Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 36

Chapter 36

Alheri Danko Ne Book 1 Complete Hausa Novel 227 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

tafito daga wanka tana daure da towel tafida yashigo dakin, kugunta ya rike yace shekaru goma sha biyar da suka wuce zaki iya tuna abinda ya faru? Idonta ta rufe yes natuna abinda kayi min adakinku agidan su inno, bakinsa ya hada da nata yana cewa kin kasa mantawa da ranar nan kamar yadda nima nakasa mantata hakika na yarda ALHERI DANKO NE. ALHAMDULILLAH! Anan nakawo karshen labarin Alheri dankone duk wanda yayi min editing ban yafe ba. Na sadaukar da wannan littafi ga mai girma TAFIDAN GUMEL, HAKIMIN YALAWA ALH IBRAHIM AHMAD M SANI, Allah yaja zamaninka amin. Lots of luv babbar yaya ADDA BENAXIR OMAR Gaisuwar ban girma ga uwar dakina HAWWA M JABO Gaisuwa ga baby faty & sady kawata Ban manta dakuba Falmi, halamcy & momy adama hakika nasan kuna sona Babbar kawa kuma aminiya KAUSAR LUV still u r d 1 & only ina sonki kawata Allah yabarmu tare amaryar umar faruq Nagaisheki Anty bebeelo kinfi kowa son alheri dankone Fatan alkhairi ga takwarorina, da yan uwana marubuta musamman ma yan taskar marubuta Hakika masoyana babu abinda zance daku sai dai godiya, duk mai son novel din ummi A'isha ko mai kaunarta to ummi A'isha loves you too, ina gaisheku daukacin masoyana aduk inda kuke, anty meenah dan musa ummi ta gaisheki! Nagode sai mun hadu a littafina nagaba nice taku ahar kullum UMMI A'ISHA!.

Table of Contents

Chapters

36 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});