Chapter 11
Chapter 11
daga cikin dakinta, ta ganshi saune yayi kuru da edo yana kallon tv, tayi murmushi sannan takarasa gurin tazauna tana kallonsa takira sunansa har sau biyu taji yayi mata shiru, bubbuga kujerar tayi sannan ya zabura yana kallonta " momy" yakira ta yana kikarin yin murshi, yaushe kikazo nan " momy tayi ajiyar zuciya tana kallonsa tace " taya za'ayi kasan nazo, tunda kadauki damuwa kasaka kanka aciki, wai mekakeson kazamane faisal akan soyayya duk kabi ka susuce, jibi yadda karame sai kace bakaiba" Faisal ya tsuke fuska, shiko yawan magana yanzu bayaso, shidai yafison kummul abarsgi alone, yace " menayi kuma umma, nifa ba ita nake tunaniba, kawaidai ina kallone" Momy taja nunshi tace "duk yadda kaso kaboye damuwarka, bazaka iyaba domin fuskarka da jikinka zasu bayyana hakan, kiyi kokarin saita kanka faisal" Faisal yasaukar da kafafun daga kan dani table di yana kokari saka takalminsa, yace "nifa babu abinda ke damuna momy, ni baccima nakeji " yamike tsaye momy ta bishi da kallo haryabar falon, ta girgiza kanta zuciyarta cike da tausayin yaronta, akan soyayya duk yabi ya susuce... ****** ******** ****** _One day later_ Rumaisa ta koyawa fahad abubuwa sosai kuma sun shiga kansa, yanzu yasan yadda zaiyi sallaj aduk lokacin dayaji ankira sallah, hankalinsa yasoma dawowa kansa, rumaisa tasakashi harda siyo littattafan addini, (kujimun samun guri irin na rumaisa) yanzu kam tasake dashi sosai, Yauma suna zaune a falo, tana koya masa adu'oi, tasaki jikinta da gidan kamar gidansu, daman cen a gidan nasu ba wani farin ciki take samuba, yanzu kuwa tasamu freedom, Kallonta yakeyi kamar zai hadiyata ita kuwa kanta na kasa tana karan ta masa littafin dake gabansa, Saidai ta lura da hankalinshi baya gurin sannan ta dago kanta tana kallesa taga ita yake kallo, ta kida masa masa hannu da sauri ya zabura, yana murmushi, itama murmushin tayi tana kallonsa tace " littafi zaka kalla baniba" Fahad ya girgza kai "tohm malama" murmushi tayi sannan taci gaba da karanto masa, Shidaikam yagaga daina kallonta domin akoda yaushe kara shiga masa rai take, sha'awarta makil take a duk wani sassa na jkinsa..?...aha Facebook page:- Abdul-mr, smiles novel's Website:_www.abduljega.blogspot.com [10/20, 10:44 PM] +234 905 395 7618: _Title:-_ *MAJNOON*😴 _The mad man_ _Author_:- *MR, SMILES*😃 51 and 52 Via *OHW* _A love story_💝 Da yamma fahad yakira duk wani ma aikacin gidan suka taru a falon, rumaisa tana zaune a gefen kujera tana jiran taji maizaice, kowa a falon yayi tsit yana jiran yaji me fahad zaifada, Fahad yayi gyaran murya yace "daga yau nabawa rumaisa damar shiga ko ina agidan nan amma banda fita, dan haka karkowa ya hanata zagaya gidan nan, yana kallonsu yace " ina mai gadi " mai gadi ya leko.kansa daga cikin taron ma aikatan yace "gani oga " Fahad yace "toh kaji abinda nace ba, karka kuskura kabarta tafita" mai gadi yace "toh" fahad yanisa yace "toh shikenan kowa yatashi yakama gabnsa" nan falon ya watse rumaisa dake zaune duk tasha jinin jikinta, a zuci take fadan watoshi wannan baya mada niyar sakina nan , lallai kuwa akwai matsala, bazan dawwama anan ba yazama dole inje inga majnoon, shima wannan zaman danake dan kaina nakeyi, kuma domin in gyarawa fahad rayuwarsa ta yadda zaiji dadin rayuwa koda bama tare dashi.. Maganar sace ta katse mata tunani yana fadan "yanzu kinsamu freedom a gidan nan dan haka saikiyi abinda kikeso" kai kawai rumaisa ta daga masa sannan tatashi tanufi dakinta yabita da kallo, tafiyartama burgeshi take, Sai da tashige dakin sannan ya furzar da iska, yatashi yanufi dakinsa, yazauna bakin gado zuciyarsa cike da wasu wasi kalla2 , dafe kansa yayi sha'awar rumaisa tasoma fin karfinsa ta yadda bazai iya hana kansa aikata abinda yaso akan taba, Yana zaune cikin wannan yanayin yaji anturo kofar dakinsa, dasauri yadago kansa yana kallon kofar, rumaisa ce tashigo dakin da littafi a hannunta, murmushi ta sakar masa suns kallon juna tace " kamanta da littafin nan ne a dakina shine nace bari nakawoma ko zakayi bitarsa, murmushi yayi yace "ok kawomin" Taku takeyi tana kokarin karasowa gurinsa, shikuwa edonsa na akan kirkijinta, tana karasowa ta mika masa littafin, da sauri ya cafki hannunta, ya lumshe edo, yana sosar hannun Jikin rumaisa yadau rawa, taga edonsa sun fara rikidewa, murya na rawa ta furta " sakeni na wuce daki " Fahad ya dubeta a lokacin duk tsigar jikinsa tatashi, dasauri ya mike ya tsaya daf da ita kamar zasu hade fuska yace " rumaisa kinunamin soyayya mana, a koda yashe kece muradain raina" Yafada yana kokarin sanyata jikinsa, rumaisa ta na kokarin kwatar kanta tana fadan "meye kuma haka Fahad ko kayi haukane" Fahad yace " eh rumaisa nayi hauka indai akan kine, rumaisa I need you, plcxx" k'akk'ameta meeta sosai yayi a jikinsa yana shakar nunfashin ta, rumaisa ta soma kuka " dan Allah kasakeni natafi" fahad yan nishi yace " rumaisa bazan iya bane sha'awarki zata illatani rumaisa kiyi helping dina plx dan Allah kosau dayene muyi sex" rumaisa ta tureshi daga jikinta, Tana kuka take fadan "bazan iyaba fahad, nayi zaton karatun damuke da zaman da mukayi dakai yasa kacanza halinka ashe bahaka bane, makeson zamane fahad, nidai wlh bazan iya baka kainaba amma nasan banada karfi dazan iya hanaka abinda kake sonyi dani, a duk yunkurina so nake naga na gyaraka koda Allah zaisa sonka yashiga zuciyata, amma kai baka gani wlh fahad tir dakai" ta tofar da yawu tana kuka, fahad yayi tsaye yana hawaye, bazai iya gujewa sha'awar dayake yiwa rumaisa ba, cikin muryar kuka yace " sau dayafa rumaisa, daga wannan wlh bazan karaba sai idan munyi aure plx" Rumaisa ta dafe kanta tana mamakin wannnan wane irin mutum ne, baya tsoron Allah ko kadan, baya tunanin makomarsa a gobe jiyama, cike da hargowa tace "bazan aminceba fahad, kuma walh bazan aureka matukar baka gyara halayen kab.. kuka ya hanata karasa maganar, kuka take sosai, cikin kukan taci gaba dacewa " matukar ina raye bazan barka kakusanceniba, ta nuna kanta da dan yatsa tana kuka tace " kazo kakasheni fahad, kazo kakashine dan ka sami abinda kakeso a gurina" takarasa maganr tana kuka sosai, Fahad ya fa juye2 a cikin dakin kamar wani mahaukaci yayi ihu yadaki ganin dakin yana fadan " bazan iyaba rumaisa, bazan iya kashe kiba Rumaisa, kece hasken idanuwana" yana gama maganar ya juya gefen gado ya hangi makullan motarsa karasawa yayi yaje yadauko makullan sannan yafice yabar dakin yana hawaye, Baifi minti biyu da fitaba taji kukan motar sa yafita yabar gidan, dasauri tatashi tana kuka tanufi dakinta, tashiga tamayar da kofar dakin ta rufe tasa key, saboda tana tsoron kar yaje yasha giyarsa yazo yasameta, Sannan tafada kan gado tana kuka, Zuciyarta cike da bakin ciki yanzu duk abinda ta koyawa fahad tayi abanza kenan, lallai kuwa wannan bazai taba shiryuwaba, yazama dole ta dauki mataki, tayi kokarin barin gidan tun kafin ya cimma mummunan kudurinsa akanta, Tambayar kanta take to ta inama zata fara ... Oho... Facebook page:- Abdul-mr, smiles novel's Website:_www.abduljega.blogspot.com [10/20, 10:44 PM] +234 905 395 7618: _Title:-_ *MAJNOON*😴 _The mad man_ _Author_:- *MR, SMILES*😃 53 and 54 Via *OHW* _A love story_💝 A ranar kaf har dare fahad bai dawo gidan ba, haka ta kwanta tayi baccinta
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37