Chapter 6
Chapter 6
da surbajo tashaketa takuma ce wlh inkika kuskura kika dawo gidannan baki siyarba yankaki zanyi itade sede tayi kuka tafadawa Allah jae yasha yimata juyen nonon yabiya kudin Dan kawai tasamu taje gida dawuri to yau da gobe tafi wasa ba koyaushene yake da kudin juyenba seyafara rakata tallan sui ta yawo agari har su samu asiye haka sukeyi sunfi karfin wata guda suna zuwa tallan tare kwatsam rannan se sukayi kwantai basu sayar da wuriba ranar basu dawo gidaba se goman dare lokacin Baffa yafito yabi hanya yagani meyasa bata dawo da wuriba dayake basu San jae narakata tallanba seganinsu yayi tare suna tahowa tsawa yadaka musu yace daga ina kuke cikin darennan tsugunnawa sukayi sannan sukace daga talla wankesu yayi da Mari duka lokaci daya sannan yace nizaku maidar yaro wato dama abinda innarki take fadamin akan maza kikebi Ashe da gaskene to wlh yau zaki gane kurenki kaikuma zanga baffan nakane wawa kawai kekuma munafuka shige mutafi dagudu tamike tayi gaba Tana kuka koda isarsu gidan yaba sumaye labarin abinda yafaru cewa tayi ay gwanda dakagani da idonka Dan Dana fada baka yardaba aygashinan ranar seda yama surbajo jinajina inda yakara da fadin gobema ki kuma kaiwa dare awaje wlh Sena yankaki na huta kuma tallan nono bazaa Dena doramiki ba sabida aladarmuce kowacce yarinya tanayi Danhaka yazama dole kema kiyi daga yanzu in magaruba tamiki awaje ki kuka dakanki haka taci gaba da Kukanta har zuwa washe gari batayi bacciba maman Yusuf 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 *SURBAJO* 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 Zahra Muhammad mahmud *page 11-12* Alameen yadawo hutu inda yasamu labarin anyi rasuwa akano zasu tafi gaisuwa duka family dinsu Ayko haka suka rankaya gaba dayansu harda matar kabeer da yaransa gabadaya ran alameen ne yabaci ganin batashi matar acikin ayarin Mota biyu sukayi kabeer ke Jan motar da iyalinshi suke ciki yayinda alameen kejan wacce iyayensa da kannansa suke ciki Dan be tafi da excode dinshiba sabida gaisuwa zasu Sun isa kano Lfy sunyi gaisuwa an karbesu cikin mutunci da karramawa Seda laasar suka kamo hanyar dawowa gida Dan ba kwana zasuyiba ************** Surbajo yau dawuri ta shirya ta tafi tallan nono Dan Tana gudun tayi dare kuma tasha alwashin yau intaje talla rokon mutane zata dungayi akan su siya Tayi kwalliyarta cikin kayansu na Fulani inda fuskarta tacikata da digedige duk asunan kwalliya bakinta tacikeshi da bakin kwalli gaba daya dan Tana tunanin rashin yin Kwalliyar ne yasa baa siyan kayanta sallama tayiwa sumayen tadauki kwaryar nonon ta wuce Koda tazo cikin gari jamaa bame bitakanta bare asiya kota rokesu basa siya Dan haka kuka tasa taci gaba da bin mutane akan su siya haka tadunga bi kwararokwararo akan asiyi nonon mutum Hudu ne kawai suka siya ga nonon da uban yawa haduwa tayi da Mari yar rugarsuce ita har ta siyar tambayarta tayi Don Allah Mari ina kike kai nono da furarki asiye Dan Allah kifadamini Murmushi tamata sannan tace aradu da nisa Dan sekin hau mota naira dari zaa kaiki a akori kura Dasauri surbajo tace fadamini Dan Allah aradun Allah zani Tashar yarine tabata amsa daganan tajata takaita inda zata hau motar Godiya sosai surbajo tayi mata tahaye motor akori kuran suka tafi ************** Alameen tafiya suke suna hira cikin nishadi sabida daddy bayason gudu amota shiyasa ahankali yake tafiya sabanin kabeer Wanda yakusa shiga kaduna Dan cewa yayi baze iya tafiyar wahainiya ba suna zuwa tashar yari tayansu Yay faci dole Al ameen yay parking agefen titi dede wani masallaci gurin akwai jamaa sosai kamarde kasuwa fitowa yayi Dan yanemi Mesa iska yasamusu suwuce agefe yaga Mesa iskar Danhaka yace yazo yasamusu dasauri Mesa iskar yasakamusu sabida ganin dankareriyar motor dasuke ciki 1k alameen yabashi mutumin se godiya yake karaf a kan idon surbajo hakan ta faru Dan haka dasauri takaraso inda alameen keshirin shiga yatada motor dasauri tace sannu bawan Allah Don Allah kataimakeni dasauri alameen yajuyo jin zazzakar murya namishi mgn arba yayi da surbajo dauke da kwaryar nono akanta durkusawa tayi tana kuka tace Don Allah kataimakamin kamar yadda Allah yataimakeka kasiyi nonon nan da fura wlh inna koma dashi bansiyarba yankani zaayi kuma inna Dade agurin tallan Baffa yace seya yankani takara rushewa da kuka alameen mamakine yakamashi to inbanda haukar fillo shi mezeyi da fura da nono dahar zata ce yasiya motarshi yashige yana shirin tadawa dagudu surbajo tasha gaban motor tana kuka tace cikin kuka haba bawan Allah Allah fa nahadaka dashi kaji tausayinamana Don Allah hankalin daddy ne yakai gurunta mamakine yakamashi Dan haka dakatar da alameen yayi sannan yabude kofar motor yakirata karasowa tayi jikinta har rawa yakeyi mommy ce tafara mgn dacewa yanmata Lfy cikin harshen fulatanci kasancewarta mommyn bafulatanace cikin Yaren fulatancin surbajo tabata amsa dacewa taimako nake nema akan asiyi nono da fura Dan inna koma gida yankani zatayi inbansiyarba inkuma najima agurin tallan Baffa dukana zeyi Don Allah kutaimakamin tausayintane yakama mommy bayani tayiwa daddy game da abinda surbajo tace tambayarta yayi da Hausa yace yarinya meyasa kika ga muyadace damu taimakeki share hawaye tayi sannan tace sabida naga kuna da kudi Dan wancam tanuna alameen da haushi duk yagama cikashi sabida batamusu lkcn datayi taci gaba naga yabiya kudin sa iska naira dubu guda amaimakon naira talatin shiyasa dariya sukayi harda sumunauwara daddy yace to tundaga ina kikazo nan tallan tundaga rugar yalli tabashi amsa jinjina Kai daddy yayi Dan yasan rugar duk sallah anan ake siyo shanun dayake rabawa mutane kuma agurin shi yallin wato ardon ke yar wanne gidace a rugar daddy yatambaya ni yar gidan ardoce mamakine yakamashi yace nasan shi yanzu ke yarsace washe baki tayi jin ance ansan baffanta tace eh Amman innata ta rasu no wonder inji mommy shiyasa ake doramata talla inbata siyarba adoketa shigo mota inji daddy yayinda yace munauwara dake gaban motor tadawo baya surbajo tashiga gaban arude alameen yawaigo yace haba daddy time is going fa inakuma zamu da ita gidansu zamu daddy yabashi amsa dakyar surbajo tayarda tashiga motar Dan gani take guduwa daita zasuyi seda sukasha fama da ita tayarda tashiga utone alameen yayi sannan yadauki haryar makarfin daddy kemasa kwatance dan surbajo tunda tashiga tarungume kwaryar nononta sanyin ac yafara dukanta tafara bacci yin baccinnata seda yabasu daddy dariya ita me gudun asaceta gata Tana bacci harsukazo makarfi surbajo baccinta take sha maman Yusuf 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 *SURBAJO* 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 Zahra Muhammad mahmud *Banida Lafiya pls i need your prayers* *page 13-14* Daddy ne yace alameen yatashi surbajo Dan takarasa kwatancen gidan Wani uban duka Al Ameena yakaimata acinya Hande in bonide itace kalmar da surbajo tafadi da karfi asakamakon zafin dukan dataji Arude tadago Tana kallonshi sannan tace Kai kado menayimka Kake buguna da zafi haka aradun Allah ka kuma senasa jae yabugemin kai Dariya gaba daya motar akasa banda alameen Dan yaji haushin maganar Kwatance surbajo taci gaba damusu har suka iso kofar gidan ardo Ardo ganin motane yasashi tasowa yaiso gurin ga mamakinsa seyaga surbajo tafito daga gaban motar Begama mmkb yaga daddy yafito shima Wanda shi alhajin burni yake cemishi Dasauri yakarasa gurin daddy yana fadin ikon Allah alhaji kaine agidana yau Kai lale lale Mommy ce tafito itama Tagaida ardo tace nashori yace jam sago Iso yamusu zuwa cikin gidan sumaye jiki na Bari tafito Tana lalelale
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34