Chapter 27
Chapter 27
ta hado kayanta kakaf na gidan uwar biyu.Katifa da bokiti kuwa taba uwar biyu kyauta. Kaya masu kyau atamfofi da shaddoji da yawa. Hanna tabawa uwar biyu kyauta da 'yarta halima. Dake kayatsadaddu leshi ma uku, shadda da atamfofobibbiyu yaya haisam ya yiwa hannah na candy.Bayan takalma da yan kunne, sarka da dan kunneharda gwal ya suyo mata. Suna isa tasha a bakin tasha safiyanu ya tsaya da motar. Ma'aikata nan'yan union su biyi suka zo suka tambaye su inazasu da suka fada sai suka ce babu motar babbanmutum yanzu amma baza a dade ba zata zo. Haisamyace su kwashe jakunkunan su kai cikin tasha,hanna da uwar biyu suka shiga cikin tasha. Safiyanu da haisam suna nan bakin mota a tsaye abakin tasha. Can suna taye suna hira sai safiyanu yakalli agogo ya ce yanzu fa muka yi da hajja kakatazan dawo mu tafi kano tana can tana jira na''haisam tace'' ai ba komai heka kawai nima idannaga tafiyarsu acaba zam hau in koma cikin makaranta.. Suka yi sallama safiyanu ya shiga motaya tafi, haisam kuma ya shiga cikin tasha A cikinwata yar rumfa ya iske hannah a zaune akan jakarkayanta uwar biyu kuma akan wani benci suna'yar hira suna jiran zuwan mota.Haisam ya karasa cikin yar rumfar yanatambayar su''har yanzu motar bata zoo bane? Uwarbiyu tace'' sun dai ce yaznzu zata zo munzo da wurine wai daman motar bata zuwa da wuri'' ta mike dasauri daga kan bencin tace da haisam ya zauna ,yace''lah babu komai yi zamanki mana''' uwar biyu tace'' a'a ka tsaya'' ga kawayena acan suna sayarda zogale bari inje wajensu mu gaisa daman dankar na bar hannah ita kadai shine yasa banje tundazu ba''uwar biyu ta tafi .haisam ya zauna yanakallon matafiya da masu mota ana ta hayaniya. Canya juya ya kalli hanna wacce ke zaune akan jakarta tayi jugum kamar tunanin wani abu take, ya kuramata ido kawai yana tunani a ransa. Babu abundaya fara tunawa sai a ranar da aka fara kawohannah makaranta ta ci dammara ta hau ta zaunaakan akwatinta tayi jugum tayi shiru a lokacin dababanta ya tafi ya barta. Amma yanzu maimakon dammarar da taci sai tayi shar da wani tsadaddenbakin leshi mai duwatsu kala kala suna sheki ajikinta. Dinkin fitet tsamammiyar riga da siket ta yafadan yalolon gyale ta dana daurin dan kwali yayinda lallausan gashin nan nata mai santsi baki datsawo ta tufke da bakin ribon a keyarta. Hannah ta dago kai sai taga yaya haisam kallonta yake yikawai a lokaci guda sai kowannensu ya sakarwadayan murmushi. Abunda itama ta fara tunawaranar da babanta ya kawota makaranta ta hau kanakwatinta ta zauna tayi shiru yaya haisam yanazaune akan benci yana kallonta. Mai tallar biredi ne yazo ya ishesu da a sayi buredi ga gardi, zakibiredin tsaraba . Haisam ya kalli hanna yace'' bazaki sayi abun tsaraba ba ne ki kaiwa yara? Hannatace'' kyalesu yaya'' ya ce '' ban gane kyalesu ba,haka zaki yi wata bakwai kije musu hannurabbana, biscuit ko sweat zaki shiga aishalle ki saye, ungo kudin ko ki aiki wani yaron? Ya cirokudi a aljihunsa, hannah tayi dariya tace'' su fasunfi ganewa ayi musu tsarabar biredi'' haisam yace su sha tea da safe dashi ? Hannah tace'' a.a surinka gutsira a haka'' su duka suka yi dariya.Haisam ya ce da mai biredi ya sauke yaje ya siyo jakar bacco ya dawo. Ba dadewa sai ga mai biredidauke da jakar bacco. Haisam ya ce ya juye buredinduka a ciki. Hannah ta rike baki tace'' yaya haisamwadanna manya manyan buredi har wajen takwasai suna da girma sunyi yawa biyu ma sun isa''haisam ya ce a'a basuyi yawa ba kowa yazo yayi miki sannu da zuwa sai ki yago masa gayan birediki bashi kice tsaraba'' su dukkansu suka kyalkyaleda dariya harda mai sayar da biredi dadi yakamashi ana masa ciniki. Mai lemon fata ne yagarzayo da sauri yaga an siye na abokinsa, shimaya bude muryarsa gaba daya yana ''a sayi na tsaraba'' shima haisam yace ya siyo bacco yazo yajiye duka farantin , yayi kololo kuwa dan cika. Nada nan ya garzaya da sauri ya siyo bacco ya juye saikudinsu tumus a hannu. Sika jerawa hannabakkuna a gaba suka tafi suna murna. Hanna tadago kai ta kallo haisam fuskarta cike da murmushi gami da nuna jin dadin kulawar da yake yi matatace'' yaya na gode fa kwarai da gaske'' ya ce''babu komai hanna'' hanna ta dago ta kalle shi sukahada ido tace'' yaya haisam baka bani abin busanaba da tsakiyoyina daka ce in baka zaka boyeminkada malamai su kwace min din nan tun randa aka kawoni aji daya.Haisam ya tuntsire da dariya hanna ma hakayace'' bazan baki ba sai kinyi wannan kwalliyar dakika yi a fuskarki mai digo digo nan da wannandammarar da kike yi sannan zan baki sarkokinki''suka sake tuntsirewa da dariya ya ce'' busa nake yida abun busarki fa. Kusan kullum da daddare kafin in kwanta zaki yi mamaki idan aka ce yanzu na fikiiya busar da wakar. Nafa rike yadda kuke wakarda amratu kanwata zabje in kaiwa a gida ashe bakibani ba, bari inje in dauko muki'' hannah tayi sauritace'' ban san kana so ba na bar maka, hartsakiyoyin ma in so kake? Yace ''eh suma amratu zan bawa ta dinga kwalliya dasu'' hannah tayidariya tace''amratu baza tayi kwalliya dasu ba,komu yan kauye mun daina saka irinsu'' motar dazata je babban mutum ce ta shigo. Doguwar bus cenan da na uwar biyu ta taso tace dasu'' hannah gamota nan tazo daga jakar su zuba kayan a but'' kwandasta yazo ya debi jakunkunan kayanhannah da tsarabar ya zuzzuba a but, hannah dauwar biyu suka shiga kujerar baya su biyu kacalsauran wajen haisam ne yake biya daman hakayake musu in dai ya kawosu tasha to mutane hudubasa zama a baya. Hannah da uwar biyu ne kawai suke zama ya biya kudin sauran kujerun. Matafiyasuna ta shiga mota haisam yazo ta jikin wundonuwar biyu ya mika mata kudaden motarsu dakuma wanda zata bawa mahaifin hannah kamaryadda ya saba aika masa, uwar biyu tana ta godiya.Haisam ya zaga ta wundon hanna wacce jikinta yayi sanyi tana daf da fashewa da kuka, ya mikamata wata ambulam fal da kudi. Ya fara yi matanasihohi masu tsuma zuciya kamar yadda ya sabayi mata amma wannan karon nasihohin sunshabambam da na kullum hade da bankwana yake yiyace'' hanna alhamdulillah allah ya kawo mu ranar da kika gama makaranta kin zana jarabawarkarshe allah ubangiji ya baki sa!a. Hanna ki kula daaddininki sosao daman can ke mai addini ce nasanda haka amma ki kara . Kada ki damu a duk halinda kika tsinci kanki. Na wahala kina jin dadi dukallah yana sane dake kuma yana sonki ba wai ya wareki bane don ya tsaneki yake hadaki da masifuiri iri da bakin ciki. Allah {s.w.a}yana jarababawansa ta duk inda yaso kiyi kokari kicijarabawarki , ki kuma din ga gode masa a dukrintsin da kike ciki. Idan kika gode masa a dukyanayin da kika godewa allah to shi zai canja miki, ina so ki kula cewar babu wani mutum a duniya dazai zama shine matakin gatan kowa don allah kirike wannan allah shiya halicce ki shi yake ba dawakuma shi yake hanawa babu me miki wani abubanda allah kici gaba da yin tawakkali allah yanasane dake. Tsananin kukan
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31