Chapter 21
Chapter 21
tashiga mayarmasa da martani Alameen ranar Yakwashi zumar datasa yadinga Jin kansa na yawo a sararin samaniya jiyayi surbajo tasake zama sabuwa gakuma niima Itama oganniyar ranta fes yau tasamu biyan bukata wanka suka shiga tare suka wanke juna Wanda rabin wankan love ne suna fitowa shiryawa sukayi suka nufi dinning Kujera surbajo taja masa yazauna darab itama tahaye cinyarshi Kallonta yayi yayi murmushi yace baby sokike ki karyani ne Bata fuska tayi tace nibance zaka karyaniba dazu dakagama danneni sekai ne zakace zankaryaka Kallonta yake cike da mamaki yace baby rufamin asiri ni Aminu ne nadanneki Karya kikemin hannunta takai kan wandonshi tana kokarin cire Bell din jikinshi tace Tunda Karya nakema bari intambayi silar datasa kadannenin kaji inkarya nake kyaleta yayi seda yaga dagaske take sotake tamasa tik dasauri yarukota yana dariya yace its OK bazaki karyaniba nayarda base kinciroba rungumota yayi wato yanzu kindena tsaron macijinki ko dariya surbajo tayi harda hawaye sannan tace cikin shagwaba ay wlh kagama dani atime din totally kamaida ni yarinya kanata barje guminka ko yanzu kayiminmana dariya suka dungayi yana tuno mata shirmen data dunga yimasa duka take kaimasa suna dariya abincin sukaci alameen nata yimata santi renarde alameen bekoma office ba yana manne da surbajo ana shan soyayya ******** Aisha Sam yanzu batada kwanciyar hankali burinta itama tasamu ciki tahaihu bare yanzu dataga alameen arzikinsa sekaruwa yakeyi tsoronta kar surbajo tacika gida da yara karshe alameen yamutu suci gado shiyasa yanzu takosa àlameen yadawo itama yamata cikin?? su zuly magunguna suke ta dirkamata na mata wai itama macece baabinda surbajo zata nuna mata dan haka tadage itama kuma in surbajon tadawo tace itama atafi da ita can garin ayko tayi naam da shawararsu rayuwa taci gaba da garawa yanzu inkaga surbajo da alameen dolene su burgeka dan soyayya sukema junansu Bata wasaba danko Usman Uban yan tsokana the way dayaga suna son junansu dena cemusu Tom and Jerry yayi yakoma cewa laila majnun bangaran raya Sunnah kuwa alameen baranar banza kullum seyayi so uku SO hudu wani time dinma har SO biyar kuma tayi saa surbajo bata da rowa tana biyemishi ko yaushe acikin yan tsakaninne surbajo tafara amayeamaye da zazzabi asibiti sukaje awon farko aka basu albishir dacewa tana dauke da ciki harna wata biyu tun agaban likitan alameen yasuri surbajo yadagata yana jujjuyawa suna dariya Godiya sukama Allah sannan suka yi sallama da doctor suka dawo gida koda alameen yaso fadawa iyayensa da nata batun cikin rokonshi tadungayi akan yayi hkr kar yafada ayko haka akayi suka ci Gaba da renon cikin cikin soda kulawa saukar alqurani alameen Yasa akaitayi akan Allah yasauki surbajo Lfy cikinta nawata biyar suka fara zana ssce a shcool kuma wannan cikin dasauki Bata laulayi sosai sungama exam Lafiya alameen yasamu pass nazuwa gida dan haka yace surbajo tashirya suke fafur taki tace wallahi dear sede kaje kadawo amma nide bazanjeba Sena haihu haka yatafi yabarta badan ranshi nasoba Usman yabarwa amanarta maman yusuf [3/27, 09:15] zahra Muhammad mahmud: ?????????????????? *SURBAJO* ?????????????????? Zahra Muhammad mahmud *page 51-52* Alameen yaisa gida Lafiya ga mamakinsa Aishan senan nan take dashi ga gida yayi fes komai gwanin Shaawa Dakinshi yawuce yana shirin shiga wanka itama tashigo dakin karasawa gurinshi tayi tafara tayashi cire botir din rigarshi Toilet yanufa ahankali aisha tace honey nazo natayaka wankanne dasauri alameen yakalleta dan abun bakaramin mamaki yabashi ba Murmushi yayi yace no nagode carab tace ay dole kace ka godemana da amaryarkace Yar cikinka tace zata tayaka dagudu zaka amince Nice karaina baka kuma daukeni maceba to Wlh bari kaji infadamaka nima macece babu abinda zaa nunamin daga fari se gashi amma Bade diriba Abun dariya yaba alameen ganin yadda take cika tana batsewa dawowa yayi yasureta suka shiga wankan tare koda suka fito shiryata yayi tamkar yadda yakewa surbajo sannan shima yashirya Falo suka dawo sukaci abinci atare abun gwanin Shaawa mikewa yayi zefita aisha cikeda shagwaba tace itama zata bishi bamusu yace tazo suje dasauri tadauko gyalenta da takalmi suka fice Baniba hatta masu gadin gidan ganinshi sunjero da aisha seda abun yabasu mamaki se kallonsu mukeyi Key yaamsa ahannun direba yau dakanshi zeyi driving gaban mota yabude mata tashiga sannan shima yazagaya mazaunin direba yaja suka bar gidan Guraren shopping yakaita suka yo shopping aisha komai guda uku take dauka Wanda KO baa fadamasaba yasan ita da aminanta take daukarwa Shiko iyayensa da nata yayiwa shopping Biyan kudin yayi suka fito kai tsaye gidansu Aishan sukaje Mamanta kamar zata goyasu dan rabonta da ganin alameen tadade gaisheta sukayi sukadan taba hira sannan yaajiyemata siyayyar dayayomusu suka tafi tanata samishi albarka Daga gidan su aisha gidansu yanufa Aisha ganin yabi hanyar gidansune tajuyo tana kallonshi tace honey darefa yayi muwuce gidamana KO kallonta beyiba yacigaba da driving dinshi koda suka shiga gidan kowa mamakin ganinta akeyi dan rabonta da gidan tun ranar daaka kaita gaida iyayen miji ranar auransu sama da shekaru masu yawa Ko afuska bawanda yanunamata sauyi cikin faraa suka amsheta sunjima agidan sannan suma yaajiyemusu tsarabarsu suka musu sallama suka wuce gida Daren ranar alameen da aisha sunsha soyayya wacce rabonsu dashanta tun ranar da aisha tayaudareshi soyayya akasha batawasaba dan sanadin hakan har surbajo tadunga kiranshi awaya ganin bekirataba amma bedagaba tabashi missed calls yakai ashirin amma bedagaba Abun yabatawa surbajo rai wato dan yana tare da tinkiyar matarsane yaki daukar wayarta ranta bakaramin baci yayiba dan dama surbajo akwai kishi koda safiya tayi alameen Yaga missed calls din babynshi hankalinshi bakaramin tashi yayiba yasanta sarai akwai daru kiranta yashigayi amma taki dauka karshema a black list tasashi Hankalinshi bakaramin tashi yayiba rasa inda zesa kanshi yayi ranar yashirya yajibgi tsarava yanufi makarfi da isarsa murna suka dungayi da ganinsa babu kamar ardo hirar yaushe gamo suka dungayi Har zekira surbajo yabata mahaifinta su gaisa to ba network kuma KO akwaima yasan va dauka zatayiba amma dabarace tafadomasa wayarshi yadauko yafara yima ardo vedio yace yafadi abinda yakeson fadawa surbajo inyaje zekaimata tagani ayko ardo dagewa yayi yadunga yimata nasiha cikin harshen fillanci seda yakwashe 30 minutes yana jawabin sannan yagama se laasar alameen yamusu sallama yatafi bayan yacikasu da abun arziki albarka suke tasamasa yana isowa kaduna gida yawuce dan yagaji sosai Kiran surbajo yashigayi amma bata shiga yadamu sosai kuma baze jure rashin Jin muryartaba adaddafe yayi sati guda mutumin dazeyi wata daya amma dakyar yayi sati sabida surbajo taki daga wayarshi Sam shiryawa yayi zekoma Aishan kuka tasamishi akan itama yatafi daita sosai take kuka dakyar ya rarrasheta akan tayi hakuri in yaje zedawo da surbajo seyatafi da ita dakyar taamince wannan karon su Aisha harda kuka alameen zetafi shi abunma dariya yake bashi dan shagwabar datakeyi KO kyau bata mata dan Bata sababa haka yatafi yabarta cike da kewarsa surbajo nakwance afalo tana kallo taji anbude kofa dasauri takai dubanta gurin alameen ne atsaye yana kallonta sunkuyar dakanta tayi tana wani killer smile aranta tace kai mata kissa tayine dama dabiyu taki daga wayar tashi dantasan baze iya jure rashin Jin muryartaba Wanda tasan yun hakan zesa yadawo gareta da gaggawa murna tayi sosai yayin da gefe daya kuma take godewa fatee benee data koyar da ita irin hakan shine yakatsemata tunani dacewa baby bako oyoyo ko ko baya murna
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34