Chapter 18
Chapter 18
sawa saboda kin rainani, kallonsa tayi ciki? Waye zaiyi min ciki? Tunda nasan kai dai baka isa yin ciki ba, oh ashefa akwai maza rampantly a makarantar may be sune zasu yi min ciki, kallonta yatsaya yi batare da yace mata komai ba yakunna motar yatadata yayi ribos yafara kokarin fita daga cikin makarantar. [1/20, 11:29 AM] Ummi A'isha: [8:18PM, 11/23/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE❗ 6⃣1⃣ Na UMMI A'ISHA Cikeda mamaki hanfa ta kalleshi yasha kunu kamar bai taba dariya ba,ina zaka kaini? Lecture fa zan shiga ta physics, sai alokacin ya kalleta to yau ko lecture din me zakiyi sai dai ki hakura saboda babbar lecture zakiyi, pls dan Allah kar kasa nayi missing din lecture din nan, hmm kin san Allah? Yau ba zakiyi wannan lecture din ba yau mai rabani dake sai Allah saboda reni zamu je mu raba yau zaki gane shayi ba komai bane face ruwa, yau sai kinsan ni ba sa'anki bane da har zaki dubi idona kice wai ban isa yi miki ciki ba, saboda baki daukeni namiji ba ko? Sannan wai harda cewa a school dinku akwai maza rampantly sai dai idan sune zasu yi miki ciki? Da auren nawa akanki zaki rinka zancen maza zasuyi miki ciki? To kafin suyi miki gara ni nayi miki dan naga alamar kin fara sha'awar maza amma banga laifinki ba dan kinyi kokari shekara 23 ai dole ki nemi namiji akusa dake, nanfa gaban hanfa yafara harbawa ta tsorata ashe haushi yaji dan tafadi wannan maganar? Itafa tafada ne kawai saboda yayi fada domin adan zaman da tayi dashi ta fuskanci bai iya fada ba saboda bashida yawan surutu amma idan itace yana dan kokar tawa yajata da zance sannan kuma tana jin dadin voice dinsa Mai mutukar zaki da taushi. ALHERI DANKO NE❗ 6⃣2⃣ Na UMMI A'ISHA Tunaninta ne ya tsaya lokacin dataga sun isa wani gida wanda babu gidaje da yawa a unguwar, ginin gidan wani bene ne aka dora ba agama ba amma ankai hawa na shida da alama business suit ake ginawa awurin gefe kuma ga gate nan wanda za ashiga cikin gidan, abakin gate din yatsaya yafara horn nan da nan mai gadi yazo yabude gate din, kutsa kan motar yayi suka shiga cikin gidan wanda yake katoton gaske sannan yasha fenti da alama ma ba adade da gama ginin gidan ba, suna shiga yayi packing ydubeta fito madam, kin motsawa tayi, kinga idan baki tashi ba wlh daukarki zanyi,ahankali tabude kofar motar tafito aranta tana karanta ayatul kursiyyu domin neman tsari daga tafida, fitowa yayi yashiga gaba tana biye dashi abaya tana rarraba ido kamar wata marar gaskiya, da haka suka shiga falon gidan wanda yayi mutukar tsaruwa bai tsaya anan ba yashige wani babban daki amma ita sai taki shiga ta zauna afalon Jim kadan sai gashi yafito ok ba zaki shigo bane? Shiru tayi take idonta yaaciko da kwalla dan Allah kayi hakuri kar kayi min haka, murmushi tafida yayi tareda cije lebenshi na kasa, kinga kar ki wahalar da kanki kisa na wahalar dake tashi kawai muje, ai nafada miki yau raba raini zamuyi. [8:25PM, 11/23/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE❗ 6⃣3⃣ Na UMMI A'ISHA Nanfa hanfa taji hankalinta yatashi innalillahi kawai take kira acikin zuciyarta, ganin ya nufota yasata saurin mikewa tsayawa yayi to ki shigo salin alin tun kafin nakamaki dan idan kika bari na kamaki sai nayi miki kaca kaca yau, jin haka yasa hanfa ta daure tace ahakan? Ni nafi so ko zakayi min kaca kacan kabari sai ka zama namiji tukunna dan har yanzu da sauranka, murmushi yayi ai shiyasa nake son yau na nuna miki nadade da zama namijin da kike magana, bude baki tayi da niyyar yin magana amma takasa saboda ganinsa da tayi yaxo inda take, baiyi wata wata ba yakamata yafara janta tana turjewa ganin zata bata masa lokaci yasa yadauketa cak akan kafadarsa yayi bedroom din da ita, yana shiga ya ajiyeta akan gado tareda zare hijabin jikinta, kiga dan hijabin dakike sawa bayan nasiyo miki babba amma shine saboda tsabar kin gama rainani bazaki saka ba, rigar jikinta yafara kokarin cirewa, yau zan saita miki zama yadda nan gaba bazaki sake tsallake maganata ba, yana cire rigarta yaga ko bra bata saka ba nanfa yafara matsarsu yana lugwigwita su, kuka hanfa tafara, oh har kin fara kuka tun yanzu? Yarinya zaifi miki kyau da kiyi shiru saboda hawayen zasuyi miki amfani anjima, yafada cikin tausashashiyar murya, wasa yaci gaba dayi baji ba gani da dukiyar fulaninta wanda take jin kamar cire mata kansu zai yi dan azaba, wata kwalla ce tazubo a idonta mai zafi wai tun daga nan kenan tun ba aje ko ina ba, juyata son ransa yaci gaba dayi yana jan na fulaninta tareda bata zafafan kiss ako wanne lungu najikinta wanda sai da yakwashe fiyeda minti 25 asannan ne yafara kokarin zame skirt din jikinta da yake tagama jigata bata iya yunkurin hanashi ba amma fa ta fashe da wani wahalallen kuka wanda yasa ummi Aisha jin tausayinta. ALHERI DANKO NE❗ 6⃣4⃣ Na UMMI A'ISHA Kuka tafasa masa amma tafida bai kulata ba sai da ya rabata da komai najikinta sannan yafara neman hanyarsa ita kuwa hanfa najin haka ta saddakar da cewa yau tafida bazai barta ba sai yayi mata kaca kaca kamar yadda yace, tafida tsintar kansa yayi cikin farin ciki domin bai samu hanyar ba gaba dayanta jinta yayi babu kofa komai kankantar ta hakan ya tabbatar masa da hanfa cikakkayir budurwa ce kamar yadda yayi tunani amma duk da haka bazai barta ba sai ya nemo hanyar sa saboda gaba basai yazo yana wahala ba nanfa yashiga bulayi wai bara akufai ita kuwa hanfa tunaninta ne yatsaya cak jin tafida yanata laluben inda hanyar tasa take amma bataji ya samu ba, nan tafara murna domin hakan ya tabbatar mata da shima cikakken saurayi ne domin bazata manta hirar dataji wasu matan aure sunayi ba a room 5 [8:33PM, 11/23/2015] Ummi A'isha: Alokacin taji suna cewa indai namiji saurayine shima ana ganewa saboda idan yazo sai yasha wahala kafin ya samo hanyarsa idan kuma dama yataba yi to yana zuwa farat daya zai nemo hanyarsa, tana jinsa yanata neme nemensa amma bai samu ba haka ya dauki tsawon lokaci amma bai samuba sai da yafara kokarin kyaleta ne yafara jin alamunta amma koda yaduba yaga ba ita bace zancen zuci yafara yi anya kuwa wannan yarinyar tanada kofa ajikinta? Tana jinsa ya hakura yaci gaba da mutsuttsukata har na dan wani lokaci gaba daya jikinta yagama yin tsami tun anan tasan tafida namiji ne domin tun kafin mai afkuwa ta afku har tafara raina kanta,jin jikinta take kamar tayi wani gagarumin aiki ga duk gabobin jikinta sunyi tsami, kyaleta tafida yayi yafara maida numfashi har tsawon minti 5 sannan yasake shiga jikinta yafara jan albarkatun kirjinta, hawaye yana bin kumatunta tace pls kabari wlh zafi suke min, bai kulata ba yaci gaba da jajjansu tareda cafkarsu zuwa bakinsa sai da yayi yadda yake so da nashanunta sannan yakyaleta yatashi yashiga bathroom ita kuma tana nan kwance tanata kuka saboda radadin da dukiyar fulaninta suke yi mata. ALHERI DANKO NE❗ 6⃣5⃣ Na A'ISHA (ummi) Yana fitowa ya sameta
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36