Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 29

Chapter 29

Gangar Jikinsa Na Aura Book 1 Complete Hausa Novel 1,208 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

yimun musu,karkifara daga yau bazan ce kiyi abunda zaki cutu bajekikawai ki fada masa. Haisam ne zai rike mun keamana*yar Baba duk duniyar nan shine kadai na yaddayaaureki. Jeki ki shiryo ki tafi yi sauri *yar Baba.Hannahta tashi a sanyaye zuciyarta cike da zuluminwannanal'amari.Ta shiga cikin gida ta sake salla wanka ta sakawanidandatsetsen sabon leshinta kalar brown ta yafagyalenta a kusa da Babanta ta ce "Na shirya zantafi,ya laluba karkashin tabarmarsa ya dauko wasukudi yabata, ya ce tayi kudin mota. Ta ce ya barshi tanadakudin mota, ya ce ta karba shi mai zaiyi da kudininbata karba bama kwashe su za'ayi, kudin da yatattarane na *yan dubiya. Har Hannah takai bakinkofazata fita sai ta tuno ai bata san kwatancen gidansuHaisam ba gashi bata taba zuwa Kano ba sai cantatuna akwai inda ya rubuta mata kwatancengidansu ajikin littafinta (slum book) da ta bashi ya cikemata. Takoma daki da sauri ta binciko cikin littattafanta tadauko sai kawai ta jefa littafin a jaka ta fito.MalamHabu na kwance bacci ya fara daukarsa yajimotsinmutum sai ya bude ido ya ce "Waye? Hannah tace "Nice Baba, ya ce "Baki tafi ba ne, *yar Baba kobakyasonzuwa ne? Ta durkusa a gabansa ta ce "Baba bahakabane mantuwa nayi na dawo amma yanzu zan tafizanbi ta gidan Iya Salma(tsohuwar matarsa ta fari) koitatazo ta taya ka zama kafin in dawo baza a barkakaikadai ba. Malam Habu ya ce "To Allah Yayi mikialbarka. Hannah ta ce "Amin Baba Allah Ya bakalafiyaya ce "Amin *yar Baba, kuma ko bayan raina adauraaurenki da Haisam ina fatan kema kina sonsa?Hannahtayi dariya ta rufe ido, alamar kunya Malam Habuyayidariya shima ya ce "Yar Baba fada min gaskiyamana.Ta ce "Baba saboda tsananin kyautatawa da kuladayake mun sune suka sa nake ganin girman YayaHaisam har naji babu wani mutum da nake so datsananin kauna bayan kai Mahaifina sai kuma shi.Babaina son Yaya Haisam sosai har nakan kasa bacciyanzusaboda tunaninsa da kewar sa musamman yanzudamuka rabu. To amma Baba babu yadda zanyi sainagakamar shi ba haka yake nufi a zuciyarsa ba.MalamHabu ya ce "Tashi kije shima yana sonki fiye dayaddakike ji. Amma muyi addu'a kafin ki tafi mu karanta salati goma gaannabisuka karanta suka shafa. Hanna tadinga kwararo add8u'ai sannan daga karshe sukashafa. Hannah ta sake yi masa sallama ta fita. Tanafita gidan iya salmai ta nifa ta shaida mata abundake tafe da ita. Nan da nan iya salmai ya zari gyalenta ta nufi wajen tsohon mijinta dan uwanta abunkaunarta wacce dole ce ta raba su don ta kuladashi kafin hanna ta dawo. Hanna na isa tasha tatarar da mota fijo zata je kano ta cika saura wajenmutum daya tayi sauri ta fada sai tafiya. Babuabunda hannah take ji a ranta yau sai tsananin farin ciki, ji take kamar anyi mata albishir da gidanaljannaj. Tana san yaya haisam har ranta, to shimakuma yadda ta lura yana sonta sosai kuwawadannan dara daran idanuwan nasa ne takehangowa a zuciyarta idan yana kallonta. Da wasufararan hakoransa tasa idan yana mata nasiha wai waya ganni a kano yau a kusa da yayana haisamkuma ma wai yazo muyi aure an bashi ni'' hanna kefada a zuciyartaDadi marar musali ya disu azuciyarta kowa yaga hannah yasan tana farin ciki ayau. Sun isa kano lafiya a tashar yan kura akasassauke su. Hanna ta fito daga mota ta kalli gabas da yamma kudu da arewa. Daga bil'adama neburjik a gaba da bayanta. Tace a ranta''ikon allahkano mai mata da maza, ta dawo tumbin giwa kodame kazo an fika. Yanzu ina zan fara dosa gabas koyamma ? Abunya bata mamaki ganin yadda akekallanta har wasu mazan waiwayenta suke . Da farko ta dauka kowa ya ganta yasan bakauyiya cebata taba zuwa kano ba, ta fita daban da yan garisai da taji wasu samari su biyu sunxo wucewasunce mata'' ke kyakykyawa dan rufe fuskar nantaki kada kisa wasu mazan suyi hatsari a garinkallonki. Sannan ta yarda tsabagen farin da suka gani da kyakykyawan fuskar da kirarta suke kallosai tayi sauri ta dora gyalenta aka ta rufe fuskartaidanuwanta kawai a bude, tace a ranta dukkyawawan matan garin nan daman har wani kyauzaus gani? Kwalelensu yaya haisam ya riga su. Tabude jakarta ta dauko littafin da adireshin gidansu haisam ke rubuce ta karanta sunan unguearsuleman cresent, sai ta sami wani kwandasta motatace malam don allah ina motar suleman cresent ?Yace ''a'a gaskiya babu takamaimai motar da takezuwa irin wadannan manyan inguwanni, ammashawarar da zan baki ki sami tasi ki dau shata ya kaiki har kofar gida. Ga masu tasi nan a tsatstsayebabu kowa a ciki. Ya nuna mata su, tayi godiya takarasa wajensu, babu abunda ta fara hangowa saiwajen waya an rubuta'' make your call here'' takarasa wajen masu wayan tace'' anan ake yinwaya ? Mai waya yace eh nan ne. Ta dauko littafinnan ta dubo lambar nusaiba ta mika masa.Bugu daya wayar ta shiga ta fara ringing. Watamata ce ta dauka sannan ya mikawa hanna kanwayar hanna ta karba tana kallon kan wayar donita baya san yaya zata yiba'' mai waya yace kudinkiyana tafiya an dauka fa kisa a kunnenki kiyi magana. Sannan hanna ta tuna yadda taga ana yibayan ta gaishe da matar sai tace'' hanna kawarnusaiba ce. Nusaiba nake nema'' matar tayi dariyatace'' oh hannah ce ? Nice mami mahaifiyar aiyanusaiba ai tana london har ma an samar mataaddmision tana jiran sakamakon jarabawarta ne ta fara karatu. Hanna tayi bakin cikin rashin samunnusaiba a waya sai suka yi sallama ta mikawa maiwaya kan wayar. Yace''minti uku kika yi. Tace nawane? Ya fada ta dauko ta bashi sannan ta juya ta tafimurna take kawai a zuciyarta yau gata a kano tanawadaka da komai irin na yan burni har kan waya yau ta rike lallai. Wani mai tasi inyamuri baya jinhausa ta samu sai suka fara yarawa da turanci .Tace suleman cresent zai kaita ya fadi kudin ko ragibata nema ba ita a tunaninta komai a burni a kaideyake ba'a neman ragi kuma ita burinta kawaiyakaita taga haisam. Suna shiga unguwar saita dauko littafin ta duba lambar gidan ta gayawadireban ashema a kofar gidan suke sai yace to ai gagidan ta zaro kudinsa ta bashi ta fito daga motar yaja motars ya tafi. Tsantsari, wani tsalelen gida negidan su haisam yafi duka gidajen layin tsaruwahanna tayi matukar mamakin ganin gidan su haisam saboda bata taba zaton haisam dan gidangawurtaccen mai kudi bane irin wannan .wasutsala tsalan motoci tagani a wajen get din gidan sundosho goma. Ta tafi kofar gidan makwabtansu tazauna akan wata kwalbati tana tunanin yaddaza'ayi yau taga haisam,Wani buzu mai gadi ne ya leko ta jikin get yahango hanna a kofar gidan da yake gadi sai yayiwuf ya fito yace'' kai me kana yi anan ? Tace''waninake nema ''yace waye wani, ba zaka tambaya bazaka zo ka zauna anan! Hanna tace''haisam nacangidan. Yace''kace na can gidan me yasa kazo nan ka zauna kuma, kaima bakauye ne ko? Don kayikama da yan garinmu masu yalalo yalalo gashi'' saisu duka suka yi dariya shi da hanna'' mai gadin yaleka kofar gidan su haisam yaji hayaniyar mutanesai ya ce mata'' yauwa ga haisam din can sun fito itada abokanayenta''hannah yace'' dan allah dan garinmu kirawo min shi akwai maza bazan iyazuwa ba. Buzu ya karasa wajen haisam ya shaidamasa wata na kiransa. Haisam cike da mamaki yatunkaro wajen da hanna

Table of Contents

Chapters

31 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});