Chapter 15
Chapter 15
gama gudun? Kallonsa tayi tadauke kanta tafara kiciniyar bude kofar motar amma bataga wurin budewar ba saboda tsananin tsaruwar da motar tayi, hannunsa mai mutukar laushi yasa yajiyo da fuskarta madam! Kijiyo kiji abinda zan fada miki, ko bakya ji? Well dama ni basai naji muryarki ba tunda nasan kina jina shikenan, nayi mutukar farin cikin kasancewarki mata ta hakanne ma yasa nayi alqawarin kyautata miki domin na nuna godiyata ga mahaifinki akan aura min ke da yayi, wannan dalilin ne yasa nima na himmantu har sai da kika samu lafiya tareda taimakon dan uwana, abokina, aminina faisal, wanda banida kamarsa aduniya, dam taji dama shine yasa faisal ya yimata dukkan abinda yayi mata? Shiru tayi tana sauraren taushashshiyar muryarsa tun da take bata taba jin muryar namiji mai dadi kamar tasa ba. ALHERI DANKO NE! 4⃣7⃣ Na UMMI A'ISHA Mahaifinki yayi min alheri mai yawan gaske shiyasa nima na daura aniyar yi masa alheri ta hanyar sama miki lafiya domin shi ALHERI DANKO NE sai alokacin ta kalli fuskarsa idonsa tarr akan fuskarta, yatsina fuska tayi takawar da kanta, meyasa kika shiga cikin maza kika tsaya? Ko baki san ina kishinki ba? Shiru tayi bata bashi amsaba amma tajiyo takalleshi daidai lokacin da yake lasar lebenshi wanda ya kasance ja kamar ya shafa jan baki mai duhu, juya kanta tayi ta kalli window ahankali taji yakama hannunta yatsun hannunta ya zubawa ido fatarta bakace amma ga gashi nan kwance sai kace jikin namiji, kallon hannun nata yayi yai murmushi ai bakar mace tayi arayuwa dama shi can bakar mace yakeda ra'ayin aura, dayan hannun nasa yasa yafara shafa gashin hannunta, wani irin shock tafara ji amma sai ta maze, ahankali yace haka kike da gashin nan duk jikinki ko iya hannun ne? Sai alokacin tayi masa magana dubawa zakayi sai kaga, wani darr yaji acikin kunnensa saboda jin sautin muryarta. [6:13PM, 11/19/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE! 4⃣8⃣ Na UMMI A'ISHA Kamar wani sakali haka tafida ya zuba mata ido yana kallonta ashe tasan muryar ta tahadu shiyasa tatsaya ja masa aji sai da tagama yangarta sannan tayi masa magana, wani sanyin dadi yaji acikin ransa hakika hanfa tana daya daga cikin matan da Allah ya horewa baiwar murya zazzaka, kallonta yayi ya lumshe manyan idonsa ya budesu akan fuskarta, kafar wandonta yakama yadago kafarta yadan janye shi sama nan yaga gashi kwance mamakine yakama hanfa shi wannan be san gatse ba, dan tace yaduba yagani shine zai duba din, hannunsa yasa yashafa kwaurinta nanma akwai gashin har cinyarki? Shiru tayi hannunsa yadauke daga kwaurinta ya ajiye kafar tata akasa yafara kokarin saka hannunsa acikin rigarta nanfa tayi caraf tarike hannunsa me zakayi? Cikinki zan duba naga ko nanma akwai gashin, to babu tafada tana buntsira baki, ni kika buntsirawa baki? Kefa kika ce dubawa zanyi sai nagani kuma ya zan duba zaki hanani? Bata bashi amsaba, kin san me nakeso dake daga yau kar nasake ganinki acikin maza kin gane? Buntsira baki tasake yi, yana ganin haka yakai bakinsa kan nata yahada yatsoti lebenta. ALHERI DANKO NE! 4⃣9⃣ Na UMMI A'ISHA Bakinta ta kwace ta tofar da yawu tasaka bayan hannunta tafara goge bakinta wannan wanne irin kazanta ne haka? Tafada tana hararsa aranta kuma tana cewa wato kai ga mai mata ko shine harda wani biyoni school, kallonta ya danyi kyankyami na kike yi? Wannan abin ne kazanta? Zakiga kazanta kuwa wannan ba kazanta kika gani ba, yana gama fadin haka yajanyota jikinsa ya fara kokarin saka bakinsa cikin nata amma taki ta damke bakinta yanda bakinsa bazai shiga nataba, murmushi yayi wlhi ko ki bude bakinki ko kuma nayi maganinki yanzu, hannunshi yazira cikin rigarta ta baya bashiri ta yi magana, meye haka? Dan mitsitsin bakinta yakalla ga fararen hakoranta siri siri ajere gata da yar wishirya nan da nan yaji yawunsa ya tsinke, bakinsa yahada da nata yakama harshenta yarike yafara dura mata yawun bakinsa mutsu mutsu tafarayi tana tuttureshi amma yaki cikata, haka tarinka shanye yawunsa yana dura mata wani sannan yafara lasar harshen bakinta yana tandar lips dinta sai da yashafe samada minti 20 sannan yasaki bakinta, hannunta tasa akan bakinta tana tofar da yawu tuf tuf, dariya tafida yayi wadda har saida beautiful point dinsa yafito fararen hakoransa suka bayyana, yarinya zancen yaushe kuma ai kin riga da kinsha yawu na sai dai kiyi hakuri ki kiyayi gaba amma yanzu kan kin ga kazanta iya kazanta ko? Harararsa tayi mugu kawai, ni kike cewa mugu? Zakiga muganta yarinya. [8:30PM, 11/19/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE! 5⃣0⃣ Na A'ISHA (ummi) Baki hanfa ta murguda kawai saboda tsabar kazanta zaka wani bani yawunka nasha, wannan ai kazanta ne, wani malalacin murmushi tafida yayi mata ai dan kinsha yawuna ba wani abu bane tunda zan zuba miki abinda yafishi ajikinki, wa? Allah ya kiyaye tafada tana harararsa tareda fara idonta wai nanfa ta kara saka tafida a wani yanayi, hannunta ya kama shidai hannunta yana burgeshi gashi da tsananin taushi kamar auduga ga laushi da tsantsi, farcenta yafara murzawa sannan yakai hannun bakinshi yayi kissing dinsa yasa dan yatsanta abakinshi ya fara lasar farcenta yana tsotsar dan yatsan, cike da mamaki ta kalleshi hannun hagun ne fa, to meye? Kece kike kyankyamina ni bana kyankya minki kanta takawar daka kallonsa, sai alokacin idonsa yakai kan agogon hannunsa dake daure akan tsintsiyar hannunsa karfe 6:20 har anfara kiraye kirayen sallar magrib sannan yawancin daliban dake harabar area classes din sun tattafi hostel sai daidaiku, dan yatsanta yadan ciza duk da taji zafi amma bata nuna masa ba, cire yatsan nata yayi daga bakinsa yace kije kitafi hostel amma ga zarah can nahango ta ki turo min ita, shiru tayi aranta tana cewa gaskiya kam kai dan sarauta ne ace magana tarinka yiwa mutum wahala kanata yimin magana kamar me yin rada kana magana dakyar,ni ummi A'isha nace dan hanfa bata san tafida bane amma ahakanma ita dakarfi yake yi mata magana, wani abu ya taba take kofar motar tabude, hannunta ya saki ba dan yasoba yace kitafi sai dasafe amma gobema zan dawo, bata bashi amsa ba tafice tanufi inda su zahara'u sulaiman suke tsattsaye tana zuwa tace zarah kije yana kiranki, dasauri xarah tatafi inda yake, tana zuwa yasauke glass din motar tafara gaisheshi, cikin sakin fuska ya amsa yace zarah ga amanata nan nabaki ki kular min da ita fiyeda yadda zaki kula dakanki, compliment card dinsa yamika mata ga wannan akwai phone number dina ajiki idan da wani abu sai ki kirani domin ita bazan bata phone yanzu ba. hausa novel blog ‹ › Home View web version Thursday, 22 December 2016 aisha ummi at 01:26 ALHERI DANK'O NE 51-END [1/20, 11:29 AM] Ummi A'isha: [8:20PM, 11/20/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE❗ 5⃣1⃣ Na UMMI A'ISHA Murmushi zarah tayi insha Allahu zaka sameni mai tsananin rikon amana, yawwa zarah nagode ai tafada miki nine mijinta ko? Murmushi zarah tasake yi wlh tafada min kuma nayi murna sosai Allah yabar kauna, amin zarah nagode juyawa zarah tayi tatafi sukuma su babban zagi sukazo suka shiga motar sarkin mota yaja suka tafi. Zara'u tana zuwa inda su hanfa take tasamesu tsaye hanfa tana yi musu bayanin wani zanen skeleton dake zane ajikin littafi nan zarah
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36