Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 11

Chapter 11

Gangar Jikinsa Na Aura Book 1 Complete Hausa Novel 1,214 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

bulalarsosai tafi fargabar babu ruwansa da ita din daya fada, idan haisam ya cire hannunsa akan hannahwaye kuma ya tsaya mata a duniya yadda takekaunar makarantar nan aiko hutu bata so ayi. Watohannah na daya daga cikin yan kwaleji tafi gidadadi, ga uwa uba kwanciyar hankali wasa dadariya da kawayenta sabanin a gidansu sai bauta. Anan makaranta akan sasu aiki ko aike ammabamai wahala ba kasancewarsu kanana 'yan ajidaya dole seniors zasu aikesu. Haisam yace ''oh''yau babu dariya duk kunyi cirko cirko kuna jiransakamako to da yawa daga cikinku kunyi kokariamma wasu basu yi kokari ba don haka wadanda basuyi kokari ba sai sun dage idan ba haka bakarshen shekara za'ayi musu repeating kowa yawuce aji biyu a barku a aji daya ku sake maimaitashekara,. Gaban hannah ya sake fadi ras sai addu'atake sannan taji dan saukin dukan da zuciyartatake yi mata. Haisam yace'' yanxu zan fara kiran sunan wadanda suka yi na daya zuwa uku sai atafa musu zan basu kuma kyaututtuka sannan nakirawo na hudu zuwa goma zuma zasu fito a tafamusu sune suka fi yin kokari sauran kuma sai kudage nan gaba ''hadiyar yawu yake ji mukut mukutdakiban nayi don faduwar gaba dariya ta sake kecewa malam haisam ya girgiza kai , sannan yabude file din dake hannunsa yace'' dalibar datayimatukat kokari ta zo ta daya itace Rauda shitu muktar ta kwalla kara don dadisauran suka sa tafi suka juyo suna mata kallonsha'awa kowacce a ranta tana dama nice raudashitu a ransu haisam ya ce taso'' fuskarta cike dafara'a zuciyarta cikw da farin ciki tazo ta tsaya agefen haisam yaci gaba da cewa, sai kuma wacce tazo na biyu itace nusaiba idris,'' farin ciki ya lullubenusaiba itama tazo kusa da rauda shitu ta tsayadalibai nayi mata tafi raf raf, ta uku kuma itacepamella matin benin,pamella ta daka tsalle danmurna ana tafa mata itama ta fito ta tsaya kusa danusaiba idris'' hannah na lungu ta kankame guiwarta da hannayenta ta zura kanata a matsematsin cinyoyinta yayin da kuka ya kece mata.Taga kawayenta biyu rauda da nusaiba wadandasuke karatu tare sun zo sun fita kokari . Ta gamasaddakarwa yaya haisam ya cire hannunsa dagakanta tinda batayi kokari ba. Haisam ya rufe file din dake hannunsa ya kalli sauran daliban da sukezazzaune a kasa yace'' kunda wadannan ukunsunfi kowa kokari a ajina don haka zan basukyaututtuka da zasu je gida su nunawa iyayensusuji dadi , bawai su daban suke daku ba a.a kumakowacce a cikinku ta dage zata iya zuwa na daya, biyu da uku. Don haka duk wacce take so itamanext term taji sunanta a cikin wadannan ukun to tadage da karatu. Don haka to ku sake tafawarauda,nusaiba da kuma pamella. Tafi raf raf raf yadinga tashi saida haisam yace ya isa tukunna sukadaina. Ya dauko wata katuwar anbulan wacce aka like ta da salataf an yi rubutu da maka dara darakamar haka. FIRST POSITION IN J.S.S 1A RAUDASHITU MUKTAR ya mikawa rauda , daliban suna tafamata raf raf yace taje ta zauna, ya sake dauko watawacce girmanta bai kai girman na rauda va, itamaan like jikinta da salataf an rubuta SECONG POSITION IN J.S.S 1A NUSAIBA IDRIS Ya mikawa nusaiba akatafa mata ta tafi ta zauna itama. Ya dauki ta karshenitama girmanta bai kai ta nusaiba ba, ajikinta anrubuta. THIRD POSITION IN J.S.S 1A PAMELLAMARTINS BENIN Aka tafa ta karba da murna ta tafita zauna, haisam yace''to yanxu san kira na hudu zuwa goma suma su fito nan su tsaya a tafa musudon suma sunyi kokari matuka.'' fargaba ta sakedira a zuciyar hannah. Tace a ranta' idan kumabana cikin mtane goman nan ni kaina nasan banyikokari ba, shi kenan karshen makaranta na yazodon nasan tunda malam haisam ya rantse nasan da gaske yake sai ya zaneni sannan ya korani gida, tarushe da kuka dan ta tsani wannan kalman ta gidasaboda tsananin da ake yi mata da azabtarwa .Baya ga bautuwa ga horon yunwa, babu wankako tayi wankan ma kusan daya ne da batayiba,don wankan babu sabulu, sai wani lokacine idan tayi wanke wanke dan omo yayi saura takeboyewa tayi wankan dashi shima a sati baifi sodaya ba anan kuwa sunkinan sabulu zesr haisamya siya mata, ga mayukan shafawa iri iri ba kalarkitson bane ko tayi kitsin kwana biyu ya farazamewa . Amma yanzu da ta sami mayuka masu sashi yayi laushi sai take wankewa da man wankegashi ta mulke da man gashi tasa ribon ta dauretamkar indiya baki sidik a kwance fatar jikinta tayiluf luf sumul sumul ba ita ba, ita bata ki har shekarashida ba'a yi hutu ba . Malam haisam yaci gaba dakiran daliba ta hudu, ya kira ta biyar, ta shida hannah bata ji sunanta ba, ya kira bakwai da tatakwas. Sai kukan da take ya kara tsananta har nakusa da ita suka fara jiyo sheshshekar kukan datake yi suna juyowa suna kallonta, haisam ya kirata tara sannan ta goma yace '' hannah abubakarimam . Shima sai yayi ajiyar zuciyar jin dadi hannah ta mike ta taho idonta tamkar anyi wasan ruwakaca kaca da hawaye. Haisam ya dafa kanta yacehannah kukan meye kike shashsheka lafiya ? Yishiru goge hawayenki kinzo na goma kinyi kokari''dadi da kwanciyar hankali suka lullube hannahyasa aka dinga tafa wa daliban da suka zo na hudu zuwa na goma. Daga karshe yace su koma suzauna yaci gaba da kiran dalibar data na goma shadaya zuwa saba'in da shida ta karshen kenan watagandamemiyar ajin ce tafi kowacce girma a ajin maisuna eneka eddiward itace tazo musu ta karshe, dayawan dalibai suka rushe da kuka jin malam haisam ya furta repeating suna tunanin shikenanza,ayi musu repeating haisam ya shiga lallashinsuyana cewa kowa tayi kokari babu wacce za.ayiwarepeating kasancewar da damar da zasu iyadagewa nan gaba ba.ayi second term ba balle thirdterm sannan suka ji dan sanyi a ransu suka fara goge hawayen daya jika musu ido. Hannah takoma gefe tana kallon jifgin mutanen data kayaryayin da zuciyarta take jinjina mata ai kinyi matukarkokari tunda kin wuce mutane sittin da shida, farinciki ya lullube zuciyar hannah. Ta sake sa randawowa makaranta idan hutunsu ya kare kasancewar taji haisam ya yaba da sakamakontadon haka zai sake yi mata siyayyar makaranta dabiyan kudin makaranta da aka ce duk term akebiya kuma dubunnan nerori. bayan kowacce tayishiru da kukan da dayawa suke yi sai haisam yace''duk kunyi kokari kasancewar 'yan ajin babu marar kokari yace kowacce tazo ta karshe anan ajin ne ab.c. Ko d ita zata zo musu ta wajen goma sha waniabu, kunga kowacce tayi kokari karku damu. Yadauko wata katuwar leda a gefensa ya ce dai dai suringa tasowa suna karba.Biscuit nemai dadi ya rarraba musu kowacce daliba ta samutun daa kan rauda har eneka eddiward kowacce tafara murnar tayi kokari. Da haisam yaga duk sunware yana musu wasa da dariya sai yace'' ina si na shaida muku daga yau ko kuma ince daga dagagobe ranar hutu idan na tafi hutunnan shikenan natafi kenan. Gaban kowacce ya yanke ya fadi. Bamugane ka tafi ba kenan uncle haisam '' su duka sukatambaya . Haisam yayi murmushi yace ''kun san nicopper ne. Nazo ne yin bautar kasa wannan makarantar(N.Y.S.C)KUMA yanxu lokaci yayi damuka kare don haka idan na tafi hutun nan bazandawo makarantar nan ba. Ina muku fatan alherikuma shawara nake baku akan kowacce ta dagetayi

Table of Contents

Chapters

31 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});