Chapter 18
Chapter 18
asanyaye alameen yabude bayan motar inda surbajo ke kwance Dede lokacin Hafsat takaraso gurin danganin meke faruwa. Koda takaraso gurin dukansu bata guri sukayi takarasa gurin surbajon dagota tayi tadan dafa saitin zuciyarta dasauri tace alameen yadauko ta bata mutuba Jikin alameen har bari yake yadauko surbajo kamar gawa yabi su Usman zuwa bangaren asibitin Hafsat din Kai tsaye wani daki namusamman Hafsat tace akai surbajon Dakyar Hafsat tasamu Usman yaja alameen suka bar dakin sannan ta dukufa akan ceto ran surbajon seda takwashe tsawon awa guda sannan tafito daga dakin dasauri suka nufeta murmushi tamusu tace alhmdllh tafarka sede namata allurar bacci yanzu bacci takeyi godiya dukansu sukayi ga Allah Hafsat tace sukarasa office dinta tanason mgn da alameen Dukansu suka dunguma zuwa office din harda Usman Bayan kowa yazauna Hafsat tace uhm am sorry alameen binciken danayi akan matarka nagano kamar ankusancetane ta karfi wanda hakan yahaifar da tsoro metsanani azuciyarta har yayi sanadiyar daukewar numfashinta. Menene gaskiyar labarin Alameen cike dajin kunya yamata bayanin duk abinda yafaru dariyar Usman ce takatseshi dangama Usman dariya yake harda hawaye duk da itama Hafsat din dariyar take Amman batakai mijintaba ran alameen ne yabaci da dariyar dasuke masa afusace yamike zebar dakin Usman ne yarukoshi yace haba kado karaba ganin inda mutum yakalli cartoon din Tom and Jerry kuma sannan ahanashi dariya Nifa badakai nakeba da cartoon nake yasake fashewa da dariya duka alameen yakaimasa sannan yajuya zefice daga dakin Hafsat ce takirashi tace Amman inaga bedace kafita baa gama mgn ba ko Tom ko Jerry ne dariya alameen yayi Danya fahimci sosuke daga ita har mijinnata su haukatashi komawa yayi yazauna Hafsat tacigaba damasa bayani inda daga karshe tabashi shawara akan yadan saurarawa surbajo zuwa nan da wata uku sabida zuwa lokacin taji sauki sosai Dan yanzun harda dinki tamata Godiya alameen yamata sosai inda akarshe yace kuma insha allahu baze sake maimaita abinda yayi yauba na yauma tsautsayine fitowa sukayi suka shiga dakin da surbajon take har yanzu bacci takeyi alameen karasawa inda take yayi anamata karin ruwa hawaye ne natausayinta suka shiga ambaliya a idonshi Dan kallo daya yamata yaga harta rame kadan cikin yan lokutannan kanta yashafa yace am really sorry my princess I will never repeat it again this is my promise janshi Usman yayi suka fito daga dakin cikin gidan yajashi Wanda dakyar alameen ya yarda yabar harabar asibitin abangaren baki yamasa birki zama sukayi akan kujera Usman yace aboki kayi kuskurefa taya zaka mata wannan danyan aykin sekace babba ko babba kayima wannan kisan arnan aysetaji ajikinta bare surbajo yarinya karama pls Don Allah karka sake wannan gangancin shuru alameen yayi Usman yaci gaba dacewa yana dariya yakamata kaje ka tsabtace jikinka dannaga alama daga filin ball din direct nan gidan kukayo duka alameen yakaimasa yace Wlh baka da mutunci daga Kai har matar taka inbanda iskanci taya mutum zekawo mara Lafiya kusashi agaba kuna dariya wallahi ka kiyayeni yaisheku haka shide Usman dariyarsa yake sha Dan abin na alameen da surbajon abin dariyane gida alameen yakoma yagara jikinshi da gadon dasuka bata daganan yasauya kaya surbajo ma yadaukarmata Wanda zata sauya dan Usman yakirashi yace tafarka dayake wayar Usman daya yaamsa Dan yaringa jin halinda take ciki daya fito masu aykin gidan yacewa sushiga cikin gidan su gyara inda ruwan yalalata sannan yawuce gidan Usman ay Usman yana ganinshi yafara tsokanarshi bekulashiba kai tsaye dakin datake yanufa yana shiga tadago idonta Tana kallonshi Wanda suka kumbura sabida kuka hannunta Tamiko masa tanacewa kado cikin dasasshiyar murya dasauri yakarasa gurinta yarike hannunnata kokarin mikewa takeyi Amman takasa shiyataimakamata tadan kishingida ajikinshi bayan yazauna agefen gadon cikin kuka tace kado amma mutuwa nayi nadawo ko girgiza mata Kai yayi cike da tausayinta yace baby kiyi shuru baason kina mgn bakida da Lafiya ne ba mutuwa kikayiba daga hannu sama tayi tace alhmdllh daba mutuwa nayiba wanka alameen yamata yasauya mata kaya sannan yabata abincin da Hafsat takawomusu ba laifi taci abincin yabata Maganin Ta tasha sannan yadauramata alwala tayi sallar azaune ?????????????????? *SURBAJO* ?????????????????? Zahra Muhammad mahmud *page 43-44* Tana idar da sallar su Usman suka shigo gaisheta sukayi hadi da Mata yajiki Amsawa tayi cike dajin kunya Dubata Hafsat tasakeyi daganan tahado magani taba alameen tamasa bayanin dosage din Kara Jan kunnenshi tayi sosai akan yakyale surbajo ta huta godiya yamata daganan tace zasu iya tafiya gida kuma surbajo tayawaita zama cikin ruwan dumi da gishiri Kamo mata hannu yayi yamikar da ita suka fara takowa a hankali surbajo se rintse ido takeyi sabida zafin datakeji Suna zuwa mota gidan gaba yabude mata sannan yayi adjusting din sit din dantaji dadin zama Hafsat da Usman har gurin motar suka yomusu rakiya sunata tsokanarshi Kala becemusuba illa tada motarshi dayayi yafice daga gidan Yana driving hankalinshi nakanta koya tamotsa zece sannu babyna am really sorry ahaka harsuka karaso gida Tundaga kan megadi zuwa sauran maaikatan gidan gaisheshi suke suna yame jiki Dan sun fahimci madam dinshi ba Lafiya shiyasa yafita agigice Alameen koda yafito daukar surbajo yayi Dan yanayin tafiyaRta kadai yaisa yatona asirin abinda yafaru shiyasa yadauketa gudun faruwar hakan a idon yaranshi Adakinta yaajiyeta sannan shima yazauna bayan yajawota jikinshi land line din dakin yadaga yakira kitchen cikin harshen turanci yabasu oda game da kalar abinci dazasu girka musu yana katse wayar yakai dubansa gun surbajo wacce Tunda yasoma wayar takafeshi da ido huremata ido yayi yana dariya yace yadai baby wannan kallonfa Rufe ido tayi Tana murmushi tace kado Yaren dakakeyine yayimin dadi nima ka koyamun Murmushi yayi gamida shafo fuskarta yace maze hana inde turancine sekin gaji dashi Godiya tamasa sosai cike da farinciki rayuwa taci gaba da tafiya alameen iya karfinsa yake kulawa da surbajo harta warke sosai kotayi barna bayama nuna yagani sede cikin dabara zekoyar da ita abinda bata iyanba kuma cikin hukuncin ubangiji duk abinda yakoyamata bata mantawa taRikeshi kenan Yasha kiran waya yabata su gaisa dasu mommy da daddy itako Aisha koya kirata bazata dagaba Dan fushi take dashi bana wasaba Yauma kamar kullum suna zaune afalonshi surbajo tayi matashin Kai da cinyarshi suna kallo gefe daya kuma plate din naman kazane alameen keci Tunda aka kawo yake nacin surbajo tatashi taci naman Amman taki wai ita bataci Yanacikin ci kamshin kazar yagama buwayar surbajo Dan daurewa kawai takeyi dagudu tamike tashiga toilet tafara kwara amai jin karar Amaine yasa alameen rugawa bayin riketa yayi harta gama aman yawankemata baki yafito da ita kan gadonshi yakaita yakwantar sannan yaje yagyara inda tabata Gurinta yadawo yaga Tana rawar sanyi dasauri yaja bargo yarufeta can kasakasa tace kado Don Allah kafitar da namancan aradu banason kamshinshi zuciyata tashi takeyi mamaki ne yakamashi dajin zancanta duba da ganin ita din meson namace Amman yau itake korar nama daga kusa da ita lalle abunda mamaki daukar naman yayi yafita dashi sannan yadawo koda yataba jikinta zazzabine me zafi ajikinta hankalin alameen ne yatashi dasauri yadaga waya yakira Usman dayake weekend ne yasan maybe yana gida ko gaisuwar Usman beamsaba yace frnd Don Allah katuro mana Hafsat surbajo batada Lafiya sosai Wlh mekamata Usman yatambaya haba frnd meko zanmata Wlh rashin Lafiya ne kawai OK to shikenan gamunan zuwa baadadeba segasu sunzo shida Hafsat dauke da kayan aykinta nandanan Tashiga
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34