Chapter 24
Chapter 24
ba kaje shiyasa kahanani shiga daki shiru tafida yayi yadauko first aid box dinsa yafara lalubar maganin da zai bawa hanfa, shi kam faisal yau yasamu nayi sai tsokanarsa yake, bai kulashi ba yayi alwala yatafi masallaci sai dayadawo sannan ya debi magungunan yatafi kai mata, lokacin daya shiga momcy tana falo amma babu kunya haka ya wuceta yashiga dakin, hanfa ta gama cin abinci kenan yashiga tana ganinsa ta sunkuyar da kanta, sannu madam ga magani nakawo miki kinji yar kaciya, karba tayi tadauki ruwa tasha maganin, to sauranki allura nan kuma tace bata san zance ba, kokawa suka shiga yi ya matseta tsam ajikinsa yajanye skirt dinta yayi mata allura har guda 2 kuka tafara bakinta yafara[truncated by WhatsApp] [1/20, 11:29 AM] Ummi A'isha: [6:45PM, 11/27/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE❗ 8⃣1⃣ Na UMMI A'ISHA Bakinta tafida yafara lasa yana rarrashinta tare da shafa kanta, kukan shagwaba hanfa tafara sai yau nasan baka sona baka kaunata domin wahalar da kabani tunda nazo duniya ban taba shan irinta ba, da nasan haka zaka yimin da banzo ba, hawayen kan kumatunta ya lashe da harshensa haba matata yazaki ce haka? Kiyi hakuri kinji nasan kinsha wahala amma am so sorry pls kuma kin san ni dan theory ne wlh ban taba yin practical ba sai yau shiyasa nakasa controlling din kaina amma kiyi hakuri kinji, jikinta takwace ta kwanta, jikinta yafara kokarin shiga daidai lokacin momcy ta shigo takalleshi to marar kunya tashi ka fita kabarta ta huta marar kunya kawai, saboda tsabar rashin tausayi kaga abinda kayi mata tafiya ma nema take tafi karfinta tashi tafida yayi yafice ya nufi sashensu yana shiga faisal yace kaga ango, zama tafida yayi duk jikinsa asanyaye domin yasan yayiwa hanfa bata nutsuwa ba, wai kai saboda tsabar rashin kunya akan gadon nan kayi komai? Harararsa tafida yayi ban sani ba,gaskiya idan anan kayi ni ka cuceni dan bazan kara kwana agadon ba, kar ka kwana din tafida yafada yana zaro wayarsa daga aljihu dariya faisal yafara yi yaro yau ya girma sai asannan tafida yayi dariya shima yace ai ni dama nadade da girma ita kanta tasani, ai dama ita yau tasan ka girma tunda ka nuna mata, tashi tafida yayi yafita yanufi lungun inno yana murmushi domin yau acikin farin ciki yake. Bai sake komawa lungun momcy ba sai bayan sallar isha amma koda yaje momcy hanashi shiga wurin hanfa tayi tace yafita haka yafita yatafi ba dan yaso ba yana komawa daki faisal yafara yi masa tsiya tun da naga an canja bedsheet nasan aikin gama ya gama tsaki tafida yayi kai in banda lalura ma mai zai sani yin making love da matata a wannan gadon da kagama tsiyarka akai. [7:04PM, 11/27/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE❗ 8⃣2⃣ Na UMMI A'ISHA Sai da faisal ya karaci yiwa tafida tsiya sannan ya kyaleshi ya kwanta amma ba baccin yake ba shiru kawai ya yiwa faisal kamar yayi bacci, tunanin hanfa kawai yakeyi shekarunta yanzu akalla zasu kai 23 amma hakan bai sa ta zubar da darajarta a titi ba abinda wasu yan matan sukeyi domin mafi akasarin yanmatan yanzu zawarawa ne shi yasa yayi mamakin yanda hanfa tarike kimarta duk da cewa dama ba ataru an zama daya ba amma shi kam yana alfahari da samun hanfa a matsayin mata saboda arayuwarsa babu abinda ya tsana irin zina bai taba aikata taba kuma bashida sha'awar aikata ta domin ko a hospital tsakaninsa da mata yayi abinda yakaishi yatafi baya tsayawa karewa matan mutane kallo sannan idan ba takama dole ba baya son taba jikin mace wannan dalilin ne yasa mutane da yawa suke ganin kamar girman kai ne yake sashi yin haka, kuma haka yadade yana fatan samun matar da bata taba aikata zina ba saboda yatsani zina arayuwarsa. Har asubha tayi idon tafida biyu baiyi bacci ba kamar yadda itama hanfa takasa baccin ita kawai tunanin abinda yafaru tsakaninta da tafida take lallai wani aikin sai dai maza shiyasa adaren farko dole mace tazama yar kauye musamman agurin mijin da ya amsa sunansa saurayi dan ranar babu abinda bazata ganiba, ita dai tafida ya shayar da ita mamaki domin duk kyansa da kudinsa da sarautarsa bai sashi neman mata ba wadda ko akyauta mace zata iya kawowa tafida kanta amma duk da haka yadaure ya tsaya har Allah ya azurtashi da ita a matsayin mata murmushi tayi tashafi cikinta oh ko yanzu har yayi min cikin ko kuma sai nan gaba, hmm tafida kenan sarkin iya soyayya dariya tayi ita kadai saboda jiyo sunbatunsa acikin kunnenta daya rinka yi mata azahirin gaskiya budurcina shine yancina sunan wani littafi na adda benaxir juyawa tayi ta gyara kwanciyarta Allah ina rokonka daka barni da tafida amatsayin mijina kabamu yara masu albarka masu kamada tafida dan yafini kyau, ya Allah ka kare min yarana daga aikata zina kamar yadda ka karemu nida mahaifinsu, rabbana wa takabbal du'ahh! [9:11PM, 11/27/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE❗ 8⃣3⃣ Na UMMI A'ISHA Shiru tayi taci gaba da tunanin tafida da ita kanta a yanayin dazu wani abin idan ya fado mata sai dai tayi dariya wani kuma sai tausayinsu itada tafida ya kamasu dahaka har asuba tayi alokacin ta tashi dakyar tashiga toilet tayi alwala tazo tayi salla tana idarwa takoma gadon momcy takwanta gaba daya jikinta ciwo yake yi mata ga gabobinta duk sunyi tsami dakyar take motsa jikinta dahaka bacci ya dauketa bata tashi ba sai karfe 10:30 nasafe tana tashi tashiga wanka tafito ta shirya tayi simple kwalliya tasa riga da skirt na atamfa dark blue ta shafa turare nan kuyangin momcy suka shigo mata da kayan karin kumallo cikin kwanuka kala kala tashi tayi dakyar tafita falo tagaida momcy takoma dakin duk kunya tagama baibayeta ko inda momcy take bata son zuwa dan kunyarta take ji, abincin da aka kawo mata tafara budewa, soyayyen dankali da kwai da farfesun kayan ciki da ruwan zafi da kayan tea ga kuma gurasa da miya, dankalin tazuba dan kadan tafara ci ahankali tareda hada ruwan zafi empty tafara sha, jikinta ne yabata ana kallonta ga wani kamshi da taji ko ba afada mata ba tasan tafida ne domin kamshin turarensa taji kanta tajuya ta hangoshi tsaye abakin kofa yajingina da bango yaharde hannunwansa a kirjinsa yana sanye da orange colour din t shirt an rubuta you can't see me ajiki, da bakin jeans murmushi tafida yafara aika mata dashi sannan yakarasa cikin dakin yaje kusa da ita yazauna yafara kallonta cikeda sha'awa, good morning madam! Yafada cikin muryarsa mai mutukar dadi, morning tafada ahankali batare da ta kalleshi ba, kallonta yasake yi yajikinki? Kinji sauki? Kin daina tatata din ko har yanzu yar kaciyar ce? Murmushi tayi zaka fadi haka mana tunda kai dai kagama abinda zakayi. [9:35PM, 11/27/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE❗ 8⃣4⃣ Na UMMI A'ISHA Kusa da ita ya matsa haba ya zakice haka? Tambaya fa nayi idan baki warke ba sai na sake yi miki wata allurar, dasauri ta dago ta kalleshi um um ni babu allurar da zaka kara yimin, murmushi tafida yayi yasa hannu acikin dankalin datake ci yafara diba shima yana ci, gaskiya ke matsoraciya ce kiga wurinda kika cijeni jiya yadda gun yatashi ko? Kallonsa tayi awannan
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36