Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 31

Chapter 31

A Dalilin Da Namiji Book 3 Complete Hausa Novel 101 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ya sa ta furta ta yafe wa Abba tare da roqa masa gafara a gurin Ubangiji. Ta sami dukkan wani jin dad'i da Abdul ya yi alqawarin za ta samu a gidanshi. A kan Abdul ta yarda lallai maza suna suka tara, kuma kowa da halinshi. A kwanakin baya na rayuwarta A DALILIN DA NAMIJI ta tsinci kanta a wata rayuwa, A yanzu kan tana jin dadin rayuwarta duk a DALILIN DA NAMIJI. Ita kam tsakaninta da Abdul-Ahad sai addu’a, sakayyar da za ta yi masa ta ci gaba da masa biyayya da riqe soyayyarshi har kashen rayuwarta. Alhamdulillah Karshe.

Table of Contents

Chapters

31 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});