratsata Dan tuni magungunan data shashsha dawanda ta matsa sunfara aykiπ dasallamarshi yashigo Dan tundaga kofar gida kanshi yafara kwancewa daganin sabon penty yanashigowa falo faduwa yakusan Yi sabida arba da Aishan dayayi Tana takowa zuwa gareshi se girgiza kirji takeyi abinda yafi tsolewa alameen ido suman tsaye yayi rungumar da Aishan tamasace tafarko dashi kallonta yakeyi cike da matsanancin mamaki Dan tunda yake da ita bata taba rungumeshi Dan yadawo ba sede shi yarungumeta mamakinshi be karuba seda Yaji muryarta Tana fadin sannu da zuwa Rabin Raina wani dadine yalullube alameen tabvas yanzu ya yarda Allah yashirya mishi Aishan shi rungumeta yayi shima nanfa suka shiga kissing din juna dakyar alameen yakwace kansa danta Aisha bataki komai ayishi agurinba kan kujera suka nufa suka zauna yayinda Aishan tahaye kan cinyarshi tazauna Tana masa wani malalacin murmushi sannan tace sannu dazuwa hubby na ya hanya cike da farinciki yace hanya Lfy baby na yana sameki Lafiya tabashi amsa gamida fari πda idanuwanta janshi tayi tarakashi toilet danyayi wanka ga mamakinsa Aisha yau harda tayashi yin wankan yana fitowa ta tayashi shiryawa sannan tajashi zuwa dinning alameen murna kamar ta kasheshi ganin kulolin abinci kalakala nande yashiga dibar gara yana samata alvarka bayan yagama alwala yayi zefita masallaci sallar magrib dasauri Aishan Tasha gabanshi tace haa hubby ina zuwa kuma sallah zanyi Gimbiyata yanzu zandawo kema jeki kiyi sallar yana gama fadin hakan yamata kiss agoshi yazagayeta yawuce tsaki Aishan taja Wlh Dan karta ja yafasa biyamata bukatane da tamasa rashin mutunci Dan tsabagen rainin wayo yasan abinda take nufi amma shine harda wani tafiya masallaci sallah dakinta tawuce tazauna Dan sallar cewa tayi tahada da asuba danko azahar batayiba π³ alameen bedawoba seda yayi sallar ishai sannan yashigo gida bata falo danhaka dakinta yanufa Yatura kofar yashiga hasbunallahu waniimal wakeel itace tafito abakinsa sabida arba dayayi da Aishan haihuwar uwarta babu kaya ajikinta jikinshi ne yafara Bari dasauri yaje yarungumeta yashiga ayka mata da sakwanni masu wuyar fassara to abinka daya jima beyiba jinshi yake kamar ango ajan gado suka yada Zango sosai suka Raya wannan dare Wanda se asuba alameen yasaurara mata yayi farinciki sosai da canjin dayaji Aishan tayi Danjinta yayi takara test dasafe yashirya zeje gidansu gaida iyayensa yanemi Aishan datamasa rakiya wata uwar harara ta wurga masa sannan tace Bainda zani kajimu da mutum shikenan daga Dan sakar maka
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34