Chapter 22
Chapter 22
da zuwana murguda baki tayi tace har kagama soyewar da wannan basamudiyar matar taka ayna dauka seka shekara kamin kadawo alameen yace alamarin mata se Allah invakayi ahankaliba sesu haukata .karasawa gurinta yayi yahiga rarrashinta besha wuyaba tasakko dama fushin na karyane yagama goge laifinsa Tunda yadawo gareta [3/27, 10:07] zahra Muhammad mahmud: ?????????????????? *SURBAJO* ?????????????????? Zahra Muhammad mahmud *page 53-54* Watan haihuwar surbajo yatsaya kuma taje àmmata scaning ance namijine dan haka alameen Baya nisa da ita gudun kar haihuwa tazo bayanan Wata ranar jummaa dasafe surbajo tafara jin ciwon nakuda amma basosaiba haka tadunga daurewa gudun karta dagawa alameen hankali hardare bata denajiba ciwonma sekaruwa yake Ahaka harsuka kwanta tana ganin yayi bacci tamike tasoma safa da marwa dan ciwon sosai take jinshi sewajen karfe hudu na asuba alameen yafarka yaga bata kan gado dasauri yadiro daga gadon akasa yaganta atsugune se gumi takeyi tana nishi hannunta rike da kwankwasonta Dasauri yarukota yana tambayar Lafiya Mararta take nunamasa dasauri yasaka jallabiya itama yasamata hijab yakinkimeta yakai mota sannan yadawo yadauki kayan haihuwa asibiti yakaita mafi kusa dasu dan gani yake gidan Usman yamasa nisa likitocine suka rufu akanta yayinda alameen addua kawai yakeyi Allah yasauketa Lafiya Karfe shida nasafe Allah yasauki surbajo Lafiya yayinda tahaifo danta kyakkyawa mekama da alameen komai nasa na alameen ne nurse ce tazo tama alameen albisheer gamida mikomasa yaron allahu akbar Allah megirma alameen har hawaye yayi nafarincikin samun dan dayayi yaronko sekallonsa yakeyi idonsa tar akan ubansa Alameen tambayar surbajo yayi nurse din tace tashiga wankane yanzu zaa fito da ita dakin hutu kosawa yayi yaganta Yaga irin murnar dazatayi Baajimaba aka fito da ita tana zaune akan keken daake tura marasa Lafiya tana ganin alameen tasoma murmushi shima shiyakeyi rikemata hannu yayi da hannu daya dayan hannun kuma yana rungume da dansa Dakin hutun aka kaita tadan huta amma lafiyarta kalau babu mecewa ita tahaihu ga yaron kato dashi masha Allah alameen mikamata yaron yayi yace baby kinga kyautar Allah ko karbar yaron tayi tana kallo harda hawayenta lokacin da yaron yasoma dariyar kuda da jarirai sukeyi alameen dasauri yadaukeshi hoto Nande sukasa yaron atsakiya suna kallo surbajo takaiwa alameen duka tace Wlh dear kayimin wayo duk wahalar nan danasha amma babyn dakai yake kama Dariya yayi yarungumota yace haba baby daga jikinafa yafito kinga ko ay dole yamin kara yasan nima wahalar nayi nande sukai ta abin dariyarsu karfe takwas likita yasallamesu kai tsaye gida suka nufa Da isarsu yafara kiraye kirayen waya yana sanarwa surbajo tahaihu yan kaduna har hoton babyn yadunga turamusu Usman jiyayi kamar shi akayiwa haihuwar dan tausayin alameen yakeji ace ashekarunsa KO haihuwar fari beyiba kayan barka suka siyo shida Hafsat cikin bayan motarsa harda kayan wasa suka nufo gidan masu jego nanfa Hafsat tadunga yiwa surbajo tsiya wuni sukayi agidan har Usman yayinda su Fatee benee sune kan gaba kawa tahaihu daga kaduna daddy yakira alameen yace gobe yadawo da surbajo gida sabida akula daita dakyau amsawa yayi cike dajin dadin irin soyayyar da iyayensa kema surbajo washe gari dasafe dakanshi yashirya iyalinshi suka daga zuwa kaduna Sun Isa Lafiya suna shiga falon gidan aisha ce zaune itada aminanta seganinshi sukayi yashigo rungume da jariri surbajo nabiye dashi abaya dasauri aisha tamike bakinta har rawa yakeyi gurin tambayarsa horney yaron waye wannan tana leka fuskar yaron dasauri taja da baya tanafadin pls alameen karka cemin yaronkane pls murmushi yayi yace why not zan ki fadamiki he is my son danane da babyna tahaifamin jiya wata gigitacciyar kara tayi tayanke jiki tafadi dasauri aminannata sukayo kanta shima alameen gunta yanufa surbajo ko amshe danta tayi tawuce part dinta hankalinta kwance itako aisha Sun yafa mata ruwa amma abanza Bata farkaba dasauri suka sata amota suka nufi asibiti seda likitoci suka jima akanta tafarko se kuka takeyi tana fadin wlh baze yiwuba dole nima kamin ciki nahaihu taya yarinya zatazo daga bayana amma ace harta haihu so biyu ni ko bari bantaba yiba wuni Aishan tayi a asibitin sannan suka sallamota shiko alameen dama tun rana yabar asibitin sabida Mommy takirashi tace gidansu zekai surbajo kuma haka yayi zuwa yayi yadauketa yakaita gidan iyayensa murnar dasukayi daganin jikansu nagurin alameen tanada yawa ga yaron har yafi alameen kyau daddy dakansa yamasa huduba dangin mamanta ma baabarsu abayaba sunzo barka kuma kullum se sunzo wata mata aka dauko tanama surbajo wankan jego gata bairin Wanda baa nunamata alameen yakoma gurin ayki se ana gobe suna yaduro ranar suna yaro yaamsa sunan Yusuf sabida daddy yace kyan yaron yakai asamasa sunan Yusuf sabida aynihin me sunan shima kyakkyawane fatansu Allah yasa yabiyo halin mesunan fadin irin shagalin daakayi ranar sunan se data 1gb takare bangamaba?? su Fatee sune agaba dan itama tazo sunan dan itama har gayya tayo na kawayenta masoya surbajo. su Eshat,maryam Taheer, Juwairiyyatu,zahra,hafsat daheer, lawisa,hameeda,ummu Yusura, Aunty Nafeesat Aliyu,maman Muallim,mrs lukman,ruky Afeshe, Ussaina m lawan kai suna dayawa dan motoci sukayo sukazo taron sunan anci ansha anyi danasha inda taro yawatse cike da farinciki se fatan Allah yaba mejego Lfy da yusuf maman yusuf ?????????????????? *SURBAJO* ?????????????????? Zahra Muhammad mahmud *page 55-56* Alameen daze koma bakin ayki kuka sosai suka dungayi shida surbajo bayason barinsu ga yaronsu meshiga rai shiyasa yaji duk garin yamasa zafi Itako surbajo kukanta harda kishi sabida yace mata da aisha zetafi shiyasa abun yadunga damunta Daukar Yusuf yayi yadunga masa wasa yanajin son yaron harcikin bargonshi Haka sukai sallama ita kuka shi kuka Haka yashirya aisha suka tafi tare murna gurinta kamar me. Shiko alameen haushinta yakeji Tunda taki Zuwa taga babynshi ahakade Suka tafi Satinsu biyu dazuwa rivers yaga aisha nason kashemishi gida da kazanta kamar yadda takeyi akaduna Bashiri yatarkatota suka dawo kaduna Balai ko Da masifa yashasu agurinta kamar hauka Shiko kota kanta bebiba dayake bakwana zeyiba shiyasa yana ajiyeta gida yawuce gurin sanyin idaniyarsa Lokacin suna falo gaba daya mutanen gidan suna kallo kuma bawanda yasan da zuwanshi Yusuf nahannun daddy danshima son yaron yakeyi sosai sallamar alameence takatsemusu kallon Wata uwar Kara surbajo tasaki gamida kwasa da gudu tarungume alameen shima rungumeta yayi daga karshe yadagata yana jujjuyawa dariya suke cike da nishadi shaf sunmance agaban suwa suke murnar ganin junansu ta makantar dasu Tana rungume ajikinshi tasoma shagwabarta fadi take dear shine katafi kamanta damuko sabida kana tare da katafilar matarka shine kotamu bakayi ko Kara rungumota yayi yace who told you that my baby Keda Legend Yusuf kullum kuna nan yanuna setin zuciyarshi Kara rukota yayi yayi kasa da murya yace meyasa kike cewa Matata katafila dariya tayi sannan tace katafilace mana sarkin barna inban kirata katafilaba balama kakeson inkirata dariya sukayi gaba daya yayinda su munawwara ketayasu Hankalinsune yadawo jin dariyarsu munawwara dasauri surbajo tajuyo ita Da alameen durkushewa tayi agurin tarufe fuskarta sabida kunyarsu daddy data kamata Shiko alameen ko ajikinshi karasawa cikin falon yayi yana murmushi gaida iyayensa yayi cike da girmamawa suka amsa fuskarsu dauke da faraa Daddy yace amunullahi zamu bata dakai shine kasamin ya jin kunyako maza kajata kubar nan Tunda kasa tanajin kunyarmu Dariya sukayimata dukansu mikewa yayi yaje inda take durkushe bejira komaiba yadauketa cak Kuka tasamishi ita yasauketa Tana dukan bayanshi kokulata beyiba yawuce da ita dakin mommy Kan gado yasauketa kuka take bilhaqqi
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34