Chapter 12
Chapter 12
Wlh kunyarka nakeji tafadi Tana runtse idonta akasalance alameen yafara magana sabida kallon kirjin surbajo dayayi yahaifar masa da damuwa sabida surbajo batasa bresiar ba hasalima bata da ita garigar jikinta me budadden wuyane irin na Fulani shiya Kara bayyanar da halittar dukiyar fulaninta ganin hakanne yasa hankalinsa yasoma tashi dakyar yace surbajo kunyata kuma yanzu kikeji ko kinmanta saura kwana biyu yarage kizamo mallakina Toni banason kunyar nan taki kinji ko kai tadaga masa yaci gaba ko bakyasona ne dasauri tace kado aradu ina sonka kawai inajin kunyarkane kunnenta yaja da Dan karfi Wanda hakanne yasa ta samishi kukan shagwaba Dan dama surbajo gwanace gurin kukan banza bare yanzu dame dalili yasamu alameen yace daga yau nasauke sunan kado inkika kuma kirana dashi kuma zanyi Maganin bakin daya kirani da sunan kadon cikin kuka surbajo tace aradu kado bazan Kuma........bata karasa fadin abinda zata fadaba yahada bakinshi da nata yashiga kissing kamar yasamu sweet hankalin surbajo kusan barin jikinta yayi asakamako fadawa duniyar dabata taba sanin akwaitaba arayuwarta seda yajita jikinta yagama mutuwa sannan yakyaleta surbajo dasauri ta janyo mayafinta tarufe jikinta har fuskarta jikinta se rawa yakeyi ita bata san sunan abinda yamataba jikinta duk yamutu ga wata matsananciar kunyarshi data kamata shima daurewa kawai yayi amma Allah kadai yasan yanayin dayakejin kansa hira yay tajanta da ita amma bata bashi amsa hakanne yasa yamike yace tosu zasu tafi dubu dari yabata akan kozatayi amfani dasu dakyar taamsa sannan tayomasa rakiya inda Usman yake jiranshi ajikin motarshi dakyar surbajo tayima UsmUsman sallama sannan tacewa alameen kado kugaida Gid.......bata karasaba tasa hannunta tarufe bakinta sannan takwasa da gudu tayi cikin gida dariya alameen yayi Dan yasan me yasa surbajo guduwa mota suka shige bayan sunyiwa ardo sallama suka dauki hanyar kaduna Usman se tsokanarshi yakeyi Maman Yusuf 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 *SURBAJO* 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 Zahra Muhammad mahmud *page 25-26* Abangaren uwargida Aisha kuwa jitake kamar takashe kanta dan bakinciki sabida koda sukaje gurin bokan su Zuly cemusu yayi kawai suyi hkr Dan aure ba fashi se anyishi shiyasa gabadaya tarasa natsuwarta ga alameen yanzu yayi wuyar gani sabida shirye shiryen bikin Ganin tadamune yasa su Ruky kwantar mata da hankali dacewa tabari akawo Amaryar bayan kwana biyu sumata dukan tsiya hakanne yasa Zuciyart yin Sanyi danko kayan fadan kishiya daaka bata batabi takansuba kawayentane suka dau na dauka itama suka zabarmata Wanda zata sa in amfara bikin ********** Surbajo Tunda alameen yatafi yabarta kullum cikin tuno abinda yamata takeyi itade batasan sunan abunba amma in tatuno abun namata dadi har addua take Allah yasa yakara yimata 😀 Ardo sosai yake shiri shima Dan tun ana sauran sati guda bikin kullum se an kwantar da sa anyanka dangin maman surbajo suma baa barsu abayaba sunzo bikin kwansu da kwarkwatarsu suma sunyma surbajo shatara ta arziki *RANAR BIKI* ranar asabar 31-12-2011 dubban jamaa suka shaida daurin auran Zahra Muhammad mahmud (wato surbajo)tare da angonta alameen jibrin sulaiman daurin auran dayasami halattar manyan shuwagabanni da yankasuwa uwauba sojoji manyansu da kanana Ko ina kakai dubanka alummane tako ina ranar garin makarfi bamasaka tsinke sabida yawan alumma ga jiniya takoina natashi kowa mamaki yakeyi me alameen zeyi da surbajo yar kauye kamar haka hakade akagama taron daurin auren jamaa suka fara watsewa Dayake tare zaa wuce da Amarya tuni motocin daukar Amarya sunfara dibar jamaa Inda yawancinsu mutanen kaduna ne sabida ardo yace yana gudun kauyancin yan rigarsa shiyasa masu natsuwar kawai aka dauka Amarya survajo wacce ke nade cikin wata lafaya Medan karan Kyau da tsada se kuka takeyi sabida rabuwa da gida dazatayi ammafa tayi kyau sabida wata yarinyar yayan mamanta me suna Bilkisu dasuka zo daga kaduna itace tayima surbajo Kwalliyar duk da ita surbajon bataso Amman seda akayimata kuma tayi kyau farinta yafito sosai Sumaye tajima Tana yiwa surbajo fada akan zama da miji haka yan uwan mamantama sunmata fadan sabanin ardo da kukan da surbajo takeyi yakeson sashi kuka dakyar yaiya cemata surbajo aure ibadane kiji tsoron Allah.... Hawayen dayake tarewane suka kubce dsauri yabar dakin dabaze iya jure ganin kukan surbajoba dakyar aka ja surbajo zuwa gurin motor dazata dauketa wacce ango alameen yake ciki yana jiranta yayinda Usman ke zaune agaban motar shida driver abaya alameen ke zaune se motoci guda hudu biyu gaba biyu baya sunsa motor atsakiya excode dinshine bayan motor aka budema surbajo tashiga dakyar Tana shiga takifa kanta akan cinyarta tacigaba da kukanta bata lura da alameen dake gefentaba tuni motocin suka fara tafiya ana jiniya Usman dake gaban motar ne yajuyo yana fadin haba amaryarmu aymana afuwa haka munyi laifi Amman aymana afuwa alameen ne yaamshi zancan dacewa sede inkaine kayi laifin Amman baniba wayace taamsa tanason auran kagako tunda taamsa dole tadau naannabawa tunda taga Dan fari me dimples tamakalemishi ita wai me wayo tacuceni ta taba raminko ay ga makomar cutarnan yakarasa zancan yana dariya dasaurin surbajo tadago kanta Tana kallonshi Dan bata dauka yana motarba ido suka hada danshima ita yake kallo dasauri tayi kasa da idonta Dan bazata iya jure irin kallon dayake mataba hannunta yakamo yana kallon zanen lallen dake Zane akan hannun lallen yayi kyau sosai wasa da hannun yashiga Yi tasigar daduk macen daakayiwa setaji dadin hakan jawota yayi jikinshi yarungume yafara yimata magana akunne yace baby waya miki wannan lallen dakyar tabashi amsa da Bilkisu ce tayimata wannan Kwalliyar fa yatambaya duk itace tayimin tabashi amsa kinyi kyau sosai yafadi yana hada bakinshi danata seda yafara kissing seda yaga yana shirin fita daga hayyacinsa sannan yasaketa surbajo wacce bataso yadenaba kwanciya tayi ajikinshi Tunda yasaketa rungumeta yayi yana shakar kamshin jikinta tuni bacci yadauki surbajo gyara Mata kwanciya yayi ajikinsa tayadda bazata wahalaba kamin sukai gida dago idonsa yayi carab suka hada ido da Usman ta mirror yanamasa dariya dan duk abinda yafaru tsakaninsu akan idonsa akayi kunyace takama alameen Amman se ya maze yace to munafiki saidonnaka wato har akan mata da mijiko to thanks God matatace ay yafadi yana hada rai dariyace takwacewa Usman yace ikon Allah inbanda tsarguwa nimekaji nace aynasan zakacene shiyasa natari numfashinka inji alameen dariya Usman yasake yi yace rufamin asiri da kallon mata da miji ni kawai cartoon din Tom and Jerry nake kallo duk yadda alameen yaso daurewa kar yayi dariya Amman yakasa duka yakaiwa Usman yana dariya yace saido de bakyau harsuka iso gida Usman na tsokanar alameen Wanda kunya tahanashi ramawa itako surbajo har suka iso gidan iyayen alameen bacci takeyi hankalinta kwance maman Yusuf 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 *SURBAJO* 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 *slm masoya littafin ballagaza to nayi gyara yanzu sunan littafin yatashi daga ballagaza yakoma surbajo duba da akwai littafi mesunan ballagazan inafatan zaku anshi sabon sunan littafin da hannu biyu* *page 27-28* Koda akayi parking aharabar gidan surbajo bata tashi daga baccinba ganin bata tashin bane yasa alameen gyara zamansa a motar Dan cewa Usman yayi da direban su sauka amotar danshide baze fitaba se surbajo ta tashi a bacci sauka sukayi suka barshi Usman yace ah lalle wannan cartoon yana kyau tonide badaniba nashiga ciki inta tashin inajiranka yafadi yanamasa dariya Mommy dasauran dangi masu jiran karasowar Amarya jin ance motar amaryar takarasone yasasu fita domin taryota Sede ga mamakinsu sojoji ne kewaye da motar rike da bindigu cikin shirin kota kwana abun yabasu mamaki Tsayawa sukayi suna
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34