Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 34

Chapter 34

Alheri Danko Ne Book 1 Complete Hausa Novel 1,212 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

tagyara gashinta, ranar juma'a kamar yadda yace ya tura aka debosu, lokacin da tazo gidan baya nan yana asibiti dan haka wurin zarah ta shiga ta ajiye yaran tafada kitchen ta dora delicious, fried rice tayi da farfesun hanta wanda nidai ummi A'isha sai da naji yawun bakina ya tsinke, bayan ta gama hafa komai ta dauka takaiwa zarah daga nan ta debo yaranta, tana zuwa tayi musu wanka ta shirya su itama tayi tashirya cikin body hug ja da bakin wando kirar fela, takama gashin kanta da jan ribom, sai da ta turare gidan da kanta da daddadan kamshi tukunna tazauna a falo tana jiran zuwan tafida domin yaranta tuni sunyi bacci. Karfe 3 daidai tafida yashigo gidan shida faisal, kallon faisal tafida yayi malam bafa ciki zaka shiga ba muyi sallama tun daga nan kashiga gidanka dan yau ni angone, dariya faisal yayi to agaida amarya nagode, zataji tafida yafada tareda shigewa gida, yana shiga ya hangota zaune cikin kujera das da ita tamkar budurwa yar 19 tsayawa yayi yana kallonta tana juyowa suka hada ido ya tsuke cikin bakin suit, tasowa tayi tazo ta shiga jikinsa tana magana a hankali sannu da zuwa abban dady, kasa magana yayi ya cafki bakinta yafara tsotsa tuni itama tafara mayar masa da martani, ganin tsaiwar zata gagaresu yasata kama hannunsa zuwa bedroom dinsa suna shiga yajata kan bed, ya kwantar da ita ya fara sinsinar ta rike shi tayi ka zo kaci abinci, bazan iya ba yafada acikin kunnenta kece kika yi min alqawari so karki hanani pls, wannan ai salon rowa ne zaki saka wannan kayan, cire kayanta yafara dasauri dasauri nan yashiga nuna mata zallar so, sai dai ita hanfa ji tayi kamar ranar farkonsu dan dakyar ya iya shiga ga wani radadi da takeji, shi kam tafida washar dashi dan ji yayi hanfar Sa tadawo sabuwa fil. Bayan komai ya gama wanzuwa ne tafida yatashi yashiga wanka yana cikeda annashuwa yana fitowa yanufi dakinta acan yaga twins dinsa sunata mutsil mutsil alamar sun tashi daga bacci. [9:19PM, 12/11/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE❕ 113 Na UMMI A'ISHA Faruq ya fara daukowa yakai shi wurinta inda take kwance tana bacci sai gumi take duk kuwa cewa dakin akwai ac, ahankali yahau kan gadon yakwantar da faruq kusa da ita yadauki breast din yasa masa abaki sannan yakoma dakin ta yadauko hydar sai da faruq yakoshi sannan ya daukeshi ya sawa hydar shima,yaran suna koshi suka koma bacci daidai lokacin ita kuma ta farka daga baccin, kallon tafida yayi idonta jajur duk jikinta ciwo yake yi mata gashi ji take ko tafiya bazata iya yi ba, zanyi wanka tafada ahankali daukar ta yayi yakaita toilet yahada ruwan zafi yayi mata wanka dakyar ta iya taka kafarta tadawo daki, tana dawowa tawuce dakinta ta kintsa tasa riga da skirt na atanfa fitet batayi wata doguwar kwalliya ba tadawo dakinsa zo muje kaci abinci danni yunwa nakeji sosai,tashi yayi daga shi sai gajeren wando sukaje falo dakyar take tafiya suna zuwa ya kwaso musu abincin ya kawo kan carpet ya ajiye yafara zuzzuba musu nan tafara ci kamar zata hadiye har kwanon, kallonta tafida yayi sannu baby,batayi masa magana ba har sai data koshi gaskiya abban baby baka bina ahankali koda yaushe da karfi kake yi min, kiyi hakuri ba laifaina bane, kan kujera tahau tamike Shi kuma yafara cin abincin yana gamawa yadauko magani ya bata. Tsakanin tafida da hanfa zamane suke yinsa na kaunar juna da soyayya, yaransu sun girma sunyi wayo yanzu watansu 9 amma idan ka gansu zaka zaci sun shekara daya dan suna gudunsu ko ina itama hanfa yanzu tafara shirye shiryen gama school, lokacin da zata yi final exam hostel tafida yabarta takoma dan tasamu damar fuskantar karatunta, tana gamawa tafara laulayi lokacin watansu hydar 10 anan tafida yace ta yaye su, kuka hanfa tafara wai ko hutawa batayi ba zata fara wani laulayin? Ita dai ya cire cikin nan bataso tana haihuwa kusa da kusa, cikeda mamaki tafida ya kalleta baby kin san kuwa abinda kike fada? Cikin nawa ne bakya so? Kodai kin daina sonane? Haba hanfa wannan fa itace kadai hanyar da zaki nuna min soyayya, kuka taci gaba dayi nidai gaskiya acire, rungumeta tafida yayi yafara tsotsar bakinta kiyi hakuri hanfa ina son yara sosai musamman ma wanda suka fito daga cikinki, duk wadannan kalaman basu yi tasiri agun hanfa ba gaba daya ta birkice masa ita dole sai yacire cikin, tun yana lallashinta har yayi fushi ya fara balbaleta da fada bazan cire cikin ba kema ai malamar lafiya ce dan haka kina iya cirewa da kanki, yana gama fadin haka ya fice daga dakin yaje ya harhadawa su faruq kayansu ya daukesu yakaisu gidan mai martaba wurin inno. [9:19PM, 12/11/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE❕ 114 Na UMMI A'ISHA Tun daga wannan lokacin zamansu ya canja kowa ba ruwanshi da dan uwansa, ko girki yanzu hanfa batayi saboda cikin nata mai laulayi ne danma inno takawo mata masu aiki guda biyu wanda suke yi mata aiki, cikin nata yanzu yashiga wata na 4,tsakaninta da tafida sai dai ido. Yau takama juma'a tana zaune a falo tafida yashigo yana sanye da farar shadda da hula, yana rikeda faruq da hydar wanda kana ganinsu kaganshi sak shine, yaran sunyi bulbul suna sanye da kaya iri daya bakar riga da bakin wando, da gudu sukaje suka dale jikinta shi kuma tafida ya wuce dakinsa, surutu suka fara yi mata wai mai martaba yabasu doki, dariya tafara to ku kun iya dokine? Mun iya mana momy, haka suka yita mata surutu babu laifi ganinsu ya sanyaya mata zuciyarta, daren ranar ajikinta ta rungumesu suka yi bacci saboda yanzu dakinta take kwana tafida ya dauke mata kafa ita kuma bata bishi ba. Washe gari da kanta tayi musu wanka ta shirya musu breakfast sukaci shi kam tafida sarkin zuciya ko abincin gidan baya ci, tana zaune a falon daga ita sai wata yar shimi ja tadaura zani kanta babu dan kwali cikinta yadan fito su hydar suna zagaye da ita, sallama akayi aka shigo kallon mai sallamar tayi itace taje duba tafida lokacin da yayi accident, dagudu su faruq sukaje suka rungumeta suna cewa oyoyo anty, ciki ta shigo ta zauna tana dariya yakuke yarana? Daurewa hanfa tayi tai mata sannu da zuwa tareda kwallawa mai aiki kira tace ta kawo mata abin motsa baki, ina abbanku? Bakuwar ta tambayi yaran, daddy yana daki dagudu faruq ya nufi dakin tafida ba ajima ba sai gasu sun fito tare yana sanye da thee quarter iya gwiwarsa da body hug maroon, daga gani bacci yake kuruciya karara a fuskarsa kamar saurayi dan 27,baby bacci kakeyi ne? Bakuwar tafada tana murmushi shi kuma dan yabawa hanfa haushi yace ah yau sweety nace tazo bakya yi min waya ni nazo? Kusa da ita yaje ya zauna kamar wadda zai shiga jikinta,yakike? Lfy baby yau hutawa kake kenan, eh wlh ina gida yau, murmushi tayi baby ina ne dakin nawa kasan ni bana son kananan dakuna dan nafi so nasake nida yarana, yaran naki har nawa zaki haifa? Babu adadi har sai kaji sun isheka sannan zan daina haihuwa, anya kuwa zaki iya a wannan dan karamin cikin naki?

Table of Contents

Chapters

36 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});