Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 16

Chapter 16

Alheri Danko Ne Book 1 Complete Hausa Novel 1,212 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

tajirata tagama domin hanfa akwai brain kusan tafi kowa ja a yan lab science, kuma wani abin burgewar mahaddaciyar alqur'ani ce dan da ka take dori batare da ta buda alqur'anin ba wow inama ummi aisha ce, tana gama yi musu bayanin suka tafi hostel itada zarah, cikeda zolaya zarah tace hanfa mijin nan naki dan love ne dan naga ko kunyar dalibai baiji ba yawani rungumeki, dan karamin tsaki hanfa tayi ai kibari kawai zarah namiji bai san kunya ba yanzu dan Allah in banda rashin kunya meye nashi na hugging dina agaban mutane? Ai kuwa kinyi sa'ar miji dan ni ina son namijin da ya iya soyayya, um hanfa tafada aranta kuma tana cewa idan wannan ne ai har ya isheki ma dahaka suka karasa hostel suka shiga room 2 kasancewar nanne dakinsu kuma komai nasu ahade yake su 2. ALHERI DANKO NE❗ 5⃣2⃣ Na UMMI A'ISHA Shikuwa tafida tsintar kansa yayi cikin farin ciki marar misaltuwa gaba daya hanfa yau tagama tafiya da imaninsa ko yaya ya lumshe idonsa ita yake gani da wannan tunanin suka je gida abakin gate suka hadu da mutuminsa faisal kowannensu ya fito daga cikin mota, suka bawa juna hannu dai dai lokacin suka shiga cikin gida anan suka hango mai martaba yafito daga gida yashiga masallaci dariya faisal yayi abokina yakamata fa mu koma wurin mai martaba musake bashi hakuri ko Allah zai sa ya hakura abaka matarka, dariya tafida yayi wlh babu inda zan sake zuwa badai matata ce ba ai ni hakan yayi daidai tunda gashi sun turota makaranta sun manta da batun aurena akanta to wlhi nima sha'anina kawai zansha tunda ai ba haramun bane nida za tasamu cikima dasai nafi jin farin ciki, duk wadannan maganganun acikin zuciyarsa yayisu afili kuma yacewa faisal kai rabu dasu yanzu idan sun kawo min itama banida abinda zan bata, kaji tsoron Allah faisal yafada yana dariya wlh kanada abinda zaka bawa mata huduma ba daya ba, dariya tafida yayi an fada maka ni wahalallene irinka? Banida lokacin mace yanzu malam, karya kake wlh irinku masu shiru shirun nan kunfi jaraba, dariya tafida yayi yadauki buta yafara alwala yana cewa kanka akeji, shima faisal butar yadauka yafara alwalar yana fadin kanmu akeji dai. [8:46PM, 11/20/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE❗ 5⃣3⃣ Na UMMI A'ISHA Masallaci suka shiga sukayi salla suka fito tun acikin masallacin suka tsaya suka debi gaisuwa wurin mai martaba sannan suka wuce cikin gida suna shiga dakinsu tafida ya fada kan kujera ya lumshe idanuwansa ya budesu agaskiya babu abinda yafi soyayya dadi ya ayyana hakan acikin ransa, faisal ne yakatse masa tunaninsa ta hanyar cewa abokina ina matar taka ne? Yanzu tunda kagane itace wacce kakeso ai sai kaje kanemo hanyar, murmushi tafida yayi yace kaifa dan iska ne, kasan abinda nadade ina son na tambayeka? Jijjiga kai faisal yayi sai kafada, wai faisal ya akayi naga gidansu hanfa yakoma wani wuri alhali da ba acan nasansu ba? Cikin fuskar tausayi faisal yace wlh korarsu mai gidan yayi shine suka tashi suka bar unguwar, girgiza kai tafida yayi batare da yace komai daidai lokacin wayarshi tayi ringing, yazaro ta daga aljihunsa yakara a kunnensa yayi shiru domin shi aka'idarsa idan yadau waya baya magana sai dai yayi shiru, muryar zarah sulaiman yaji tana cewa hello ranka ya dade yagida,murmushi yayi lfy zarah ina amanata? Gata tana jinka,ok bani ita zanyi magana da ita, mikawa hanfa wayar zarah tayi tareda tashi tafita daga cikin dakin. ALHERI DANKO NE❗ 5⃣4⃣ Na A'ISHA (ummi) Karbar wayar hanfa tayi takara ajikin kunnenta tayi shiru, murmushi tafida yayi wadda har sai da tajiyo shi acikin kunnenta tafida badai dadin murya ba tafada acikin zuciyarta, hello madam kina jina? Yafada ahankali tamkar me yin rada dan hatta faisal dake zaune acikin falon baya jin abinda yake fada asalima bai san da wa yake wayar ba, madam yasake fada ahankali ko muryar ma sai nasiya? Babu mamaki tafada ahankali itama wannan jan aji har ina inji ummi aisha, ok to kin san ai zan iya siyar duk abinda zaki sayar min, nawa ne hajar taki? Bata sayarwa bace, kagama ni karatu nake son nayi, gobe inada txt din chemistry kuma banyi karatu ba, karfe nawa zaki shiga txt din? Sai lokacin da malamin yazo kawai, ok tom zan barki kiyi karatu amma dole gobe sai nazo ganinki, Allah yakaimu tafada tana yatsina fuska kamar yana ganinta, to sai nazo madam yafada tareda kashe wayar ba dan yaso ba, murmushi yayi shi kadai ai da bai samu hanfa ba Allah ne kadai yasan halin da zai shiga, wayar ya kashe suka cigaba da hira shida faisal amma kowanne lokaci fuskarsa dauke take da murmushi saboda yawan tuno hanfa da yakeyi. [9:16PM, 11/20/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE❗ 5⃣5⃣ Na UMMI A'ISHA Daren ranar tafida kwanan farin ciki yayi washe gari yagudanar da dukkan abubuwan da yasaba yafita office amma yakira zarah yafi sau goma yana tambayarta ina matarsa, tun abin yana bawa zarah mamaki har yadawo bata dariya. Bai tashi daga office ba sai around 5 yatafi gida yayi wanka yaci abinci yashirya yafito dogarawansa suka take masa baya yace su kaishi school of nursing tun ahanya yakira zarah tana dauka yace zarah ina matata? Dariya zarah tayi tace tana area class nikuma ina hostel, ok to zan ganta acan yafada tareda kashe wayar cikin sa'a suna shiga sai ya hangota tana fitowa daga cikin hall hannunta rikeda question paper da alama daga txt din ta fito, sarkin fada ya tura ya kirawota tana tsaye dayake ita ce tafara fitowa sarkin fada yazo yafara yimata kirari barka da fitowa gimbiya, gaisuwa nake sannan kuma mai girma tafida yana kiranki dafatan zaki iso lfy yana gama fadin haka yajuya yatafi, juyawa tayi tahango motar tasa batajiya bace domin ta yau Prado ce ja amma kuma mai bakin gilasai ce, sanin zai iya biyota yayi mata irin ta jiya yasata nufar inda motar take tunda tafara tahowa tafida yafara kallonta tana sanye da wata atamfa ja anyi doguwar riga mai hannun shimi ansha rigar daga kirji daga kasa kuma tabaje tasaka bakar riga aciki mai dogon hannu sai rigar tabada style kamar english wear tayafa jan karamin mayafi akanta, tana zuwa sarkin fada ya bude mata kofar baya ta shiga yamayar kofar ya rufe suka koma gefe, tana zama tadauke kantakusa da ita yauma ya matso yafara kallon fuskarta, har tsawon minti 5 sannan yace babu gaisuwa? Ina matsayin mijinki amma bazaki gaisheni ba? Kallonsa tayi yana sanye cikin shudiyar t shirt da dark blue din jeans sai faman kamshi yakeyi, question paper hannunta yakarba yafara dubawa sannan ya wurgata baya, kallonshi tayi amma batayi magana, hannunsa taji yadora akasan kirjinta wannan kayan bai dace kisa su ba jifa yadda breasts dinki ya bayyana, banza tayi dashi ganin haka yasashi fara zana dan yatsanshi akan kirjin nata kalli nan yadda yafito, kalli shatin bra dinki sai alokacin ta ture hannunsa to meye ruwanka? Da ruwana akan me zaki rinka saka kaya irin wannan? Hannunsa yasa akan botir din da akayi wa rigar amaimakon zip yaja botir din yafincike shi, wai ya haka? Tafada cikeda gatsali ok yauma rashin kunyar zakiyi min? Hannunta yaja yarungumo ta jikinsa yafara

Table of Contents

Chapters

36 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});