Chapter 19
Chapter 19
gwajegwaje inda batasha wahalaba tagano ciki Dan wata biyu makale a marar surbajo abin yabata mamaki matuka bayani tayiwa alameen tahanyar cewa albishirinku Dan dukanku sekun bani goro to kanwata surbajode cikine da ita harna tsawon sati takwas. kallon kallo suka tsaya sunayi tsakanin shida Usman hawayene suka fara bin fuskar alameen na farinciki da fargaba magana yafara dacewa hakika Hafsat kindace daabaki goron albishir Amman fargabata shine nikaina kince nadena kusantarta to taya kuma da zefito daga jikinta dariya Hafsat tayi sannan tace wannan kuma ikon Wanda yasa cikin ajikinta ne wannan badamuwabane zuwa lokacin dazata haihu ayta Kara girma Dan haka kakwantar da hankalinka wannan mesaukine Usman yakaraso kusa da alameen yana dariya yadafashi yace Kai friend wannan kaine sharp shooter din bugu daya se kwallo araga gaskiya natayaka murna you are going to be a father gaskiya nayi murna sundade agidan sannan suka musu sallama bayan Hafsat tarubuta Maganin dazaa siyowa surbajo rakosu yayi sannan yaba driver dinshi kudi da takardar Maganin yace yaje yasiyo masa yanxunnan gida yadawo gurin surbajo wacce batasan wainar daake toyawaba sabida bacci takeyi karasawa yayi inda take yazauna agefenta fuskarshi dauke da murmushi rigarta yadaga yadora hannunshi amararta ransa namasa sanyi Ashe shima yanada rabon ganin jininsa aduniya wasu hawayenne nafarinciki suke biyo fuskarsa. toilet yashiga yadauro alwala yazo yayi nafila Tanuna godiyarsa GA Allah dawannan kyauta dayamasa yana idarwa aka kawo Maganin Ta yatasheta yabata kamin dare harta warware alameen se tattalinta yakeyi Amman befadamata abinda ke damuntaba itama bata tambayaba Tunda taji taji sauki Maman Yusuf ?????????????????? *SURBAJO* ?????????????????? Zahra Muhammad mahmud *page 45-46* Cikin surbajo me laulayine sosai gabadaya yasata agaba ko ruwa tasha seyadawo komai bata iya ci se in alameen yatakuramata sannan takeci tanagamawa kuma zata amayar dashi Sosai alameen yake tausayamata Dan sotari yasha yimata kuka intana amai GA surbajo badauriyar ciwo koya yake tadunga kuka kenan Ko office yaje bashida natsuwa sabida yasan surbajo dakin shan Maganin inde bashine yabataba bazata shaba shiyasa ko yana office yake zuwa yabata yakoma. Cikin yakai wata hudu yanzu alhamdulillahi babu ciwon dake damunta sedan banzan kwadayi harda na banza kome nene inde dangin gishiri da magine tofa bazata barshiba setaci gaci kamar gara yanzu zataci abinci yanxu zata sake jin yunwa alameen shikanshi yanzu yasamu sauki inde yahadata da duk abinda take so bashida Matsala har yaje yadawo Yau da wuri alameen yadawo gida tundaga falo yake jiyo sautin kukan surbajo dagudu yakarasa dakinta akwance yatarar da ita Tana kuka harda bubbuga kafa Tana kuka dasauri yakarasa yadagota yana tambayarta Lafiya cikin kuka tace kado aradu kadangare ne acikina se motsi yakemin narasa yadda zanyi yaki denawa rungumota yayi yana shafa bayanta yace ayya sorry baby ba kadangare bane kinji baiwa ce Allah yamiki sabida kar mutuwa tazo gurinki shine Allah yabaki wannan yazama kariya agareki dasauri surbajo takalleshi Tana share hawayenta tace kado to se yaushe zandenajin motsin Kara rungumota yayi yana shafa cikinta Wanda yadan fara tasowa yace baby ay baiwar da Allah yamiki itace abinda ke cikinki da ne Wanda zaki haifamana yar baby kidunga yimata kitso da kunshi kimata wanka da kwalliya ko bakyaso Dasauri surbajo ta Mike tsaye tace kado da gaske Kake zan haifi yarinya kai yagyada mata ay surbajo bata jira komaiba tafara rawa Tana rera Waka iya karfinta ita ala dole zata zama uwa rukota yayi yace baby to ay inkina tsalletsalle cikin fadowa zeyi dasauri tasa hannu ta tare cikin gudun kar yafadi abun dariya yaba alameen yace to kinemi guri kizauna Fir surbajo taki daga kafarta dasunan tafiya wai ita intayi tafiya cikinta zefadone Dan haka aradun Allah bazata takaba dole alameen yadauketa yazaunar koda tazauna bata saki cikinnataba Tundaga ranar ayki yadawowa alameen sabo Dan surbajo fafur taki yarda tayi tafiya da kafarta gudun kar cikinta yafadi tattalinshi take bana wasaba inyana motsi dadi takeji itama zata Haifi ya koda lokacin awon ta yazo har gida Hafsat take zuwa tayimata ko alameen yakaita ayimata tabara iri iri yinta suke dagashi har surbajon dansesu share fin awa guda suna hira da dannasu naciki siyayyar haihuwa kuwa tuni alameen yafara komai yagani na yara seya siya inyakawo surbajo taita murna. sosai suke kaunar cikin babu kamar alameen Dan yafi surbajo dokin cikin yau dawata matsananciyar Shaawa alameen yatashi yarasa yadda zeyi daurewa kawai yakeyi Dan beson yakara kusantar surbajo Dan tausayinta yakeji kuma dama Tunda yayi nafarkonnan besakeyi ba mararshi harta soma rikewa suna zaune da itane dama yana matsamata kafafuwa mikewa yayi yacemata yana zuwa dakinshi yashige yaje yakwanta mararshi naciwo sosai addua kawai yakeyi yarasa ina zesa kansa surbajo jin shurun tayi yawa bedawobane yasata fara rarrafawa zuwa cikin dakinnashi can tasameshi kwance akasa yanata nishi dasauri takarasa gurinshi taruko hannunshi arude tace kado meyasameka dakyar Yace baby mutuwa zanyi wayyo nashiga uku kado karmuyi haka dakai aradu kamutu ruga zasu maidani surbajo tafadi Tana kuka tarungumoshi tace kado kaga kuma inasonka ga kuma yaronmu ko yarinya kace kaine babanshi inka mutu dawa kakeson muzauna Dan Allah kafadamin Maganin dazan baka karka mutu rukota yayi dakyar yace baby Maganin najikinki kece kawai zaki bani nawarke kin amince nadauki Maganin Kai tadaga masa dasauri aranta cewa take Tunda itama yataimaketa yabata sirrin dauwama aduniya aradu komenene shi zata bashi Shima kar yamutu rukota yayi yafara kissing dinta takoina tuni surbajo itama tashiga maidarmishi ahankali yadunga binta har yasamu yabiya bukatarshi jiyayi duk wata cuta tarabu dashi dagowa yayi yana kallon surbajo wacce se murmushi takeyi ita kadai Dan gaskiya taji dadin abunda yamata matsowa kusadashi tayi tace kado aradu Maganin mutuwarka me dadine nibanso ka warke da wuriba dariya ce takwacewa alameen can dabara tafadomasa yace to aykece baki Saniba shi wannan abun shize dunga sawa babynmu yadunga girma kuma kema zekara tsaremiki ranki washe baki surbajo tayi tace iko se Allah yanzu kullum zamu dunga yikenan eh mana inkinaso alameen yabata amsa dasauri tace aradu inaso tundaga wannan rana alameen da surbajo suka dinke sosai yake samun biyan bukatarsa agurinta badare ba rana kafi shayi ma baya wuceshi yanzu har wata kiba yafarayi sabida hankalinshi akwance yake ga surbajo yanzu kauyancinta dasauki Dan har waya yasiyamata kuma yana koya mata yadda zatayi amfani daita burinshi Allah yasauketa Lfy Yasata a school dan yanzu wata malama yadauko take mata lesson agida kuma ba laifi Tana kokari Dan har mamaki abun yake bashi Dan surbajo akwai kokari cikin surbajo nawata bakwai alameen yasamu pass natafiya gida Danhaka shiri suke natafiya gida kasuwa yashiga yakarasa siyo kayan baby sabida surbajo tayi scanning inda akace musu tamace Zata haifa murna gurinsu baa magana ranar jummaa suka dau hanyar kaduna suna sauka a airport excode dinshi najiransu kai tsaye gida suka wuce koda suka isa gida Aisha batanan Dan haka wanka sukayi suka ci abinci suka zauna afalo suna hirar se azahar Aisha tashigo gidan arba tayi da surbajo da katon ciki agaba alameen namatsamata kafa su basu lura da itaba se jin karar faduwar Abu sukayi dasauri alameen yanufo gurin Aisha yagani asume dasauri yadauko ruwa ya yayyafamata seda tajima sannan tafarko kuka takeyi bana wasaba kwace jikinta tayi tashige dakinta Tana kukan takira Ruky tafadamata abinda tagani cemata tayi inzata iya fitowa yanzu tazo su hadu agidan su zuly.
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34