Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 30

Chapter 30

Alheri Danko Ne Book 1 Complete Hausa Novel 1,216 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

an tashi daga taron ne aka fara shirye shiryen kai amare gidan mijinsu bayan sunsha tsume tsume, da misalin karfe 9 aka daukesu aka nufi gidajensu dasu wanda ke girke a unguwar new G. R. A, manyan gidaje ne guda biyu ajere komai iri daya kuma tacikin gidan anyi kofa wadda zata sadaka da daya gidan batare da kafito kabi ta gate din waje ba,kowacce gidanta aka kaita, tunda yan kaiwa amarya suka tafi hanfa take sharbar kuka har tafida yashigo ya sameta yana sanye cikin farin yadi da hula, gefen gadon yaje ya zauna yadago kanta wai kukan nan da kike tayi na menene? Shiru tayi ta tsagaita da kukan da take, hadata da jikinsa yayi yafara rarrashinta ni sai nake ganin kamar dan zaki zauna danine kike kuka ko bakyaso mu zauna mu 2? Bayan da a takure muke daga ni har ke, yau kuma tunda gani gake ai sai mu godewa Allah saboda wannan ranar ta yau is d most important day to you, me and all our fans, more than all days that past in our life, hanfa you are d love of my life, my life without you is just like a tea without sugar, i love you with all my heart, hannunta yakama domin kunshin hannunta yayi masa kyau, kitashi muyi salla batayi musu ba ta tashi tashiga toilet tayi alwala tafito, alwalar shima yayi yafito sukayi salla raka'a biyu bayan sun idar ya dauko musu kayan da yashigo dashi wadda ya hada da kaza da kayan motsa baki da fruit da drinks masu sanyi, dakyar hanfa ta yarda taci kazar tasha fresh milk, kallon tafida kawai take duk sai wani zumudi yake mata, wai zumudin me kake yitayi haka? Ko ka manta kai bawani ango bane na kuzo ku gani, murmushi tafida yayi wlh dokinki nake kuma zumudinki nake saboda tunda na dandani zumarki nakasa samun nutsuwa banida buri illa na kasance dake, tashi tayi tahau kan gado ta kwanta aranta tana cewa dokin me zakayi bayan ni ba budurwa bace, sai da tafida yagama cin kazarsa sannan ya shiga wanka,yana fitowa yafesa turarruka masu dadi ajikinsa sannan ya hau kan gadon. [1/20, 11:29 AM] Ummi A'isha: [7:28PM, 12/4/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE❗ 101 Na UMMI A'ISHA Inda hanfa take ya karasa yashiga jikinta ya rungumeta tsam tsam ajikinsa kamar wadda za akwace masa ita, ahankali hanfa tace dan Allah kabarmu yau muyi bacci tunda ka riga da kasan komai kagama abinda zakayi,acikin kunnenta yasa bakinsa yace kece kike ganin haka hanfa amma to me wlhi wannan ranar tanada mutukar muhimmanci agareni kuma kece kike ganin kamar nagama komai dan haka yau basai na kulaki ba the thing is not like the way you think it, i will show you how much i luv you this night, kafin tayi magana yahada bakinsa da nata yafara kissing din bakinta tareda fara kokarin cire rigarta ta hanyar laluben zip din rigarta, nan yashiga rudu kasancewar jin laushin da fatarta ta sakeyi ga kirjinta ya cika dam fiyeda da, nan yafara shafarsu yana wasa dasu duk yagama rikicewa ita kam hanfa dama tasan dole ayi haka saboda yadda aka tsumata, tafida dai zautuwa ne kawai baiyi ba dan jin hanfa yayi babu maraba da ranar daya fara saninta a matsayin mace take yashiga yi mata surutai marassa kan gado, tajigata tasha wahala sai wurin 4 nadare ya barta nan tashiga tunani oh wannan wahala ta isa, ni dai tunda ake abinnan wahala nakesha, wannan wahala dayawa take ko sai yaushe zanji dadi? Kankameta tafida yayi ajikinsa nan bacci ya dauketa saboda tagama gajiya shikam tafida baiyi bacci ba tashi yayi yashiga toilet yayi wanka yazo ya kwanta nan shima baccin ya daukeshi sai da asuba tayi sannan ya tashi yayi salla amma bai tashi hanfa ba sai karfe 7:sannan tasamu ta tashi duk jikinta a mace kanta tadauke bata kalli tafida ba tashiga toilet tayi wanka tafito tazo tayi salla tana idarwa tatashi takoma gadon tana cewa munib ina kwana, lfy my sugar baby murmushi hanfa tayi kajika ko? Kallon fuskarta yayi kwanta kiyi bacci sugar baby rungumeta yayi tsam tsam ajikinsa yana kissing din goshinta. [7:31PM, 12/4/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE❗ 102 Na UMMI A'ISHA Baccine ya daukesu wanda yake cikeda nishadi da annashuwa sai wurin 11 sannan hanfa ta tashi tajanye jikinta ahankali tayi kissing din kumatunsa tatashi ta shiga toilet tayi wanka tafito ta shirya ta tsara kwalliyarta cikin wata yar doguwar riga mai hannun shimi ja bata da nauyi tafitar da shape din jikinta, ta fesa turare masu kamshi, sai alokacin ta kalli dakin nata sosai wanda yasha Italian bed light blue komai na dakin light blue ne har fentin, falo tafita ta lalleka yanda fasalin gidan yake daga nan tadawo dakin inda tafida yake lokacin ya bude idonsa, hannu ya mika mata cikeda kunya ta karaso tashiga jikinsa kiss yafara bata tako ina yana shakar kamshin jikinta wanda yayi mutukar ruadashi, gashin kanta yafara shafawa,ahankali tace kaje kayi wanka kaji, um um nidai kece zaki yimin yafada cikeda shagwaba dariya hanfa tayi tasake kamkame shi nanfa yafara yi mata salo wadda babu yadda ta iya dole sai da ta biye masa suka lula, wurin 12 suka shiga wanka suka cudi junansu sannan suka fito suka shirya, sabuwar kwalliya hanfa tayi cikin material kore mai kyau wanda yayi mata kyau tayi kwalliya sosai tasha turare shi kuma tafida kananan kaya yasa thee quarter da bakar riga, hannunta yakama suka fito falo nan taga breakfast jere akan dining table, har kan table din yajata ya zaunar da ita asaman cinyarshi, abinci ya zuba musu soyayyiyar doya da kwai da farfesun kaji da kunun shinkafa ga wainar shinkafa da miyar agushi da kayan tea, abaki yafara bata har ta koshi hannunta ya kama sugar baby nima bani abincin kinji, diba tafara yi tana bashi a baki wani lokacin idan ta bashi sai yaki sakin hannun nata ko ya dan cijeta da haka tagama bashi, daukarta yayi yakaita cikin falo ya ajiye ta akan carpet ya kwantar da ita ajikinsa hannunsa yasa acikin rigarta yafara laluben na shanunta ganin rigar jikinta zata rage masa jin dadi yasashi janye zip din rigar hannunsa hanfa ta rike, munib kabari mana dan Allah ka kyaleni haka nahuta, ni wankan nan ya isheni haka, rigar yacire ya dora bakinsa akan dukiyar fulaninta yafara wasa dasu da harshensa haka ta kyaleshi har yagama sha'aninsa sannan ya rabuda ita, wunin ranar nan tafida bai iya koda leka kofar gida ba. [7:34PM, 12/4/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE! 103 Na UMMI A'ISHA Sai bayan sallar la'asar sannan tafida yabarta tayi wanka ta shirya cikin blue din shadda dinkin doguwar riga tasha daurin dankwali mai kamada gwaggwaro tafesa turaren night feelings da unforgettable me ta nufi dakin tafida, agefen gadonsa ta sameshi yana zaune ya nutsu yana waya dagaji da mai martaba yake wayar, hannu ya mika mata alamun ta isa gareshi, ahankali ta shiga jikinshi tazauna shafarta yafara har yagama wayar, hannunta yakama zo muje na nuna miki yanayin gidan naki, tashi tayi yajata jikinsa yasakalo kunkuminta ya riketa suka fita babban falo ne guda daya da manyan dakuna guda biyar kowanne yasha Italian bed wani royal bed wani Europe

Table of Contents

Chapters

36 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});