Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 20

Chapter 20

Budurwa Book 1 Complete Hausa Novel 1,199 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

maman yusuf *SURBAJO* 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 Zahra Muhammad mahmud *page 47-48* Mikewa tayi tadauki gyalenta da Jakarta tafice suna zaune afalo tazo tawucesu ko kallo basu ishetaba Alameen mikewa yayi yadauki surbajo suka shige daki wanka yamata shima yayi suka shirya yadauki tsarabar iyayensa da yanuwansa yajata suka fita zuwa gidansu Suna shiga gidan Da munawwara suka fara cinkaro ay Tana ganin surbajo da katon ciki dariya tafarayi sannan taruga da gudu dakin mummy tamata albishir Duka mutanen gidan sun hallara afalo se tattalin surbajo sukeyi musamman mommy wacce tausayimnta takeji shima daddy baa barshi abayaba kowa sonta yakeyi kabeer ma da matarsa da yaransa zuwa gidan sukayi anata yiwa juna barka tare da adduar Allah yasauki surbajo Lafiya Aisha Tana zuwa gidan su zuly taje Tana zuwa ta tarar suna jiranta ko zama batayiba suka dunguma zuwa gurin wani hatsabibin boka Tunkafin su fadamasa abinda yakawosu shi yashaida musu wata muguwar dariya Yayi yace wannan mesaukine yanzu mekukeso ayimuku Dasauri Aisha tace sonake akashe abinda ke cikinta ni inda halima ahada harda ita dariyar mugunta yayi sannan yace baze yiwu akashe uwarba Amman abin cikinta sede wani Amman bawannanba waTa laya yabasu yace su wurga ta acikin tsohuwar rijiya ladan aykinshi kuma baa biya se bukata ta tabiya godiya suka masa suka Baro gurinshi Basuje gidaba seda suka sami rijiyar suka wurga layar sannan kowa tanufi gida da daddare surbajo nakwance ita kadai dayake alameen dakinshi yakwana gudun karyayi rashin adalci Tana cikin bacci tayi mafarki ga bera nan akusa da ita farkawa tayi agigice koda tafarka se ganin wata katuwar bakar mage tayi akusa da cikinta akwance salati tayi dagudu magen tashige kasan gadonta surbajo sakkowa tayi daga kan gadon takulle kofar dakin takoma Dayan dakinnata ta kwanta Koda safiya tayi alameen yazo dubata labarin abinda yafaru Jiya tabashi dakinnata yanufa yabude yaduba koina babu magen babu alamarta dawowa yayi yacema surbajo shibega komaiba itako dagewa tayi Tana dakin Dan ta kulle kofar magen naciki Dade yaga bata kwantar da hankalintabane shine yafita yadawo yace yakori magen Cikin surbajo har yafita awatannin haihuwarsa Amman shuru kakeji ko alamar nakuda babu atattare da ita sannan kuma abinda ke cikinnata baya motsi Dan haka suka nufi asibiti scanning akamata inda aka tabbatarwa alameen abinda ke cikin matarsa yamutu sede hakuri Hankalinsa inyayi dubu yatashi tunaninsa taya zaa raba surbajo da gawar abinda ke cikinta. Itako surbajo batasan dawar garinba Dan da turanci aka fadawa aminun abinda ke faruwa Daukota yayi sukaje gidan iyayensa bayani yamusu da turanci gudun kar surbajon taji Hankalinsu yayi matukar tashi danba mommy ba hatta daddy seda yazubda kwalla asibitin suka koma dukansu aka kwantar da surbajo awani daki na musamman sannan akasa mata kwayar dake bude bakin mahaifa wayyo Allah na lokacin da kwayar tasoma aykinta duk wani me imani yaga halin da surbajo take seya tausayamata tun Tana kuka har kukan yadena fitowa alameen ko seda aka rirrikeshi kuka yake tamkar yaro karami surbajo rai ahannun Allah kowa yaganta seya koka tawahala iya wahala likitocin sunyi iya yinsu amma haihuwa shuru wani malamin almajirai daddy yakira yamasa bayanin halin da surukarsa take ciki kwantarwa da daddy hankali yayi sannan yace gashinan zuwa baajimaba malamin yazo aka shiga dashi inda surbajon take Addua yayimata akanta sannan yabada wani ruwan rubutu yace abata Tasha sannan yafito daga dakin yarage daga ita se nurse da mommy rubutun mommy tabata dakyar Tasha aykamar jira ake tasha ciwon yatashi gadan gadan da mararta tawani murda ihu tasa gamida kiran sunan kado❗❗❗❗❗❗❗ dagudu alameen yafada dakin shigarshi tayi dede da fitowar kan yar karasawa yayi yarike mata hannu Yana tofa mata addua nurse zuwa tayi daniyar karasa jawo yarinyar Amman ina ay yarinyar tarube aciki intajawo sekan yayi kamar ze tsinke dole tabari wata nurse dince tazo tadunga danno cikin daga saman hakarkarinta itakuma dayar Tana ja dayarda Allah dakarfin ikonsane yafito da yarinyar daga cikin surbajo gaba daya tayi baki sabida ta fara rubewa aciki karasa ciro mahaifar sukayi wacce irama baki tayi surbajo se kirari takewa Allah tace lalle Allah yayi gaskiya inda yace ze fitar da rayayye acikin matacce kuma yafidda matacce acikin rayayye gyarata akayi kamar bata haihuba alameen ko kobinsu daddy zuwa birne babyn beyiba yana makale da surbajo yana kulawa da ita Dan harga Allah tausayintane yakamashi danko daya ce takalli babyn kasawa tayi se kuka takeyi tanama babyn addua har aka wuce da ita surbajo kuka kawai takeyi sedare aka sallamesu tuni ankira dangin mamanta ansanar dasu ruga ma direba aka tasa yaje yafadomusu gidan iyayensa aka wuce da ita koda su Aisha suka samu labarin abinda yafaru farinciki kamar zekashesu sosai suka ji dadi danhar party suka hada na murnar mutuwar yarinyar surbajo Tana samun kulawa yarda yakamata sumaye tazo daga ruga harda Ardo Amman shi bakwana yayiba duba jikin surbajo yayi yakoma dangin mamantama kullum se sunzo duk abinnan ko leke Aisha batayiba haka akaita kulawa da surbajo hartayi arbain duk sanda ta tuno babynta setayi kuka alameen shima wani lokacin kukan yakeyi koda hutunshi yakare zekoma gurin ayki da surbajo yatafi koda suka koma patakot makaranta yanemamata inda yanemi alfarmar asata a ss1tunda ba laifi lesson din daake mata Tana kokari bamecewa bataje makarantaba certificate din primary Tana cikin zuwa makarantar taje tazana common interers dasauran dalibai masu shirin fita daga primary haka shima junior waec surbajo tamaida hankalinta sosai akan karatunta kuma tanajin dadin karatun duk inda bata ganeba alameen kekoyamata abangaren zamantakewar aure alaameen besake neman wani Abu agurintaba Dan tausayinta yakeyi sede Dan wasanni dabaa rasaba maman yusuf ?????????????????? *SURBAJO* ?????????????????? Zahra Muhammad mahmud *page 49-50* Surbajo tamaida hankalinta sosai akan karatunta Wanda kokarinta yasa malaman ke kaunarta sosai KO kadan bata wasa Acikin yan ajinsune tahadu da wata mesuna *fatee benee* ganin fatee nada hankaline yasa surbajo kulla kawance da ita Fatee akwai tarbiyya sede wayayyace taajin farko shakuwarsu da surbajone yasa tagane surbajo Sam bata wayeba Sannu ahankali fatee tadunga koyawa surbajo zaman takewar rayuwa kama daga kwalliya iya tafiya iya magana shagwaba kissa ta mata dakuma iya dressing Uwa uba girki Wanda shine mace surbajo akwai saurin fahimta dan haka cikin kankanin lokaci taiya abinda fatee ke koyamata Surbajo yanzu inkaganta dawuya kaganeta sabida kayan gyaran jiki fatee tahadamata Kuma takoyamata yadda ake amfani dasu Alameen shikanshi mamakin sauyawar ta surbajo yakeyi dan Yanzu bata yawan Jin kunyarshi ga shiga tajan hankali datake masa acikin gida kuma koya yadan fara wasa da ita zega tana wani nannadewa tana lankwashewa tanade yin sexy abubuwa Wanda dole hankalinshi yatashi amma duk da haka be kusancetaba Wanda hakan bema surbajo dadi dan ita dan su kasance tare take masa haka. Abunna damunta yau jummaa dawuri surbajo tadawo daga school Kitchen tashiga tahada musu dinner sauri sauri tashiga wanka dan tasan alameen inyadawo daga masallaci seya biyo ta gida tukuna yawuce office wasu arnan dressing tayi Wanda zaniya cemusu suda babu duk daya barin turare tayiwa jikinta tana cikin fesa turare ne taji shigowarshi dagudu tahaye kan gadonta ta kwanta tayadda yana shigowa zeyi arba da breast dinta dakuma cinyoyinta rufe ido tayi kamar me bacci Da sallamarsa yashigo dakin suman tsaye yayi lokacin dayaganta besan sanda yaisa garetaba ji kawai tayi yahau kissinga dinta takoina itaba Bata Bata lokaciba

Table of Contents

Chapters

34 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});