Chapter 25
Chapter 25
yanayin idan da abinda yafi cizo ma ai zanyi saboda banji da dadi ba, murmushi tafida yayi yanzu kin gane ni ba yaro bane ko? Ni dama tun jimawa nasan ka girma, shiyasa jiya kika cijeni? Nifa ban cijeka ba, mantawa dai kikayi yanmata amma kin cijeni ki kalli wurin kiga, tashi hanfa tayi tahau gado ta kwanta kaga ni ka kyaleni bacci nakeji bacci zanyi, zakiyi bacci amma sai kinsha magani,nifa ka barni nawarke, murmushi yayi yataso yazo kusa da ita yazauna agefen gadon yafara tsokanarta tafida da nasani da banzo ba, da nasan kasheni zakayi da bazan zo ba wayyo zan mutu, murmushi hanfa tayi naji nayi kuka amma ai kaima kayi kukan, to ai kin cancanci haka, juya kanta tayi takwanta nan ya zauna yaci gaba da tsokanarta har momcy tashigo sannan ta korashi badan yaso ba yatafi yabar hanfa yakoma dakinsu yaje ya kwanta yafara ramuwar baccin da bai samu yayi ba itama hanfa baccin tayi sai wurin azahar sannan ta tashi. Tunda momcy ta kori tafida bai kara shigowa ba sai dare lokacin momcy tana sashen mai martaba yana shigowa ya sameta zaune agefen gado hannunta rikeda littafi mai tsarki tana karanta suratul ankabut, zama yayi akusa da ita, alqur'anin ta rufe ta ajiye tajiyo ta kalleshi tana ganin ya matso ta matsa ya kara matsowa tasake matsawa har taje karshen gado, hannunta yarike yau kuma guduna kikeyi? To kadaina matsowa tafada kamar zatayi kuka, nifa ba komai zanyi miki ba kiketa matsawa, to ai ni bana son karinka matsowa bakinta ya tsotsa yashafi kirjinta yace ke tsoronki yayi yawa wlh yana kokarin daga rigarta momcy tashigo nan tafara fada wai kai wanne irine? Kabar yarinyar nan tahuta dan Allah, ka ga yadda kayi mata kamar kai ba likita bane to tashi maza kafice, tashi tafida yayi yace momcy nida matata amma arinka korata? An korekan maza fice min, to kuma momcy ko hira ba zamuyi ba? [6:32PM, 11/28/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE ! 8⃣5⃣ Na A'ISHA (ummi) Kaci gidanku kai da hirar, kai meyasa bakada kunya ne? So kake ka illata musu yarinya? Yanzu kaga yadda take tafiya dakyar, momcy nifa ba komai zanyi mata ba, to koma dai menene fito ka kama gabanka, fita tafita yayi yana tafe yana kunkuni harda doddoka kafa akasa sai kace wani karamin yaro hakan da yayine yabawa hanfa dariya, ni kike yiwa dariya ko? Wlhi zan kamaki, ka kamata din momcy ta fada tana talle kyeyarsa, haka yafice amma tun daga lokacin yayi zuciya yadaina zuwa dama shi mutumne mai zuciya, yana son yaje yaga matarsa amma kuma yanata daurewa dan yasan ko yaje momcy korarsa zatayi haka yaki shiga lungun momcy har tsawon kwana 2. Duk jinsa yake babu dadi sanadiyyar rashin ganin hanfa amma ya cije har kwana biyu akwana na 3 ne da yamma yafito daga sashen mai martaba zai shiga sashen inno azaure yaci karo da ita zata fito tsayawa yayi yana kallonta inye sai yau kika fito? Kallonsa hanfa tayi daga shi sai thee quarter da t shirt light blue, akan kafadarsa ya sabeta yayi sashensu da ita nan tafara dukansa da hannunta akafadarsa da gadon bayansa har suka shiga falonsu ga faisal azaune yana kallo amma hakan bai sa ya ajiyeta ba sai ma kallon faisal da yayi yace dan Allah ka tashi katafi yawonka zan gana da iyalina ne, kallonsa faisal yayi ai kai dan iskane, kaine dan iska tafida yafada tareda shigewa daki dole tasa faisal tashi yafita daga gidan ita kam hanfa duk ya gama bata kunya suna shiga ya rufe kofa yaje yadireta akan gado, fadawa gadon yayi tareda jawota jikinsa yadorata akansa ya kwantar da ita ke kuma haka akeyi sai ki daina zuwa zaman jinya? Bayan ban gama warkewa ba? Cikeda kunya hanfa tace ka warke mana ai ka dade da warkewa tunda ka nuna min hakan, hannunsa yasaka cikin gashin kanta to ai ke dama jinyata kika zo yi meyasa zaki gudu ki barni? Runtse idonta tayi sakamakon zip din rigarta da taji yajanye ahankali yajuyata takoma kasa shi yana sama numfashinsa na sauka akan fuskarta kwalla tafara saboda tuno azabar data sha rannan da tayi dan Allah nidai kayi hakuri ka kyaleni kar kamin irin na rannan wlhi da zafi hawayene yafara bin kumatunta, rigar jikinta yacire yafara wasanni da sassan jikinta ni ba komai zanyi miki ba iya kacina nan sai alokacin taji hankalinta yadan fara kwanciya,wasa yayi da ita son ranshi wanda ita kanta sai da taji armashi ta nishantu sosai har aranta tace wannan shine mai sweet din amma da anje daya bangaren wuya zan sha, bakin tafida taji akan nata yana wasa da harshensa akan lebenta, madam da na mutu da tuni ban samu wannan garabarsa ba ko? Amma fa acikin zafin ciwo nayi miki waccar maganar,gwara da ban mutu ba gashi na bude hanyata da kaina, hannunta tasa takare fuskarta dan kunya saboda shi tafida sam ba yajin kunyar fada mata kowacce irin magana tun kafin wani abu yashiga tsakaninsu yake fada mata duk abinda yaso, juyata yayi ya kwantar da ita ajikinsa yakama hannunta yarike cikin hannunsa yafara wasa [truncated by WhatsApp] [1/20, 11:29 AM] Ummi A'isha: [8:18PM, 11/28/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE! 8⃣6⃣ Na UMMI A'ISHA Cire hannun nata yayi meye abin jin kunya? Ba gaskiya nafada ba, murza dan yatsanta yayi yasashi abakinsa yayi kissing dinshi kallon hanfa yayi madam yaushe zaki koma makaranta? Zan koma amma ba yanzu ba, kice zansha budiri na kafin kitafi murmushi hanfa tayi tace ai tunda ka warke nima gidanmu zan koma, kara matseta ajikinsa yayi yace nasan zanyi missing dinki dayawa amma ke ko damuwa dani ma bakiyi ba, shiru tayi aranta tace ai ina jin son danake yi maka kai baka yimin rabinsa dan ina sonka over, shiyasa abinda kayi min banji zafinka ba amma da ban sonka da Allah ne kadai yasan irin tsanar da zanyi maka, bakinsa taji akan goshinta ya hura mata iska a kunnenta tareda bushe mata idonta da iskar bakinsa tunanin me kikeyi? Babu komai kabarni natafi wurin inno dan Allah, zaki tafi amma sai munyi wanka kallonsa tayi kamar zatayi kuka dan Allah ka taimaka min kabarni natafi, daukarta yayi cancak ya nufi toilet da ita, ita dai duk ya takurata takasa sakewa dashi saboda kunyarsa takeji, shine yayi mata wankan bayan shima yayi yadauketa ya kaita tsakiyar gadon ya ajiyeta, dakyar ya barta tasaka kayanta ta tashi zata tafi rungumeta yayi wai baya son ta tafi tabarshi,lallabashi tayi yahakura ya barta, tana fara tafiya yabiyota tsayawa tayi ina zakaje kuma? Rakaki zanyi, ni basai ka rakani ba kabarni natafi meye naka na rakani salon aganmu tare ace wani abun mukayi, hannunta yaja yahadata da jikinsa to meye ke ba matata bace? Idan kina jin kunyar mutane su ganki da ni to sun kusa ganinki da katon ciki, murmushi tayi ko zasu ganni da katon ciki ba yanzu ba, yarinya naki wasane amma nidai nasan nabaki ajiyata abinda zance miki kawai ki kular min da baby, cikin sauri gami da tsoro tadago ta kalleshi dan Allah dagaske kake? Nidai nafada miki ai, hannunta tazare sai anjima tajuya tafita cikeda kunya, bin bayanta tafida yayi yatsaya yana kallonta har yadaina
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36