Chapter 8
Chapter 8
bukatar zuwana gurin ka, nikuwa gashi nadake sai zowa nake, kuma ni bana ganin laifin kaina domin nasan wannan ba komai bane face sonda zuciyata take maka... tadan marairaice fuska kamar zatayi kuka "dan Allah faisal ka aminta da...." Da sauri yadaga mata hannu yana huci, kalamanta haushi suke bashi, ya nuna mata kofar fita yace "ki fita nace" Zarah tayi murmushi takara gyara zama, tana kokarin yin magana, Faisal ya mike tsaye yadaka mata tsawa, I said liv my office" Da sauri zarah ta miki a lokacin harta soma hawaye muryata narawa kuka yasoma zomata, hannusa yana nunin kofar office din , tana kuka take furta " zan fita, amma wlh zandawo, kai wane irin marar tasaurayine wadda baisan darajar wadda yake sonsa ba, a kullum burinka bai wuce kaga kawulankatani a gaban kowa, amma ni zuciyata a kullum burinta shine na kyautata maka, kai ne muradina amma kakasa fahimtar haka... ina sonka faisal, takarasa maganar tana kuka tana fadan I love you faisal, yaji tausayinta sosai, domin a yanzu duk ciwonsa daya, amma yakasa nuna mata haka, kara tsuke fuska yayi "kifita nace " yafada yana hawaye, Zarah ta firgi kofar office din dasauri ta fita tana kuka, jin karar rufe kofar kakeji da karfi gaff, A hankayi yake sulalewa akan kujera yana kuka yadafe kansa, wannan wane irin sone yake a zazzalar zuciyarsa, son rumaisa yana kokarin haukatar dashi A haka dai yawuni a office din ba wani aikin kirki da yayi har yamma tayi baici komaiba, Karfe 6:00 na yamma time din tashinsa yayi, yatashi yabar office din yakoma gida, koda yaje gida yasami daddy zaune a falo yana kallon news, anan yake tambayarsa anga rumaisa kuwa ?" Daddy yace a a ba a gantaba, Bai kara furtawa daddy komaiba yatashi yabar falon yanufi dakinsa, Yana karasa ya cire tufafinsa yafada toilet yayi wanka, sannan yafito ya chanza kaya, yazaune yana jirar a kira sallar magriba, Baijima kuwa a zaune ba aka fara kira nan yatashi yaje yayi alwala, yafita yaje masallaci, bayan sungama sallar magriba yayi zamansa a masallaci saida aka kira isha sukayi sallah sannan yadawo gida, jikinsa duk ba kwari, yana kokarin saka jallabiya yana shirin bacci momy tashigo dakin"kafito kaci abinci" Faisal ya mutse fuska " banajin yunwa momy naci abinci a waje" Momy ta girgiza kai kawai tafita tabar dakin... ***** ***** **** Rumaisa kuwa kaf yunin ranar bacci tasha abinta, mai isarta, bawani kuka tayiba, amma aduk lokacin da ta tuna da majnoon saita zubar da kwalla, Tunda fahad yabar gidan bai kara dawowaba yana cen gurin sharholiyarsa, tayi jira yadawo amma taji shiru hakan yasa tabi lafiyar gado sai bacci, Misalin karfe 12 dare fahad yashigo gidan, yana tangadi da kwalbar giya a hannunsa, duk kofar daya karasa ma aikata ke bude masa, harya karasa cikin falo, dakinsa ya nufa haryakai bakin kofar shiga sai kuma ya fasa shiga dakin, yajuya yanufo dakin rumaisa, A hankali yatura kofar dakin, tana kwance a kan gado tana bacci ya kura mata ido, tayi bala'in burgesa, takara shiga zuciyarsa, sha'awarta ta kara yaduwa a jikinsa, cikin tangadi yakarasa bakin gadon, tunga kafarta yasoma kallo har zuwa kirjinta anan yatsalar da edonsa yana kallonta yana hadeye yawu, A hankali yakai hannunsa yafara taba kafarta, yana shafawa hankali..... Facebook page:- Abdul-mr, smiles novel's Website:_www.abduljega.blogspot.com [10/20, 10:43 PM] +234 905 395 7618: [7:22am, 08/08/2016] _Title:-_ *MAJNOON*😴 _The mad man_ _Author_:- *MR, SMILES*😃 37 and 38 Via *OHW* _A love story_💝 A cikin baccinta takeji kamar ana mata sosa a kafa, dadin abin taji hakan yasa takara lafewa, Fahad kuwa sai karayin gaba yake, harya hauro ta saman jikinta, hannunsa na rawa yasoma kai ga kirjinta, yana kai hannunsa ta zabura da karfi suka hada edo, ganinshi tayi akanta, ihu tasaka tana kokarin turesa amma ta gagara, kuka tasomayi shikuwa a lokacin yake kokarin kai bakinsa acikin nata saboda yanin budewar bakinta tana kuka shiya bashi shaawar, bashiri taji saukarsa shi a jikinta lamkwaf, yana kokarin fara shafar jikinta, ihu take a daidai lokacin taji saukar bakinsa a cikin nata, uhim uhimm kawai kakeji, alamar tana ihu amma sakamakin bakinsa yana cikin nata ihun ya garara fita, hawaye kawai kemara sintiri akan kumatu, yaukam tashiga ukku, Fahad kuwa tuni yafita hayyacinsa, daddan ne mata hannaye yayi yana kissing dinta da karfi da yaji, wani irin nishadi yakeji, sabanin itakuwa rumaisa wani irin zafi takeji, Da karfi takai masa cizo a lips dinsa, saida yayi kara sannan yasaki hannayeta tayi saurin turesa gefe ta mike tsaye tana huci tana kuka, har a lokacin kwalbar giyar tana rike a hannunsa, ya soma saukimowa aka gadon yakasa tsayi guri daya sai tangadi yake, ya nunawa rumaisa dan yatsa " kifa tsayafa, domin naga kin rabemin gida ukku" Rumaisa sai bin ginin dakin take tana kuka, shikuwa sai binta yake yana kokarin kamota, Cikin muryar 'yan maye f yake fadan 'kifa tsayafa, Allah zan illataki" Kuka sosai rumaisa keyi tarasa yadda zatayi dashi a lokacin tafara karanta adu o inta, a cikin zuciya, Sai zagayar dakin suke ita dashi, harta soma gajiya, A angle daya na ginin dakin tasamu ta rakube tana kuka, Fahad yakai dubansa a gurin yaga ta rabe masa gida ukku, kallonta yakeyi kamar baisan taba, harya karasa gurin, Hannunsa daya rike da kwalbar giya, dayan hannun kuwa yadaga ya nuna rumaisa data rabe masa gida ukku, Cikin murya irin ta masu maye yace "yaushe kika zamo mutum ukku, wacece ta kwarai a cikinku" Rumaisa tayi shiru sai karanto adu oninta take, tasa hannu ta toshe bakinta domin kar saurtin kukanta yafito, Fahad yazo daf d ita yace "bari na fitar data kwaran a yanzu" Yad'aga hannusa dake rike da kwalbar yakai duka a gurin, Saukar kwalbar kawai taji akanta rakwasss , tunganan bata kara ihuba, ta sulale a gurin tafadi, Fahad ya kuramata da ido yana kallon ta, ya yarfa hannunsa "au bacci kikayi, toh shikenan bari nima na tayaki" A kusa da ita ya kwanta, hannunsa yadora akan cikinta.... Facebook page:- Abdul-mr, smiles novel's Website:_www.abduljega.blogspot.com [9:07am, 08/08/2016] _Title:-_ *MAJNOON*😴 _The mad man_ _Author_:- *MR, SMILES*😃 39 and 40 Via *OHW* _A love story_💝 Yana sambatunsa har bacci yayi ayon gaba dashi, 5:30Am na safe, A hankali naga fatar idonsa tasoma motsi sai kuma naga yana kokarin bude idon a hankali har idon suka yashe, Nisji yake kamar wadda yayi wani aikin wahala, har a lokacin rabin kwalbar giyar na hannunsa, dayan kuwa yana kan cikin rumaisa, A hankali yakai dubansa ga hannunsa dake rike da kwalbar giya, yaga kwalbar a fashe, da sauri ya zabura yatashi domin yasan yayi aika aiki baisaniba, Caraf edonsa suka sauka kan rumaisa dake kwance sharkar tamkar gawa, goshinta ya fashe kadan, Cike da firgita yakai hannusa yana jinjigata, yana kiran sunanta cike da hargowa, yaga ko motsi batayi, muryarsa na rawa ya furta "OMG , nakashe 'yar mutane, rumaisa!!!!" Yakara kiran sunanta cikin hargowa a daidai lokacin kuka yazo masa, Yadafe kansa ya gurfana a gabanta yana kuka sosai, ya riko hannunta ya murzawa a hankali " plx rumaisa karki tafi kibarni, dake na tsara rayuwata, ceke silar farin cikina, plx rumaisa com back 2 meeeee,( cry)...." Dubasa yakai gurin rabin Kwalbar giyar dake gefensa yakara dauka cike da
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37