Chapter 27
Chapter 27
kalle oh tafida badai gayuba da daukar wanka, hutunansa manya guda biyu amanne ajikin bango daya yasha rawani da alkyabba daya kuma yasha blue colour din suit, tana nan zaune yashigo yace zaije masallaci yadawo, alwala yayi yafice ita kuma tayi sallarta a office dinsa tana nan zaune tana jiransa yadawo yadauketa ya nufi gidan shakatawarsa da ita, suna zuwa hanfa taji jikinta yafara rawa saboda tasan wuya yau za[truncated by WhatsApp] [1/20, 11:29 AM] Ummi A'isha: [1:04PM, 11/29/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE! 9⃣1⃣ Na UMMI A'ISHA Kallonta tafida yayi haba madam irin wannan rawar jiki haka sai kace kinga dodo dan Allah ki nutsu yau bazaki sha wahala ba, ita dai hanfa gaba daya tagama tsorata dashi lallabata yafara yi da haka yayi nasarar shiga jikinta amma fa ji tayi tafi shan wuya fiyeda ranar farko nan idonta yakumbura yayi hulu hulu, sai data sha kukanta sannan bacci ya dauketa tafida na ganin haka yatashi yashiga wanka bayan ya fito yasa kayansa yafita, momys kitchen restaurant & catering services yaje ya siyo mata abinci da drinks da ruwa mai sanyi lokacin daya dawo yasamu har ta tashi daga baccin tayi wanka tana daure da zani tana kwance agefen gado, cikin dakin ya karasa yana kallon fuskarta, sannu maman baby daurewa tayi tai murmushi ta tashi zaune takoma tsakiyar gadon ta zauna, abincin ya mika mata acikin robar take away fried rice da salad da soyayyen plantain agefe, karba tayi tafara ci ba ji ba gani nan tafida ya tsaya yana kallonta yadda take cin abincin babu kakkautawa, robar fresh yo yamika mata da strow ajiki tana karba tafara zuka har ta shanye, ruwa yasake mika mata nan shima ta shanye rabin roba, abincin taci gaba da ci shikuma tafida yaci gaba da kallonta, daina kallona tafada tana harararsa dauke kansa yayi daga kallonta har tagama cin abincin tana gamawa tadauki kayanta zata saka nan tafida ya matso yarike hannunta pls & pls ki barni nadan kara dan Allah kinji, cikin rudewa ta kalleshi yau nashiga uku dan Allah kayi min afuwa dan All.... Bata karasa ba yajanye zanin jikinta nanfa tashiga kuka sosai shidai tafida baya jin kukanta har sai da yasamu nutsuwa, dakyar tasamu ta tashi zaune duk idonta ya rine yazama ja ga muryarta tagama dishewa dakyar take fita, bani abinci naci tafada kwalla duk taciko idonta cikeda tausayawa tafida ya miko mata nasa take away din dama biyu ya siyo tana budewa tafara ci dasauri dan jin cikinta take kamar anyi mata yasa sai kace ta shekara bata ci abincin ba. [2:50PM, 11/29/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE! 9⃣2⃣ Na UMMI A'ISHA Kallonta kawai tafida yake duk tausayinta yagama cikashi ganin yadda taketa dura abinci acikinta kamar ba dazu tagama ci ba, miko min ruwa tafada tana kallon fuskarsa ruwan ya mika mata da robar madara guda daya, tana karba ta shanye madarar ta dau ruwan shima ta shanye taci gaba da cin abincin, cikin kulawa tafida yace kiyi hakuri kinji wlhi hanfa ban taba aikata zina ba kuma banida sha'awar aikatata shiyasa kika ga nakasa hakuri na kyaleki amma kiyi hakuri banida wacce zan kaiwa bukatata sai ke daya shiyasa, kallonsa tayi tagirgiza kai batace komai ba dan har acikin ranta bataji haushinsa saboda tasan idan ba gunta ba babu gun wadda zaije kuma ma azamanin nan samun mijin daya tsare Kansa kamar tafida ai sai an tona, shiyasa bataji zafinsa ba ko kadan tunda yatsaya ya tsare kansa alhalin yawancin mazan yanzu ba haka suke ba, hakuri yaci gaba da bata har tagama cin abincin, tashi yayi yashiga wanka yafuto yana fitowa yace tazo tayi itama, dakyar ta iya tashi yataimaka mata taje tayi wankan tafito tasa kayanta, takalleshi kazo mutafi, tashi yayi yawuce gaba tana biye dashi abaya amma dakyar take iya tafiya kasancewar yana gaba shiyasa bai lura ba, da suka fito ya tsaya awani restaurant wato ayshkaus restaurant anan yafita yashiga yasake yi mata siyayya yasai mata abinci da ice cream da snacks yadawo tun dataga ice cream din taji yawunta ya tsinke dasauri tadauka tafara sha kallonta tafida yayi sannu madam gaskiya daga gani kin wahala sosai nawahalar dake amma wlh bada niyya nayi ba kinga yadda kika koshi haka nima yadace nakoshi tunda daga yau ba lalle nasake daukoki ba sai wani lokacin kuma, harararsa tayi gashi nan ai kasa sai abinci nake taci kamar wata mayunwaciya alhalin kuma da ba haka nake ba banida cin abinci ko yaya naci ya isheni amma yau sai da nacinye take away biyu kuma duk manya takarasa maganar cikeda shagwaba, hannunta yariko to ai yanzu dole kirinka cin abinci dayawa fiyeda da saboda yanzu ku biyu ne da kuwa ke kadai ce, nifa nafada maka banida ciki, to naji bakida ciki dan sammin ice cream din naki kinga ni ko abinci banci ba, taya zaka ci abinci tunda kagama koshi, murmushi yayi gaskiya kam yau akoshe nake dam amma duk da haka ki dan sammin. [3:11PM, 11/29/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE! 9⃣3⃣ Na UMMI A'ISHA Acikin dan spoon din ta debo ta mika masa, dauke kansa yayi yamake kafada ni bana so, to wanne kake so ta tambayeshi, ni na bakinki nake so, murmushi tayi aranta tace tafida kaima fa fitinanne ne wlhi nagaske,diba tayi tace to bude bakinka sai nabaka ni nace miki na bakinki zan sha, dole babu yadda ta iya haka tadiba tazuba abakinta sannan tahada bakinta da nasa ta zuba masa haka yarinka yi mata wayo yana ta shan bakinta acikin dabara shi ala dole ice cream yake sha saboda yasan idan ta gane bakinta yake son sha bazata yarda ba gani zatayi kamar sake maimaitawa zaiyi tunda yanzu tariga da tagama gajiya, da wayo da wayo ya tsotsi bakinta son ranshi sai da yaga ice cream din ya kare sannan ya hakura ya kunna motar yanufi school of nursing, suna zuwa yabata kayan tareda yi mata kalaman soyayya masu dadi, yakare maganarsa da fadin i luv u my cwt heart murmushi tayi tace luv u too, dasauri ya kalleta dagaske kike? Kai tadaga yes i luv u too, murmushi tafida yayi nagode Allah yayi miki albarka, fita tayi daga cikin motar ta nufi hostel tunda yaga yanda take tafiya yaji hankalinsa ya tashi domin da alama yauma an kwatanta irinta rannan, haka yafizgi motarsa ya fita daga makarantar. Ita kam hanfa tana zuwa hostel ta tarar da zarah hannunta rikeda key point din chemistry tana karantawa kayan ta ajiye ta kwanta saboda tagama gajiya, sannu da zuwa zarah tafada tana kallonta yawwa sannu zarah dan Allah ki debo min ruwa atuka tuka ki dafa min zanyi wanka cikeda tausayawa zarah tace to ta tashi tadauki bucket taje tuka tuka tadebo mata ruwan tazo ta kunna gas tadora mata ruwan zafi, kallon zarah hanfa tayi ga abinci kizo ki dauka harda ice cream,a'a kifara yin wankan idan kika fito sai muci, ni na koshi zarah kici kawai tashi tayi tajuye ruwan zafin ta tafi bathroom domin yin wanka. [8:15PM, 11/29/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE! 9⃣4⃣ Na UMMI A'ISHA Shi kam tafida yana can zuciyarsa fes domin jinsa yake wasai sakamakon yau ya samu hanfa son ranshi, sai da daddare yasamu zarafin kiranta suka dan taba
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36