Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 15

Chapter 15

Budurwa Book 1 Complete Hausa Novel 1,199 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

yace kwanakin girki kuma yaraba kwana biyu kowacce zata dungayi. Daganan yatambayesu akwai me magana surbajo girgiza Kai tayi Dan ita tsaron katuwar matarnan tashi takeyi Aisha ko cewa tayi sannu bakin munafiki wato har kanada bakin magana yanzu Wlh kaji kunya karasa wacce zaka aura se yar cikinka kuma har ka iya kwanciyar aure da ita Wlh kaide Dan akuyane kuma tashin hankali yanzu zaa farashi acikin gidanka Wanda besan ciwon kansa ba ace ayi mutum sekace bunsuru .... Bata karasa metakeson fadiba taji anwanketa da Mari kamin tawartsake Ankara kifamata wani agigice takai dubanta gurin Wanda yamaretan bakowabane face surbajo Mamakine yarufe Aisha da alameen kamin Aisha tayi wani yunkuri surbajo taci damara da gyalenta taje taci kwalar Aisha tace ke jakar inace dazaki tsaya gaban kado kina kiranshi bunsuru ke baa cemiki akuyaba shine kike kiran wani.ya auri yar cikinnasan ubankine yabashi kudin auran dahar zakimasa gori. Aradun Allah baki isa kizagi mijina nakyalekiba kibar ganinki katuwa Wlh dukan tsiya zanmiki.hannu Aisha tadaga daniyar kaimata duka carab alameen yarike hannun yashiga tsakiyarsu tafi yafarayi yana dariya kallon Aisha yayi wacce hawayen Bakinciki suka taru a idonta yace how do you feel now? yanzu Don Allah bakiji kunya ba wallahi Aisha kinyi asara ni mijinki bani dawata daraja a idonki to alhmdllh nasamu me ramamin duk rashin mutuncin dakikemin kuma Wlh bazan taba taka mata burkiba harse ranar dakika gyara halinki Afusace Aisha tadaga hannu zata kaima surbajo duka dake bayanshi rike hannunta yayi yanunata da yatsa yace kul karki kuskura kitabamin mata ke inbada sakarci irinnaki ko kudi aka baki seki sa hannu kidaki wannan kyakkyawar surar to wlh baki isaba kinsan nawa farashin wannan kyakkyawar fulawar yake agurina kuwa inkika sake hannunki yasauka akan Zahra Wlh aranar zaki gane waye aminullah Aisha cikin kuka tace Wlh baku isaba dukanku senayi maganinku kaikuma Allah se ya sakamin azzalumi kawai Jikake dum surbajo takaiwa bakin Aisha naushi sabida takira mijinta da azzalumi Fitowa tayi daga bayansa nanfa dambe yakaure tsakaninsu sosai Aisha taci duka a hannun surbajo Wanda tuni bakin Aisha yafashe jini nafita Dan surbajo cemata tayi matukar zata zagar mata miji ita kuma seta daketa sede kome zefaru yafaru alameen dakyar yajanye surbajo akan Aisha yajata suka wuce dakinta se haki takeyi ita ala dole anzagar mata miji suna shiga kulle kofar yayi yatsaya yana kallon surbajon shi dariya ma abun yabashi wato tasan darajarshi kenan shiyasa bazata Bari azageshiba karasawa kusa da ita yayi rungumota yayi jikinshi ay kamar jira take kawai seta rushemasa da kuka dakyar yasamu tayi shuru se ajiyar zuciya takeyi ruwan sanyi yabata tasha sannan yadaukomata night gown fara yabata yace tacire najikinta tasa wannan amsa tayi tashige bayi Tana shiga takulle kofar sannan tacire najikinta wanka tayi sabida tayi gumi gurin dambe da Aishan Tana gama wanka Wanda da temakon Allah tagano yadda ake kunna shower din goge jikinta tayi da towel sannan tasa rigar kallon kanta tadunga Yi a mirror din cikin bayin kunyace takamata Dan gaskia bazata iya fitowa ahakaba kado yakalleta tajima atsaye abayin takasa fitowa ta bude kofar Amman fitowar tagagara Dan leko wa tayi taga kado nacikin dakin wuf taji ankamota ihu zata sa dasauri yahada bakinshi da nata hakanne yasa tagane kadone ya dauketa be ajiyeta akoinaba se kan gado itako se wutsiwutsil takeyi nason yasauketa kashemusu wuta yayi sannan yakara rungumota jikinshi muryarta narawa tace kado Don Allah ka sakeni kafita daga dakinnan kasan bakyau namiji da mace su kwana aguri daya alameen hankalinshi yasoma barin jikinshi sabida taushin jikin surbajo Wanda shi har mamaki yakeyi itada ba abirni ta tasoba Amman ko yan birnin albarka shafota yakeyi very gently Amman ita ina hadashi take Da Allah akan yakyaleta ko jinta bayayi sannu ahankali yacire rigar jikinnata kuka tasamishi jin yana surking din breast dinta kuka sosai surbajo takeyi tunbe kulata harde yadan sassauta mata yadago yana kallonta yace cikin dashewar murya baby na mekefaruwane cikin kuka tace nide banason abinda kakemin Wlh babu kyau wuta zakasa asamu shafo kanta yayi yace mu ay munyi aure baby kuma inmukayi lada zamu samu Wanda daza mu mutu aljanna zaa samu kuma kece Yanzu idan kika hanani Allah zekonaki ke karshentama kamin safiya kin mutu. ?????????????????? *SURBAJO* ?????????????????? Zahra Muhammad mahmud *page 35-36* Ido surbajo ta kwalo jin ance zata mutu kamin gari yawaye Alameen yacigaba dacewa amma tunda bakyaso bari na kyaleki kimutum tunda naga alama kinfison mutuwar yana gama fadin hakan ya yunkura ze sauka akanta Dasauri tarukoshi tana kuka tace haba kado yazakamin haka yanzu kai kafison namutu dazufa har tare maka fada nayi yanzu Inna mutu waze tarema nide Don Allah kayi hkr aradu banason mutuwa naamince kayi din Murna alameen yayi dajin zancanta bebata lokaciba yaci gaba da sarrafata Itade surbajo jiki se Bari yakeyi kukanma takasa yi Sanda alameen yakusa cika burinshine yaji surbajon amatse take sosai kuma yasan inyace zeshigeta da karfi ze iya yimata lahani tausayintane yakamashi ganin tarufe ido tana addua jikinta na rawa Fasa kusantarta yayi ya koma gefe yana maida numfashi Surbajo jin tadena jin radadin data soma ji shiyasata bude idonta ganinshi tayi akwance agefe Yalumshe ido dakyar tabude baki tace kado Don Allah menamaka kakeson ganin na mutu nace nayarda kayi gudun kar inmutu Amman shine kafasako tafadi Tana yin kuka Dakyar yasa hannu yajawota jikinshi yace baby bazaki mutuba nayafe mikine yau dama innace banyafebane zaki mutu to yanzu nayafe zomuje namiki wanka kizo kiyi baccinki kinji yanmatana ajiyar zuciya surbajo tayi duk da de bata gama gamsuwa da zancannasaba sakko da ita yayi shima yasakko dukansu bakaya ajikinsu kunna hasken dakin yayi ay surbajo idonta nasauka akansa ihu tasaki tafadi kasa sumammiya arazane alameen yayi kanta yadagota yana girgizata Amman ina ba numfashi atattare da ita dasauri yaje kitchen yadauko ruwa yazo ya yayyafamata jimawa kadan taja doguwar ajiyar zuciya amma tarintse idonta sosai yayi yayi tabude amma taki se kuka take masa jikinta narawa Ganin tafarko ne yasa yadauketa yayi toilet da ita yayo musu wanka amma har lokacin taki bude ido har suka fito bata Dena kukanba Rigar bacci yasamata shima yasa nasa Gado yanufa da ita yakashe musu haske yarungumota jikinshi yana shafa mata baya Dan yagano me ya firgitata har ta sume Sabida bata taba ganin namiji babba ahaka bane shine dalili har yanzu kuka take masa akunne yace mata baby meyasa kike kuka ne nace bazaki mutuba amma kinki kwantar da hankalinki ko wani Abu kikeso Cikin kuka tace kadon Don Allah kar ka kuma nunamin macijin dazu Wlh yabani tsoro sosai ni bantaba ganin maciji irinshiba agarinmu akwai macizai amma babu irin wannan dariyace taso kubcewa alameen Amman se yacije yace wayace miki ni na kawoshi ay zuwa Yayi da yasareki ki mutu shine nace masa ay nayafemiki shinefa yatafi kara shigewa jikinshi surbajo tayi Dan ta tsorata dajin zancennasa can kasan makoshinta tace ngd kado ******** abangaren Aisha kuwa suna barinta agurin dakinta tawuce tana kuka ranta kamar ze fita tunda take baa taba cimata mutunci irinna yauba tana shiga daki wayarta tadauka takira aminanta cikin kuka tashaida musu duk abinda yafaru hakuri suka bata tare da bata tabbacin gobe zasu zo gidan su hadu suyima surbajo dukan tsiya takwantar da hankalinta kawai

Table of Contents

Chapters

34 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});