Chapter 35
Chapter 35
Yafada yana satar kallon hanfa wadda tacika tayi fam, kai ai kasan ba anan takeba tafada tana dariya, tashi hanfa tayi tashiga dakinta saboda tagaji da wannan cin fuskar. [1/20, 11:29 AM] Ummi A'isha: [9:19PM, 12/11/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE❕ 115 Na UMMI A'ISHA Tana shiga daki tafada akan gado tafara kuka marar sauti, sai da tayi mai isarta sannan ta tashi ta leka falon lokacin nana ta tafi, window ta bude ta leka, tafida ta hango tsaye shida bakuwarsa ta dafa motarta su kuma su hydar sun kwasa da gudu sun nufi gidan faisal wurin zarah, tana nan tsaye har tafida yazo ya wuceta ya shige dakinsa, bayansa tabi zuwa dakin ta sameshi kwance rigingine kansa ta fada ta shiga jikinsa sai kuma tafara kuka, jiyo da ita yayi takoma kasa shi kuma yana samanta, baby menene? Cikin kuka tace bakai bane, ok to naji nine kiyi shiru stop crying my dear! Shiru tayi takalli fuskarsa yasaita fuskarsa kan tata numfashinsa yana sauka akan tata, hanfa! Yakira sunanta, na'am tafada ahankali, akwai abinda na rageki dashi a zamantakewarmu? Kai ta girgiza, to tunda na sauke nauyin ki kiyi hakuri zan kara aure, shiru tayi bata amsa ba jin haka yasashi dagowa ya kalleta, asume yaganta bata motsi dagudu yaje yasamo ruwa ya kwara mata amma bata farfadoba, agurguje yazira mata doguwar riga ya dauketa yakaita mota daga nan ya nufi asibitinsu da ita, yana zuwa yakaita anternatal, take yaga tafara zubar da jini da alama cikin jikinta zai samu matsala, anti miscarriage yayi mata guda biyu (allura) take bacci ya dauketa shi dai duk ya gama rudewa yana ganin tayi bacci yafara kaiwa da komawa, sai da tayi awa daya tana bacci sannan ta bude idonta tana budewa tafara surutai marassa kan gado, dama nasan dole yayi aure tunda ni yanzu yadaina sona bayan kuma shine ya tsofar dani da ba haka nake ba, tun ranar da yafara kusantata yafara nuna min mugunta dakarfi ya rinka shigata babu irin ciwon da bai Jimin ba ranar ashe so yake ya gama dani ya auro wata, ko ba ranar ba ni duk lokacin da zai zo min dakarfi yake zuwa min haka lokacin da yaje ya daukeni a makaranta wuyar da ya bani ko tafiya kasawa nayi, wlh idan cikina ya zube sai ka biyani, kallonta kawai tafida yake cikeda tausayawa dama yawancin mata idan akayi musu wannan allurar to daga sun farka surutai zasuyi tayi duk abinda ke cikin zuciyarsu sai sun fada ranar,wata allurar yasake yi mata take bacci yayi gaba da ita, oh yanzu da badan mu kadai bane adakin nan ai da hanfa tagama bude mana sirrinmu yafada acikin zuciyarsa. Ta dan jima tana bacci sannan ta tashi, cikinta tashafa cikina ya zube? Jikinta ya matsa yakai bakinsa jikin kunnenta cikinki ko cikina? Cikinki bai zubeba amma da kin kusa yi mana asara, ki kwantar da hankalinki hanfa bazanyi auren ba kiyi hakuri kinji, kuma wlh bada mugunta nake zuwa miki ba halittarki ce haka duk lokacin da nayi fiyeda kwana 5 ban kusanceki ba sai ki hade ki sake komawa kamar budurwa shiyasa idan nazo kike shan wahala ni kaina sai nayi dagaske kafin na iya budewa hanyar, kanta ta dauke duk kunya takamata ita me ya kawo wannan maganganun saboda bata san tayi surutan nanba dazu. [9:19PM, 12/11/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE❕ 116 Na UMMI A'ISHA Kansa ya dora akan kirjinta, hanfa kiyi hakuri ki kwantar da hankalinki, jiyowa tayi wai ni meya faru? Badai kace aure zakayi ba to ai ban hanaka ba amma sai dai kar ka manta kayi min alqawari alokacin da kake tsaka da cin amarci alokacin da kake ta tawa, alokacin da nake budurwa lokacin ban haihu ba wani abu bai ragu ajikina ba, lokacin ban zama haka ba, bakinsa yakai kan nata wannan dalilin yasa tayi shiru, hannunsa yazira cikin rigarta ya dora hannunsa akan brest dinta guda daya, duk kushena bazance wannan ya zube ba kamar na budurwa yake kuma kema kina komawa budurwar, dakyar ta samu ta zame hannunsa amma bai yarda ba saida ya gama jagwalgwalata sannan ya barta ko ya manta agadon asibiti suke oho. Wurin karfe 4 ya dauketa suka tafi gida tun daga lokacin suka shirya komansu yadawo normal, yanzu zamansu har yafi nada armashi soyayya suke nunawa junansu bil hakki da gaskiya da haka har ranar haihuwarta tazo ta haifi yan tagwayenta mata masu kamada tafida, ranar Suna tafida ya kashe kudi kamar bai san zafinsu ba,an radawa yara sunan inno da momcy ana kiransu mama da mami, wannan karon tafida cewa yayi babu wankan da zataje gida, bata yi 40 ba zarah itama ta haifi yaronta namiji aka sa sunan mai martaba. BAYAN SHEKARA 15 Sanye take cikin wani tamfatsatsen leshi mai kyau baki tasha gwalagwalai a wuyanta da kunnenta sai kamshi take zubawa, falo ta fito babu kowa, a filin wasa tajiyo hayaniyarsu bakin window taje ta tsaya ta daga labulen ta leka tafida ta hango shida faruq da hydar da dan autanta faisal (little) sunata buga kwallo murmushi tayi ta zubawa tafida ido har yanzu yaki tsufa kullum yana nan tamkar saurayi, little ta hango yana yiwa faruq magana kallo tabishi dashi lallai kyan da ya gaji ubansa domin komai nasa irin tafida ne yanda tafida yake magana dakyar shima haka yake duk da shekarunsa 13 aduniya, tana nan tsaye ta hango faisal shima yafito jan tafida yayi abokina nifa unguwa zanje kallonsa tafida yayi har yau baka daina iskanci ba? Dariya faisal yayi yanda kadaina shan ganye haka nadaina neman mata, dariya tafida yayi ya wuce gida [9:19PM, 12/11/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE❗ 117 Na UMMI A'ISHA Cikin gida ya shige daga shi sai farin short nicker da farar riga ta yan ball suma yaran nasa duk wannan shigar sukayi,yana shigowa ya hangota tsaye tana kallon yaransu ta window, bayanta yaje ya rungumeta akoda yaushe son hanfa yake ji yana shigarsa sosai gata dai haihuwarta uku yaranta biyar amma har yau bata gundurarsa, cak ya dauketa a kafadarsa yayi cikin dakinsa da ita dariya tafara yi wai kai baka girmane? Kan gado suka fada yafara yi mata wasanni masu rikitarwa yana fadin ta yaya zan girma bayan har yanzu ni yarone, dole ta biye masa suka lula sai da suka gurji junanau sannan sukayi wanka suka fito, kwalliya suka sake tasaka yellowar atamfa shi kuma yasa orange colour da blue din wando yace kizo muje ki rakani, fitowa sukayi yabude mata gaban mota tashiga shima ya shiga suka fita daga gidan, can karshen gari yakaisu inda ya gina wani katon asibitin yara da mata, ya tsaru mutuka an gama komai an zuzzuba duk abinda za a bukata ajikin symbol din asibitin an rubuta, Dr Tafida & his Lovely wife female, children hospital, wani dadine ya kama hanfa ta rike yan yatsunsa nagode abban baby to amma waye likitan? Hannunta yakama ni dake mune consultant din fata dai Allah ya bamu nasara, amin tafada tana kissing din bakinsa haka suka dawo gida cikeda farin ciki, suna dawowa gida tasake ganin abin mamaki domin tafida ya shirya musu bikin cika shekaru 15 da aure haka suka sha bidiri aka watse bayan taro ya tashine da daddare hanfa
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36