Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 31

Chapter 31

Alheri Danko Ne Book 1 Complete Hausa Novel 1,214 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

bed wani kuma Dubai bed, kowanne daki fasalinsa daban, tsakar gida suka fita wanda yake wawakeken gaske ga wurin packing din motoci nan tamkar kamfanin saida motoci ne, ta bayan dakunan kuma swimming pool ne da dan karamin lambu domin shakatawa, lambun yajata suka shiga anan tatsaya kallon yadda wurin ya tsaru, kan wata farar kujera yajata suka zauna ya kwantota jikinsa yafara sinsinarta kallonsa tayi dan Allah kayi hakuri abban baby, dariya tafida yayi yanzu kin yarda ke maman baby ce? Um nayarda tunda daga jiya zuwa yau nasan nazama maman baby, hannunta ya kama yafara wasa da yan yatsunta nan hanfa tafara tunanin kawarta zarah ko yanzu awanne hali take, Allah sarki zarah yanzu kema nasan kinji yadda naji ranar farko,tsotsar da tafida yake yiwa bakinta ne ya katse mata tuninta, maman baby za akawo miki kuyangu wadanda zasu rinka tayaki aiki yafada yana kissing din wuyanta, ni bani son masu aiki dakaina zan rinka yin aikina in yaso kai sai kana tayani dana waje, da girman kujerarki yafada yana murmushi. [7:38PM, 12/4/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE❗ 104 Na UMMI A'ISHA Hannunsa hanfa ta rike tashi muje ciki na huta wlhi nagaji, tashi tafida yayi,murmushi tadan saki kaga kafata gyara min takalmi na babu musu yaduka ya rissina yafara gyara mata dalaf ta haye bayansa kaini daki, riketa yayi yamike dama wayo ashe kike son yimin ko? To bari muje dakin sai na rama, kwantar da kanta tayi abayansa haba mijina nakaina yau dai kayi hakuri kabarni nayi bacci kaji, gaskiya bazan iyaba saboda ni da zarar naji kamshin nan da kikeyi mai dadi sai nakasa jurewa, daidai lokacin suka shiga falo nan ya direta akan kujera thee sitter ya haye jikinta, mutsu mutsu tafara amma babu yadda zata iya, akunnenta ya rada mata yau zan fada miki ma'anar sunanki hanfa, sunanki yadace dake manan baby domin sunane mai daraja kuma kema kinada daraja,murmushi tayi tashafo sumar kansa kadaina fasa min kai kawai kafadi abinda kasani gameda sunana, hannunta ya rike yagyara kwanciyarsa ajikinta lokacin dana ganki hanfa na rude na nemi nutsuwata narasa gaba daya kin sauya min tunani saboda tunda nake ban taba jin so ba sai a kanki ban taba tsintar kaina cikin shauki da zazzafar soyayyaba sai akanki alokacin da naga kyakkyawar fuskarki saura kadan zuciyata ta buga saboda tsaruwar halittarki babu shakka hanfa you are very beautiful among d beautifully, you are so cute and pretty, akanki nagane bakar mace itace mace nidai ke kadai kin isheni rayuwa saboda kece mahadin rayuwata, wani unexpected kiss yaji hanfa ta bashi a goshinsa kamar wadda yake jira ya rukunkumeta yafara bata zafafan kiss a kowanne sashe na fuskarta, dakyar ta dakatar dashi tace to ai baka fada min ba har yanzu, kansa ya kwantar akan kirjinta yaci gaba da cewa alokacin danaji ke kurma ce kuma bebiya nayi tsananin tausaya miki ganinki kyakkyawar yarinya amma babu ji babu magana, kuma alokacin dakika ce naje na nemo ma'anar sunanki wlh aranar naje na nemoshi. [7:40PM, 12/4/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE❗ 105 Na UMMI A'ISHA Ranar banyi kwanan farin cikiba saboda lokacin dana zo domin sanar dake sunan aranar natarar da bakya nan ashe cikin hikima ta ubangiji ke matata ce halal malak, i love you hanfa, i really love you, ma'anar sunanki kuma yasamo asaline daga sunan matar sayyidina isma'il (AS) hakane? Kai ta daga hakane domin haka babana ma ya fada min, to kinga ashe sunanki yanada mutukar daraja kamar yadda kike da daraja kafin tayi magana taji ya hade bakinta da nasa. Daren ranar ma haka hanfa ta kasance cikin ciwon jiki domin ko kadan tafida bai iya saurara mata ba nan tsoro yashigeta saboda tunanin dawainiyar tafida akanta, washe gari tunda wuri ta tashi tafita tafara gyara gidanta, da falo tafara tagyarashi fes ta shiga kitchen tafara ciro kayan da zatayi amfani dashi, dama daga ita sai yar karamar rigarta mai kamada shimi milk colour shara shara da dan karamin gajeren wandonta iya cinya, flaks da dishes tafara cirowa saboda dasu zatayi amfani, caraf taji hannun mutum akan kirjinta tana jiyowa atsorace taga tafida tsaye yana yi mata dariya daga shi sai gajeren wando fari da farar best ta maza, duka takai masa ya goje, shine zakazo ka tsorata ni ina aikina? Am sorry my sugar wife aikin nima nafito na tayaki to kuma sai naga bamu gaisaba da abubuwana ba, juyawa tayi taci gaba da aikinta Allah yashirye ka dai sam bakajin kunyata, murmushi tafida yayi ina jin kunyarki mana shiru tayi ta kyaleshi saboda tasan idan ta biye masa bazai barta tayi aikin ba, fita tafida yayi zuwa harabar gidan da kansa ya sasshare mata tsakar gidan yazo kitchen din ya sameta lokacin tana soya kwai har takusa kammala hada breakfast din duk gidan ya gauraye da kamshi abayanta tafida ya tsaya ji yake kamar ya rungumeta amma kuma tana aiki, ci gaba da tayata aikin yayi har tagama bayan tagama ta debo kayan ta jera akan dining taja hannunsa zo muje muyi wanka amma idan naga zaka wuce gona da iri fitowa zanyi na barka. [1/20, 11:29 AM] Ummi A'isha: [12:51PM, 12/8/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE❗ 106 Na UMMI A'ISHA Jan hannun tafida hanfa tayi zuwa dakinta inda ta shiga toilet ta hada musu ruwan wanka suka shiga sukayi suna fitowa ta shiryashi cikin blue din trouser da bakar t shirt ta fesa masa turaren active man ita kuma ta shirya cikin wani leshi pink colour tagyara fuskarta tasha kwalliya tasa jan janbaki tayi jagira tafesa jikinta da turare takafa daurin dan kwali sannan taja hannun tafida wanda ke zaune yana aikin kallonta kamar wadda ya samu tv, falo takaisu suka hau kan dining table ta zuzzuba musu abincin tahaye kan cinyarsa tafara cin abincin tana fadin muci, kafada ya make um um nidai kece zaki bani abaki, murmushi hanfa tayi tadiba tafara bashi shima yana bata, katuwar lauma tadebo ta saka masa abaki, hadawa da hannunta yayi yacijeta ahankali tasaki yar kara, haka suka gama ciyar da junansu har suka koshi, makalkaleshi hanfa tayi karage cin abinci kaga nauyinka yayi yawa gashi sai kiba kakeyi, waya fada miki abincine yake sani kiba? To meye yake saka? Daukarta yayi cancak ya nufi dakinsa da ita yana fadin muje na nuna miki abinda ke sani kibar, akan gadonsa ya direta ya shige jikinta kece kike sani yin kiba sugar baby, murmushi tayi oh ashe ni kake tsotsewa kai kana kiba ni ina ramewa ko, bakinta ya tsotsa yafara kokarin cire rigarta, nan ya shiga romancing dinta karar wayarsa ce ta katse masa hanzari ahankali yasaketa ya nufi inda wayoyinsa suke yana dubawa yaga mai martaba ne yake kiransa shida faisal suje su sameshi agida, jiki asanyaye yaje inda hanfa take kinga mai martaba ne ke kiranmu murmushi hanfa tayi to meye abin damuwa kaje ka dawo zan yi maka babban tanadi murmushi tafida yayi yaja hancinta dagaske? Daga masa kai tayi dagaske mana, kajita kamar gaske sai nazo kuma zata fara cewa kayi hakuri dan Allah wlh da zafi, murmushi hanfa tayi to dai ka shirya kaje ko faisal ya rigaka zuwa, kinga kuwa kwana 2 banga abokina ba, wasu kayan hanfa ta dauko masa shadda fara kar

Table of Contents

Chapters

36 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});