Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 4

Chapter 4

Budurwa Book 1 Complete Hausa Novel 1,195 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

laushi dankanshi yakyaleta Sannan yadakamata tsawa Tana kwance akasa jikinta duk jini sabida tadoku ahannun soja Dan dukan kato yamata yaci gaba dacewa cikin fushi anfadamiki tsoron ki nakeji ne dazaki dunga yimin abinda kika dama ina kyaleki wallahi Aisha nayi danasanin auranki danasani nabarki kinsake shan fiya fiyar ki mutu wlh daan rage mugun irin Damutuncina agari amma agidana bandashi to wlh kinyi kadan dama nasamiki idone banza kazamiya kuma wlh kitashi yanzu ki gyaramin gida awa guda nabaki inba hakaba nalahira seyafiki jin dadi yafadi yayin dayayi kwallo da ita yafice daga dakin Jikinta narawa tamike tafara aykin dukda ciwon dake jikinta besa tabar aykinba tanayi jiri nadibarta Dan yanzu wani mugun tsoronshi takeyi hhhhhh nace su aee anji maza kafin lokacin yacika tuni gidan yayi clear dattinko data kwashe seda yacika katon dustbin gidan se kamshi yakeyi komai yayi normal araina nace oh Aisha tazama zuma seda wuta alameen tunda yafito daga dakinta garden din gidan yashiga seda yatabbatar lokacin daya dibamata yacika sannan yashiga cikin gidan mamakine yakamashi ganin yadda gidan lokaci kadan yasauya sewani kamshi yakeyi dakinshi yaleka komai normal harda sabon bedsheet tashimfidamasa har cikin ranshi yaji dadin ganin gidan ahaka sabida rabonshi daganin sa hakan tunranar daaka kawota gidan dakinta yanufa yana shiga yaga Tana morping a tsugunne tana kuka tausayintane yakamashi amma yayi saurin kawar dashi sabida sanadin tausayinne yajefa kanshi acikin halin dayake yanzu Tsawa yadakamata sannan yace Dan rashin mutunci a tsugunne kike moping din dalla malama tashi Jikinta se Bari yake tace Dan Allah Yaya kayi hkr bazan sakeba Mamakine yakama alameen sabida rabonshi dajin irin wannan kalaman abakinta tun sati biyu da auransu dalla yimin shuru sumumu kasau kawai bacemin dagani Jikunta narawa tadauki ruwan moping din taje toilet tazubar tawanke toilet din fitowa tayi tana rabe rabe inda alameen yakorata taje tayi wanka da gudu tashige bayin Dan tadauka yabiyota abayane so uku Tana fitowa bayan tayi wankan yana maida ita tasake wani wai bata fitaba hakama brush seda makilin oral b yakusa karewa dan seda bakinta yasoma jini sabida brush sannan yakyaleta kantama adaren tatsefeshi tawanke shi tas haka ma shaving duka seda tayi ita dakanta taji dadin kanta Dan har wata iskace take ratsata nace oh ji yiwa Kai mugunta rigar vacci kawai tazira tahaye gado tuni bacci yayi gaba da ita dayake alameen yabar dakin dawowa yayi yaga Tana bacci duka yakaimata abaya afirgice tafarka tadiro agadon ubanwa yabaki damar bacci bayan baki sallameniba hkr tashiga bashi Tana hawaye alameen bakunya yakamota yashiga sarrafata bata hanashiba Dan Tana gudun shan duka yau cikin nishadi yabiya bukatarsa inda besauraramataba se asuba nace Kai alameen batausayi wanka yayi yafice masallaci Tana kuka tamike tashiga toilet tayi wankan tazo tayi sallah sabida kafin yatafi masallaci seda yamata worning akan ta tabvatar kamin yadawo tahada break fast sannan tayi gyaran gida tayi wanka tayi kwalliya idan yadawo yaga batayi daya acikiba zatasani shiyasa tamike tafarayi jiri nadaukarta sabida rashin bacci ga jikinta dake mata ciwo ahaka tadaure tayi komai kamar yadda yabukata har girkinma tayi duk da ba wani dadi yayiba amma yafi babu dayadawo abun yaburgeshi har wani nishadi yakeji amma idan yatuno tilastata yayi seyaji duk ranshi yabaci maman Yusuf πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€ *SURBAJO* πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€ Zahra Muhammad mahmud *pls yanuwa Dan Allah ina barar adduarku yaron Aunty nane jariri bashida Lfy Dan Allah kusashi cikin adduarku a sallahπŸ™πŸ™πŸ™πŸ˜­πŸ˜­πŸ˜­* *page 8* Tundaga wannan rana Aisha take tsoron Alameen Dan ko fita bata sakeyiba sosai take jin maganarshi Bangaren rayuwar aurema ko tanaso ko bataso inde shi yanaso anwuce gurin Yau alameen ze koma bakin ayki inda yakafamata dokoki yakuma ce muddun ta karya daya takuka da kanta Har airport Tamushi rakiya kamar gaske Ay tundaga airport dinnan bata wuce gidaba kaitsaye gidansu Ruky tasauka kamar fadi Tana zama Sega zuly tazo nan suka shiga hirar yaushe gamo daga karshe Aisha tabasu labarin abinda alameen yamata Dariya suka samata harda hawaye Zuly tace dankari amma wlh Aisha kinbada mata yanzu tsayawa kikayi yadakeki tabdi ayko inde baki dauki matakiba wlh kinzama filin training dinshi Ruky taamsa ay yana cewa zedokeki gabansa zaki rike iya karfinki inyaji zemutu wlh zedena ko ki dunga ajiye wuka agefenki dazaran yamiki wani wargi kinuna zaki masa kachiya wlh denawa zeyi amma taya zaki sakarmasa jiki yadunga labta wlh kin rikito nande sukasata agaba suna huremata kunne basu bartaba seda suka tabbatar shawararsu taamsu agurinta Dan har haushin kanta tadunga ji amma bata baciba tasha alwashin inyadawo zegane kurensa. *Photacot* Alameen ne zaune a office dinshi shida amininshi Usman fira suke gameda rayuwar duniya ananne alameen yashaida mishi labarinshi da Aisha harda dukan dayamata Major Usman ne yace haba abokina meyakaika dukanta gaskiya baka kyautaba aysu mata insuna iskanci irin wannan akwai dukan daake musu yasasu haukacema gaba daya dasauri alameen yamatso yace Kai haba abokina wlh yabashi amsa to wanne irine shi dukan alameen yabukata ka kara aure shine mafita ajiyar zuciya yayi sannan yace major kafi kowa sanin raayin mace daya ne Dani arayuwata so gashi nakuma Aura bandaceba baka tunanin yin wani auran ze Kara daga hankalinane haba abokina wancan auran dakayi aurene bana soyayyaba maana aurene natausayi so yanzu inzaka sake wani wacce kakeso takesonka zaka Aura wlh inde kadace sekayimin godiyar shawarar Dana baka amma taya zaka tsaya mace tana gasaka bakadauki matakiba aywasu matan zumane seda wuta dariya sukayi gabadaya suka tafa inda daga karshe alameen yace zeyi nazari akan zancan Usman haka kwanaki sukai ta tafiya har Allah yadawo da alameen gida koda yazo yaga Aisha tayi fatali da dokokinshi be kulataba anata bangaren tayi shirin ko ta kwana Amman ga mamakinta setaga ko kallo bata isheshiba hakan bemata dadiba taso yakulata tace zata masa kaciya shiko bawan Allah bata ita yakeyiba . shurun dayamatane yasa tasake Mike kafa ita adole taci dubu se Ceto kawayenta nakara zugata *RUGAR YALLI* wata rugace ta fulani agarin makarfi ta jahar kaduna jamaa dayawa basu San rugarba sabida Tana cikin dajine sosai ko yan garin se tsofaffin zamane sukasan da rugar sabida rugar gida ukune kawai acikinta gidan alhaji babba dagidan alhaji jume se gidan ardon rugar wato gidan alhaji yalli duka gidajen Manyan gidajene sabida kowa dashi da zuriarshi yake zaune agurin zahrau wacce akafi saninta da surbajo "ya ce agurin alhaji yalli wato ardon garin Wanda aynihin sunanshi muhammadu Mahmuda asalinsu yangarin gwangolane dayake su fulanin tashine shine suka dawo wannan guri dazama matanshi biyu sumaye wacce itace uwargida se amina wacce itace Amarya yaranshi takwas inda sumaye takeda guda bakwai duka Mazda ita Kumar amina takeda guda daya wato zahrau amina asalinta yar garin kadunace awata anguwa mesuna tudun wada layin kosai anan aka haifeta kaddarar aurece takaita ga auren ardo dakuma rabo danginta Sam basason aurannata dashi kasancewarta marainiya shiyasa tunda taaureshi danginta suka tsameta acikinsu bayan haihuwar zahraune da shekara biyar Allah yama amina rasuwa ardo yayi kuka kamr ranshi zefita yanuwantama dasuka sami labarin rasuwarta sunyi kukan rashinta dasuka zo gaisuwa suka bukaci ardo yabasu zahrau sutafi da ita fafur ardo yahanasu yace meze dunga kallo amatsayin amina idan yabasu ita ransu besoba amma yafisu iko da ita haka suka tafi suna danasanin watsi da aminan dasukayi Maman Yusuf πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€ *SURBAJO* πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€ Zahra Muhammad mahmud

Table of Contents

Chapters

34 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});