Chapter 32
Chapter 32
da farin takalmi da hula tabashi yasa yafesa turare yayi kissing din bakinta yafita, bayan sa tabi tana fada masa zata shiga wurin zarah anjima, har bakin gate ta rakashi sannan ta koma gida. [1:18PM, 12/8/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE❗ 107 Na UMMI A'ISHA Bayan tafiyarsu ne hanfa tashiga wurin zarah, tana shiga ta tarar da ita zaune afalo acikin kujera tana ganin hanfa ta tashi ta rungumeta tana murna, zama hanfa tayi tana cewa kaga amarya murmushi zarah tayi ai wlh kibari kawai abin babu sauki mrs tafida, dariya hanfa tayi jikinki ya fada miki kenan? Wlh hanfa da wahala abun yadda kika san na daure kayana nagudu gida haka nakeji, dariya hanfa tayi ai wlh zarah sai dai hakuri kawai nidai har yau kullum sai nayi kuka in yazo nakasa sabawa har yanzu kuma nakasa daina jin zafi yabani maganin har ya hakura yadaina bani, to Allah yabamu da sauki zarah tafada, nan suka jima sunata hirarsu har azahar tayi sannan hanfa tayi mata sallama ta tafi gidanta. Tana komawa tafada kitchen tadora girki ta shirya jallop rice with salad tayi farfesun danyen kifi ta zuzzuba acikin flasks tajera akan dining sannan ta zubawa zarah taje ta kai mata tana dawowa ta shiga wanka tafito tayi salla ta shirya cikin wata riga da skirt na english wears,rigar kalarta coffee mai hannun shimi da babban botir guda daya agaban rigar daga kirji sannan ta matse ta sosai ta bayyana surar jikinta skirt din kuma iya gwiwa ce baka itama takamata hips dinta sun fito ainun, bakin dan kwali ta daura akanta tafesa turarruka da humra kala kala tayi kwalliya a fuskarta sannan ta fito falo tana fitowa tafida yana shigowa dagudu taje tafada jikinsa ta rungume shi tafara kissing din bakinsa, fuskarsa, goshinsa da kumatunsa, hannunsa takama zo muje karage kayan nan kazo kaci abinci, kayan jikinsa ta cire masa ta barshi daga shi sai best fara da dogon wando, dogon wandon yafara kokarin cirewa tarike hannunsa dan Allah kayi zamanka haka ni idan naganka daga Kai sai gajeren wandon nan tsorata nake murmushi tafida yayi yajata suka koma falo akasa kan carpet ta sauko musu da abincin nan tafida yafara yi mata santi yana bata labarin mai martaba dasu inno har suka gama cin abincin suna gamawa yajata jikinsa yadauketa zuwa dakinsa agadonsa ya direta yakai hannu yacire botir din dake gaban rigar tata nan yafara wasa da albarkatun kirjinta. Sai da komai ya lafa sanan tafida yashiga wanka yafito lokacin bacci ya dauke hanfa kamar yadda tasaba duk lokacin da aka gama, zama yayi agefenta ya jawo remote ya kunna tv yakamo tashar kwallo yafara kallo, yana kallo yana duban kyakkyawar fuskar hanfa, ahankali ta bude idonta ta kalleshi, jikinsa tashige ta rungume shi sai kuma tafara hawaye dasauri yafara tambayarta menene? Kankameshi tayi dan Allah kar ka rabu dani tafida, kar kayi min irin halinku na maza ka juya min baya, kar kamin kishiya dan Allah, harshensa yasa akan kumatunta ya fara lashe hawayen dake gudu akan kumatunta kar ki damu sugar baby ke kadai kin isheni rayuwa kuma i promised you bazan yi miki kishiya ba zan zauna dake ke kadai har karshen rayuwata. [1:41PM, 12/8/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE❗ 108 Na UMMI A'ISHA Hanfa najin haka ta kalleshi kayi alqawari? Nayi miki alqawari yafada yana shafar dukiyar fulaninta rungume shi tayi tafara kissing dinsa, tasa harshe tafara lasar kowanne sashe na jikinsa shidai tafida duk tagama ruda shi, kunya ta ajiye agefe tashiga nuna masa soyayya sosai sai da la'asar tayi sannan ta iya kyale shi, wanka suka shiga sukayi suna fitowa tafida ya fita masallaci ita kuma tayi sallarta agida. Haka zaman tafida da hanfa ya kasance cikin nunawa juna soyayya da kauna,bayan bikinsu da sati 2 tafida yakoma office amma kullum shine yake share mata tsakar gida ya gyara mata dakunan barcinsu sannan ya tayata shirya breakfast sai sun gama komai sai ya shirya ya tafi office ita kanta hanfa tana mamakin irin wannan saukin kai na tafida, satinsu uku da bikin takoma makaranta, motoci guda biyu iri daya mai martaba ya basu ita da zarah saboda zuwa makaranta, yanzu kullum dakanta take driving zuwa sch taje ta dawo. Yau tunda akayi sallar asuba tafida bai kyaleta ba sai da yagama tara mata gajiya sannan ya barta, dakyar ta tashi tafita kitchen tashiga ta dora girki tafara shirya musu breakfast tafida ne yashigo kitchen din ya rungumo ta tabaya maman baby sannu da aiki, murmushi hanfa tayi ni ba yanzu zan haihu ba sai nagama school, dariya tafida yayi yadora kansa akan kafadarta zancen yaushe kuma yarinya, ai kin riga da kin makaro dariya hanfa tayi ban makaro ba wlh tunda har yanzu..... Cikin sauri yasa hannunsa ya rufe bakinta wlh kar ki kara magana saboda gaba daya alamun shigar ciki sun bayyana ajikinki kiga yadda hips dinki ya bude, kirjinki yakara cika kamar me shayarwa, wannan kuma ai kaine ka mayar dani haka, kaine ka budani nazama haka,dariya tafida yayi to ayi aiki lafiya, fita yayi yaje compound din gidan yafara gyarawa yana gamawa yakoma bedrooms dinsu duk ya gyaggyra lokacin hanfa tagama shirya breakfast tajera akan dining, ruwan wanka tahada musu suka shiga sukayi suka fito, shi tafida ya hade cikin bakaken suit ita kuma tasa arabian gown yellow,breakfast sukayi sannan tafida yafita office ita kuma tashiga wurin zarah daga can suka wuce school. [5:18PM, 12/8/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE❗ 109 Na A'ISHA (UMMI) Hakan zaman tafida da hanfa yayita gudana cikin son juna da tattalin juna har watanni suka shude kwanaki suka tafi, yau tunda wuri hanfa ta tashi bayan tagama koduwa a hannun tafida, kitchen ta shiga tafara kiciniyar hada musu breakfast yayinda shi kuma tafida yana can yana gyara musu bedrooms dinsu sai da yagama sannan ya fita tsakar gidan yafara shasshare shi, ita kam hanfa tunda tafara fasa kwai taji zuciyarta tafara tashi haka tadaure tafasa tahada ta kada tafara soyawa nan da nan taji zuciyarta tana tashi cikinta yahau juyawa dasauri tadauke kaskon ta nufi dakinta da gudu ta shiga toilet tafara sheka amai kamar zata amayar da kayan cikinta lokacin da tafida yashiga kitchen din ya tarar bata nan ga gas yanata ci, sai da ya kashe gas din sannan yabita dakinta a toilet yajiyota tanata aikin sheka amai dasauri yabita cikin toilet din ya riketa har ta gama aman ta kuskure bakinta, a kafadarsa ya daukota ya kaita kan gado ya kwantar da ita, bargo taja ta lulluba saboda sanyi taji tana ji kamar me,nan tafida ya rude ya fara yi mata sannu dasauri ya fita yaje ya dauko first aid box dinsa yazo inda take ya zuko allura asirinji ya yaye bargon data rufa tana ganin allurar tafara kuka nan suka shiga kokawa, dariya tafida yafara kinjiki matsoraciya to ranar da zaki haihu yaya zamuyi? Hawaye tafara taki yarda lallashin duniyar nan yayi taki yarda matseta yayi ajikinsa wata kara ta callara da sauri ya hada bakinsa da nata ya kankameta yajanye rigar jikinta ya soka mata allurar nan tafara fusge fusge amma bai barta ba sai da yayi mata allurar, kwanciya tayi tafara nishi daga nan kuma bacci yayi awon gaba da ita, rigarta tafida yadaga yafara shafa
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36