Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 20

Chapter 20

Alheri Danko Ne Book 1 Complete Hausa Novel 1,218 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

yakawo bakin glass yasa kar kuso kuga yadda tafida yayi kyau kamar shine sarkin yayinda yan tawagarsa suka sha kwalliyar kaya maroon ga faisal agefensa shi kuma yayi shigar fararen kaya. [2:56PM, 11/25/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE❗ 6⃣8⃣ Na UMMI A'ISHA Faisal ne akusa da tafida ga wasu kuma akasa rike da kaskon turaren wuta sai budade mutane suke yi da kamshi, bude ido hanfa tayi tana ganin tsaruwar da tafida yayi wai dagaske mijinta ne? Kwata kwata bata taba zaton zata samu kamarsa a matsayin miji ba, hayaniyar wasu yanmata ce ta katse mata tunani, lah muniba ga mutumin naki, ok bani wayar nan nayi masa picx wadda aka kira da muniba tafada tana yatsina fuska, gaskiya yayi kyau nabashi 100 marks, nan tazaro iPhone dinta baka tafara zooming din tafida tana yi masa picx, ai insha Allahu sai na auri tafida, ai hanfa najin haka hankalinta yayi mutakar tashi, da duk maganar da suke yi bata damuba amma tana jin an anbaci sunan tafida taji hankalinta yayi masifar tashi, idonta ta daga ta kallo tafida yana kan dokinsa yarike wani mashi ahannunsa na hagu hannun damansa kuma sai dagawa mutane yake yana amsa gaisuwar da suke yi masa, kallonta tadawo da shi kan wadannan yan matan sun hadu iya haduwa kai da ganinsu kasan sunsha naira sun koshi da hutu ga tsabar kyau dan tamkar larabawa suke, sai picx suke yiwa tafida basu kadai ba ma duk yan matan dake gun daukar tafida suke a waya ko ina ka duba flash ce ke haskawa da karar daukar hoto kas kakas kas, take hanfa taji zaman wurin ya dameta yafita daga ranta ko zarah bata yiwa magana ba tajuya tanufi cikin makaranta tana zuwa hostel tashiga dakinsu tafada akan gado tafara kuka wanda ita kanta bata san ko na menene ba balle kuma ummi Aisha wadda ta kasance yar kallo, kuka take sosai domin jin zuciyarta take tana yi mata wani zil zil kamar zata faso kirjinta ta fito ga wani kishi dataji ya turniketa, ga haushin tafida taji tanaji alhalin shi kuma bai san ma abinda yake faruwa ba nan tayi kukanta ta more na tsawon wani lokaci, zarah kuwa bata dawo daga kallo ba sai wurin 6 lokacin hanfa tagama kukanta ta wartsake. [2:59PM, 11/25/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE❗ 6⃣9⃣ Na UMMI A'ISHA Hanfa bin zarah tayi da kallo lokacin da ta shigo dakin, murmushi zarah tayi mrs tafida ya akayi na nemeki na rasa ne? Eh kaina ke ciwo shiyasa na taho, amma shine babu sallama kikayi tafiyarki? Ai da kin tsaya kinyi picx da angon naki, amma ga wani da na dauko miki nasa shi daya, kin karba hanfa tayi saboda bata son ganinsa yanzu, ki bari anjima zan gani, cikeda mamaki zarah tace tafidan naki? Tsaki hanfa tayi ta tashi tafice daga dakin. Shi kuwa tafida duk ya gama kaguwa yaga matarsa domin yayi missing dinta yana bukatar yaganta amma bai samu dama ba domin ranar da suka fara hawan zumunta babu lokacin dazai samu yaje ya ganta kuma ma ai ganin da zai yimata na musamman ne, sai da aka kwashe kwana 3 ana gudanar da bikin da yasamu halattar dunbin jama'a tun daga kan sarakuna da hakimai da dagatai da masu unguwanni kai harda sahibar ummi Aisha cwt kausar luv, ana gama gudanar da bikin kuma aka fara shirye shiryen sallamar baki wanda wannan ma yadauki lokaci. Ranar da aka gama bikin ranar tafida ya kira zarah don yana son yaji muryar hanfa sai taki karba haka zarah ta karaci abinta amma taki karba dole ta hakura ta kyaleta, ita kuwa hanfa har yau jin zafin tafida take sai kace shine yace yan matan su daukeshi a hoto. Wasa wasa sai da akayi sati tafida yana iyo waya amma hanfa tana kin karba ganin haka yasashi shiryawa washe gari ya nufo makarantar. [3:02PM, 11/25/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE❗ 7⃣0⃣ Na UMMI A'ISHA Washe gari da safe wurin karfe 10 hanfa ta shirya cikin bakar doguwar riga after dress aciki kuma tasa dogon wando da yar body hug aciki, bata yiwa fuskarta kwalliya ba iya powder kawai tashafa tasa lipglow tafesa turaren night feelings da unforgettable me, tadora bakin karamin hijab asama domin yanzu kayan da take sawa kenan tun ranar da tafida ya koya mata hankali, kallon zarah tayi wacce ke kwance batada lfy, zarah bari naje nasiyo mana kerosene din nadawo sai nadora mana girkin, to sai kin dawo zarah tafada, daukar galan hanfa tayi tafita, tana zuwa gate din da zata fita gari taga wata bakar mota mai bakin glass kirar vibe dauke kanta tayi tawuce amma sai motar tadawo aka fara horn bata kula ba saboda tayi zaton ko irin samarin nanne yan iska ita kuwa da auranta, ta saitinta motar tazo tatsaya aka zuge glass tafida tagani yana mata dariya, tagefensa takoma ta bude kofar tashiga, kallonta yayi haba madam irin wannan shariya haka ana ta yimiki horn, to da auran nawa za ayi min horn natsaya? Murmushi yayi yanzu kin yarda kinada auren kenan? Kanta ta sunkuyar kaga kerosene zanje nasiyo fa, ok to bari muje suna fita yadauki titin unguwar rannan nan hanfa taji gabanta yafadi kallonsa tayi yana sanye da jan wando da brown din t shirt yayi aski sumar kansa sai sheki take, gaban hanfa ne yaci gaba da faduwa har suka sha kwanar gidan, kallonsa tayi ina zamuje ne? Wani malalacin murmushi yayi karki damu kawai nuna miki zanyi ni ba yaro bane nadade da girma, to naga rannan ka nuna min, a'a ai na yau daban ne daidai lokacin suka shiga gidan, babu yadda ta iya dole tabishi suka shiga ciki har bedroom din rannan amma fa duk tagama tsorata dashi kana ganin yanayinta zaka san a tsorace take, kofar dakin yasawa key ya isa inda take agefen gado yajata suka zube yafara kissing din bakinta nan da nan kwalla tazubo a idonta, hijabin datasa ya zare yacire after dress din data saka nan yatsaya kallon surar jikinta yadda tafito acikin kayan data saka, kokarin cire body hug din datasa yafara, yana cirewa yaji jikinta dumi tun alokacin yagane period take nan yaji haushi yakamshi yau yazo with full confidence zai bi hanyarsa amma kuma babu dama mensuration ya bata masa shiri, haka ya hakura yafara wasa da kirjinta har na tsawon wani lokaci, sai da yadanji dama dama sannan yayi magana cikin narkakkiyar murya yaushe zaki gama? Banza tayi dashi jin haka yasashi dora hannunsa akan mararta har tsawon minti 5 sannan ya dauke hannunsa yace da baki fada min ba nagano kwana 7 kikeyi yau kuma kwananki 2 da farawa kinga kenan nan da kwana 5 ni angone dan ranar bazan barki ba komai kukanki. [1/20, 11:29 AM] Ummi A'isha: [6:43PM, 11/25/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE❗ 7⃣1⃣ Na UMMI A'ISHA Murmushin mugunta hanfa tayi azuciyarta tace zaka dade domin ni next week zan tafi gida kuma idan na tafi bazan dawoba sai nan da sati 3 tunda an kafe mana time table din exam lokacin, ci gaba da shasshafata tafida yayi har yasamu nutsuwa yadda ya kamata sannan ya kyaleta yayi hugging dinta ajikinsa sai da ya danyi bacci ahaka sannan yatashi yana kallonta sai wani

Table of Contents

Chapters

36 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});