Chapter 3
Chapter 3
yarike yana kallonta tausayintane yakamashi ganin wai duk akanshi takeson barin duniya Why Aisha? Itace yafurta Kuka tasamishi tana Dan Allah Yaya ka aureni ko bakasona wlh ni inasonka inka gujeni bansan yadda zanyiba tafadi cikin kuka wanda yakarya zuciyarsa Dan alameen mutumne metausayi rarrashinta yashigayi da kalamai masu sanyi Yace kiyi shuru kinji naamice zan aureki amma sekin yimin alkawarin zaki cigaba dasona kobayan muñyi aure Kai tadaga sannan tace har inmutu inasonka yaya nagode Da alfarmar dakamin hira suka sha tasoyayya wacce azahirin gaskiya alameen tausayinta kawai yakeyi basoba kamar yadda tadauka se shabiyun dare yamusu sallama yawuce da kannanta yaajiyesu gida shima yawuce nasu Gidan da burin gobe zema mahaifinsa mgn akan zeyi aure danso yake cikin wata guda ayi auran dangani yake kamar Zatasake shan fiyafiyar. maman yusuf 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 *SURBAJO* 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 Zahra Muhammad mahmud *page 5* Koda alameen yama mahaifinsa mgn akan yanason ya auri Aisha be hanashiba sabida dama kullum adduarshi Allah yaba aminun matar daze Aura tagari Mahaifiyarshima fatan alkahairi tamishi jin cewa Aishan bayar kowabace bedamesuba sude burinsu Allah yabasu zaman lfy Tuni aka sallamo Aishan daga asibiti aka shiga hidimar biki sosai mahaifin alameen yasaki kudi ahidimar bikin Kowa yaga hotonsu da alameen acikin kawayenta mamakin inda tasamoshi sukeyi itako Aisha abunnema yasamu se jijji dakai take ita adole tawucema saa Inna tagyara Aisha sosai inda aka kawo lefenta akwati goma shabiyu cike da kaya na alfarma harda key din mota Wayyo jamaa kuzo kuga murna gurin Aisha Andaura aure akan sadakin naira dubu dari inda akabada dukiyar aure naira miliyan biyu Jamaa Sun sami damar Halattar daurin aure aciki harda megirma gwamnan jahar kaduna inda shine yazama wakilin ango yaamsama alameen auren Aisha ahannun waliyyinta malam Adamu kani ga mahaifinta bayan daurin aurene akayi walima da da misalin karfe biyar kuma sukaje dinner agaskiya shaanin bikin yakayatar anci ansha Masha Allah Se misalin karfe takwas motocin daukar Amarya sukazo Jamaa sukai tashiga da yan biki da yan gayyar sodi Dan aje aga mazaunin Amarya Aisha dakyar aka rabata da inna bayan tamata fada sosai Tana kuka aka shige da ita mota Ankai Aishan gidan iyayensa tukun Sosai suka tarbesu hannu biyu cikin mutunci dazaa tafi da ita dubu dari Momy taba Amarya Sannan akawuce da ita gidanta dake rabah road babu nisa sosai dagindan iyayennasa gidan yatsaru matuka sabida mahaifin alameen ne yayi komai yace Aishan base tazo dakomaiba Yan rakiyar Amarya sunwatse inda yaraage daga Amarya se aminanta Ruky da zuly Abokan angone suka rakoshi su biyar bayan raha dasukayi sukayimusu adduar zaman Lfy da, zuria dayyiba sannan suka sallami su ruky da 50k sukadaukesu suka maidasu gida umartar Aisha yayi dataje tayi alwala tazo suyi salla bamusu taje Tayo shidama tuni yayi jansu sallah yayi rakaa biyu tanuna godiyarsu ga Allah bayan sun idarne yake mata tambayoyi game da addininta Yayi matukar mamaki daya tambayeta farillan alwala guda nawane tace guda uku inda farillan sallah suka zama asirin da bakwai 😳 Hankalinshine yatashi yashiga tambayar kanshi wacce irin Uwa nazabawa yaranane Duk da yana cikin damuwa bebari taganeba inda yabarwa ranshi nanda wata biyu ze sata a islamiyya tamatan aure Dan baze zauna da jahilaba Kajin daya shigo dasu yajawo gabansu inda yatashi dakanshi yadauko musu plate da kofuna Aisha bazancan kunya zagewa tayi taci kajin sosai Wanda shi alameen abin kunya yabashi daga karshe yaso sashi dariya dangama Amarya Aisha hardasu tauna kashi hakade suka Gama ci sukaje sukayo brush Suna fitowa Aisha gado tanufa alameen ne yakwashe kwanukan yakai kitchen Dakinshi yaje yasauya kaya zuwa na bacci sannan yakoma dakinta tananan kamar yadda yabarta Cewa yayi bazaki sauna kayan jikin kibane kika kwanta dasu wata Mika tayi gami da wata gyatsa mekarfi sannan tasakko akan gadon tanufi Wadrop Tana fadin wash wlh nagaji Doguwar rigar bacci tadauko tasa duk yana kallonta sannan tazo tasake hayewa gado kayan data cire tabarsu akasa shi yakwashe mata yaadana shima hawa gadon Yayi bayan yakashe wuta yajamusu bargo. Kwanciyarshi keda wuya yaji Aisha tamirgino jikinshi inda tashiga bankaro kirjinta suna gogarshi hankalinshine yafara tashi sabida betaba jinn hakanba nande cikin dabara har tagama daga mishi hankali wayyo abunka da sabon shiga yasha wuya kamin yasan hanyar daakebi shima seda taimakon Aisha se alokacin tayi danasanin daukar shawarar su zuly dansune sukace tayimishi abinda tayi da farko kuka tasamishi Tana rokonshi Allah annabi akan yayi hkr yakyaleta ina alameen yayi nisa bayajin Kira duka dayakushi cizo babu wanda batamishiba amma abanza araina nace dama taya zeji bareshi dayake soja besauraramataba se gefin asuba kukako tayishi har muryarta ta dashe idanuwa sunkumbura baabinda yafi damunta irin breast dinta dasuke Mata zafi sabida sunji maza uwa uba kuma kasanta shiyafara yin wankan sannan yahadamata nata ruwan dawowa yayi yabude bargon dasauri Aisha tarufe idonta Dan ba kaya ajikinta murmushi yayi yadaukota Kamar jaririya yakaita toilet jinta aruwan zafine yasata kwalla masa kara dan wani radadine taji yanashigarta lallabata yashigayi har yasamu tabari yamata wankan yanadota atawul yadawo da ita dakin itako har yanzu idonta arufe yake azuciyarta ko se tsinema su Ruky takeyi agurin bacci yadauketa shikuma kayansa yasauya yadauro alwala yatada sallah yana godewa Allah dayasa rawar kai darashin natsuwar Aisha besa ta zubar da mutuncinta inda akarshe yaroki Allah dayasa sonta azuciyarshi dansuji dadin zama tare be tashi agunba sedaeyayi sallar asuba sannan itama yatsheta tayi kuka tasamishi akan ita bazata iya tafiyaba daukarta yayi yakaita toilet din tayi alwala yadaukota yadawo da ita doguwar riga yadaukomata da hijab tayi sallar azaune bayan ta idar daukarta yayi yanufi Gado da ita kuka tasamishi tana bashi hkr dan tazaci zesake nemantane lakashemata hanci yayi yana murmushi yace matsoraciya babu abinda zanmiki bacci zamuyi kwanciya sukayi yanata samata albarka abisa Kawobudurcinta datayi gidan mijinta ahaka har bacci yadaukesu yana rungume da ita maman Yusuf 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 *SURBAJO* 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 Zahra Muhammad mahmud *page 7* Basu tambayeshi meyasa baze tafi da Aishan ba sabida zuwa yanzu sungama fahimtar dannasu beyi dacen mataba Tunda yatafi kullum seya kirata awaya intayi raayi tadauka inbatayiba kuwa inze kira so dari bazata dagaba Haka inyasamu Hutu yazo gida sotari hutun baya karewa yake komawa sabida balain aisha Rayuwa tayiwa alameen zafi awaje mutane yisuke kamar su goyashi sabida kulawa amma cikin gidanshi masaima yafishi daraja wannan wacce irin rayuwace gashide yanada mata amma bata da amfani agareshi Allah kakawomin agaji. *cigaban labari* Haka Aisha taci gaba da musgunawa alameen kullum Sabida shimutumne me hkr kuma dama duk soja seka sameshi da sanyi akan mace Zuwa yanzu hakurin shi yasoma karewa dama dagamata kafa yake tunda yakoma ayki besake dawowaba seda yakwashe shekara guda sannan yadawo Yauma bata gidan kuma tasan zedawo tatafi yawonta tunda yake daita betaba jin bacin rai irinnayauba kuma yasha alwashin yau seyayi maganinta Yanazaune afalo tadawo kokallo be ishetaba tawuce dakinta. Seda tajima dashiga dakin sannan yamike yabi bayanta yanashiga kamar kullum yauma wayar take da kawayenta Daga gidan ubanwa kike alameen yawurgamata tambayar Seda tambayar tafirgitata amma dayake Kai na hayaki setace daga gidan ubanka nake ubana wani wawan Mari yakifeta Dashi seda tafado daga gadon Belt din jikinshi yacire yashiga dukanta takoina ran yanmaza yabaci haba ay yayi kokari tsawon shekara biyar yana hakuri Aisha tun Tana ihu harseda ihunma yagagara seda yatabbatar da tayi
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34