Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 33

Chapter 33

Alheri Danko Ne Book 1 Complete Hausa Novel 1,211 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

cikinta da rabon dai hanfa zaki haifa min yara ysfada yana kissing din cibiyarta. Ta jima tana bacci kafin ta tashi tana tashi tafida ya matso me zakici maman baby? Fuska ta yamutsa ni babu abinda nake son ci zobo kawai zaka samo min nasha, to bari naje nadawo yafada tareda fita ya nufi dakinsa kayansa yasa yafita cikin gari yaje ya siyo mata zobo mai sanyi jarka hudu yadawo gidan lokacin da yadawo har tayi wanka tana daure da towel, kusa da ita yaje to ga zobon na kawo miki, hannu ta mika masa alamar yabata tasha, bari ni zan baki da kaina janta jikinsa yayi yafara zuba zobon abakinsa yana hada bakinsa da nata yana zuba mata da haka suka shanye jarka daya shida ita, tun daga lokacin lafiya ta yiwa hanfa wuya ga uban amai da takeyi komai taci sai ta amayar amma har yau takasa fadawa zarah tana da ciki saboda kunyarta take ji. [5:52PM, 12/8/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE❗ 110 Na UMMI A'ISHA Hanfa ce kwance acikin kujera a falo shi kuma tafida yana kitchen yana soya mata plantain, falon ya kawo mata ta tashi tafara ci sai data cinye tafara sheka amai shi kanshi tafida sai data wankeshi da amai, rigar jikinta ya cire mata yafara gogge mata jikinta nan ya tsurawa na shanunta ido ganin yadda suka cika suka kara girma take yaji ranshi ya biya, daukarta yayi yakaita toilet yayi mata wanka shima yayi yadaukota yakawota daki nan kuma yafara nuna mata bukatarshi tureshi tafara yi tunda kayi min cikin basai ka kyaleni ba tafada cikin shagwaba sorry sugar baby kinga ai nayi hakuri fa dawayo da komai yashiga jikinta. *********************** Cikin hanfa ya girma haihuwa ko yau ko gobe gashi tunda aka kawota bata taba zuwa disina ba har yau, komai nata tafida ke yimata hatta wanka da wanki shine yake yi mata, cikin dare ta tashi da ciwo cikin kankanin lokaci ta haifi jariranta tagwaye guda biyu duk maza nanfa tafida yafara murna, gari yana wayewa yan uwa da abokan arziki suka yita xuwa ganin jariran hatta mai martaba yazo ya gansu shida su inno anan inno take cewa hanfa gida zata tafi ayau sai tayi 40 zata dawo, nan kuma tafida yace bai san zancen ba babu inda hanfa zataje, fada inno ta rufe shi dashi ta shiga hadawa hanfa kayanta ita kanta hanfa bata son tafiya tabarshi amma bazata iya cewa inno a'a ba, haka aka debi hanfa da jariranta sai disina nan itama nata iyayen suka shiga murnar ganinta, tunda ta tafi bai kirata ba dan fushi yake wai meyasa zata tafi bada izininsa ba, ko disinan ma yaki zuwa sai faisal ne yake zuwa amma shi fur yaki yaje sai dai duk abinda ya taso faisal yaje hatta sunan jariran ma faisal ya fadawa yace yayi musu huduba da umar da Aliyu wato hydar da faruq. Ranar suna anyi shagali sosai inda yara suka ci suna hydar da faruq, shi dai tafida yana can kadaici yana damunsa tunda su hanfa suka yi arba'in yake zuba idon ganinsu amma shiru har sukayi watanni 3 dole ya ajiye fushinsa ya nufi disina yana zuwa iyayen hanfa suka karbeshi cikin karramawa,bayan sun gaggaisa ne aka nuna masa dakin da hanfa take, tashi yayi yashiga dakin tana kwance tana bacci ta dora hydar akan cikinta shi kuma faruq yana kan kafafunta dukkaninsu bacci suke da alama kuma sun dade suna baccin, akusa da ita ya zauna ya tsura mata ido tana sanye da jar atamfa mai ratsin baki ajiki tayi dan kwalliya a fuskarta kuma ba laifi ta zama katuwa saboda tayi kiba kirjinta ya cika sosai, hydar ya dauke daga kan cikinta ya kwantar dashi agefe ya dauke faruq din shima ya kwantar dashi agefe, ahankali yadaga rigarta ya kwantar da kansa acikinta, bude ido tayi kamar a mafarki taga tafida yasha shadda ash colour da hula sai zuba kamshi yake, hannunsa takama yaushe kazo? Nazo kinata bacci murmushi tayi yaranka ne suke hanani bacci da daddare yaran ya kalla tamkar yayi kaki ya ajiye saboda tsananin kamarsa dasu, ayya sorry baby yafada tareda hayewa jikinta duk kamshin jikinta yagama rudashi kamar ba mai jego ba sai kamshi mai dadi take itada yaran hatta dakin kamshi yake (Sabanin wasu matan da idan suna jego hatta gidansu karni yake dan Allah mata mu kula) kallonsa ya maida kan yaransa an saka musu kaya iri daya pink din riga da blue din jeans, kansa ya tura cikin rigar hanfa saboda duk kamshinta ya rikitashi, batayi niyyar hanashi ba saboda itama tayi missing dinshi. [1/20, 11:29 AM] Ummi A'isha: [9:19PM, 12/11/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE❗ 111 Na UMMI A'ISHA Yan yatsun hannun tafida hanfa ta murza yadai? Tafada tana kallonsa bai bata amsa ba ya tura kanshi cikin rigarta ya fara lasar cibiyarta, murmushi hanfa tayi tashafo sumar gashin kansa tace ya hanya? Shiru bai bata amsa ba domin duk ta gama tafiya da hankalinsa, ita kanta yatafi da imaninta saboda kamshin turarensa kadai yakashe mata jiki, hydar ne ya motsa ya callara kara cikin sauri tafida yatashi ya daukeshi ya mika mata shi, tashi kiyi feeding dinsa nagani, tashi zaune tayi ta zuge zip din rigarta takarbeshi ta fara kiciniyar shayar dashi, cikeda sha'awa tafida ya zuba ma kirjinta ido tareda kai hannunsa yafara lallatsa su, sugar baby haka kika dawo? Murmushi tayi eh haka kuka dawo dani kai da yaranka, a'a baby kinyi kyau ne dayawa fa, kiga kirjinki kamar ba shayarwa kike yi ba, uhm kadaina zugani dai, Allah dagaske, yaushe zaki dawo ne? Kinga har yarana sun girma dan Allah kudawo haka, hannunsa takama tasaka cikin nata abba yace next week zan dawo, kiss yabata akan lips dinta yawwa baby gara ki dawo kinji kinga gidan yayi min girma ni daya, hydar ta mika mishi ta dauki faruq shima tafara feeding dinsa, rungume hydar yayi ajikinsa yana kallonsa komai na yaron irin nashi ne babu ta inda ya barshi, wani son yaran yaji yana ratsashi shi dai hanfa ta gama yi masa komai, Allah ya raya min ku yarana yafada yana kissing din goshin yaran, tana gama feeding din faruq ta ajiyeshi tafara kokarin zuge zip din rigar, rike hannunta tafida yayi haba maman baby ni kuma fa? Da sauri ta kalleshi abincin yaran? Sorry baby dan kadan zaki sammin kinji, pls & pls baby, nidai ka bari sai nadawo,yanzu haka zan tafi? Sorry nawan tafada tana kissing din hannunshi nan yaji tasake rudashi, hydar ya mika mata ya dauki faruq shima ya saka masa albarka ya ajiyeshi ya kalleta ni zanje na tafi saboda naga idan na zauna za ayi abin kunya agidan nan dan kin gama rudani, ranar friday zan turo su sarkin mota su daukeku, rungumeta yayi itada yaran dan ji yake kamar kar ya tafi ya barsu, haka yayi mata sallama ya tafi yana cikeda kewarsu itada twins dinsa. [9:19PM, 12/11/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE❕ 112 Na UMMI A'ISHA Tunda tafida ya tafi ya fara shirin karbar hanfa gaba daya gidan ya sake mata komai sabo tun daga kan furnitures har fentin gidan komai yadawo sabo kamar gidan amarya, itama hanfa acan gyara kanta tayi tafito ral da ita tayi kunshi

Table of Contents

Chapters

36 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});