Chapter 17
Chapter 17
yinmurna da farin ciki don ita da a tunaninta za'acekarshen karatunta yazo tunda yaya haisam baya nigeria to sai taji safiyanu ya ce zai ranta a dinkamata. Suka yi sallama da safiyanu su duka suna yimasa godiya ya tafi, akan jibi hannah ta kwana dashiri zai kawo mata kayan ya kuma mayar da itamakaranta. Haka kuwa aka yi hannah tana dayadaga cikin wadanda suka fara dawowa makaranta tun karfe sha biyun rana, kafin yamma makarantata cika makil kowacce ta dawo tana tsoro sabodaprincipal tace duk wacce ta kara kwana dayabaza'a karbeta ba. yaya haisam baya nan kishin da rauda take yi dahannah ya kau yanzu suna zaune lafiya wasa dadariya, sai dai su dukkansu basa jin dadinmakarantar sosao saboda babu yayansu. Haka dukyan ajin uncle haisam basa jin dadin sabon classmaster dinsu saboda baya tarairayarsu kamar haisam. Kowacce bata manta da nasihohin da unclehaisam yayi musu ba akan suyi karatu sucijarabawa idan ba haka ba za'ayi musu repeating .Kowacce ta dage da karatu ba dare ba rana donhaka j.s.s 1a is the best class in f.g.g.c kazaureyawanci a wajen assembly malamai suna fadar haka principal tasa a tafa musu, tana kuma alfaharida su tana yabawa tsohon class master dinsuhaisam saboda tasan shi ya gyara ajin haka. Tanakuma nunawa sauran malamai dasuyi koyi dashidon ire iren su haisam a makarantar.Bayandawowar daliban makaranta da kamar wata guda. Ranar wata litinin da safe ana assembly sai kuwaprincipal tayi musu albishir da cewa.kwararrenmalamin nan uncle haisam ya dawo makarantar amatsayin permanent teacher. Tasa wani malami yaleka waje ya shigo da haisam saboda a waje la labekada su ganshi suki tsayawa ayi assembly suyi taife ife don haka ya tsaya daga waje. Malam haisam na shigowa dalibai gaba dayansu yara da manyasuka hau ihu da tafi murna kuwa ba'a cewa komaimusamman a wajen hanna. Wai! Yau da za'a budezucoyar hannah aga irin farin cikin da yake cikinzuciyarta da abun da yawa. Dakyar dai dalibansuka dan tsagaita da ihu aka karasa assembly kowacce ta tafi ajinta. Yan ajin su rauda kuwa hadabaki suka yi suka yi kungiya suka nufi ofishinprincipal dauke da manya manyan takardu sunrubuta kamar haka '' we want our former classmaster uncle haisam back.'' waisu zanga zanganlumana suke yi principal da sauran malamai suka sha dariya sannan ta basu amsat cewa za'a dawoda haisam dinsu, su koma aji. Sannan suka tafi sunamurna. Haisam ya dawo yaci gaba da rike ragamarshugabancin ajinsa j.s.s. 1A. Hutu yana zuwa karshe jarabawa na karatowahaisam naci gaba da yiw dalibai nasiha dasu dageda karatu musamman ma hannah yana ci gaba danunnuna mata duk abunda bata gane ba. Ba laifihannah tana sake kokartawa fiye da waccan termdin. Ta fara gane ayyukan makarantar sosai tana kuma gane turanci tana yi kuma. Wannan termdinma kamar wancan sunyi jarabawa sun gamasannan malamai sun yi kokarin sun kammala fitarda sakamako. Haisam ya tara yan ajinsa ana gobehutu ya bawa kowacce sakamakon jarabawarta.Wannan ma kamar waccan bata sake zani ba rauda shitu muktar itace tazo ta farko. Nusaiba ta biyu,pamella matin benin ta uku. Hannah ce dai ta samici gaba maimakon tazo ta goma data zo wancankaron yanzu sai tazo na takwas.Hannah tayi murnahaisam har ya fita murna ganin ba kudin banzayake kashewa ba, da bata lokacinsa a banza ba. Kamar wancan hutun, ranar hutu principal ta yiwadalibai assembly, hutunne bashi da yawa sosaikwana ashirin da takwas ne kawai zasu yi a gida.Amma wannan karan direban gidansu rauda yazodaukar rauda sai haisam ya ce ta tafi shima dagagidansu za'a aiko da direbansa yazo ya daukeshi. Bayan tafiyar rauda babu dadewa sai ga dalleliyarmotar haisam kirar jeep da mahaifinsa ya bashibayan ya gama bautar kasa, muntari sunan direbanhaisam, yazo ya duka ya gaishe da haisam, haisamya nuna masa jakar hannah ya ce ya dauka ya sakaa but. Bayan ya saka hannah ta shiga baya, haisam na gaba direba mutari yana tukawa suka fita dagamakarantar. Haisam na nunawa mutari hanya hargidan uwar biyu kamar waccan lokacin suka iskeuwar biyu a shirye tsaf. Ta fito daga gida bayan sungaisa, haisam yace da uwar biyu su dauki jakarkayan su shifa cikin gida a ajiye, kaya kala biyu kawai za'a bawa hannah da silifas faya amma duksauran a ajiye da litattafanta. Da yake safiyanu yabashi labarin duk yadda uwat biyu ta gaya masaabunda ya faru da kayan hannah. mutari direba ne ya taya su da shiga da kayan cikingida. Uwar biyu ta zaba ma hannah kayan da zatasaka ta cire uniform da kambas aka bata silifas dawani kala daya a leda wanda zata tafi dashi. Bayansun fito daga gida sai suka shiga mota suka tafi,basu tsaya a ko'ina ba sai a tasha. Wannan karan ma har bakin mota haisam ya raka su hannah yadauki kudi mai yawa ya bawa uwar biyu yacr suyikudin mota na zuwa can tayin na dawowarta,sannan a ciki taba mahaifin hannah na kashewa taajiye wanda zata je ta daukota idan hutu ya kar e.Yayi wa hannah nasihohi ya bata hakuri game da halin da take ciki a gidansu.Daga karshe yayi musu fatan allah ya sauke sulafiya. Ya juya ya tafi uwar biyu na tayi masa godiyadashi masa albarka hannah na rusa kuka Zaharaddeen Shomar Whatsapp 08168575100 GANGARJIKINSA NA AURA 1 Part 3 Posted by ANaM Dorayi on 02:12 PM, 30-Apr-15 Under: Gangarjikinsa ta Aura Haka daiuwar biyu da hannah suka kasance idan hutu yarage yan kwanaki sai uwar biyu taje ta daukohannah. Haisam kuma baya gajiya da yi mata siyayya duk abunda za'a bukata na rayuwarmakaranta. Ko yayan masu hannu da shuni na makarantarbaza su nunawa hannah gata ba. Idan aka yi hutuhaisam yana kaisu tasha ya sasu a mota uwar biyuta kaita gida. Amma kuma kaya kadan uwar biyutake bawa hannah ta tafi dashi garinsu kadandinma bata dawo dasu,iya abu ta kwace tabawa yayanta ga bakar wahala da ake bata, wujigawujiga hannah take dawowa hutu kamar ba ita ba.Saboda wahalar da take sha tayi duk sai tayi duhu.Amma daga ta dawo makaranta kafin hutu ta sakefes da ita. Kwanci tashi wannan ne hutun dasu hannah in sundawo makarantar zasu shiga senior class wato s.s1. Don haka duk uniform dinsu sai an sake musuna seniors daban na junior class daban. Don hakatun kafin uwar biyu taje ta dauketa haisam yakawowa uwar biyu uniform din hannah ta ajiye har ya dinka mata ya canja mata school bag tsaleliyairin ta manyan dalibai, akwati maitaya biyu yasayamata babba da karama. Babbar ta zubaprovision karamar ta kayan sawarta, kamar yaddayaga yayan attajirai ana yi musu idan suka shigaajin manya. Ranar da aka dawo makaranta safiyanu ya dawo da hannah. A duk lokacindasafiyanu ya kawo ta makaranta takan kirawokawayenta su zo su gaisa, yayan ta take cewakamar yadda taga kowacce tana kiran kawayentata gaisa da 'yan gidansu. Duk 'yan makarantar sunayiwa hannah kallon wata 'yar gidan gawurtaccen attajiri ko nusaiba da rauda basu san ba dagagidansu ake yi mta siyayyar nan ba saboda haisamyayi mata gargadi kada tagayawa kowa labarintata rike surrinta. Rauda da nusaiba sun dauka uwarbiyu kakarta ce kuma babban mutum din da suketafiya duk hutu garin kakanninta take zuwa. Ko a hira hannah bata cika bada labarin yan gidansu basai dai tayi ta sauraron na mutane. Masassakin budurci ya fara sassaka hannah ma'anata zama budurwa kyau ya sake fitowa. A gaskiyakyan hannah bazai iya suffantuwa ba, farinta
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31